← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 143

Sashe 35

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Hankalin Ladi da Salma ba aramin tashi ya yi ba. Ga Laushi zube a sume a asa, Meema cikin jini a cikin akwali. Duk sai suka rasa inda za su yi. Salma nice sai zagaye akwatin da Meema ke ciki ya ke yana kusa. Haka Ladi ita ma tana du e tana kukan. Can dai Salmanu ya fita da gudu ya taro mai taxi suka dawo tare. Yana fitowa daga motar, motar Sabo da kaza na parking a ofar gidan. "Kai lafiya?" Saboda da kaza ya fa i yana kallon Salma nice da ya gama fita daga hayyacinsa yana kuka. Duk yanda ya kai ga tsanar a tura shi jinsin maza, yau kam ko kula da an kira sa da kai bai yi ba. Bai ma kula Sabo da kazan ba sai shigewa da ya yi cikin gidan. Bin sa a baya Sabo da kaza ya yi, sai dai turus ya tsaya yana kallon Meema da ke cikin akwatin da Yasaar ya aiko da shi. "Wannan yaron yana da matu ar taurin kai wallahi! Allah ya sa ba kashe yarinyar nan ya yi ba," Sabo da kaza ya fa i cikin zuciya. "Ke! Yaushe ta dawo? Wa ya dawo da yarinyar nan? Haka aka mata? Tana da rai a jikinta?" Sabo da kaza ya watso wa Ladi tambayoyin. Cikin kuka ta ce, "Turo sa o ya yi shine duk muka fito muka ganta cikin akwati a wannan yanayin, don Allah ka taimaka mana." awa waje ya yi tare da kiran Yahuza. Cikin saurin Yahuza dake cikin mota ya fito ya shigo cikin gidan. Da hannu ya masa nuni da Meema, shi kuma ya yi saurin nufa wajen ya du a tare da cicci ota ya fito da ita. Hannunta da kanta lilo kawai suke alamar ta mutu. "Wannan yarinyar babu rai a jikinta," Salmanu an daudu ya fa i tare da fashewa da kuka. Ladi Katifa kuwa tsigar jikinta ne ya yi wani irin mi ewa saboda yanda maganar da Salma nice ya yi ya shigeta kamar an watsa mata ruwan ara a lokacin hunturu. Sabo da kaza wajen da Laushi ta ke a kwance ya nufa tare da cicci arta ya fita, suma suka rufa masa baya. "Ki koma ki kullo gidan sai ku taho ke da wannan an daudun a taxi. Ku taho Alpha clinic can muka nufa," saboda da kaza ya fa i bayan ya saka Laushi a motar ya jinginar da ita a kujeran. Zagayawa ya yi tare da zama gidan gaba tare da kullo ofa, Yahuza ya ja motar suka au hanyar Alpha clinic. Tun a hanya ya kira likitan asibitin su kai waya, hakan ya sa suna isa a ka wuce da su emergency. Laushi gado aka bata bayan an aura mata arin ruwa. Meema kuma likitoci uku suka du ufa a kanta suna arin ceto rayuwarta. Bayan tsayin awanni biyu doctor Shola ya fito daga emergency in ya nufo inda Sabo da kaza ya ke, "Mu je office, akwai abunda ya kamata ka sani." Gyada kai Sabo da kaza ya yi tare da bin bayansa zuwa office in nasa. Zama doctor Shola ya yi a mazauninsa, Sabo da kaza kuma ya zauna a kujeran da ke fuskantarsa. "Ina jin ka, doctor. Me ke faruwa?" Sabo da kaza ya fa i yana sauraran doctor Ajiyar zuciya doctor Shola ya saki tare da ha e hannunsa biyu ya aura guiwar hannayen a kan desk in da ke gabansa tare da fa "Luckily, the little girl is alive. Amma ko mu likitoci mun yi mamaki da yarinyar nan ba ta mutu ba don a cikin babu wanda ya yi tunanin zai iya ceton rayuwarta kawai dai mun yi aikin mu ne. Duk wanda ya yi wa yarinyar nan wannan abu to wallahi ba shi da imani ko ka an don kashe ta ya so yi kawai! Mai wannan yarinyar da baza ta wuce 9 ba ta sani? Gaskiya raina ya mugun aci. Wai ko kasan mai suka mata kuwa? Dole ne ma a duba walwarta don ganin ko ta samu matsala." aga masa hannu sabo da kaza ya yi tare da fa in, "Please, go straight to the point and tell me what is happening to the baby. Was she raped?" Girgiza kai doctor ya yi tare da fa in, "No, she wasn't. But a ananun shekarunta aka sha a mata Cocaine sannan an yawaita danna mata allurar bacci tare da sha e mata wuya wajan ura mata wayar fita daga hayyaci. Kuma an yi amfani da abu an daki kanta da shi, ina tunanin arin guduwa ta yi shiyasa aka mata haka. Sannan anyi amfani da ruwan ara a jikinta, wata ila tsumbulata su kai ko kwarara mata su kai a jiki. Wannan yarinyar sai dai addu'a kawai don da wuya ta tashi." ewa Sabo da kaza ya yi tare da ficewa daga office in ya na tsinewa Yasaar albarka saboda ata masa aikin da yake son yi. Kai tsaye waje ya nufa ya kira wata Number ya dunga fa a yana zage-zage kamar zai ari baki Wani aki aka kai Meema wacce aka saka mata Oxygen a hanci. Kwance ta ke kamar gawa, don idan ka kalleta ma za ka auka gawar ce har sai idanunka sun sauka a kan computer in da ke reading heartbeat inta tukun za ka fahimci da rai a jikinta. An hana kowa shiga ciki ya ganta sai ta window kawai mutum ke iya hango ta. Kuka wiwi Salma nice da Ladi Katifa suka ri a yi lokacin da suka hango Meema kwance kamar gawa. "Ko dai Meema mutuwa ta yi suke oye mana? Kalle ta fa Ladi!" Salma nice ya fa i yana jan majina. Kasa magana Ladi Katifa ta yi, sai rawa da jikinta kawai ta ke yi. Sabo da kaza bai ara shigowa cikin asibitin ba sai gab magrib lokacin Laushi ta farka sai kuka take tana fa in ina arta amma su Ladi sun i fa a mata saboda ba su so ta je akin ta ga halin da Meema ke ciki. "Kukan me kike yi?" Sabo da kaza ya fa i yana mai arisowa kusa da gadon da laushi ke zaune. "Dan girman Allah ku fa a min gaskiya idan Meema mutuwa ta yi kawai in auki dangana," Laushi ta fa i bayan ta kamo hannun Sabo da kaza ta ri e gam. ar da ita ya yi tare da kama hannunta suka nufi akin da Meema ke kwance kamar gawa. Neman zubewa a asa Laushi ta soma yi lokacin da ta yi arba da arta kwance kamar gawa. "Meeemaaaah!" Ta fa i cike da wani irin murya ta aunar a. "Meema haka aka miki? Duk laifina ne. Ni na jawo miki komai. Da ban ci amanar Yasaar ba da duk haka bata faru ba. Don girman Allah Meema kar ki tafi ki bar ni. Ke ka ai kika rage min a duniyar nan. Wallahi ina aunar ki ata. Ka ce mata ta tashi don Allah. Ki tashi Meema! Meema ki tashiiiiiiiiiii!" Ta arisa maganar tare da zamewa a gaban gadon tana wani irin kuka. e baki Sabo da kaza ya yi tare da fa in, "The is just the movie trailer. The real scene is by the corner!" Duk a cikin zuciyarsa ya fa i maganar yana dariya. owa ya yi daidai kunnanta tare da fa in, "It's alright, Zeenah. Everything will be fine in Sha Allah. Meema need only your prayers not your tears. In Sha Allah za ta tashi." Share hawaye Laushi ta yi tare da fa in, "Mai ya samu ata? Fya e ya mata ko?" "Mu je waje mu yi magana, it will be better don sun ce Meema ba ta ulatar hayaniya saboda condition inta. ewa ta y ta fice shi kuma ya bi bayanta har zuwa kan kujeran silver in da ta zauna. Zama ya yi a gefenta tare da fa in, "Zeenah, kin ga sakamakon cin amana ko? To yanzu wa gari ya waya? Zunubin da kika aikata yana arewa a kan arki. Kin san kuwa wahalar da na sha kamun na shago kan wanda Meema ke wajensu? To bari ki ji, sai da na yi asarar miliyoyin ku i wajen bailing Meema don har hakan ya kusa ta a sana'a ta don har wasu daga cikinmu sun fara zargin ko da saka hannuna kika ci amanar Yasaar. Yasaar ya wuce duk inda kike tunani. Kin jawo masu unbin asara da tashin hankali lokacin da kika ci amanar Yasaar wanda har hakan ya jawo aka kashe twin brother insa a matsayin Yasaar in wanda hakan ya saka ya yi alwashin sai ya ga bayanki. Mai gidan Yasaar kuwa, kin saka ya yi asarar Cocaines har na sama da dala billion tara! Kin kuwa san nawa ne dala bilion tara a ku inmu na Nigeria? Hmm, Zeenah kin yi ganganci wallahi." Laushi cikinta ya yi wani irin mur awar tashin hankali jin labarin da Sabo da kaza ya fa a mata. "Yanzu kenan farautar rayuwata da ta ata za su ri a yi??" Laushi ta fa Girgiza kai ya yi tare da fa in, "Fiye da haka! Don da kashe ki suke ke son yi, tun daran ranar da kika aikata son zuciyarki za su kashe ki" "To yanzu mai za su mana?" Laushi ta fa i bayan ta kai hannunta asan mararta da ya mur a da uban arfi. "Wannan ba shine mai mahimmanci ba. Don na riga na rufe wannan case in da kyar. Yasaar ba zai ara farautar rayuwatarki ke da arki ba, amma kuma ki sani, idan kika saki kika kwatanta abunda kika yiwa Yasaar a kai na, a gaban idanunki zan kwakwule idanun Meema sannan in kwanta da ita a gabanki kamun in daddatsata in saka ki dafa naman jikinta da hannunki sannan in ciyar da ke naman arki da wannan hannun nawa," yana gama fa in haka ya mi Laushi kasa motsi ta yi don idan ta yun ura, tabbas wannan karan idan ta kai
Chapter 35 · 0% Book details