← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 143

Sashe 26

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 18 _You guys are really motivating me! I really love you comments. Keep it up *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 "Kar ka damu babu wani abun da zai faru. Ai tana jin tsorona, da na kankara mata warning shikenan," Laushi ta fa "To ai shikenan! Da yake ma arki ce," ya arisa maganar tare da cire rigar shaddarsa. Laushi ta nufi wajen da Meema ke kwance har bacci ya fara ibanta ta saka hannu ta bibbigi afarta. A hankali ta bu e idanunta gaba aya kasancewarta mara nauyin bacci ko ka "Tashi ki fita ki jira mu a waje. Kar kije ko ina ki zauna." Kallonta Meema ta ri a yi babu kyaftawa har sai da Laushi ta zaro mata idanu asa- asa ta ce, "Ba na hana ki yi min irin wannan kallon rainin ba? Wata rana sai na kwakwule miki idanun don ubanki! Sauko ki fita, kuma ki gaishe shi kamun ki fita," asa- asa ta arisa maganar. "Cire kayanki za kiyi ko? Aunty wallahi babu kyau!" Meema ta fa Hannu Laushi ta saka ta alle mata le e tare da zaro mata idanu ciki-ciki ta ce, "Ubanki ne zai ri a kawo mana abinci da wajen zama idan ban yi ba? Fita ko inci ubanki da duka a akin nan! Shegiya makira!!" Laushi ta fa i tana nuna mata ofa. Gaba aya duk abunda ke faruwa akan idanun Sabo da kaza. Wani murmushi ya yi tare da girgiza kai. ewa Meema ta yi tare da nufa ofa ba tare da ta kalli inda Sabo da kaza ya ke ba balle ta gaishe sa. Har ta mur ofar ta fice yana kallon ta. "Zeenah, dagaske wannan arki ce?" Ya jefa mata tamabaya bayan ya mayar da dubansa gare ta. Wani dariya ta yi tare da fa in, "Baka ga kamanni ko aya ba ko? Ai ni ban san inda ta auko munin nan ba. Ni dai ka ganni fara tas nake kyakkyawa." Ganin Laushi kwata-kwata ba ta fahimci inda ya dosa ba sai ya kau da maganar tare da fa in, "Kuma wallahi ta fiki kyau nesa ba kusa ba. Hasken fata kawai za ki gwada mata. Kina ganin yarinyar kamar asar Ethiopia. Gashin kanta ma kawai abun sha'awa ne." ata rai Laushi ta yi tare da fa in, "Allah na fita kyau. Wancen ba ar!" "Uhm! You're deceiving you're self don wallahi ko makaho ya shafa sai ya san ta fiki kyau. Anyway mu bar maganan don lokaci na ja, and nan hotel ne ya kamata yarinyar can ta dawo ciki da wuri," ya fa i yana warware zariyar wandon shaddar da ke jikinsa. "As you wish, your majesty!" Laushi ta fa i tare da soma zame kayan jikinta. _After 3hours_ "Ke! Kin san kuwa arfe nawa? Wallahi sha aya da mintuna takwas. Yarinyar nan fa na waje! Subhanallah, dubo ta maza. Bari na watsa ruwa ni ma na wuce suna can suna jira na wallahi," ya arisa maganar tare da sauka daga kan gadon. Da sauri Laushi ita ma ta duro tare da aukar doguwar rigar da ta saka azu ta saka sannan ta kunna wuta ta bu e ta saka silifas ta mur ofar gabanta na fa uwa. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Meema, Meema, kina ina? Na shiga uku wayyo Allah na," fa in Laushi ta na yarfe hannu tare da bin dogon koridon da zai sadata da matattakala zuwa asa. Sai dube-dube take amma bata ganta ba. Kuka ta saka wiwi bayan ta fito harabar hotel in tana waige-waige. Akwai mutane sosai a harabar kuma sai kallonta suke ganin tana kuka. "Baiwar Allah lafiya kike kuka? Mai ya faru? Ina awarki?" Mutumin da ya bawa Ladi Katifa waya azu ya ke mata wannan tambayar. ata! Ban ga ata ba. Na shiga uku!! Meeemaaaah!" Ta kuma kwala kiran sunanta tana kuka har da saka hannu biyu tana ri e guiwarta. arki kuma? A nan cikin hotel in? Ta yaya ta ata to? Ke garin yaya kika sake ta?" Ya jeho mata tambayoyin. Ba ta tsaya ba shi amsa ba ta yi gaba tana dube-dube. Ta fi arfin mintuna goma tana zagaye hotel in tana kuka da kwala kira amma babu Meema. Wajen parking space ta nufa ita da saurayin Ladi Katifa suka ri a le a motocin jama'a ko za su ga Meeman ko jin muryanta amma shuru har Sabo da kaza ya sauko asa. "Kin ganta?" Ya tambaya shi ma fuskansa da an damuwa. "Ban ganta ba! Na shiga kuwa ata!! Ina Meema ta ke? Ina ta shiga?" "Wallahi ni ban so kika turata waje ba a cikin daren nan. Kun duba wajajan bishiyoyin can?" Ya arisa maganar yana nuna wajen da hannu. Da sauri ta nufi wajen, suka rufa mata baya da sauri suna haska wajen da fitilar waya kasancewar wuta bata wadata a wajen ba. Kwance suka ganta a kan wani dandamali ta aura kanta a hannunta biyu tare da dun ulewa tana bacci. Ajiyar zuciya suka sauke a lokaci guda, yayin da Laushi ta nufe ta da sauri ta agota tana kiran sunanta. Bu e idanu Meema ta yi tare da fa "Aunty har kun gama? Ina ta kwankwasa ofa kun i bu ewa shiyasa na sauko na kwanta a nan. Kuma wani ma yana ta kira na wai in shigo akinsa shine na i zuwa. Har chocolate ya kawo min na i amsa," Meema ta fa Sabo da kaza wani kallo ya yiwa Laushi sannan ya juya tare da fa in, "Na wuce sai mun yi waya. Allah ya kiyaye gaba." Laushi kuwa rungume Meeman ta yi tana jin wani abu na mata yawo cikin kai saboda labarin wanin da ya so Meeman ta bi shi amma Allah ya tsare ba ta bisan ba. Mi ar da Meeman ta yi tare da matso mata da takalmanta ta saka sannan ta kama hannunta tare da kallon sabon saurayin Ladi Katifa ta ce, Nagode sosai da taimakon ka." a kai ya yi yana wani tunani cikin zuciyarsa. Can ya kalli Laushi kasancewar jerawa su kai suna tafiya tare da fa "Don Allah idan babu damuwa zan iya tambayarki?" Sai da ta kallesa sannan ta kawar da kai tare da fa in, "Eh, ina jin ka." "Na san dai wannan mutumin da ya wuce ba mijinki bane. Amma don Allah wannan yarinyar arki ce dagaske ta cikinki?" Murmushi ta yi don wannan ba tambaya bace da za ta ba ta mamaki don mutane da yawa sun sha yi mata kasancewar babu ta inda suke kama da Meeman. ata ce ta cikina. Ni na haifeta, amma mai yasa kai min wannan tambayar?" "Ki yi ha uri don Allah. Don akwai tambayoyi sosai a bakina sai dai ban san ta yanda za ki fahimta ba," ya fa Murmushin dai da ya kasance abinta ta kuma yi tare da fa in, "Kar ka damu, ka yi min duk tambayar da kake so, ni kuma zan baka amsa." a kai ya yi tare da fa in, "Wanene mahaifinta? Rabuwa kuka yi ko mutuwa ya yi? Mai yasa kike zaune a hotel yanzu? Kuma ya aka yi kika bar Meema ta fito cikin dare nan? Allah ne fa ya tsare domin nan garin Lagos ne kuma cikin hotel. Akwai mutane iri-iri ciki kuwa har da masu safarar ananun yara da kuma an shan jini har da masu fya an shuru ta yi kamun nan ta ago ta kallesa tare da fa in, "Ni ban ta a aure ba. Mahaifin yarinyar nan, ni kai na da na au cikin ban san shi ba!" Cak ya tsaya tare da fa in, "Ban gane baki san shi ba? Fya e a kai miki?" Ya fa i with confusion. "Eh, domin sana'a ta ita ce karuwanci! Ban san iya adadin mazan da na ke kwanciya da su ba a rana. Wallahi ba zan iya nuna uban Meema ba," Laushi ta fa Girgiza kai ya yi tare da fa in, "This isn't true, maman Meema. Ta yaya za ki kasa gane wanene ubanta? Ai ko da kamanni kya gane tunda ga dukkan alamu ubanta ta biyo." "Halan baka ji statement ina ba da kyau? Wallahi tallahi ba zan iya nuna ubanta ba. Don a rana ba zan iya idaya mazan da suke kwanciya da ni ba. Domin wasu ma sau aya na ta a ganinsu kuma tun daga wannan lokacin ba mu kuma ha uwa ba. Wasu ma ba an garin bane matafiya ne kawai. Kuma a wannan lokacin ba ruwana da arewa mutum kallo burina kawai ya yi abunda zai yi ya gama ya biya ni ya ara gaba," Laushi ta fa i da iya kacin gaskiyarta. Jinjina kai ya ri a yi kamun ya ce, "Ok na fahimta. To amma mai yasa kike yawo da yarinya idan za ki tafi sana'arki wanda kin san it isn't safe. Yanzu ki duba ki gani, da yanzu wannan yarinyar da baza ta wuce 9 ba mugun hannu ta fa a fa? Duk wannan rayuwar da kike yi, ko kuma in ce da muke yi tunda dole in saka kai na tunda ni ma matan na ke bi, baza mu ta a so mu ga anmu suna yi ba. Don Allah ki kiyaye hakan." a kai Laushi ta yi tare da fa in, "In Sha Allah! Yanzun ma tsautsayi ne. Nagode da shawara." "Idan babu damuwa ki fa a min inda kike da zama mana. Ko nan kike zama?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "A'a, ba nan nake da zama ba. Nan da 2days zan koma gidana a nan cikin Lagos. Sai dai fa bari na an yi saurin taka maka burki, ba zan bari wani ala a ya shiga tsakanin mu ba saboda awata. Don ita ce budurwarka." Murmushi ya yi tare da shafa gemunsa ya ce, "Ban ta a ganin haka a bariki ba. Na san dai duk iya amintar awa da awa in dai a bariki ne bai hana su cin amanar juna. Kuma har ga Allah wajenki na nufo
Chapter 26 · 0% Book details