Sashe 139
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sar i akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Gaban Marwanatu sai da ya buga da arfi jin furucin Babiyo da ya yi tana fatan Allah yasa ba ya gane ita ce ke kai wa Asma'u rahoto ba. Babiyo kuwa yana sane da komai ya bar Marwan ne domin ya ga iya gudun ruwanta. Don ya fahimci da iya kuma shashasha ce ita. Sai dai bai son aukar wani mummunar mataki a kanta don ya san hakan ba komai zai ara ba sai tsanar Zeenatu da zuri'arta a zuciyar Marwanatun wanda hakan ba shine buri da fatansa ba. Babban burinsa shine duka zuri'arsa su zama tsintsiya ma aurinki aya. "Ke Marwa!" Babiyo ya yi kiran sunanta da ya saka cikinta mugun mur awa tamkar mai ciwon na uda. Da yar ta iya amsawa da da na'am tana zazzaro idanu. "Ke da Zeenatu ku tsaya ban gama da ku ba. Ina son a bar mu ni da ku kawai a cikin akin nan." ya fa i yana kallon cikin idanun Marwanatun da gaba aya ta gigice don duk iskanci mai iskanci a cikin Ar o Barkin o yana shakka da tsoran Babiyo. Gaba aya kowa ya fice banda Zeenah da Marwa kamar yadda Babiyo ya sanar. Sai da aka kwashi mintuna biyar bayan kowa ya fice sannan Babiyo ya aga kai ya kalli kowacce a cikinsu sannan ya ja doguwar ajiyar zuciya tare da farawa ta kan Zeenah. "Zeenatu, tun da kika dawo gidan na fahimci babu jituwa da soyayyar jini tsakanin ki da 'yar uwarki Marwanatu, menene dalili?" Sunkuyar da kai Zeenah ta yi hawaye na taruwa a idanunta sannan ta soma magana bakinta na rawa-rawa, "Ban san me zan yi na goge tsanar da 'yar uwata ke min ba. Na san ban kyauta mata ba a baya, so da dama na yi arin jawota jikina amma sam ban samu fuska daga gare ta domin duk muka ha u habaici, zagi da gori kawai ta ke jifana da su." Wani mugun harara Marwa ta jefa mata a fa aice wanda sarai Babiyo ya gani, Zeenar ce ma da kanta ke a asa bata gani ba. Sai ya kalli Marwa tare da fa in, "Ke Marwa menene tsakaninki da Zeenatu?" Ai kamar Marwanatu na jira ta fashe da kuka mai ciwo don duk ta tuna sakin da Nura ya mata kuma ya sake aure ya mance da ita abun matu ar ciwo ya ke mata. Ita da 'ya'yanta sai dai su zo su yi mata hutu su koma. Kwanannan ma aka saka ranar 'yar ta Fa'iza wacce bata wuce sa'ar Meema ba. Ta yi kuka har ta oshi don har gobe da ta ke auren wani daban tana aunar mijinta Nura don babu namijin da ya yi ha uri da ita kuma ya sota iya so kamar Nura kamun shigowar Zeenah rayuwarsa a cewarta. "Ba kuka za ki yi ba Marwanatuna! Baya ni za ki min domin sanin bakin zare." Babiyo ya fa i a tausashe don so ya ke da izinin Allah ya shirya tsakaninsu a yau innan komai ya wuce. A hankali ta bu e baki kuma cike da jin da in yadda Babiyon ya kwantar da murya yana mata magana ba kamar yadda ta yi tsammani ba, "Sanadinta na rasa duk wani jin da i na rayuwata. Mijina, soyayyata, aurena da 'ya'yana. Babu wanda ya ke duban girman laifin da tai min sai nawa laifin ake gani. Sanadinta har karya min hannu Baffanmu ya yi, sanadinta mahaifiyata har gaba ta sha yi da ni, sanadinta wasu su ke min gani-gani a cikin zuri'armu, sanadinta har yau Ramadan bai min magana idan ya wuce amsa gaisuwata, sanadinta Hamma Abdul-Hameed ya hana ni shiga Villa har da kankara min warning wai ni ba alkhairi bace duk na zo gidansa sai wani mummunar abu ya samu matarsa. Kowa ya juya min baya sanadinta wanda kowa ya san ita ce tai min laifi amma sai ake juye abun kaina tamkar ni ce mai laifin." ta arisa maganar tare da jan shasshe ar kuka. Ajiyar zuciya mai arfi Babiyo ya sauke kamun ya furta, "Wannan shine duk abubuwan da ke ci miki zuciya Marwanatuna?" a kai ta yi tana sharar hawaye tare da fa in, "Sune Babiyo. Ita da ta yi azantacciyar rayuwa tana cikin farinciki amma ni kullum cikin akin ciki na ke kwana. Na gaji na neman hanyar untatawa rayuwarta domin abun daga baya ni ya ke damu saboda zubar da ima da darajar wannan family in da na ke arin yi. Wallahi ban yi bacci ba lokacin da naga hotunan Hamma da ita yana yawo a social media ana cin mutuncinsa wanda da ban fitar da sirrin nan wa Asma'u ba da hakan bai faru ba. Ban ta a tunanin za ta saka a ya a labarin ba a gidan redio da social media. Na auka a cikin gida kawai za ta yi amfani da shi wajen untatawa Zeenatu." Murmushi Babiyo ya yi domin anzo daidai inda ya ke son a zo in, sai ya gyara zama a akn wheel chair in tare da danna madannin forward ya iso gab da Marwanatun sannan ya furta, "Marwantu ko kin i ko kin so Zeenatu jininki ce. Kuma duk inda za a je a dawo idan aka tsaga jikinki aka tsaga nata sai an ga jini iri aya ke tafiya a jijiyoyin jikinku. Shin na ta a yi maki magana ko nuna acin rai ko kuma in kore ki kamaar yadda na saba yi wa 'ya'yana idan su ka aikata laifi duk da masaniyar da na samu na abunda kika aikata na taka afafunki mai daraja ki ka je gidan karuwai ki ka yi fa a da budurwan miji har titi wanda ya jawo kika burmawa mijinki wu a a ciki Allah ne kawai ya tsare kuma lokacinsa bai yi ba?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "Ko magana sau aya baka min ba. Baffana ne kawai ya dake ni." Jinjina kai ya yi sannan ya cigaba da magana, "Kamun na cigaba da maganata ina so yanzu ki tattaro duk acin ranki na tsayin shekaru sha uku da kika auka a zuciyarki a kan Zeenatu ki kalleta yanzu ki fa a mata maganganu masu zafi wanda hakan zai saka zuciyarki ta yi sanyi. Babu wanda zai ce maki dan me, kuma babu wanda zan bari ya ji ko kuma ya nuna zai au mataki. So na ke yau ba in cikin shekatu goma sha uku ya wanke a zuciyarki ki dawo daidai da 'yar uwarki." agowa Zeenatu ta yi ta kalli 'yar uwarta Marwanatu tare da kamo hannunta ta furta, "Ki zage ni, ki min gori, idan ya kama ki dage ni idan har uncinki zai yaye a kaina 'yar uwata. Wallahi ban aunar yanayin da muke ciki. Idan abun ya cigabaa a haka gabar baza ta tsaya ba har jikokinmu ni kuma ba na fata da aunar haka. Don girman Allah ki zage ni kuma ki dake ni ki huce." ta arisa maganar tare da ago hannun Marwantu ta ri a kaiwa kanta zafafan maruka akan kunci. Marwantu kasa yin aga daga cikin abubuwan da Zeenatun ta lissafo ta yi sai ma kukan da ta shiga rerawa tana kallon Zeenatun da ke ta kaiwa kuncita maruka da hannunta. Babiyo kuwa bai furta komai ba har tsayin mintuna biyar yana kallon wayar idanunwansu. Babu abunda ya ke hangowa sai wannan aunar ta jini wanda da can ma iyayya ce ta danne na zuciyar Marwanatu. A hankali ta ri o hannun Zeenah ta ri e gam domin ta daina marin kanta, amma har wannan lokacin ta kasa cewa komai sai kallonta da take ta yi kawai tana hawaye. Gyaran Murya Babiyo ya yi tare da kallon Marwanatu ya ce, "A yau zan baki labarin da na san kin san wani angare amma ba ki san wani ba. Kawai ki saurareni idan kuma kina da tambaya ki min." Labari ya soma bata dalla-dalla tun daga korar da ya yiwa 'ya'yansa da, rayuwar Zeenatu bayan koran da ya baffa aleri ya mata har dai zuwa shigowarta Ar o Barkin o sabadin Jawaad. Kuma ya mata da labarin Mamiyo kaf da abunda ta aikata. Sai dai itama kamar yadda ya fa a baffa aleri wancan lokaci haka ya fa a mata. Ya mata nuni da tun fara barikin Zeenah na farko duk Mamiyo ce sila. Kuka sosai Marwanatu ke yi har jikinta na rawa. Babiyo ya furta, "Shin yanzu za ki cigaba da gaba da ullatar 'yar uwarki bisa addarar da ita kanta da ana canzawa da ta canza tata andarar? Ina so ki sani, ko kin ha a kai da Asma'u domin muzanta Zeenatu da 'yarta ko baki ha a ba, akwai mummunar tabon da Mamiyo ta yi mata wanda har tabar duniya ba zai ta a goguwa ba. Shin baza ki barta ta ji da aya ba kawai! Kina tunanin da ba an uwanta ta ke aure ba a yanzu, za ta samu farinciki ne a cikin familyn mijin. Duba ki gani, ke da kike jininta kin kasa dannewa a kullum kuka ha u sai kin mata zagin are dangi da gori mai tafasa zuciya, to ina ga mutane kuma 'yan waje. Yau gani a gabanki ina taya Zeenatu ro on gafararki da ki yafe ki bar komai ya wuce ki ri e 'yar uwarki hannu biyu. Ke ma fa kina da na ki laifi Marwa. Shin