← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 143

Sashe 53

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata wuce ta wata biyu zuwa uku ba idan ma ya kai. Ita kuma ar shekarunta goma cif yanzu." Jim Babiyo ya yi na wasu mintuna kamun ya ce, "Tada mota! Ni na san mai zan yi saboda kar wannan karuwar yarinyar ta kuma shiga rayuwar zuri'a ta." Mintuna ka an ya kawo su cikin mansion in Babiyo wanda tuni ansa sun halarta don ga motocinsu nan a fake a harabar gidan. Da sauri Hafiz ya fito daga cikin mota ya bu ewa Babiyo ofa sannan ya koma gefe ya tsaya. amar ce ta tashi, domin sai da ya kwashi mintuna biyar kamun ya fito da farar afarsa aya ya ajiye, nan ma sai da ya ibi wasu sakwanni sannan ya ziro ayar tare da fitowa daga ciki ri e da kyakkyawar sandarsa wai launin ruwan gold. Cikin ta ama kamar baza a taka asa ba ya nufi enterance in parloun. Fuskansa ita ce securityn akin, shiyasa yana kallon ofar ta bu e. Wani wahaukacin parlourn mai auke da fararan set in leather seat mai kyau da santsi. Throw pillows in kujerun kuma kalar green. Hatta labule kalar green and white ne kasancewar kalar da Babiyo yafi so kenan. Mamiyo ce ha imce a kan 2seater, wata yarinya fara kyakkyawa wacce ta kasance ar wajen anta na uku tana mammatsa mata afafu. Ganin shigowar Babiyo sai ta gaida shi cike da girmamawa tare da ficewa daga akin. Mamiyo da kanta ta mi e ta nufi aramin fridge in da ke akin ta auko masa damammiyar furarsa da ta dama masa kasancewar kullum sai ya sha da dare kamun ya kwanta. "Ki bar wannan furar sai zuwa anjima tukun, yanzu fita za muyi tare zan yi magana da yaran can. Hafiz zai shigo miki da goro da sweet na aurin auren," fa in Babiyo. Wani da i ne ya ziyarci zuciyar Mamiyo har sai da hakan ya bayyana a fuskanta, "Ma sha Allah! Har da shi Gi on an aura aurensa?" Ta jefa masa tambaya. "Eh, na aura aurensa da ar wajen Idirisa, Mardiya!" if farin cikin da ke kwance a fuskan Mamiyo ya gushe har ludayin hannunta yana arin fa asa. "Mardiya kuma Ar o? Ina ce Karime muka yi da kai," Fa in Mamiyo. ewa tsaye Babiyo ya yi tare da fa in, "Da Mardiya da Karime duk aya ne a waje na. Ki same ni a parlourn meeting yanzu!" Yana gama fa in haka ya nufi wani ofa da zai kai shi har akin da yake kamar fada. Mamiyo bata iya cire idanunta a fuskan Babiyo ba har sai da ya fice daga parlourn wanda ko waigawa bai yi ba. Wani irin duka ta kaiwa bango ranta na wani irin soyuwa tare da nufa fuuuu cikin wani aki bayan ta yi banging ofar. "Tun da yarintata ban yarda mulki da ta amata ta fa i ba, yanzu da na tsufa ma ba zan ta a bari hakan ta faru ba!" Mamiyo ta fa i tana zagaye akin hannunta cikin ayan hannun tana naushi. Waya ta aga ta kira wani Number, ringing biyu daga ayan angaren aka aga cike da girmamawa. "Hafizu, mai Babiyo ya ke shiryawa a asa wanda ban da masaniya a kansa? Menene dalilinsa na bawa Gi o auren Mardiya a yau in nan? Na san ka san komai, kar ka yi arin cin amanata domin ni na kawo ka cikin gidan nan, idan kuma ka yi kuskuran juya min baya, ba cikin gidan nan kawai za ka bari ba, duniya gaba aya za ka bari!" "Hajiya kin fi kowa sanin ba Babiyo na ke wa aiki ba, ke na ke wa aiki. Akwai abunda ya kamata ki sani wanda ni ma a cikin kwanaki uku rak na samu labarin kuma ba daga bakin Babiyo ba, daga wata majiya mai arfi na ji. Akwai gagarumin matsala. Na farko dai, naga aleri ganin idanuna a cikin wannan estate na Ar o Barkin o, na biyu kuma wanda ya kamata ki sani wanda ya fi na farko aga hankali shine; Babiyo yana shirin fitar da babban an Baffa Bel o, Abdul Hameed matsayin an takararsa neman kujeran minista na nan Abuja, kuma kin san duk wanda Babiyo ya agawa hannu kamar ya ci za e ya gama ko da kuwa kujerar shugaban asa ce. Kuma akwai yiwuwar Baffa Bel o ya dawo cikin Ar o Barkin o saboda wannan abu, kuma kin san dawowar Baffa Bel o kamar dawowar aleri ne. Kuma dawowar aleri daidai yake da tonuwar asirinki a idanun Babiyo da aukacin jama'ar Ar o Barkin Wani tsawa da ya kusa toshe masarrafar jin Hafiz Mamiyo ta yi tare da fa in, " arya ne wannan! aleri ya mutu shi da iyalansa. Da hannunka ka cire birkin motarsu, ko ba haka bane?" "Kwarai da hannuna na cire, amma ina mai tabbatar miki na ga Baffa aleri cikin Ar o Barkin o. Ya rufe fuskansa da rawani, amma ni na gane sa sosai don ko bargo ya saka ya rufe jikinsa a irin farin sanin da na masa, sai na gane shi. Wallahi shine, kuma iska ta aga gefen rawanin na kuma hangi fuskansa. Sai dai abunda ya ban mamaki da aure min kai, mai ya kawo shi cikin estate in nan, kuma ya a kai bai mutu ba. A gaban idanuna motarsu ta kama da wuta wallahi." "Hafizu, kar kai kuskuren wasa da wuta za ta ona ka wallahi! Amana ta ka ci ko?" Da arfi ta fa i hakan. "Haba Hajiya, da amanarki na ci tsayin shekaru ashirin da bakwai ai ya ci ki gaskiya ta fito. Abunda ya faru da Bel o ma bai fito ba, sai na aleri da ya yi shekaru ashirin da shida zuwa bakwai. Mamiyo ba ta san ta silale ta zauna a kan gado saboda tashin hankali abubuwan biyu da Hafizu ya fa a mata. "Hafizu ka tabbata Babiyo ya tsayar da an takara? Kuma ka tabbata Abdul Hameed Babiyo ya ke shirin fitarwa? Yaushe Abdul Hameed in ya shigo asan ban da labari?" Mamiyo ta fa "Ki yi ha uri Mamiyo da rashin samun labarin nan da ban yi ba tuntuni. Wallahi a wasu majiyar ma cewa suke Abdul Hameed in ya shigo asar sati biyu yanzu, amma yana wani oyayyan waje da Babiyo ne kawai ya sani. Don har Babiyon ya kai shi Abdul Hameed in wajen wasu manyan jam'iyya domin ya san su, suma su san shi. Kuma shi ya ya ba Babiyo option akan idan yana son ya yi siyasa to dole sai Baffa Bel on ya dawo cikin Ar o Barkin o, kuma Babiyo ya amince da hakan." it Mamiyo ta yanke wayar tare da fashewa da kuka mai cin rai. "Kenan shekaru sittin in da na kwashe ina gina kaina da ana zai tafi a banza? Hakan ba zai ta a yuwuwa ba! Idan kuma aka matsa, to wallahi za ayi kukan mutuwa a cikin Ar o Barkin Ashe dai ba mutum aya aka kora a cikin Barkin o ba! Ikon Allah sai kallo. Amma dai wannan Mamiyooooooooo akwai al.......... To wai readers ku taya ni tunani mana, wanene Bel o kuma wanene aleri?????? #Mamiyo #Babiyo aleri #Bel #Abdul Hameed #Habib #Jawaad #Laushi #Meema #Hafiz Munafiki #Betrayer #Hatred addarata #Matar SAYYADEE 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 32 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Sai da ta saisaita kanta sannan ta fito daga akin tana cika da batsewa tare da nufi ofar da Babiyo ya bi wanda shine zai sada ta da fadan Babiyon. Da ta ama kuma ba tare da ta kalli kowa ba, kuma hannunta duka a baya ta iso kan kujeran kusa da na Babiyon ta zauna. Gaba aya suka shiga kawo gaisuwa wajenta, amma ko kallon basu ishe ta ba sai hannu da ta aga masu kawai. "Mai ya da ar da ke har haka kika bar ni zaune ina jiran ki kamar anki?" Cike da asaita ya fa i hakan wanda kuma ita ka ai ta ji abunda ya ce. "Ai min afuwa, Ar o. Na zaga ne shiyasa na jima ban iso nan in ba," Mamiyo ta fa Ba tare da ya kuma ce mata ala ba ya mayar da dubansa ga a da wasu daga cikin jikokinta ba ya furta, "A bu e taro da addu'a." Bayan doguwar addu'a, Babiyo ya ce, "Alhamdulillah! Dukkan godiya su tabbata ga Allah Ubangiji da ya ara mana rai muka shaida wa annan aure da aka ulla a yau ashirin ga watan Nuwamba dubu biyu da takwas. Allah ya sa albarka a cikin zaman su ya kawo masu zuri'a ayyiba ya kuma kau da fitina da shai an la'ananne." Gaba aya suka amsa da ameen ban da Mamiyo da ta ce ciki-ciki, "Allah ya wargaza auren." "Abu na biyu da zan ce a wannan zama shine; kowa dai ya san an aura auren Gi o da ar wajen an uwana Idirisa wanda ni ne na yi za in da kaina!" Wani irin bugawa zuciyar mama Halima ya yi alokaci guda tare da saurin aga idanu ta kalli Baffa Gi o wanda kansa ke a asa. Kuka take san fashewa da shi amma ta daure kada hakan ya zame mata magana ita da anta har arshen rayuwarsu. "Na aura auren ne a bisa dalilin rashin kyakkyawa da ingantacciyar tarbiyar da ita uwar gidansa, Halima ta kasa baiwa anta. Abun ya mini ciwo kwarai da gaske! Wai ace kamar ni Ar o a cikin zuri'ata za a samu fasi in da ke yawon banza yana zina da matan banza ba wai don ya rasa arzikin
Chapter 53 · 0% Book details