← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 143

Sashe 78

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba. In sha Allah komai zai wuce!" Kuka baban Asma'u ya fashe dashi tare da sunkuyar da kai ya soma fa in, "Wallahi Asma'u har da ni ta tozarta! Ace wai ata ce take wannan iskanci a gidan aurenta tana tozarta mijinta a idanun duniya. Yanzu da ba mai ha uri ta ke aure ba wallahi da yanzu tana gida da takardar saki. Don babu namijin da zai iya zaman aure da mace mara mutunci mai tona asirin mijinta. Tir! Da halinki Asma'u." "Subhanallah! Don Allah kar kace haka Baba, ka yi ha uri komai zai zo ya wuce kamar ba ai ba." Jinjina kai ya yi yana mai kai asan babban rigarsa ya share hawaye. Har wajen mota His Excellency ya rako sirikinsa sannan ya juya ya koma office tare da kankarawa sakatariyarsa warning a kan kar ta kuskura ta maimaita abunda ta yi a yau, duk lokacin da sirikinsa yazo kai tsaye ta barshi ya shigo garesa. Ko mintuna biyar bai ara yi ba ya PA ya tattare komai ya bi bayansa tare sa bodyguard insa. Cikin bayan ha iyar RR kalar fari fat ya shiga, driver ya ja zuwa cikin Villa. Wani murmushin jin da i ya saki lokacin da ya doshi ofar shiga part inta. Security code ya anna sai ofar farko ta bu e, ta biyu kuma d thumb print ya yi amfani itama ta bu e, sai na kuma shi glass ne irin wanda duk arfin bullet bai iya ratsa shi. Shi fuskansa ta auka sannan ta bu e. Take wani rantsattse kuma tan ameman parlour ya bayyana. Komai na parlourn golden colour, wanda bai san gold bama zai auka gold inne. (readers ku hasaso parlourn da kanku don fa a dai ata baki ne) A jikin bango wani tan amemen hotonsa ne sanye da suit, a gefen hoton kuma hoton Laushi ne cikin lafaya onion colour hannunta ya sha lalle ja da ba i tana murmushi. Ba aramin kyau ta yi ba, don baza ta wuce 30-32 years ba a wannan lokacin. A can saman hoton kuma, hoton Meema ce sanye cikin blouse ranar birthday inta hannunta ri e da atuwar teddy, kanta babu ankwali sai gashinta da aka raba shi gida biyu a kai mata parking. ayan bangon daga gefen hagu kuma, hoton family ne, His Excellency Abdul-Hameed, Zeenat Laushi, sai ansu uku, Muslimat wacce babu inda ta baro babanta har da kalar fatar (Meema sak) shekarunta goma, sai Muhaysim wanda shi Laushi ya auko har da hasken fatan, shi shekarunsa takwas, Awwab kuma lokacin yana jinjiri ri e a shawul a hannun His Excellency Abdul-Hameed, shi shekarunsa biyar. Kallon hoton Meema His Excellency ya yi yana jin hawaye na taruwa a idanunsa. Hannu ya kai ya sharce hawayen yana mai addu'a cikin zuciyarsa sannan ya wuce the next parlour wanda a nan ya ke tsammanin ganin sahibul Qalb in nasa. To his surprice bata parlourn, sai kawai ya bi upstair. Yana tura sliding door in su kai idanu biyu dashi tana arin tsiyaya ruwa a glass cup. Murmushi su ka sakarwa juna. Tahowa ya yi itama ta nufosa hannunta ri e da cup in. Kai tsaye bakinsa ta nufa da ruwa shi kuma ya bu e baki tare da kur an ruwan, sai da ya cika bakinsa sannan ya jawota jikinsa tare da ha e bakinsu ya shiga juye mata ruwan da ya gumtsa. Tare suka shanye ruwan tass. Haka abi'ansa yake, duk ta bashi ruwa sai ya gumtsa abaki ya bata a nata bakin sun shanye tare. Hannunta ya kama tare da zama zannan ya zaunar da ita a kan cinyarsa ya furta, "Kika zubar min da wa annan hawayen naki masu tsada ko? Baki san ban aunar zubar su ba!" ya arisa maganaar yana lakatar mata hanci. Kau da maganar ta yi tare da fa in, "Sanin farin halinka ne ya saka aminiyata guduwa jin gaka nan dawowa, shin wai baka san kai ba yaro bane yanzu? Kanaa da 24years daughter fa!" ta arisa maganaar bata san lokacin da hawaye suka wanke a fuskanta ba. Harshe ya saka ya lashi hawayen sannan ya ha e goshinsu waje aya tare da fa in, "Bana so, bana son wannan hawayen suna zuba, Zee-meed. Kin mance al awarin da kika yi a kan ba za ki ara yiwa Meemanmu kuka ba sai dai addu'a. Don Allah kar ki kuma." Hannunsa ta ri e tare da fa in, "Idan mutane suka aibata ka har cikin zuciya da jijiyoyina nake jin zafi. Ban so inji ana zagin mijina. Na duba social media azu, wallahi har kuka sai da na yi. Sannan kuma na yi mafarki akan armu jiya, mummunar mafarki na yi. Wallahi tsoro nake ji!" ta arisa maganar tare da fashewa da kuka. Rungumeta ya yi tsam a jikinsa tare da hura mata kunne a hankali sannan ya shiga fa in, "Magana jama'a a kaina ta dena saka ki zubar hawayen nan masu matukar tsada. Magana mafarki kuma, kar ki saka hakan a ranki, In sha Allah bayyanarta kika gani. Babu wani abu mummuna da zai samu armu, addu'armu na bibiyarta In sha Allah. Sannan shi mummunar mafarki ba a fa awa kowa, ki addu'a da sadaka kawai." a masa kai ta yi tana ara ma ale masa. A kunne ya ra a mata, "Kin ce na tsufa ko? Kuma dai naga har yanzu ina fafatawa a filin daga har in mantar dake a duniyar da kike." Duka ta kai masa tana oye fuska a cikin irjinsa. Da daddare duk suna kan dinning suna cin abinci su duka har da First Lady Asma'u kasancewar tsarinsa ne haka. Babu mai magana a cikinsu sai arar cokula kawai. Asma'u ce ta fara mi ewa tare da fa in, "I'm okay. Sai da safen ku." Ko kallonta Abdul-hameed bai yi ba, don aramin danne zuciyarsa yake a kanta ba. Ji yake kamar ya danna mata saki uku ta bar masa gida, don he hate the sight of her. Zeenat ce kawai ta amsa mata ita da yara don su har bye-bye suka bita dashi. Zeenat na kallon His Excellency asa- asa da ya yi cikin-cikin da ransa. Murmushi kawai ta yi tare da girgiza kai. ewa ta yi domin raka anta zuwa akunansu kasancewar su ma sun kammata, sai da su kai wa baban kiss tukun suka tafi. Wayarsa ya jawo bayan shigowar sa on PA insa, hankalinsa a tashe ya bu e data, ba ata lokaci ya shiga facebook, nan ya shiga cin karo da hotunan Laushi lokacin tana buga bariki, wasu hotunan ita Ladi Katifa da Salma nice, wani kuma ita da Meema na yarinya. Har da hoton ranar suna Meema sai da aka ora, da lokacin da Salma nice ya ri ugun Laushi suna rawan tumbola. Cikin sauri ya kifa wayan a kan tebur jin takun tafiyar Laushi. Murmushi ya mata lokacin da ta ariso tare da fa in, " an aramin wayarki mana." Ba tare da tunanin komai ba ta mi a masa. Shi kuma ya kar a ya kashe ta gaba aya tare da sakawa a aljihu tare da nashi sannan ya kama hannunta tare da fa in, "Muje in kashe arna!" "Ka ce min in shirya za mu fita duba Babiyo, Baffa Gi o ya kira Babiyon na son gani ka." ta fa "Sshhh!" ya furta tare da mata aukar yara. *COLOMBIA* Ita ta riga shi tashi da safe. Cikin gaggawa ta shiga bayi ta yi wanka tare da fitowa ta shafa lotion sannan ta sha jeans da rigar chantly fara, sosai tai mata kyau. Turare ta fesa a jikinta. Tana cikin saka ankunne ta hangi Leo dake kwance a kan gado yana kallonta da idanunsa dake nuna tsantsan aunar da yake mata. Juyowa ta yi gaba aya tare da aura hannunta a kan drower ta auke wani handkerchief ba tare da bari Leo ya lura ba. Hannu ya mi o mata, babu musu ta isa garesa. "I love you," ta furta masa sannan ta kai baki kamaar zata masa kiss, sai ta yi saurin aura masa handkerchief in a kan hancinsa. Idanunsa ne suka soma lumshewa a hankali. Hawaye na zubo mata ta furta, "I'm sorry Leo. I love you soo much." "Lu....Lu.....Luluu...! Ya fa i idanunsa na kullewa gaba aya ya shiga sakin munshari. Sai da ta masa kiss a baki sannan t gyara masa kwanciya tare da sauka a kan gadon ta shiga ha a kayanta a jaka sauri-sauri don jinin Leo na da arfi, awa aya kawai abun zai auka yana aiki a jikinsa. Kuma idan har ya farka ba zai, ta a barinta ta tafi Nigeria ba. Hotunan bikinsu ta aga tana kallo tana hawaye. Cikin sauri ta cusa cikin jaka tare da zugewa sannan ta auki passport inta cikin drawer ta sa a cikin aljiju. Kallon Leo ta kuma yi da ke bacci sannan ta yi ajiyar zuciya tare da saurin barin aki. Mota ta shiga bayan ta ajiye kayanta a gidan baya sannan ta tada tare da yin reverse ta figi motar da gudu don jirginta ya kusa tashi gashi a kwai an tafiya tsakanin inda take da aiport. Tana isa airport saura mintuna biyar jirgi ya tashi. Cikin sauri har da gudu-gudu ta shige tare da mi a kayanta aka duba sannan ta tafi ta shiga jirgi tare da saka belt. Hankalinta bai kwanta ba har sai da jirgi ya daidaita a sama...... _Hmmm tofaaa! Jama'a ga dai Meema cikin jirgi za ta asar Nigeria, ko mai zai faru idan ta isa? Mai zai fadu idan Leo ya farka babu sahibarsa?? akwai hwa bada ala tabbass._ #Meema #Leonardo #Laushi #His Excellency #First Lady #Alaji shugaba Babiyo #The Battle addarata #Matar Sayyadee 08128755583 [7/30, 3:26 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 48 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan
Chapter 78 · 0% Book details