← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 143

Sashe 72

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

irin wannan furucin da ki kai wa Abdul-Hameed. Tashi ka je zan neme ka zuwa anjima" ya arisa maganar yana kallon Abdul-Hameed. Idanunsa a rufe ya mi e tare da barin parlourn ya koma can bayan gida ya ha a kai da bishiyar Neem ya hau zubar hawaye kamar fanfo. "Na tabbata a yanzu gangan jikina ne kawai zai zama a raye idan babu ke Zee-Meed, na tabbata farinciki ya yi aura a tare dani daga yau da Nanne ta gina katangar rodi tsakanina da ke. Duk inda kike ina fatan kina cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ke da abunda kika haifa, Zee-Meed. Don tabbas na san abunda ke cikinki nawa ne!" COLOMBIA Hannunta ri e Marlboro cigarette tana zu arsa tare da fesar da haya in zuwa samaa. Sanye take cikin riga da skirt na suit, skirt in daidai guiwarta, gashin kanta kuma ta yi parking insa a arshen eyarta jelar ta zubo bayanta. Bakin nan nata ra am da jan janbaki. Ita baza ka kira ta da siririya ba, haka ma baza ka kira ta da mai iba ba. ar tsaka-tsakiya ce. Jefar da guntun tabar hannunta ta yi tare da take sa a asa sannan ta har e hannunta biyu tana yiwa cage in da ke cike da yaran nan wani irin kallon asa- asa kamun ta yi nuni da hannu alamar a fito mata da Meema. Cikin sauri wanda ya kawo Meeman ciki ya nufi wajen cage in, shi kuma mai tsaron cage in ya yi saurin bu e masa ofa. Cike da tsoro wa anda suke cikin cage in suka soma ja da baya wanda ke nuna alamar tsoro. Shi kuwa kai tsaye wajen Meema ya isa tare da cafkar gashinta ya dam o sannam ya soma janta tana kuka har gaban Esmeralda sannan ya dunkufar da ita a kan guiwowinta. Hannu Esmeralda ta saka tare da ago fuskan Meema ta yi mata kallon mintuna biyar, Meema kuwa itama kallon ido cikin ido ta yi mata. Sakin fuskar ta yi tare da kallon Adalberto ta furta cikin yaren spanish, "Sabes c mo se llama? (Shin ka san sunanta?)" "su nombre es lul (Sunan ta Lulu)" Adelbarto ya fa i cike da girmamawa. Jinjina kai Esmeralda ta yi tare da juyawa ga bodyguard inta ta amshi wata jakar ku i ta jefa masa, cikin sauri ya ca e yana godiya tare da washe baki. Magana ta yi musu cikin yaren spanish tare da komawa ita inda ta fito. Mai tsaron ofar nan kuma ya yi saurin isowa ya aga Meema tare da mayar da ita cikin cage in ya kulle. Satin su uku a cikin cage in, sai dai kawai idan lokacin cin abinci ya yi a jefa masu bredi a kuma kulle cage in. Tun Meema na kuka har hawayanta suka bushe. Kuma kullum Issabella da Leonardo suna a tare da ita. A hankali ta fara sakin jiki da su har ta fa a masu labarinta na cewar sato ta aka yi har makaranta aka kawo ta nan in, suma kuma suka fa a mata duk wa anda ta gani a cikin cage in nan sato su aka yi domin harkan cocaine da kuma wasu har allolin irin su karuwanci da sauran su. Sai dai su shidda Esmeralda ta bada umarnin saka su a makarnata, shi Leonardo in, Diego, Alajendro, Mateo, Carlos da kuma Isabella akan wani udiri na ta. Isabella ce kawai arama a cikin su, amma sauran mazan gaba aya sa'annin Leonardo in ne saboda su sun kai 18years. Yayin da Isabella bata wuce 11-12 ba. Kullum sai sun bata labarin Esmeralda da kuma irin azabtarwar da take wa duk wanda ke ashinta da ya yi yun urin tona mata asiri gurin hukumar NLA ko kuma mutum ya yi arin guduwa. Watan su aya a cikin wajen, su ba aikin komai ake saka su ba, haka su ba a bar su sun koma ga iyayensu ba. Meema har ta saba da su sosai sai dai fa kullum cike take da kewar mamanta. Sai dai akwai wata rana da ta tashi hankalin kowa da ihu akan ita gida zata wajen mummynta. Ba aramim duka taci ba amma bakinta ya i yin shuru. Hakan ya saka Esmerald ta saka aka kai mata ita har can cikin inda take. Tafi awa biyu a ciki kamun ta fito idanuta jazur don jikinta har rawa yake yi. Sai dai duk tambayar da su Leo su ke mata bata fa a musu abunda ya wakana a ciki ba. Amma kuma gaba aya rana da kuka ta raya shi, don ko bacci ya fizgeta haka zata mi e a zaburd tare da ame jikinta tana kuka tare da fa in, "Na tsane ki! Na tsani duk wani abu da ya danganceki. I dont want to see your face ever again." Ranar da Meema ta cika wata aya da sati biyu, Esmeralda ta saka aka fito da ita tare da su Leonardo. Leo na ganin haka ya ra a mata a kunne cewar makaranta Esmeralda za ta saka ta, ilai kuwa haka ce ta faru, makaranta Esmeralda ta saka kuma aji aya da Isabella wato grade6 (Jss1). Sai dai kyakkwar warning akai mata akan babu ruwanta da fa awa kowa labarin Esmeralda idan ba haka ba, kasheta za ayi. Ba makaranta kawai aka saka Meema ba, har da wata makarantar koyon fa a da kuma koyon harbi. Meema na enjoying makarantar koyon fa a da harbin nan. Satittika sun wuce, watanni suma sun zo sun wuce, haka shekaru. Domin yanzu shekarun Meema uku a asar Colombia, kuma girma ya bayyana a jikinta don yanzu tana cikin na sha biyar, don an kawo ta asar Colombia tana 11-12. a da kariya babu wanda Meema bata iya ba, haka fannin harbi, idan aka cire Leonardo ita ce ta biyu a harbi. Don ko idanunta a rufe suke idan ta saita waje sai ta samu. Haka fannin makaranta akwai walwa. Duk wani girma na jikin iya mace ya bayyana a jikinta, hatta period tana da sha hu u cif ta fara yinsa. Akwai wani irin mugun sha uwa tsakaninta da Leo, Isabella da Carlos. Sannan kum babu jituwa ko ka an tsakaninta da Alajendro (Ina fatan baku manta Alajendro wanda ya kashe mijin Isabella ba a page 9). Isabella da Carlos kuwa wani irin soyayya suke wa junansu tankar za su ha e zuciyoyinsu guda. Kowa ya san da wannan soyayyar ta su har da Esmeralda kasancewar abu ne da bai oyuwa a gare su. angaren Leo ma haka take domin yana matu aunar Meema sai dai bata bashi fuska ba hakan ya sakaa ya mayar da maitarsa ciki, sai dai kuma duk inda ta saka afa yana wajen kamar bindinta. A kuma wannan lokacin Esmeralda ta fito da manufarta a kansu su bakwai har da Meema. Dama su mazan sun saba da yi harkan cocaine in duk da dai ba su kai manya-manyan masu mata aiki ba. Aikin farko da Esmeralda ta saka Meema ta yi, im yi ta yi sai ma tashin hankalin kowa da ihu da ta yi akan ita gida zata wajen mummynta. Ba aramim duka taci ba amma bakinta ya i yin shuru. Hakan ya saka Esmerald ta saka aka kai mata ita har can cikin inda take. Tafi awa biyu a ciki kamun ta fito idanuta jazur don jikinta har rawa yake yi. Sai dai duk tambayar da su Leo su ke mata bata fa a musu abunda ya wakana a ciki ba. Amma kuma gaba aya rana da kuka ta raya shi, don ko bacci ya fizgeta haka zata mi e a zaburd tare da ame jikinta tana kuka tare da fa in, "Na tsane ki! Na tsani duk wani abu da ya danganceki. I dont want to see your face ever again." Tun kuma daga wannann ranar Meema ta auki wani irin mugum taurin zuciya da na kai. Ta kuma ninka wazonta a komai, don ko Leo bai isa a yanzu ya nuna mata warewa a kan harbi ba. Fanni gudu kuwa, idan Meema ta falle ura kawai ke tashi. An ta a ha a su fa a da Leo sai da ta kai shi asa, duk da su Isabella sun ce ya kyaleta ta ci galaba a kansa ne kawai don yana sonta. _After 4years_ Leo shine jagoransu akan duk wani harkan Cocaine, Meema (Lulu) ta zama cikakkiyar budurwa kuma kyakkyawa sosai ta bugawa a jarida duk da kasancewarta ba a. Babuirin dabara na shiga da fitar da cocaine da Lulu (Meema) bata sani ba, hatta yanda ake sarrafashi ta sani don suna daga cikin masu yinsa. Akwai wani kwangilar dala million hamsin da aka baiwa Esmeralda akan kai cocaine asar Maleyshia. Meema aka ba aikin ita da Leo da wasu mata, sai di rashin lafiyar da ta soma mai zafi ya saka aka mayar da tafiyar kan Isabella akan idan ta dawo za ta yi signing gamee da auren da suke son yi ita da Carlos in don da da farko i ta yi. Yarirai har shida Esmeralda ta saka aka kashe sannan aka kwashe kayan cikins tsf sannan aka dola cocaines in a cikin ko wani jariri sannan aka inke. Ko wacce ta goya matsayin anta suka hau jirgi suka kai Malayshia ba tare da wata matsalaa ba suka dawo. Dawowarsu ba jimawa aka aura auren Carlos da Issabella a coci... Bayan sati da auren Carlos da Isabella muka tafi wani gari a nan asar colombia domin kai sa o, kuma wannan ranar ce muka fara ha uwa da kai. Meema na kawo nan da bashi labarin ta mi a masa hannu alamar tana bu atar ruwa, ruwan ya mi a mata ta kar a ta sha. (Kar ku rikice readers, kar ku manta a page 10 Meema wacce ake kira da Lulu a asar colombia labari take bawa wanda ya biyo su tun daga airport labarin yanda ta kasance a nan har ta soma safarar cocaine. Sannan ku sani Meema bata san labari komai dangane da mahaifiyarta ba tun bayan sace ta da Yasaar ya yi, na kawo labarin Laushi bayan sace Meema ne don komai ya tafi daidai) Bayan ta ajiye cup in, ya kalleta tare da fa in, "Kamun ki
Chapter 72 · 0% Book details