Sashe 64
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta yi comfirming shin dagaske ni ce na aiko a d'auki Meeman, amma ni wallahi har yanzu a tsorace na ke." "Alhamdulillah tunda you're safe! Meema ma in Sha Allah babu abunda zai same ta. Muna tare da Salma nice, can gida ma akwai babbar matsala don wallahi jami'an tsaro ne zagaye da gidan ina ganin sun samu masaniyar abunda ake shukawa a gidan. Yanzu dai Salmanu zai bi bayan shi mutumin zuwa can makarantar su Meeman, ni kuma abunda na ke so da ke shine ki fita waje ki gano min sunan masaukin sai ki min text gani nan zuwa yanzu." Wani d'an sanyi Laushi ta ji jin Salmanu zai tafi makarantar ita Kuma Ladi za ta taho wajenta, don tabbas tana buk'atar wani kusa da ita. Katse wayar ta yi tare da fita daga d'akin. "Salmanu ni zan sauka a nan, ku tafi da mai taxi d'in nan zuwa makarantar su Meema ku taho tare da wanda ya je d'auko tan. Ni zan bi wani taxi d'in wajen Laushi sabida ita kad'ai ce a can inda take. Mu rik'a waya a Kai a Kai." Gyad'a mata kai kawai Salmanu ya yi, ita Kuma ta bud'e murfin mota ta fice daga motar. Taxi d'in su Salmanu ko mintuna uku ba ta yi ba da wuce wa, wata jan mota ta parker a gaban Ladi katifa. Wanda ke cikin motar sai da ya k'ara kallon hoton da ke kan cinyarsa da kyau Sannan ya sauke glass tare da fad'in, "Baiwar Allah don Allah idan baza ki damu ba tambaya nake yi." Ya fad'i kamar mutumin arziki. Da kamar Ladi katifa baza ta kula shi ba, amma Jin ya had'a ta da Allah sai ta k'arisa gaban motar. Za tai magana kenan ta hangi hotonta a kan cinyarsa, kafin ta yi wani yunk'uri ya fesa mata abu a fuska a hankali ta sulale k'asa dai-dai wannan lokacin wayarta ya yi k'ara alamar shigowar sak'o. Shi kuma ya yi saurin fitowa daga motar ya zagaya ya ciccib'eta ya bud'e gidan baya ya saka ta a ciki ya rufe tare da komawa mazaunin driver ya tada ya bar wajen a guje........ #Meema #Laushi #Ladi Katifa #Sabo da Kaza #Yasaar #Informer #Jawaad #Matar Sayyadee #My Destiny 08128755583 [7/8, 8:43 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 37 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Wayarsa ce ta yi ara alamar shigowar kira, wani irin zufa ce ta yanko masa tun daga tsakar kansa har zuwa kafa unsa ganin sunan da ya bayyana jikin screen in wayar, "Lahaula wala uwata illah billah! Yanzu idan na auki wayar nan mai zan fa awa yalla ai ni, Laminu? Assha! Ko waye wannan daya zo ya auki ar nan har cikin makaranta, Ubangiji ka ebe masa albarka," Informer in Jawaad ya fa i yana mai cigaba da warce zufan da ke yankowa daga goshinsa. Sai da wayar ta kusa tsinkewa sannan ya aga hannunsa na rawa kamar mazari ya kara a kunnansa, "Assalamu alaikum, Yalla ai." "Wa'alaikassalam, Laminu. Ina kuma ka aje wayar yana ta ringing har ya kusa katsewa kamun ka auki kiran, ko akwai wata matsalar ne, ka auko uwar da ar?" muryan Jawaad ta daki dodon kunnan Laminu, wanda hakan yayi barazana ga zuciyarsa. al....Yalla alla a!" Laminu ya fa i cikin in'ina, sai dai bai san lokacin da yayi if ba sakamakon wata tsawa da Jawaad ya sakar masa wanda ya kusa tarwatsa masa masarrafar jinsa. "Will you stop that nonsense and tell me exactly what's going on their!" Jawaad in ne ya fa i hakan a tsawace. "Yalla ai kai min aikin gafara da abunda zan fa i yanzu!" ya fa i a raunane tare da cigaba da fa in, "Na yi nasarar auko uwar, sai dai ar wani ya riga ni auke ta daga can makarantar su, kuma ina kyautata zato wa anda na gani suna bin bayan uwar ne." if Jawaad ya yanke wayar tare da maka ta da jikin bango ta fa asa a tarwatse har sai da Khairat matarsa dake kitchen ta fito da sauri saboda razanar da tayi. "Lafiya Hamma Jawaad?" ta fa i tare da isa wajen fasasshiyar wayar da ta tarwatse a asa tare da tattaro ta. Jawaad bai iya bata amsa ba sai huci kawai ya ke yi zuciyarsa na zafi tare da azalzalarsa akan ya bi jirgi yau innan zuwa Lagos domin aiwatar da aikin da kansa, Babiyo kuma ya da e bai yi abunda zuciyarsa ta raya masa ba. agowa ya yi tare da kallon Khairta da jikinta ke rawa hannunta kuma ri e da fasasshiyar wayarsa tana kallonsa. irar murmushi ya yi tare da fa in, "Su ucewa ta yi a hannuna ta fashe, ki koma ki cigaba da abunda kike yi zan an fita yanzu in dubo Hamma Abdul-Hameed a asibiti." a masa kai kawai ta yi tare da mi a masa fasasshiyar wayar sannan ta koma kitchen in jiki a sa ule. Shi kuwa Jawaad zare sims insa dake cikin wayar kawai ya yi tare da aje kwankwon ya fice yana mai gyarawa link in hannun rigarsa zama. Cikin sassarfa ya nufi wajen motarsa ya bu e tare da shiga ya tada ya bar cikin gidan bayan mai gadi ya wangale masa gate. Cinna hancin motar ya yi direct zuwa Ar o Barkin o specialist hospital kamar yanda ya fa awa amaryarsa Khairat. Yana parking ya fito ya nufi hanyar da zata sada sa da cikin wards zuwa aminity inda Abdul-Hameed in ke kwance, sai dai kici is ya yi da Baffa Gi o bayansa kuma Mama Halima ce hannunta ri e da wata kyakkyawar atuwar kula. "Kai Jawaad! Zo nan," Baffa Gi o ya yafito sa da hannu fuskansa a ha arisawa ya yi tare da du awa ya ce, "Baffa awallidjam...." uwa Baffa Gi o ya maka masa tare da fa in, "Ungo nan," cikin harshen fillanci. Sunkuyar da kai Jawaad ya yi don ya san dalilin Baffa na da uwar da ya yi masa. Baffa Gi o kuma a zafafe ya soma fa in, "Wato har kai da nake maka kallon kamar mai hankali ashe ba haka bane kai ma in kamar an uwan naka ke masu irin hankalin mazan shanu ko! To maza ka juya ka koma gidanka don Babiyo na ciki kusa da Abdul-Hameed, yana arba da kai da safiyar nan, Hamma Bobbo (Mahaifin Jawaad in) ne zai amshi hukuncin abunda ka aikata tunda bai baku izinin fitowa ba. Don haka maza juya tun kamun wani tsautsayin ya fito da Babiyon. Kuma don girman Allah Jawaad ko gate arshe kar ku je kai da an uwanka har sai ranar da za ku bar asar nan." a kai Jawaad ya yi tare da fa in, "In sha Allah," sannan ya mayar da idanunsa a kan mama Halima mahaifiyar Habib ya gaida ta sannan ya juya wanda ba haka in ya so ba. "Hello Yasaar! Bu e gate maza gamu nan mun shigo layin tare da ita." Yasaar da ke zaune ya aura afa aya a kan aya ya yi saurin mi ewa tare ficewa daga akin ya nufi gate ya bu e, daidai lokacin da abokin nasa ya danno hancin motar zuwa cikin gidan bayan Yasaar in ya an kauce masa. Farin ciki ne ya mamaye zuciyar Yasaar lokacin da abokinsa ya cicci o Ladi ya fito da ita daga cikin motar. "Kai ta akin dake gaban wanda Meema ke ciki, kar ka ha a su waje guda," Yasaar ya fa i yana bin bayanabokinsa da ya nufi cikin gidan. "Yauwa aje shegiyar nan kan kujerar ka ulle min ita da kyau, dole ma ta fa a min inda Laushi take ko kuma ta rasa rayuwarta. Shiga kitchen ka kandmomin ruwan ara cikin roba," Yasaar ya arisa magamar tare da jawo wata kujerar ya zauna yana fuskantar Ladi Katifa kusa-kusa. "Ka tabbatar ta ullu da kyau?" Yasaar in ya kuma fa in ganin abokin nasa ya matsa daga bayan Ladi katifa kasancewar ya ha e hannunta biyu ta baya ne ya ulle. "Ai ko mu biyu sai munyi dagaske za mu iya kwance wannan auri, Yasin!" Abokin ya fa "Yauwa, haka nake so. Yanzu kandamomin ruwa ka kawo min," ya fa i yana mai ago fuskan Ladi wacce bata san inda kanta yake ba. Jim ka an sai ga abokinsa hannunsa auke da madaidaiciyar roba mai auke da ruwan sanyi har wani naso yake yi, irin wannan ruwanne mai kashe ha ori saboda tsabar sanyi. Yasaar yana amsa bai yi wata-wata ba ya antaya a fuskan Ladi Katifa, a take ta wani ja uban dogon numfashi mai tafe da arfar ajiyar zuciya. Sai da ta kwashi mintuna biyar kamun ta ago da kanta tana kuma sakin doguwar ajiyar zuciya tare da sauke fuskanta a kan na Yasaar wanda ya yi kicin-kicin kamar an aiko masa da sa on mutuwa. "Yasaaar!" Ladi katifa ta fa i saman la anta idanunta jazurrr. "Ina Laushi take?" Yasaar ya fa i fuskansa babu igon rahama. "Ban sani ba, ban san inda take ba Yasaar," Ladi ta fa i cikin mawuyacin hali. "Wannan itace tambaya da zan miki na arshe; ina Laushi take??" a kausashe ya yi mata tambayar. "Ban sani ba, Yasaar. Wallahi ban san inda Laushi take ba!" ta arisa maganar hawaye na sauko mata. auko min wannan aramar akwatin," Yasaar ya fa i yana mai kallon abokinsa. Da sauri abokin ya juya ya fice daga akin, jim ka an sai gashi da wani madaidaicin akwati mai kama da first aid