Sashe 87
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
za muyi amfani ba." fa in baffa Jibrila yana mi awa Hafiz makullin mota. Cikin sauro Hafiz ya amshi key in tare da fita daga akin. Kai tsaye wajen motar ya nufa tare da bu ewa ya shiga, sai dai kamar an ce ya juya, sai idanunsa suka sauka a kan wasu ducument har hu u. Saurin yiwa motar key ya yi tare da barin farfajiyar gidan babiyo. Sai da ya yi an nisa sannan ya kai hannu ya kwaso document in ya shiga dubawa. Abubuwa ya ci karo da su sosai game da sabon kamfanin d suke shirin bu ewa tare da saka hannun wasu manya share holders na kamfanin babiyo, na arshen ne kuma ya ci karo da takarun kamfanin da aleri ya ce ya kawo masa. Jikinsa har rawa yakee wajen kwasar biyu daga cikin documents #Jawaad #Zeenat #Khairat #Babiyo #Abdul-Hameed #Kaduna #Baffa Jibrila #Hafiz Informer #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/10, 4:18 PM] +234 813 245 3898: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 52 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Ko kamun ya koma gidan Babiyo ya auki su Baffa zuwa Kaduna, sai da ya turawa aleri message akan ya samu nasarar auko takardun kamfanin da Mamiyo da 'ya'yanta suke son bu ewa har ma da wanda shi alerin bai saka shi ya auko ba. Gajeran sa alerin ya tura masa. _Ka kyauta, zuwa da daddare zan zo na kar a, sannan shi ma na Babiyon ka tabbatar ya shigo hannunka kamun wa'adin da na baka su cika!_ Yana kammala karanta sa on ya goge tare da shiga farfajiyar gidan Babiyon, inda a nan ya iske duk su Baffa a waje har da Babiyon suna jiransa. "Ma sha Allah, gashi ya iso sai ku yi haramar tafiya. Allah ya kiyaye hanya, ku gaishe min da Sulaiman in kuma ku fa a masa musamman zan zo na kawo masa ziyara, in sha Allah." Baffa Jibrila sai kallon Babiyo ya ke yi a kaikaice cike umbin mamaki ganin irin fara'ar da ke kwance samar fuskansa, kuma wai shine da yi masu rakiya don kawai za su ce kai ku in auren Abdul-Hameed. Wani tu in ba in ciki ne ya cunkushe zuciyarsa tare da yin kicin-kicin da fuska. Babiyo bai bar tsakar gidan ba har sai da ya ga motarsa sabuwa da ko sati bata yi ba, ta fice daga gidan sannan ya juya. Cak! Ya tsaya bayan ya aga idanunsa ka an ya kalli windown sama ta yadda ba kowa zai fahimci hakan ba sai shi da ya yi. Fa iyar murmushi ya saki tare da shigewa katafaran falonsa bayan ya tabbatar da wacce ya gani tsaye jikin window tana le Zama ya yi yana ka afafun, cikin mintuna guda ya dawo da asalin yanayinsa a kan fuskansa na aure fuska da nuna isa da ta ama. Waya ya zaro tare da kai sa saitin bakinsa sannan ya furta cikin turanci tamkar baturen Ingila (England) ya furta, "Call Bel Nan ta ke wayar ta kira masa wanda ya furta ta kiran. Ringing biyu Baffa Bel o mahaifin Abdul-Hameed ya amsa kiran cike da tsan-tsan biyayya tamkar yana gaban Babiyon. "Ka zo gida yanzu ka same ni!" yana kammala fa in haka a dake ya katse wayar tare da ajiye ta a kan glass table in da ke kusa da shi. Daidai nan Mamiyo ya shigo falon hannunta ri e da wata kyakkyawar warya mai auke da damammiyar hura da nono mai sanyi don har ananan anra ne a ciki. Fuskannan tamkar gonar auduga, amma can cikin zuciyarta balbalin bala'in ba in ciki ne cunkushe. Kallo aya mata ya an saki murmushi ka an sannan ya kuma mayar da fuska ya inke. Mamiyo bata damu da aure fuskarsa ba, don idan da sabo ya saba, asiri kuwa ta yi iri-iri akan samun kan Babiyo a hannunta sai yadda ta so amma sam bai aiki, don ko ya yi aikin ma bai wuce na wata ya saki. Dole ta shigo da kissa da ma irci a cikin lamuranta wanda hakan in ne ya saka ta ke watayawarta yadda taso a cikin gidan. "Ranka shi da e Ar ona, Ar on Lauratu ita ka ai tak!" ta fa i tana arin zama a kusa dashi. Sai dai furicin da ya furta ya saka ta yi suman wucin gadi don ta kusa mintuna biyu kamun ta iya kai uwawunta kan kujera wasu zufan tashin hankali na kwaranyo mata har ta tsagun mazaunanta. "Point of correction Hajiya Lauratu! Ai Ar on ba na ki bane ke aya. Abunda ya kamata ki kara cewa shine, Ar on Maimuna angon Lauratu kuma na La ifa da Karime." Ya fa i hakane tare da sakar mata wani murmushi da shi ka ai ya san ma'anarsa sannan ya kar waryar da ke hannunta ganin tana neman sakinsa a asa ba tare da ta ankara ba. Bata gama dawowa daga shock ba ya kuma sakar mata maganar da ta ji ta tamkar saukar guduma a tsakar ka. "Jiya na yi mafarkin Maimunatuna, cikin acin rai ta ke fa amin ban mata adalci ba sabida na ga babu ita a duniya, ta ce na banzatar mata da 'ya'yanta wanda hakan na ta haifar da abubuwa mara su da i. Sannan ta ara da bata yafe min ba idan ban ha a mata kan 'ya'ya waje aya ba. Me za ki ce game da wannan mafarkin nawa?" Har ga Allah da gaske Babiyo ya ke fa i mata ya yi mafarki, don tun da ya farka arfe biyun dare bai kuma runtsawa ba. Tsuru-tsuru ta yi gabanta na wani irin harbawa tamkar za ta faso zuciyarta ta fito, kuma sai yanzu ta ke ara tabbatar da maganar Mala mai huluna da ya ce Maimunatu ba aramin asiri ta tafkawa Babiyo ba kamun ta bar duniya ta yadda ko bayan ranta ba zai iya kata us ba. To amma kuwa abunda ya matu ar tada hankalinta, Malam mai huluna ya fa a mata ya yi wa Babiyo asirin dahar abada ba zai ara kallon ko tuna La ifa da Karime matsayin matansa ba, sun riga sun zama jinginannu. Sai kuma ga shi yau ya ambace su. Mai hakan ya ke nufi, kuma mai ke shirin faruwa