← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 143

Sashe 120

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* amewa su Maryama su kai ganin mahaifinsu mai arfin zuciya da ko hawayensa ba su ta a gani ba wai yau shine da kuka a gabansu mai sauti. Babu wani sha uwa tsakaninsu sosai, bai hira da su, bai sake masu fuska, bai ba su fuskan da za su nuna masa irin wannan aunar da ke tsakanin uba da 'ya'yansa shi yasa yanzu suke kallonsa kawai suna kuka amma sun kasa arisa inda ya ke duk da yadda suke jin tamkar su nufe sa su rungumesa. Tamkar ya san menene a zuciyarsu sai ya nufe su da kansa ya tattaro su ya rungumo yana ara sautin kukansa. Mama Hafsat wani irin rintse idanu ta yi tana mai sulalewa ta zauna a asa tana wani irin kukan farincikin abunda ta da e tana jiran gani yau Allah ya nuna mata, wato mijinta ya aunaci 'ya'yanta. Take kuma wani miki ya motsa a zuciyarta na tashin 'yarta Zeenatu. Ta yi fatan ina ma tana cikin nan akin a yanzu haka. agowa ya yi ya kalle ta tare da fa in, "I'm very sorry Hafsat! I'm morethan sorry. Ban san da wani irin baki zan ro i gafarki ba, abunda kawai zan iya furtawa a gare ki shine you're the best wife I've ever seen in my life. Kin yi min biyayya tamkar za ki min sujada, ba ki ta a sa a min ba duk da ba wani cikakken farinciki kike samu daga gareni ba. Na untata miki ke da 'ya'yanki. Don ku yafe min matata ke da 'ya'yanki!" ya arisa maganar tare da zubewa kan gwiwowinsa ya ha e hannunsa biyu hawaye na masa kwaranya. Mama Hafsat she was like am I dreaming! Sai ta lumshe idanunta ta kuma bu ewa, still image in da ta gani ta sake gani. Bata san lokacin da rarrafa kusa uban 'ya'yan nata ba ta rungumesa tana kuka sosai. Shi ma rumgumetan ya yi yana cigaba da fa in, "I'm sorry Hafsat, I'm very sorry." sai kuma ya mi awa sauran 'ya'yan nasa hannu, kamar jira suke suka ariso suka rungumesa. "I wish Zeenatu is here with us!" Mama Hafsat ta fa i duk da zuciyarta na bugawa bata san yadda mijin nata zai yi ba da jin sunan da ta ambata don tuni ya haramta kiran sunanta a gidansa. agota ya yi daga jikinsa tare da fa in, "You wish will come true, Hafsatuna." Dam gaban Mama Hafsat ya buga, nan da nan jikinta ya hau rawa tana kallon mijin nata. Ba ita ka ai ba hatta su Maryama mamaki ne ya ke neman sumar da su. Murmushi ya yi da yaga yadda gaba aya sai wulga idanu suke yi. Wayarsa ya zaro cikin aljihu tare da danna number in Ramadan. Ringing biyu Ramadan in ya auka tare da saurin gaida baffan nasa, bayan baffa ya amsa sai ya shaida masa ya kawo masa Zeenatu a gidansa yanzu. Ramadan kallon wayar ya yi kamun ya kalli Nenne da ke ri e da remote in da ta ke arin jifan Abdul-Hameed da shi don tun azu ta ke korarsa daga gidan amma ya i fita. Sai iya shege ya ke mata a falo. Bai kunyar idanunta yake rattabowa Zeenah kalaman soyayya da yadda yake jinta a ransa. "Ni dai ba haka nake da wannan rashin kunyar ba wallahi!" Baffa Bel o ne ya fa i hakan lokacin da Abdul-Hameed ya kalli Zeenah ya furta mata cewar ya osa su yi aure ya killace ta a akinsa ya yi ta kallonta. "Balle kuma ni mace!" Nenne ta fa i tana harararsu daga Abdul-Hameed in har uban nasa. "Ni baffa Gi o da Baffa Modibbo na yo da alama. Don su babu ruwansu da sakaa min idanu. Au! Na manta da sarkin gidan nan, tabbas shi na yo. Don duk zan zauna mu yi hira dashi sai ya kawo zancen matarsa Maimunatu. Wai ko kun ji yadda ya ke kwararo mata zantukan soyayya masu da i wanda ban ta a jin su ba, hmm ita da bata a raye ma kenan." Wannan maganar da Abdul-Hameed ya yi ne ya saka Baffa Bel o kai masa mari a eya, Nenne kuma ta aga remote za ta jifa masa sai ga kira a wayar Ramadan. "Baffa aleri ke kirana!" wannan maganar da Ramadan ya yi ne ya hana Nenne jifan Abdul-Hameed in tana kallon Ramadan da ya aga wayar. Bayan yanke wayar sai Ramadan ya kalli iyayan nasa tare da fa in, "Wai na kai masa Zeenah gida, kuma na ji muryansa tamkar kuka ma yake yi. Zumbur Baffa Bel o ya mi e jin ance an uwansa na kuka. Nenne kuma ri o hannun Zeenah ta yi tare da fa in, "Wato a kaita can gidan ya arisa min ita ko? To babu inda za ta!" aga mata hannu ya yi kamun ya juya ya kalli Zeenah da har ta soma hawaye jin ance babanta na kuka. "Je auko mayafinki ki same ni a wajen mota." "Baffa ni ma zan je don Allah!" Abdul-Hameed ya fa i a marairaice. "Babu inda za ka je Abdul-Hameed. She's going to reunite with her family. Babu wani abunda zai faru sai alkhairi." a kai Abdul-Hameed ya yi don basu san wani abu wai shi musu da iyayansu ba. "Zan iya bin ku ni?" Nenne ta fa i nan ma kuma ya girgiza mata kai alamar a'a. Sai ta koma ta zauna a kan kujera tana addu'ar Allah ya sa kar aleri ya cutar da Zeenah sabida irin zafin zuciyarsa. Jiki a sanyaye Zeenah ta sauko sanye da hijjab har wajen idon sawunta da Nenne ta inka mata su kala goma. Da ido Abdul-Hameed ya bita don nevy blue hijjab in ba aramin kyau ya yi mata. Sai ya kuma fito da baby face inta. Gaba aya a yanzu shekarunta ashirin da tara. Har wajen mota ya rakota yana fa a mata ta yi ta maimaita Inna lillahi wa inna ilaihir raju'um har su isa gidan. Shi da kansa ya bu e mata gidan gaba, bayan ta shiga ta zauna kuma ya rufo ofar. Bai koma ciki ba har sai motar ta su ta bar gidan. Ji ya ke tamkar ya zama tsuntsu ya bisu. Sam bai son abunda zai ta a ta ko kuma ya ata ranta. Mintuna ka an ta kawo su eleri street don babu nisa tsakanin gidajansu. aleri na jin shigowar mota gidan ya yi sauri mi ewa ya fita, sai su Maryama su ka rufa masa baya. e murfin motar ta yi da saurin ganin gizon da idanunta suke mata. Da gudu ta nufe su, su mai sai suka saka gudu. A tsakiyar gidan suka ha e, sai kawai ta zube a kan gwiwowinta tare da soma ta a su aya bayan aya tana kiran sunansu, "Adda Maryam, Adda Sa'a, Sajida, Salma, Maimoon, Zubair, Aliyu! Dagaske ku na ke gani?" "Mu ne Adda Zinatu!" Su Sajida suka fa i suna kuka. Jawo su ta yi ta rungume tana kuka sosai. Duk suna anana ta bar su. Gwara ma Sajida ta kai shekaru goma lokacin da ta bar gida. Aliyu ko bai wuce 3years ba, Zubair five and half, Salma 8, Maimoon kuma 6. Amma yanzu Sajida za tai 23, Salma 21, Maimoon
Chapter 120 · 0% Book details