Sashe 132
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baffa ya auka. Bayan gama gaisuwa da an ta o harkan kasuwanci sai alh Haruna ya ce, "Ina da babban albishir a wajen anka kuma shugaban asarmu mai adalci. Kai hatta kai innan ma har da kai cikin albishir in, sai dai ina mai neman alfarmar a bar ni da kaina na sanarwa Mr President albishir in nan da kaina." Baffa Bel o gyara zama ya yi a kan kujeran office insa sannan ya ce, "Wani albishir ne wannan kuwa da na ji muryanka yana bayyanar da tsantsan farinciki a kansa?" "Babban albishir ne da na san kun da e kuna jiran zuwansa." fa in alhaji Haruna. "Zan yi farincikin jin wannan albishir in duk da ban san menene ba kuma iya hasashena na kasa hasasowa." Baffa ya fa "Idan a tsaye ka naimi waje ka zauna, idan kuma a zaune ka ke to gyara zama da kyau." ara gyara zama Baffan ya yi gabansa na fa uwa don ya osa ya ji wannan albishir "Jikarka da kuka jima kuna bege da mararin ganinta, wato 'ya ga Abdul-Hameed da 'yarka Zeenah tana wajena a cikin gidana yanzu haka." Wani irin mi ewa baffa ya yi har gwiwarsa na buguwa da teburin gabansa ya furta bakinsa na rawa, "Mm....mmmai ka ce alhaji Haruna?" Sake maitawa masa Alhaji Haruna ya yi yana murmushin jin da "Gani nan zuwa gidan yanzun nan!" ya fa i jikinsa har wani tsuma yake yi amma sai alhaji Haruna ya katse shi. "Calm down Alhaji Abubakar, calm down! Ni da kaina zan kawo maka ita bar Ar o Barkin o nan da awa guda kacal. Abunda na ke da bu ata kawai a ha a min zama da Mr President ko kuma a gayyace ya zo Ar o kamun mu ariso." Baffa aleri bai iya bashi amsa ba sai it ya kashe wayar ya shiga lalubar number an uwansa Bel o, wato mahaifin Mr President. Bugu biyu ya aga wayar. Baffa aleri ko sallama bai masa ba ya furta, "Kazo office ina yanzu ka same ni." it ya kashe wayar tare da soma sawa da marwa, ya kuma rasa farinciki zai yi ko kuma kuka. Hujajan Baffa Bel o ya shigo Office in nasa ya nufo inda an uwan nasa yake tsaye hankali tashe tare da fa in, "Lafiya hamma?" "Kwantar da hankalinka Bel o. Lafiya alau. Wani labarin farinciki nake son sanar da kai yanzu." Gyara tsayuwa ya yi fuskansa ta fa a da farinciki tun kan wan nasa ya fa a masa abun farincikin da ya ke umshe da ita. "Yarinyar da ta ace 'yar wajen Zinatu ta bayyana yau, tana can gidan Alhaji Haruna a yanzu haka." Da sauri Baffa eleri ya kalli asa ganin daga kammala magana baffa Bel o ya kalli gabasa ya yi sujada, kawai sai shima ya bi sa su ka yi a tare. Bayan agowa sai Baffa Bel o ya fa a jikin an uwansa ya fashe da kukan farinciki. Shima baffan sai ya soma sharar hawaye. "Ta so mu je gida mu sanar da Babiyo wannan abun farincikin. Ai zama bata gammu ba. Bari ka gani na kira Gi o, Bobbo, Lawal da Modibbo." baffa Bel o ya fa i tare da lalubar number insu ya shiga danna masu kira. Duk wanda ya kira kai tsaye ya ke zuwa office in cike da farinciki. Baffa Lawal in ne kawai bai zo sabida yana Lagos don Babiyo ya yi replacing insa da baffa Modibbo kamar yadda shi baffa Lawal in ya bu ata don gani ya ke gaba aya Ar o Barkin o suna masa kallon laifin da mahaifiyarsa da 'yan uwansa su ka aikata. Gaba aya sun i amincewa da su jira har sai nan da awa guda kamun Alhaji Haruna ya kawo Meema, sai duk suka fice daga company suka nufi gidan Alhaji Haruna. Shi kuwa Alhaji Haruna bayan kammala wayaa da Baffa aleri sai ya fito falon, lokaci Momcy ta cika masu gabansu da kayan abinci ita da Aizaad. Ita dai Meema sai kallon tuwon shinfakar da miyan egusi ta ji namomi da ke plate in Aizaad ta ke yi don ji ta ke ba za ta iya kai shi bakinta ba sabida rabonta da shi kusan 13 years kenan har ta mance da anonsa. "deja de mirarme con esos ojos tuyos. No vas a comer tu comida? (Ki bar kallona da wa annan idanuwan naki. Shin ke baza ki ci abincin bane?)" Dios no lo quiera! No te estoy mirando a ti, estoy mirando tu asquerosa comida. (God forbid! I'm not looking at you, I'm looking at your disgusting food.)" ta fa i tana mai maka masa harara. e baki ya yi ya kalle tare da fa in, "You should better understand that you're in Nigeria not Colombia." "Then I want to go back to my country!" ta fa i a an hasale. age gira ya yi tare da fa in, "Really! Your country?" ya arisa maganar yana wani shu'umin murmushi tare da cigaba da cin tuwonsa. Marairaicewa ta yi tare da fa in, "Please I need Sancocho or Ajiaco. Can you please find it for me?" "No!" ya fa i a ta aice tare da cigaba da cin abincin. Turo baki ta yi tare da kai hannu ta an tsakuro tuwon ta ha a da miya kamar yadda ta ga yana yi ta kai baki. Wani irin yamutsa fuska ta yi tare da ha iyewa da yar tana kallonsa. Shi kuma yi ya yi tamkar bai ga abunda ta ke yi ba. To his surprise sai yaga ta janyo bowl in da miyan ya ke ciki ta saka spoon tana tsince naman ciki. Sai da ta cinye tass sannan ta shanye miyan da ke ciki tare da matsar da bowl in tana si e baki don miyar ba aramin da i ta mata ba. A kuma wannan lokacin alhaji Haruna ya fito yana kallon dinning "Idan sun gama cin abincin ki kai ta ta aki ta kintsa zan kaita gida saboda iyayanta na can sun za u da su ganta. Da hausa ya yi maganar shiyasa Meema bata fahimta ba duk da dai ta tsinci wasu kalmomi kamar, abinci, gida da kuma aki. Shi kuma Aizaad sam ba haka ya so ba, ya so ta an yi ko da kwana uku ne a gidan kamun su kaita can gidansu. Ita ta fara tashi daga dinning in. Da sauri Momcy ta ce, "Har ta gama? Naga kamar bata ci komai ba." Aizaad da har ya ci leda biyu ya kalli Momcy tare da fa in, "Baza ta iya cin tuwon ba, ta dai shanye miyan da namomin tamkar wata kura. Wai sai dai na nemo mata Sancocho ko Ajiaco?" "Kayan walama ne hakan?" momcy tatambaya "Sancocho is soup combination of beef and pork or seafood and root vegetables usually eaten with white write or alone, while Ajiaco is three different kinds of potatoes (criolla, sabanera and pastusa), chicken, guasca leaves, with a half an ear of corn. Gashi nan dai cinsa sai su da suka saba." (for those want to see Sancocho and Ajiaco, will show you the picture in comment section.) "To ina za a same su a nan Nigeria sai a sayo mata?" wannan karan alhaji Haruna ne ya yi maganar. "Akwai GOPRO ko kuma Cilantro restaurant duk za a iya samu a wajen. Amma kuma ita da ta dawo asarta din-din-din kamata ya yi ta saba da abincin asar." Aizaad ya fa "Eh hakane! Amma kamun ta saba in sai ta ci wanda ta iya ci gudun zama da yunwa." Momcy ta fa "Momcy ai ta iya cin shinkafa, taliya, maccoroni, couscous da duk wani miyan ganye. Sai ta ri a cin wa annan a hankali kamun ta sabaa da su an wake, fate, gurasa, kunu, alala, tuwo da sauransu. Idan aka ce za a nuna mata duk abunda take son ci na can asar shi za,ta,ci to fa ita da abincin asarta sun yi bue-bye." Aizaad. "Na ji! Amma for now dai a sayo mata abunda ta ke so." momcy ta fa Ita dai Meema sai kallon au ta ke yi ta kasa gane abunda suke fada sai dai ta san tabbas magana su ke yi a kanta. "To lemme take a shower sai mu fita tare na kaita ta za i abunda take so ta ci." Aizaad ya fa Harara uban ya maka masa tare da fa in, "Ina fa a maka iyayanta sun osa shine za ka wani ce sai ka yi wanka kai gaka agwagwa ko? To duk tare za mu fita sai ka kai mu restaurant in a mata takeaway daga can mu wuce gidan iyayanta." "To shikenan Father. Bari na wanke hannu na fito!" ya fa i tare da nufa kitchen ya wanke hannunsa sannan ya dawo ya wuce akinsa ya canza kaya sharp-sharp zuwa wata jallabiya alar ruwan zuma wacce ta masa kyau sosai. Ko da ya dawo falo gaba aya a tsaye ya same su har momcy suna jiransu. Meema sai fama ta ke da gyalen abayarta da ya kwance tana arin na awa amma ta kasa. Yana son taimaka mata amma yana jin kunyar idanun iyayansa. Sai kawai ya fice daga akin suka rufa masa bayaa. Meema ce a baya tana kiciniya sa gyale. Ganin ta kasa sai ta ja tsaki tare da warwaresa gaba aya sannan ta kai hannu ta ja zip in ya bu e gaba aya ta cire ta sa ala a hannunta tamkar jaka ta cigabaa da tafiya a haka babu kuma wanda ya lura da ita. Kuma a daidai nan aka danna horn a gate mai gadi ya wangale gate sai ka motocin su baffa sun danno ciki. (Ku yi ha uri wallahi I'm very busy ne all this week. Gobe bikin anwata.) #Meema #Aizaad #Alhaji Haruna #Baffa aleri #Baffa Bobbo #Reunion #My Destiny #Matar Sayyadee [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding