Sashe 77
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meema pastor ya yi tare da fa in, "Do you, (Lulu), take (Leonardo), to be your lawfully wedded spouse?" Da murmushi a fuskanta take kallon Leo da sannunsa ke ri e da nata tare da fa in, "for better for worse, for richer for poorer, in sickness and in health, till death us do part." "I pronounce you as husband and wife, you may now kiss your bride!" pastor ya fa Take Leo ya jawo ta jikinsa tare da bata wani deep kiss na tsayin minti aya sannan ya janye tare da rungumeta a jikinsa tsam. Su Diego kuwa wani irin fito suka saki dagaa inda suke. Suna fitowa daga church suka iske photographer da Diego suka kira, shi kuma ya shiga aukar su hotuna. Hotuna suka yi sosai sannan Leo ya sakaa matarsa cikin mota ya ja motar suka bar wajen. (Gaskiya rashin sanin addini bai yi ba saam! Har na soma jin zazza i ni matar sayyadee! Mai kuma ya ha iyar musulmi da auren kahiri a coci gaskiya an cuci rayuwarki Meema. Jama'a ku taya ni duba, wannan auren mai za mu kira shi? Ya auru ko kuwa? Har da su kiss {the most annoying part} _A nan zan tsaya sabida ni ma jiya ba ku haukatan da zafafan comments ba_ #Meema #Leomardo #Marriage #Heartbroken #My Destiny #Matar Sayyadee [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 47 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Tafiya su kai mai an nisa ka an sannan suka iso wani aramin gida. Meema da ke zaune cikin mota da idanu ta bi gidan cike da sha'awa don gaba aya anyi masa decoration ta waje har da bulbs masu launi daban-daban. Fitowa ya yi daga motar tare da zagayawa gefenta ya bu e sannan ya cicci ota zuwa cikin gidan bayan ya rufe motar da afa aya. Bai ajiye ta a ko'ina ba sai kan gadon da shima ya sha decoration da zane heart ta ko'ina. Hawowa kan gadon ya yi tare da zame coat in jikinsa sannan ya ago kan Meema ya aura a kan cinyarsa tare da soma magana, "My prayers were answered the day that I met you. You are a blessing in my life, and I will be lucky to call you my partner for the rest of our lives. I love you more than anything! You are the woman that I have always dreamed of. From the first day I met you, I knew you were going to be my happy place. I couldn t love you more than I do right now, yet I know I will tomorrow! My heart belongs to you. You are the reason I became stronger, but still, you are my weakness. I would do anything for you to make you happy. I would give you the sun, the moon, the stars, and my whole heart forever. You are the rarest and most beautiful thing on this planet. I am the luckiest man in the world to be able to call you mine. My love for you will last a lifetime. Loving you is my favorite thing. I d be lost without you, Lulu!" Yana kawo nan a zancensa ya shiga bata deep kiss. Ko ka an ba ta yi arin hana shi ba, sai ma kulle idanuta da tayi tana hawaye itama. Don ta san abunda take shirin yi in zai saka shi a wani mummunar yanayi, sai dai babu abunda za ta iya yi akai don dole ne ta cika wannan buri nata. Idan kuma ta ce za ta biyewa Leo, har abada ba zai ta a bari ta tafi Nigeria ba sabida aunar da yake mata, ko auren da suka yi ta amince ne gudun kada ya kashe kansa. Ta san shi fiye da yadda shi ya san kansa. Shiyasa ta gama shirya plan inta tun kamun ta san da udurinsa sa na son auranta a yau Ganin yana neman wuce gona da iri ta yi sauri ture shi tare da fa in, "Leo!" cike da muryar shagwa "I'm sorry!" ya yi saurin furtawa tare da sauka daga kan gado. Itama saukowa ta yi tare da saka hannu ta tura shi waje sannan ta jawo ofar ba tare da ta rufe duka ba ta furta, "I want to change," sannan ta datse ofar tana dariya. Rigar ta soma cirewa sannan ta tattarosa da yar don yana da nauyi ta aura a kan gado. Dogon takalmi mai tsinin da ke afarta ta cire sannan ta shiga bayin da ke akin ta kunna shower ta hau wanka. Bayan ta gama ta auro towel iya cinya tare da fitowa ta bu ofar. Tsaye ta hango Leo yana jera abinci a kan wani kyakkyawar aramin glass table da ya sha kwalli an aura manya kwalaben juice mai kama da giya a kai da red candles suna ci ka an-ka "Leoo!" ta wala kiran sunanta. Da sauri ya juyo, sai luma ya yi saurin aje plate in hannunsa mai auke da cake ya taho inda take ri e da ofa a hannu. "My dress," ta furta a hankali lokacin da ya ariso bakin ofar. Sai da ya kalleta daga kai har afafu tare da shafa kai sannan ya shafa kai yana yaba black skin inta da ke glowing. "Dress!" ta yi whispering a kunnansa kamar za ta cije shi. Da sauri ya dawo cikin hayyacinsa tare da komawa baya ya auko ledan da kaya ke ciki ya mi a mata. Tana amsa ta rufo ofar tana dariya . Shima dariyar ya yi tare da komawa ya shigaba da abunda yake yi yana jinsa tamkar a cikin aljanna. Bomshort ne kalar ba i, sai wata arniya riga da ya kasance iyakacinsa daidai inda bomshort in ya tsaya. Riga ce mai hannu aya, ba aramin kuma shara-shara don hatta bra inta ana gani arara. Turare ta fesa sannan ta ara gyara fuskanta sannan ta bu ofar ta fita. Wani slow music ke ke tashi a parlourn na wani mawa i cikin yaren spanish. Har e hannu ta yi tana kallon edges in parlourn saboda yanda ya ayatar da ita da decoration in da aka masa. Shima ya canza kaya zuwa 3quarter da riga armless da ya masa kyau ainun. Takowa ya yi har inda take tsaye tare da jawota jikins gaba aya ya ra a mata a kunne, "You always look very beautiful, my dear one and only wife," ya arisa maganar tare da bata kiss a goshi sannan ya kawo ta tsakiyar parlourn ya shiga jujjuyata yana rawa da ita daidai da tafiyar wa ar da ke tashi. Sun jima suna rawar kamun ya isa wajen radio in ya canza wa ar zuwa wa ar _Despacito_ kasancewar ya san tana aunar wa ar. Nan da nan kuwa ta cafke ta shiga bin wa ar tana rawa. , sabes que ya llevo un rato mir ndote Tengo que bailar contigo hoy Vi que tu mirada ya estaba llam ndome strame el camino que yo voy Oh, t eres el im n y yo soy el metal Me voy acercando y voy armando el plan Solo con pensarlo se acelera el pulso (oh yeah) Ya, ya me est s gustando m s de lo normal Todos mis sentidos van pidiendo m Esto hay que tomarlo sin ning n apuro Despacito Quiero respirar tu cuello despacito Deja que te diga cosas al o Para que te acuerdes si no est s conmigo Despacito Quiero desnudarte a besos despacito (kuma ku karanta ku bi duk da na san da yawanku kun san wa ar don ta yi trending sosai) Sosai su ka yi rawa kamun suka zauna suna ciye-ciye cikin nisha i. Leonardo tun da aka haifesa bai ta a farinciki kamar yau ba. Don sosai suka nisha antu da Meema. Har cakulkuli yake mata tana dariya har tana zamewa, daga arshe suka hau guje-guje suna jifan juna da pillow. Tare su kai bacci a aki aya, kuma gado aya. Sai dai babu abunda ya shiga tsakaninsu, amma jikinsa ta yi bacci. *ABUJA NIGERIA* Wani murmushin gefen baki His Excellency ya saki bayan gama kallon abunda uwargidan tasa ta yi. Ya san ta tamkar yunwar cikinsa, kuma ya san babu abunda ba za ta iya aikatawa ba sabida kishi. Yanzun ma kuma yana da tabbacin ita ce ta aikata ta duk abunda ya faru, kuma ta fito media domin kare kanta saboda maganganun jama'a. Ajiyar zuciya tsohon gwamna Jihar Kaduna kuma mahaifin Asma'u ya yi tare da fa in, "Your Excellency, na zo wajenka ne domin nema wa ata afuwa akan abunda ta aikata da marasa tunani kuma masu aramin walwa. Na zo nan ne a matsayin uba, kuma surukinka. In ro onka alfarmar ture kujera da kuma office in first Lady da ka bawa ata don shine ke ara mata agawa da jin isa tare da sauraron zuga wajen awayenta. Sannan don Allah your Excellency ka yi amfani da iko na matsayin shugaba a gidanka ka yi hukunci bisa wannan iskanci da tozarci da ta yi maka. Idan ya kama ka turo ta gida ni kuma zan ana mata azaba tare da bambamce mata tsakanin Aya da Tsakuwa! Kanta Asma'u na rawa tamkar na akwalan keke napep your Excellency, don Allah ka saita wannan rawan kan." Murmushi da ya zame masa abi'a ya yi tare da fa in, "Ai su mata sai da ha uri baba, aramin tunani gare su. Duk kuma abunda ya zo walwarsu shi suke aikatawa ba tare da tunanin mai zai je ya dawo