← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 143

Sashe 37

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanka ta!" Ya fa i yana shafa gemunsa tare da murmushi a lokaci guda. "Me fa? Ban gane ba," ta fadi tana kuma harararsa. "Sabo da kaza, bai hana a yanka ta! Ko baki fahimci hausar bane? To jinan; abunda ake nufi shine, duk sabo na da mutum bai hana ni cin ubansa ko kuma turasa inda ba a dawowa ko da kuwa an uwana ne in dai akan sana'ata ce. Kin fahimta?" asa ta zube a kan guiwowinta tare da kama afafunsa ta shiga fa in, "Na ro a da darajar iyayanka ka kyale mu ni da ata. Idan kana so zan iya rantse mata da al ur'ani mai girma akan bazan ta a furta sirrinka ga kowa ba. Dan Allah!" "Ta shi ki zauna, Maman Meema," ya fa i cike da muryan yaudara. Da sauri ta ago domin sunan da ya kira ta da shi mutum aya ya tuno mata da shi, wato Habibu. Tashi ta yi ta zauna amma jikinta bai daina rawa ba. Don wani mugun tsoron Sabo da kazan ne ya shige ta lokaci guda. Zama ya yi kusa da ita tare da sa alo hannunsa ya aura a kan kafa unta sannan ya matso da ita jikinsa sosai ya hau shinshina wuyanta zuwa kunnanta sannan ya saka yatsa ya mayar da kitson attachment in kanta na gaba zuwa bayan kunnanta tare da fa "Ban ga laifinki ba da tsoro ya bayyana a tattare da ke haka ba. Sannan ban ga laifinki ba idan kin yi zargi na don ko ni ce a matsayin zargin da zan yi kenan. Amma abunda nake so ki sani kuma ki yi tunani da kwakwalwarki shine; idan har ina da ala a da Yasaar, menene zai saka na amince da ke har na saya maki gida na kuma auke duk awainiyarki da arki. Sannan lokacin da Yasaar ya auke Meema, ba zan taimaka miki ba wajen ceto ba, sai dai ma in ha a hannu mu kashe ta. Ke kin san ba fin arfina kika yi ba, asali ma da ni kike ta ama a garin Lagos. Idan cutar da ke na ke son yi ba sai na yi wannan kwane-kwanen ba, ko a nan da na kashe ki na bunne ki kuma babu wanda zai sani har duniya ta na e. Ni damuwa ta da ke kawai ki ri e min amanata, idan har kika mun haka babu wani abu da zai ha a mu da ke na tashin hankali." A hankali sannan jiki a sanyaye ta ce, "To ni mai yasa zan ci amanarka? Ko shi Yasaar da na masa haka, shi ya fara cin zarafi na. Duk da ni in karuwa ce, hakan ba yana nufin a ri a cin zarafin jikina bane. Yasaar a cikin jama'a a kuma gaban ata ya min tsirara yana dukana. Abun ya min ciwo kwarai da gaske. Hakan ne ya saka zuciya wacce bata da ashi ta tunzura ni na yi masa cunen jami'an tsaro suka kama shi dumu-dumu da Cocaines, amma wallahi tallahi da ba dan haka ba babu abunda zai saka na ci amanar sa." Murmushi ya yi tare da kwanto da kanta kan irjinsa sannan ya ce, "To ki kwantar da hankalinki, ni babu abinda zan miki ke da arki. Kuma zan zame maku garkuwa. Ba zan ta a bari wani abu ya faru da ku ba. Meema kuma, in Sha Allah za ta tashi. Ni ma zan yi iyakacin arina ko da kuwa hakan na nufin fitar da ita waje ne." "Nagode sosai, amma don Allah ka daina tsoratar da ni da irin maganganun da ka min a asibiti azu," ta fa i tana kallon fuskansa. a kai ya yi tare da fa in, "In Sha Allah hakan ba zai sake faruwa ba. Ki saki jikinki dani." Gyada kai ta yi tare da fa in, "Muje ka mayar dani asibiti. Hankalina ba zai ta a kwanciya ba sai na ganni kusa da ata." Hancinta ya ja tare da fa in, "Ai ni da na auka baki son ar ai," ya arisa maganar yana dariya. Waro idanu ta yi tare da fa in, "Wace uwa ce za ta haifa a ta ce bata so? Ca ! Ina aunar abata Wallahi." Dariya ya kuma yi tare da mi ewa ya ce, "Ni kuma da har ina harha a kan an ku ena in baki ki sayar min da ita." Dariya ta yi sosai tare da fa in, "Ca ! Ai ko uban da ya haife ta ne ya zo ba bashi zan ba wallahi." "Kin san uban kenan?" Ya watsa mata tambayar yana kallonta. Girgiza kai ta yi tare da fa in, "Wallahi ban sa shi ba." "Allah ya kyauta to. Ki kimtsa bari na watsa ruwa na fito sai mu wuce asibitin," ya fa i yana nufa akin da ya fito. "Wanka kuma? Ba alwala ka yi yanzu ba?" "No, wanka na yi ban shafa mai ba. Wai kin san kuwa arfe nawa?" Ya fa i bayan ya an juyo. Girgiza kai ta yi tare da fa in, " arfe nawa don Allah?" "It's after 10 yanzu!" Ya fa i yana mai zan hannun rigar shaddar jikinsa domin ganin agogo. Da wani irin sauri ta mi e tare da fa in, "Na shiga uku na lalace! Don girman Allah mu koma asibiti. Wayyo, su Ladi na can na jira na." "Ok, bari na auraye jiki Sharp-sharp sai in fito mu wuce." Yana gama fa in ya shige ciki. Sawa da Marwa kawai tai ta yi har ya fito da akin shanye da wasu kaya. Wannan ananan aya ne a jikinsa, jeans da t-shirt sai P-cap in da ya saka a kai da glasses. Sai kayan suka oye shekarunsa. Key in mota a hannunsa da wayarsa ya ce, "Muje ko." Tuni har ta fice daga akin tare da isa wajen mota. Kai ta aga sama tana kallon yanda garin ya yi din im da duhu. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Na shiga uku ni Zeenah!! Dare ya yi sosai wallahi," ta fa i tare da aura hannu a kai. Sabo da Kaza yana ariso wajen ya bu e mota da sauri tare da shiga. Ita ma cikin saurin ta bu e gidan gaba ta shiga. A wani restaurant ya yi parking tare da fa in, "Bari na sama maki abinci ko!" Girgiza kai ta yi da sauri tare da fa in, "A'a ni kam mu tafi kawai. ata nake son gani." "Ai ko ke baza ki ci ba, wa anda ke asibitin za su bu aci abincin ko! Bari yanzu zan fito duk da na san ke in ma yunwar kike ji," yana gama fa in haka ya bu e motar ya fice ya shige ciki da sauri. Laushi kuwa tun da ya shiga ciki ta ke zabga tsaki tana kallon agogon motar da ya nuna sha aya saura kwata. Zuwa can sai ga shi ya fito da manyan fararan ledodi guda uku. Ajiyar zuciya ta yi don an fitar da ya yi na an mintuna sai ta ga kamar ya kusa awa guda. e bayan motar ya yi tare da ajiye ledojin sannan ya rufe ya bu e mazaunin driver ya shiga tare da tadawa suka nufi asibitin. Karfe sha aya da mintuna biyar suka shigo harabar asibitin. Da sauri ta alle murfin motar za ta fita ya yi saurin ri o hannunta tare da fa "Shikenan yanzu ni ka ai zan kwana babu mace kamar ki kusa dani? Gaskiya i will miss you. Ko in jira ki ganta ne sai mu tafi gobe da asubar fari in dawo dake?" Wani harara ta watsa masa tare da fizge hannunta ta ce, "Gaskiya ba ka da tausayi! Yanzu fisabilillah, ata na kwance a asibitin ne zan bi ka muyi iskanci?" Shafa kai yayi tare da fa in, "Kawai tsokana ce domin jin abunda za ki ce. auki ledan abincin ki shiga dashi sai na shigo gobe," ya arisa maganar tare da sakar mata hannu. e bayan ta yi tare da kwasan ledojin sannan ta rufe ta nufi ciki ba tare da ta ara juyowa ta kallesa ba. Da sauri-sauri kamar za ta tashi sama ta yi ta tafiya har ta isa akin da Meema ta ke. Sai dai an kulle gam, babu wanda zai iya shiga sai dai ya hange ta ta cikin window. Ta kusa mintuna talatin a wajen tana kallon Meema tana hawaye kamun ta juya ta nufi akin da aka bata gado azu domin duba su Ladi Katifa don ta san definitely babu inda za su tafi a wannan hali da Meema ke ciki. Ilai kuwa tana bu ofa su kai idanu hu u da Salmanu an daudu da ke hamma saboda muguwar yunwar da ya ke ji. Wani wawan harara ya maka mata tare da jan dogon tsaki ya juya baya. "Ke kuma tsakin me kike haka? Ko duk na yunw.........." Ba tare da Ladi Katifa ta arisa maganarta ba ta ja wani dogon tsakin da yafi na wanda Salma nice ya yi sannan ta koma ruf da ciki ta kwanta a kan gadon da Laushin ce ke kwance a kai lokacin da suka zo asibitin don har yanzu akwai sauran ruwa ma ale a jikin arfe. "Ku yi ha uri don Allah. Na san dole kuyi fushi dani. Ba da gangan na bar ku da wunya ba. Wallahi tun da muka fita ni da sabo da kaza zuwa akin Meema take azu na ga halin da take ciki ban kuma sanin inda kai na yake ba sai gidan Sabo da kaza. Ban jima da tashi ba, shine ya ajiye yanzu. Ku yi ha uri ga abincinku nan," ta arisa maganar tare da ajiye masu ledan a kan wani an drawer dake kusa da petient bed. A zafafe Ladi Katifa ta mi e zaune tare da fa in, "Ban ta a tunanin ke wawuya wacce bata san inda ke mata ciwo bace sai yau. arki! Wacce ta fito daga cikinki za ki wula anta haka! Kin ban mamaki Zeenatu. Yanzu a wannan halin da arki ke ciki har jijiyoyin da ke sadar da shawa'arki ta iya motsa miki ki ka tafi ki ka bi gantalallan Saurayinki da ni kwata-kwata bai kwanta min a rai
Chapter 37 · 0% Book details