← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 143

Sashe 65

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

box. Amsar akwatin yayi tare da bu ewa ya auko wata kaifaffiyar almakashi ya ri e da kyau yana kallon fuskan Ladi Katifa wacce tsoro da tashin hankali ya gama mamayeta. Murmushin mugunta ya saki tare da ako yatsarta manuni ya zura cikin almakashin still yana kallon fuskanta. "Dama ta arshe, ina Zeenatu Laushi take?" Wasu ma udan hawaye ne suka shiga kwaranyowa daga kurmin idanunta, bakinta na rawa ta furta, "Don tsarkin ubangiji, Yasaar kai min rai, wallahi ban san inda Laushi take ba." "Inna lillahi wa inna ilaihir raji'uuuuun!" Ladi katifa ta fa i da arfi sakamakon danna almakashin da Yasaar ya yi sai da yatsarta manuni ta fice fit gaba aya, jini kuma ya shiga wani irin tsirtuwa a asa. Nan-da-nan wani irin zufa ya shiga kwaranyo daga ko ina a jikinta, can kuma kanta ya rankwafo alamar sumewa. "Gyaran wajan da jinin ya ata ka mayar da akwatin, wannan shine azabar da zan ri a mata har sai ya rage babu yatsa aya a hannayenta inhar ta i bu e baki ta fa a min inda zan samu Laushi. Rufe mata baki da salatep, ni zan fita wajen passport in yarinyar can. Ka kula da ita, idan tana jin yunwa ka bata abinci, sannan abu mafi mahimmanci kar ka kuskura taga wannan matar," Yasaar ya fa i tare da jan kujera baya ya fice daga akin. Shi kuwa abokin kallon Ladi katifa kawai yake yana ha iyar yawu domin gaba aya dirin jikinta ya gama tafiya da imaninsa. Salafep in ya manna mata a baki sannan ya shiga gyara wajan. *Jawaad* Kai tsaye gida ya dawo, ko bi ta kan Khairat dake gaban dinning tana masa sannu da zuwa bai yi ba, sai ma saurin shigewa akinsa da ya yi ya kullo ofa. Sauri-sauri ya bu e drawer ya auko wata aramar waya nokia 3310 ya saka layinsa a ciki ya dannawa Laminu kira, bugu buyu Laminu ya auki kiran, "Maza-maza ka tafi ka auke Zeenah a inda take ka wuce direct da ita inda na umarceka da ka kai ta. Meema kuma zan saka amin binciken inda take yanzu," yana gama fa in hakaa ya katse wayar yana huci. Laminu na gama kar an umarni daga Jawaad ya kunna mota ya nufi hotel in da Zeenatu take hankali tashe don bai san abunda zai taras ba acan na rashin hankalin daLaushi zata kasance ciki idan taga babu arta tare dashi. Mintuna talatin ta kawo sa hotel in sabida sharara gudun da ya yi. Parking ya yi sannan ya fito daga cikin motar ya doshi cikin hotel in. Yana knocking Laushi ta bu e da sauri tana wurga idanu ta inda za ta hango Meema. "Ina ata? ata tana ina bawan Allah? Wallahi Meemah ita ce farincikina, idan babu ata ba zan iya rayuwa ba. Don Allah ka fa amin ina ata take?" "Ki kwantar da hankalinki madam, In sha Allah za a ga arki. alla ai ya tura a yi bincike, nan da sa'o'i sha biyu arki za ta dawo." Wani iri ja da baya Laushi ta yi tana girgiza kanta kamun ta saki wani irin ihu ta ri e kan da hannu biyu saboda wani duum! Da ya yi mata. Can kuma ta shiga buga kan da bango kamar yanda ta saba duk sa'ar da ciwota ya motsa (wato brain aneurysm {Raunanniyar jijiyar jinin kwakwalwa}). Ku yi ha uri d wannan please #Ladi katifa #Meemah #Laushi #Jawaad #Yasaar #Colombia #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 38 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* "Yalla ai akwai mummunar matsala fa! Wallahi ga uwar yarinyar nan na kasa controlling inta ni aya, sai yi take kamar mai ta in kwakwalwa don sai buga kanta take a bango jini na zuwa," fa in Laminu waya kare a kunnansa, hannunsa aya kuma ri e da hannun Laushi. Daga can angaren Jawaad na jiyo ihun Laushin kamar zai fasa dodon kunnensa, wani irin rintse idanu ya yi yana jin jijiyoyin kansa na harbawa haka kuma bugun zuciyarsa na linkuwa, "Laminu, ka yi duk yanda za ka yi ka kaita asibiti mafi warewa a Lagos, ni ma gani nan zuwa zan biyo jirgi," yana gama fa in haka ya katse wayar tare da fitowa daga akin ya nufi akin da shine mallakin Khairta amaryarsa. Sai da ya anyi jim! Kamun ya aga hannunsa ya yi knocking, don tun shekaranjiya da aka kawo ta gidan magana bata shiga tsakaninsu ba sai azu da safe da ya jefar da waya bayan gama waya da Laminu. Haka nan ya ji bai kyauta ba, don ko ba sosai tsakaninsu ita ar uwarsa ce ta jini, ba kuma zai so ai wa Khadija anwarsa haka ba. Shuru babu amsa bayan kusan second talatin da yin knocking in. Hannu ya kuma kai wa ya yi knocking a karo na biyu, sai dai shima shurun ya ji. Hannu ya aura a kan handle in tare da mur awa, aikuwa nan take kofar ta bu e. Kutsa kai ya yi tare da shiga still bakinsa auke da sallama. Fes, akin yake babu ko igon datti sai ma tashin amshin turaren bakhur yake. Kallon fari al din makeken gadon da ya lailayu da zanin gado mai taushi kalar sararin samaniya. Sai da ya kwashi mintuna uku yana arewa akin kallo kamun ya jawo stool ya zauna yana jiran fitowarta jin arar ruwa a bayi alamar wanka take yi. Bai wani jima sosai ba ta mur a handle ofar ta fito tana goge kanta da ta ji a don yanzu ta yi wankan tsarki kasancewar itama ranar aurin aurenta ta soma jinin haila. Duburburcewa ta yi ganinsa zaune a kan stool kuma ya zubawa farar fatar jikinta dake she i irin na fulani, arin juyawa ta yi zuwa bayin don daga ita zai gajerar tawul da bai gai ko guiwarta ba. "I'm sorry! Na shigo babu permission, tawo ki shirya bari na baki waje idan kin gama ki same ni a asa," yana gama fa in haka ya juya ya fice. Ajiyar zuciya ta sauke mai arfi bayan ya fice ya kullo mata ofar. Cikin sauri ta soma busar da gashin kanta da hair drayer sannan ta kimtsa a gaggauce gudun barinsa ya yi ta jiranta. Kuma sosai ta ji da in ganinsa a akin nata, don fisabilillah ita tun ba yanzu ba take matu aunarsa a zuciyarta. Takun tafiyarta sa ya ji mai tafe da amshin turaren jikinta ya tilasta masa juyawa yana kallonta cikin doguwar rigar sari ta indiyawa kalaar ja, sai ta lullu e kanta da mayafin, fuskanta ta yi kyau sosai duk da ba kwalliya ta yi can sosai ba. Powder ce da man le e kawai ta shafa. A kunyace ta ariso gabansa tare da dur usawa ta furta, "Hamma, an tashi lafiya?" agota ya yi yana mai sakar mata murmushi tare da fa in, "Sau nawa za ki gaisuwar, Khairiyyah? Ai mun gaisa," ya arisa maganar yana zaunar da ita a gefensa. Rufe fuska ta yi da tafin hannunta tana murmushi, shi ma murmushin ya yi tare da fa in, "You look very beautiful my amarya!" ara rufe fuskan ta yi da kyau tana dariyar jin da "To a saka min abinci mana in karya, don so nake na an fita, amma zan iya yin dare sosai. Da zai mu ri a waya don kar kiga angon na ki bai dawowa ki auka ko ya ace ne, kuma ki shirya yau zan camarcina tabbas," ya arisa maganar yana kashe mata ido aya. Da sauri ta mi e ta nufi dinning tana jin matsanaicin kunya ta rufe ta. Cikin anin lokaci ta yi serving insa tare da furta, "Na kammala ka zo ka karya, Hamma." Sai da ya yi murmushi sannan ya mi e ya nufi dinning in tare da jan kujera ya zauna sannan ya nuna mata wajen zama itama. Zama ta yi a kunyace ta re da ara matsar masa da plate din boiled plantain wanda akai wa sorce in kwai da hanta da kayan lambu. Fork ya auka tare da yin basmala ya soma ci yana kallonta. Nuni ya mata da nata plate in alamar ta ci, sunkuyar da kai ta yi ta soma cako plantain in tare da kaiwa baki. Sun ci suna satar kallon juna. Murmushi Jawaad ya kuma saki karo na babu adadi tare da aje fork in ya auki tissue ya goge baki tare da jan kujera baya ya mi e tare da fa in, "Bari na shiga na shirya na fito." a masa kai ta yi, shi kuma ya wuce yayin da ita kuma ta hau gyara wajan da suka gama cin abincin. akinsa ya shiga ya watsa ruwa a gaggauce sannan ya shirya cikin ananun kaya da ya yi masa matu ar kyau. Agogo ya aura a tsintsiyar hannunsa sannan ya feshe jikinsa da furare ya auki mukullin mota a kan mirror tare da wayarsa irar android da bata jima da shigowa ba, sai wane-da-wane ma kake gani a hannunsa, shima ya an jima da sayi amma sai jiya ya saka ta a caji, yanzun ma ya auko ta ne saboda fasa sahibarsa da ya fi so a cikin wayoyi wato _Nokia!_ Bai same ta a parlour, sai ya juya ya nufi akinta, sai dai bai yi taku hu u ba su kai kici is. Saurin ja da baya ta yi tare da fa in, "Sannu da fitowa." Hannunta ya ri o tare da fa in, "Kina burgeni idan ina ganin wannan kunyar ta ki
Chapter 65 · 0% Book details