← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 143

Sashe 1

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
[1/28, 8:52 PM] Rahamanatu:
*_MY DESTINY_*
( ~
addarata~)
*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim*
_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_
Arewabook@Matarsayyadee
~FROM THE WRITER OF;~
ANWAR MATATA*
*ZINA BABBAR BALA'I CE*
AN FAARI*
*AUREN CIKIN GIDA*
*BA NI DA GATA*
*GARWASHI*
*SAI A LAHIRA*
*NI DA SHI ABU
AYA NE*
*ANYA UBANA NE*
_AND NOW_
*MY DESTINY ( ~
ADDARATA~)*
_SHIMFI
_Mahaifiyata shahararriyar karuwa ce wacce ta da
e da kwashe kayanta a gaban Allah da ma'aikin shi,ta mummunar hanya ta
yashe
waina har ta samar da ni bi ma'ana zina ta yi ta haife ni,shegiya ce ni bani da uban da kowani
a ya ke ado da shi. Ba wannan ne abin da ya
ara gur
ata rayuwata ba da guba mai muni ba sai tasowar da na yi a gidan Magajiya(Karuwai)._
_Sanannen abu ne ga kowa irin bada
alar da ake aikatawa a wannan gida ya munana ga maganan masu tsoron Allah amma gareni rainon karuwa ba komai ba ne ciki kuwa har da kwanciyar da ake yi a gaban idona da mahaifiyata tare da laka
amata uban duka yayin da kwartonta ya same ta da wani. Uhm! Babban tashin hankalin kuwa shine, Mahaifiyata bata tsaya a iya karuwanci ba domin kuwa ta kasance
ar kwaya ta bugawa a jarida kuma uwargijyar
an ta'adda mai ba su makafa tare da safarar makamai ma su hatsari._
_"...Tir! In ha
a iri da ke. Ni salihin bawa ne da bai ta
a kusantar zina ba. Don haka ba zai ta
a yiwuwa ba in auri
iyar da ta kwanta a mahaifar tantiriyar karuwa wacce ta kashe mahaifinta kuma
ar ta'adda mai safarar miyagun makamai da kwayoyi. Fice min da gani a idona!..."_
_Wannan ita ce maganar da ta yi min amsakuwa a masarrafar jina wanda yayi barazanar fasa
an halittar da ke cikin kunnena wanda ke taimaka min wajen sauraran maganganun mutane. Na yi kuka sosai lokacin da na farka a asibiti
aure da
arin ruwa a hannuna sakamakon maganar da wani likita ya yi min wanda na ji sautin ranga
au a kunnena. Burina bai wuce in dai na jin sauti a kunnena ba ta yarda babu wani munanan kalaman da zan kuma ji a cikin masarrafin jina a kan Mahaifiyata wacce ita ce *
addarata* domin ita ce ta rushe duk wani jin da
ina a duniya!_
Page 1
*_Hu
u ga watan Satumba, Alif
aya da
ari tara da casa'in da tara. Wanda ya kasance ranar asabar, karfe biyu da mintuna goma sha uku na dare. Amma a turance, idan har dogo da gajerer hannu suka sauka a kan sha biyu na dare, to hakan na nufin an shiga (Am) wato an shiga rana ta gaba. Hakan na nufin a wannan lokaci an shiga rana ta Lahadi. (Saturday/Sunday 04-09-1999)_*
Dare ne sosai, amma duhun daren bai hana ta fitowa daga cikin gidan ubanta ba a wannan lokacin. Tafiya take tare da waiwayar hanyar gidansu gudun wani ya hango ta.
Tirnitsetsen cikinta da yayi tsine bai hana jikinta motsawa da sauri ba domin a wannan halin da take ciki har ta mance da wani cikin watanni tara cif da ke jikinta. Domin tafiya ce take yi da sauri-sauri.
Zanin jikinta
aya yayi sama,
aya kuma yayi
asa. Lokacin sanyi-sanyi ne, amma hakan bai hana zufa yankowa daga goshinta har zuwa wuyanta ba. Sam bata damu da ta kai hannu domin warce zufan ba, burinta kawai shine taga ta yi nisa da unguwar gaba
aya gudun tonuwar asirinta na kisar gillar da tayi wa mahaifinta mintuna
alilan da suka wuce.
"Ke! Ina zuwa haka cikin daren nan?" Fa
in wani jami'in
an sanda da ya haske fuskanta da tocila mai hasken gaske har sai da ta saka hannu ta kare fuskanta saboda yanda hasken fitilar ya dallare mata kwayan idanunta.
Da sauri ta waiga baya sannan ta dawo da kallonta ga
an sandan tare da daidaita natsuwarta sannan ta furta, "Na fito motsa jiki ne sakamakon na
uda da ta taso min. Kuma
azu mun je asibiti amma sai suka ce ba haihuwar bace da saura amma na ri
a motsa jiki hakan zai taimaka min wajen kusanto da lokacin haihuwar."
Chapter 1 · 0% Book details