← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 143

Sashe 117

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

in, "Zan bibiyi case in In sha Allah. Yanzu haka ma zan duba inga ko akwai jirgin da zai tashi zuwa Lagos sai na tafi ni da Isma'il tun yau." #Zeenah #Abdul-Hameed #Meemah #Nenne #Baffa Modibbo #Isma'il #Marwanatu #Yasaar #Sabo da kaza #Lagos #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 69 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KAN O muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Duk akin su kai na'am da abunda Baffa Modibbo ya fa i. Zeenah ko ji ta yi tamkar ta ce baffa zan bika amma babu daman haka. Amma duk da hakan wani natsuwa ne ya lullu eta ganin irin yadda ta kar u a hannun Nenne da kuma irin soyayyarta da ta gani a cikin idanunta. "How I wish a was raised in this family, da duk abunda ya faru bai faru ba. Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un!" Zeenah ta fa i cikin zuciya amma a zahiri sai da hawaye suka kwaranyo mata. Kallon Abdul-Hameed ya yi fuska a ace tare aga mata gira da kai irin why are you crying innan. Ita kuma sai ta kawas da kai tana kallon gefe. Murmushi Baffa Modibbo ya yi don a idanunsa komai ya faru har ma da Nennen da ke zaune asa har a wannan lokacin kuma hannun ri e da na Zeenar amma duk da hakan tana kallon Hameed in da gefen idanu. "Bari muje Adda Sauda, duk yadda ake ciki za mu ri a yin waya. Ke kuma ki kwantar da hankalinki ki daina wannan koke-koken don ba zai biya maki bu atar komai ba sai da ya saka miki ciwo kum...." Tun kamun ya arisa maganar caraf Abdul-Hameed ya furta, "Yauwa Baffa gwara dai ka fa a mata. Ni ban son wannan koke-koken da take yi sai kace wacce bata san addara ba, haba! Wannan kukan na sukar zuciyata." ya karisa maganar da iyakacin gaskiyarsa. uwa Nenne ta yi masa tare da fa in, "To rasa kunya tashi ka fice min daga aga aki ka wuce gidanka, mu dai fulani da kunya aka sanmu, kar in ara ganin afarka a cikin gidannan." Zaro idanu ya yi tare da fa in, "Don Allah Nenne ki min rai kar ki hana ni shigo gidannan bayan rayuwata tana ciki. Wai kin san yadda na ke ji kuwa a kanta, hmm! Nenne you won't understand ina ganin lokacinku ke da Baffa aure kawai kuka yi baku san mai ake cewa Love ba." Waro idanu ta yi gaba kamun ta kai masa duka a cinya da arfi har dai da ya furta Auuch! Sannan ta ce, "Lokacin ne kuwa ake zallar soyayya mai cike da kunya ba irin taku ta 'yan zamani ba. Fice min daga gidan miji!" ta arisa maganar tana nuna masa ofa. Ramadan, Ikilima da Isma'il dariya suka kwashe da ita. Hatta Baffa Modibbo da ita kanta Nenne sai da suka dara, Zeenah murmushi sai da ya su uce mata. "Au baza ka fitan ba!" Nenne ta kuma fa i with serious face tana nuna masa ofa deep down cikin zuciyarta murmushi take yi tare da furta, "The power of blood relation!" ewa ya yi yana an susa kai sannan ya kalli Zeenah da ta i bari su ha a idanu sai kallon wajen dinning ta ke yi. Da sauri ya koma wajen gefen da take kallo tare da fa in, "Zee-meed look at me once sai in wuce don Allah." "Wani sunan shai anancin kuma Zee-deem?" Nenne ta fa Wannan lokacin Ramadan ne ya bata amsa don shi Hameed in dariya ta ci arfinsa sabida yadda Nenne ta kira sunan da furta ba daidai ba. "Nenne Zee-Meed ya ce fa ba Zee-Deem ba!" Ramadan ya fa i shima yana dariya. "To menene shi hakan? Na san dai ba kalmar turanci ba balle ace ban iya ba. Kun fi kowa sanin degree ce da ni Alhamdulillah." Dariya su kai dukkan su sannan Ramadan ya ce, "Dama yaushe za a samu wanda bai ci karatu ba a Ar o Barkin o daga matan har mazan. A nan ai na jinjinawa Babiyo wallahi. Zee-meed na nufin Zeenah da Abdul-Hameed. Zee in shine Zeenah, Meed in kuma Abdul-Hameed. Farkon sunanta da arshen sunansa ana ha a ya bada sunan." "Hmm, an zamani. Allah ya shirya ku. Zo ka fice ban mance ba." Nenne ta fa i tana kuma nuna masa ofa. "Alright, zan tafi amma zan dawo anjima." ya fa i yana nufar ofa. Sai da ya mur ofar ta bu e, har ya saka rabin jikinsa a waje sannan ya juyo tare da kallon Zeenah, karaf kuwa suka ha a idanu sai ya furta, "I love you!" da arfi sannan ya fice da gudu yana dariya. Nenne da mamaki anta ke neman kasheta sabida bata ta a tunanin haka yake ba sai ta kalli ofar sannan ta kalli Baffa Modibbo da ke zaune yana murmushi tare da girgiza kai. "A'a wallahi, dole ne ma azo ai wannan auren da wuri don na ga kan yaron nan rawa ya ke yi wallahi. "Gaskiya kam! Mu za mu wuce sai yadda ta yiwu" baffa Modibbo ya fa i yana mai mi ewa tsaye, sai Isma'il shima ya mi "To, ubangiji Allah ya tsare ya sa kuma a ganta cikin gaggawa tare da amincin Allah." Nenne ta fa i tana mi ewa. Har wajen mota suka rasu ita da Ramadan da Ikilima. Isma'il sai kallon Ikilima ya ke da ke ta sunkuyar da kai saboda Baffa Modibbo da ke wajen don ita ba irin Hammanta Hameed bace. Ita tana da kunya sosai. (ko da yake mata ai mun fi maza kunya aradun Allah!) Bayan tafiyar Babiyo India da kwana biyu Ar o Barkin o ya hargitse saboda tashin hankalin da iyalan Baffa Mahmud da Baffa Tukur suka tashi da ita na zuwan DSS tafiya da su bisa umarnin gwamnati da kuma shi kansa Babiyo. Ga takardan kamu nan kuma sun taho da shi. Sai dai Mamiyo ita ko kallon inda take ma ba ai ba don Babiyo ya ce su yaleta ita har sai ya samu lafiya tukun. Kuka 'ya'yansu da matansu kawai suke yi tamkar rayukansu zai bar jikinsu gashi ba su san mai ke
Chapter 117 · 0% Book details