Sashe 7
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
mawa in ta hau yi masa arin Naira. Shi kuwa ya cigaba da wasa ta iya iyawarsa. Wani irin juyi ta shiga yi tana rawa da mazaunanta wanda ya ja hankalin jama'a aka hau ihu. Cikin sauri Sadiya (Sadisu) ya taho ya kama ugunta da hannu biyu suka shiga rawa suna jefa afa tare. Salma nice shima jikinsa ya hau rawa ya mi awa Ladi Katifa Meema ya tafi ya kama ugun Sadiya (Sadisu), shima wani ya kama ugunsa. Haka su ka yi layi sai rawa suke yi ana masu li Wani daga cikin an kallo wanda ya kasance dadiron Kyandir, tunda ya kyallara idanu a kan Laushi yaji yana son anar zumarta. Amma idanun Kyandir dake kansa ya hana shi motsi. Daga arshe ma hannunsa Kyandir in ta zo ta kama suka wuce akinta ta kullo ofa ta hau yi masa bala'i akan idanun da yayi ta bin Laushin dashi. Laushi kuwa duk da rawa take, amma hankalinta ita ma yana kan saurayin Kyandir wanda take lure yana ta binta da idanu. Babban farin cikinta shine; dalilin wannan shagali da Salma nice ya ha a mata, ya jawo hankulan jama'a da yawa sun santa. Don ta zama wata celebrity a gidan. Maza da dama sai turo jiki suke wajenta wanda dama hakan take so. Ba su suka bar wajen ki an nan ba sai uku na dare tun safiya. Jaririya kuwa ta auku kuma bata samun shan mama sosai ba sai ruwan zafin da aka iga zuma ciki da Ladi Katifa ke ta ura mata. Don ma Allah yayi yarinyar da ha uri. Da yar ta iya cire sar ar wuyanta da an kunnen saboda wani bacci dake idanunta. Bayan ta canza kaya zuwa zani aurin irji sannan ta shayar da jinjirar na mintuna goma sai ta kwanta ba tare da lura Ladi Katifa bata akin ba. Ita kuwa Ladi, saurayin da tayi ranar da suka je sayar da sar a ne ya ziyarceta suka kama aki suna she e ayarsu. Don ku in kwana ya biya. "Wallahi tallahi sai na ga wanda ya haifi uwarka yau a cikin gidan nan. Kai ka isa ka kwanta dani cikin gidan nan kama hanya ka fita ba tare da ka biya ni ha ina ba! Ubanka ne ya sassa a ne?" Fa in wata karuwa a ofar akinta ri e da kwalar saurayin nata. "Cika min kwalar riga ko inci ubanki wallahi. Ke!" Ya fa i maganar cike da muzurai. "Bazan cika ba!" Ta fa i da arfi har da jijjigasa tare da cigaba, "Ka gama tumurmusan jikin nawa kamar jakar ubanka, ka kwana a kaina sannan ka hana ni ha ina. Wallahi ubanka yayi ka an. Lallai ba ka san wacece kwalba uwar sharri ba." "Ahhh! Na shiga Aljanna ban fito ba. Yanzu kai gansan-gansan da kai, ka tashi ka kwaso shalalau-shalalau afafunka ka taho gidan karuwai domin jin kashe ishirwarka, sai ka tashi kazo hannu rabbana. Ahh wallahi ka yi zunubi. Duk inda za ka naimo ku inta ka naimo ka ba ta. Ahhh!" Fa in Sadiya (Sadisu an daudu). "Ni ban da sisi. Idan kuma zaka ara min zuwa na gaba sai in biya ka." Fa in Saurayin. "Amma dai Allah ya kwashe maka albarka da ka tura ni jinsin an maza. Tare muka ci mintar tata da zan ara maka ku i? Kai amma dai Allah ya tsine maka, an akuya kawai. Raba shi da numfashinsa idan bai baki hakkinki ba. Ni ka ganni nan ban yarda da cin ha i da zarafin an uwana mata." Ya arisa maganar yana rangwada tare da yin dogon tsaki ya soma tafiya. "Wawa kawai an daudu! Ba gwara ni sau dubu ba a kan ka. Ka na namiji gansansan da kai amma ka mayar da kanka mace. Tsinanne kawai!" "Rabi'a, Salma nice, Razi a, Tinene, aunty Asabe, aunty Munari da aunty Khairat duk ku fito!" Da arfi Sadiya an daudu ya kwala kiransu. Sai ga an uwansa an daudu suna fitowa daga akunansu. "Wani an iskan ne ya ta o mana ke muyi masa wankin babban bargo?" Suka ha a baki suka fa "Mai ke faruwa?" Hajja Lanti ita ma da hayaniyar ya dame ta ta fito. Bayanta kuma Laushi ce wacce ji tayi kamar kawai rufe idanu tayi gari ya waye. Gashi gab asuba Meema ta yi ta kuka har wajajen arfe bakwai na safe. "Kin ganshi nan. Iyo yayi a kogin kwalba uwar sharri kuma ya hana ta ha inta. Daga na tanka na fa a masa Allah, Annabi shine ya hau zagina yana kwance min zani a kasuwa." "Magajiya ba haka aka yi ba. Dama tun jiya na fa a mata bashi zan yi amma na taho mata da unshin nama. Wallahi jiya gaba aya ku in jikina wajen li i ya are. To shine fa yau na taso zan wuce wajen sana'a ta shine ta sha i wuyana akan sai na bata ha inta." "Nawa ne ku in nata?" Hajja Lanti ta fa i tana kallonta bayan ta yiwa kwalba alama da hannu da ta saki wuyarsa. "Dari biyar ne." Ya fa i yana gyara wuyar rigarsa. "Kutumar uba! Uban ari biyar ba ari biyar." Ta fa i a fusace tare da age laluben akinta tare da fa in, "Kalli can Hajja Lanti, wallahi Kyandir muka kunna. Bai sauka kaina ba har sai da ya narke. Kuma ku insa shine dubu uku ciff. Kuma wallahi ko ragin kwandala bazan yi ba." "Anjima da yamma ka kawo dubu uku da ari biyar har akina. Idan ba haka ba kar in kuma ganinka a gidan nan." Fa in Hajja Lanti. "An gama Hajja Lanti! Har da unshi nama ma. Ke kuma, har abada ni da ke. An fa a maki ma da inki ake ji. Maleji kawai ake yi amma wallahi gwara dusa dake." Ya fa i tare da ficewa. Sauran karuwan da suke wajen suka fashe da dariya suna nuna ta. Hajja Lanti kuwa, kallan Laushi ta yi tare da fa in, "Allah ya sa ba kya da ewa idan kina jinin bi i domin a jiya kawai kin samu mataya guda goma sha aya......"