← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 143

Sashe 46

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mamiyo ne don kai ba anta bane. Haka ta saka a kai biris da aleri a cikin wannan zuri'a. Wallahi ita ke rura duk wani abu a zuciyar Babiyo. Mai yasa ba a ta a kama anta na cikinta da wani laifi ba sai an kishiyoyinta. Ka ta a jin ance yau ga laifin Hamma Tukur, Hamma Lawal, Hamma Mahmud ko kuma Hamma Jibrila? Sai ku tunda ba ku da galihu mahaifiyarku asa ya rufe idanunta! Ga dai Inna Jume can ita ba aurarra ba kuma ba sakakka ba a wajan Babiyo. An jingina ta a gefe ta zama wata mara amfani. Mamiyo ce matan so, matar gaban goshin Babiyo. Shiyasa ta ke cin karanta babu babbaka. Wallahi Allah ya.........." "Ke, Halima!" Ya daka mata wani tsawan da ba ita ka ai ba hatta ana da ke zaune a parlourn sai da suka firgita. Sai kuma ya sassauto da muryansa tare da fa in, "Ki iya bakinki, Halima. Ki rufa min asiri don girman Allah!" Harda ha e hannunsa waje guda don a yanda suke tsoran Babiyon gani suke a duk inda suke yana ina saka Camera kuma yana kallonsu. Rausayar da kai mama Halima ta yi tana tsiyayar da hawaye ba in ciki. Lawisa ce ta mi e ta aga labulan window tana hangen motar Habib da ya shigo cikin gidan ya yi parking. Sakin labulan ta yi tare da fa in, "Baffa ga Hamma Habib in ya zo." ewa daka kusa mama Halima ya yi tare da tsayawa a tsakiyar parloun namansa har wani tafarfasa ya ke saboda acin rai. Tamkar munafiki haka Habib ya yi sallama tare da mur ofar ya shigo ciki. Kai tsaye inda mahaifinsa ke tsaye ya nufa tare da zube guiwowinsa a asa a gabansa tare da fa in, "Kai min aikin gafara, Baffa. Na san na cutar da........" Baffa Gi o bai bari ya idasa ba ya dunga auke fuskansa da mari hagu da dama. Shi kuwa Habibu tsayar da fuskan ya yi sosai domin mahaifin ya ji dadin kakkafta masa marukan ko hakan zai saka ya anji sanyi a ransa na abunda ya jawo masa. Mama Halima ce ta tashi dakyar ta ri e hannun Baffa Gi o tana kuka tare da fa in, "Haba Baffansu! Zai iya samun matsalar kunne fa. Wannan marin ya yi yawa haka akan abunda zargin sa ake ba wai ya amsa laifin bane." "To gashi nan a gabanki da kike aure masa gindi sai ya fa a miki ya aikata ko bai aikata ba!" Ya fa i a fusace. "Hammadi, kalli cikin idanuna ka aryata min abunda ake jinfanka dashi." Kasa kallon mahaifiyar ya yi cikin hawaye ya shiga fa in, "Ku yafe ni Baffa, Mama ki yafe min don Allah. Wallahi sharrin shaidan ne. Na yi al awari zan bi duk wani umarni na ku har arshe rayuwa." Da kallo kawai mama Halima ke bin Habibu da ya amsa laifinsa a gabanta. Girgiza kai ta shiga yi tana fa in, "Wannan ba Hammadina bane. Hammadina ba zai ta a kusantar zina ba. Sam ban yarda ba, saka a ka yi ka amsa laifin da baka aikata ba. Taso muje aki ka fa a min komai Hammadina." Hannunta ya ri e da hannu biyu ya shiga fa in, "Mama nine, Hammadinki ne. Ki taya ni ro on Ubangiji ya yafe min laifin da na aikata. Dagaske na aikata duk abunda aka tuhume ni da su, amma na yi al awarin ba zan sake ba." Daga tsaye mama Halima ta yanke jiki ta fa asa a sume. Hankali tashe ya yi kanta sai da Baffa Gi o ya riga shi. Wani tsawa ya daka masa tare da nuna masa waje. Shi kuma ya cicci ota ya nufi ofa sauran ansa mata suka rufa masa baya. Jiki a matu ar sanyaye gami da tashin hankali Habibu ya mike ya bi bayansu zuwa Ar o Barkin o specialist hospital da ke cikin estate Taimakon gaggawa aka bawa mama Halima tare da aura mata arin ruwa sannan suka mata allurar bacci saboda jininta da ya hau 180/80. Baffa Gi o ya hana Habibu ko tsayuwa kusa da window akin da aka ajiye Mama Halima. Jawaad ne ya yi parking a harabar tafkeken asibitin ya fito daga cikin motar ya shiga ciki. Tsaye ya hangi Habib in da ya matu ar ba shi tausayi ya ha e kai da bango. "Girei!" Ya yi kiran sunansa a hankali don Habibu ya yi nisan tunanin da bai san zuwan Jawaad in ba. "Ka ga abunda na jawo wa kaina ko, Kaita! Na je na aikata abunda ya shafi iyayena sa basu ji ba basu gani ba. Yanzu kalli halin da na jefa mahaifiyata mai aunata. Kaicona da aikata Zina." "Tuba ga Allah abu ne mai sau i. Wato shi ne a nemi gafarar Allah da harshe da zuciya sannan ga ai su daina aikata zunubi ko laifin da ake tuba daga gare shi, Allah Madaukaki Ya ce: Kuma wanda ya aikata cuta ko kuwa ya zalunci kansa, sannan ya nemi Allah gafara, zai samu Allah Mai gafara ne, Mai jin kai. Don haka idan har ka yi taubatan nasuha, Allah zai yafe maka don shi mai yawan gafara da jin ai ne. Iyaye kuma, an lokaci ka an za ka ba su In Sha Allah za su sauko daga dokin fushin da suka hau." Jinjina kai Habibu ya yi idanun nan ka a sun yi jazur. "Ina zuwa, bari naga jikin Maman," Jawaad ya fa i tare da nufa in da mama ke kwance. Yana turo ofar su kai idanu hu u da Baffa Gi o. Wata uwar harara Baffa Gi o ya watso masa tare da nuna masa ofa bayan ya ce, "Ya turo ka ne mu idasa kashe ta? To fita! Hausawa sun ce abokin arawo, arawone." "Allah ya huci zuciyar Baffa Gi o," Jawaad Kaita ya fa i tare da juyawa ya fice ya jawo ofar. "Ya koro ka ko?" Fa in Habibu yana kallonsa jiki a mugun sanyaye. a kai Jawaad ya yi tare da zama a gefen Habibun sannan ya ce, "Ban san mai yasa iyayanmu su ka nunawa wannan tsohon uban power haka ba da yake juya rayuwarmu kamar waina. Nan gama theater zai saka a yi mana sannan a ma ala bididdigi ta yanda ba zai ri a ganin duk motsinmu yana daga zaune ba sai ya sha wahala wajen tura mana mutane suna kallon rayuwarmu ba. I'm tires of this old man. Idan kuma muka yi arin bijirewa, sai iyayanmu su da ile mu waje mana barazana da mummunar kalma. Da rayuwarmu a hannun Babiyo ya ke da mun shiga uku, don da ya kashe mu tun December." Habibu bai san lokacin da murmushi ya su uce masa ba saboda maganar arshe ta Jawaad "Au dariya ma na baka? Lallai! To yanzu haka idan ka ji ihun da Baffana ya ri a min ka ce rufe ni da duka zai yi. Fa i ya ke ka wuce gidan Baffa Macchi o yanzu-yanzun nan na fa a maka. Haba! Ni fa ban bu atar wannan auren zumuncin wallahi." "Kuma haka nan za kayi ba. Gwara kai after 2years bayan kammala course in da Babiyo zai tura ka za ka iya dawowa kusa da family, ni kuwa sai Allah. Gashi na aukarwa kaina al warin da wata ila shine sanadin rayuwata....." Sai ya juyo gaba aya tare da fuskarta Jawaad tare da cigaba da magana, " an uwana kuma babban aminina, ina so ka sani, wallahi, tallahi burina a kan Zeenah shine yin jihadi domin canza rayuwar dabbobin da take yi. Wallahi tunda na aura idanuna a kanta na ji haka nan ina jin tausayinta mai tsanani, ban tabbatar da haka ba sai da na ha u da arta. So nake In ceto wannan yarinyar domin idan har ta girma ta ga irin rayuwar da uwar take yi ita ma shi zata auka. Ba ta san uban ar ba, ta rantse min da Allah baza ta iya nuna shi ta ce shine mahaifin Meema ba saboda bata san adadin mazan da tayi mu'amala da su ba," yana kawowa nan Jawaad ya wani irin rintse idanu yana jin tsigar jikinsa na wani irin mimmi ewa ransa na mugun aci. Habib ya cigaba, "Burina in Maman Meema rayuwa mai kyau, in raba ta da wannan shashancin sannan in saka ta yi istibra'i sannan na yi mata jagora har wajen iyayanta ta nemi gafararsu ta zauna a gabansu. Daga nan ni kuma sai na gabatar da ita a cikin Ar o Barkin o duk nasan abune mai matu ar wuya su amince. Wannan shine burina an uwana. Amma yanzu ba zan iya cika hakan ba. Ina jin matsanaicin una a zuciyata saboda hakan." "Allah zai baka ladan niyya aminina! Amma baka jin abunda Babiyo ya fa i a kan ita yarinyar ba?" Fa in Jawaad yana jin matsanaicin tausayin abokin na shi. "Me kenan?" Fa in Habib yana kallonsa. "Ta kashe mahaifinta! Wata ila dalilin da yasa ta gudu daga gida ta shiga bariki kenan." Jawaad ya fa Da sauri Habib ya gya a kai tare da fa in, "Zuciyata ba ta zargin haka. Kawai maganar Babiyo ne don iyayanmu su sake fusata." "Amma kuma Babiyo bai ta a fa in abunda bai da tabbaci a kai," Jawaad ya fa "Ni dai zuciyata ba tai na'am da wannan zancan ba. Aminina, don girman Allah zan ro a wani taimakon mai wuya kuma mai hatsari, duk da na san za ka iya kira na da mai son kai ko kuma ka yi tunanin ina son jefa ka a matsala. Amma ina so ka sani, wallahi idan kai ne a matsayina wallahi zan iya maka wannan alfarmar." i maganarka kai tsaye aminina, ban tunanin akwai abunda ba zan iya maka shi ba a duniyar nan in har bai fi arfina ba," Jawaad ya fa i yana dam e hannun Habib in da ya aura a saman na shi. "Abokina zan bar maka aikin da ko fara shi ban yi ba domin kai ka aikata min don girman Allah." Habib ya fa Kallon yi min arin bayani Jawaad ya masa yana kallonsa cikin ido. Jinjina kai Habibu ya yi tare da fa
Chapter 46 · 0% Book details