← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 143

Sashe 88

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ita? Murmushi Babiyo ya yi mai sauti har hakan na bayyanar da ha oransa farare tas da ko guda aya bai fita ba duk tsufansa. Nan da nan hankalin Mamiyo ya dawo jikinta ta shiga bin Babiyo da idanu ganin ha oransa a waje har wannan lokaci. "Ki dawo cikin hayyacinki Lauratu kar ki saka zarginki a zuciyar wannan tsohon banzan da mutum bai gane gabas insa?" ta fa awa kanta kamun nan ta aro wani fara'a da murmushi a kan fuskanta. "Ka ganni na fa a dogon tunani akan rayuwarmu da mamansu aleri, mutuwa mai shiga tsakani!" tana kawowa nan ta fashe da kuka mai sauti wanda ba na komai bane sai na ba in ciki kuma da ma ma ale yake jiran makafa kawai take yi ta sake shi ko ta an ji salama. "Menene abun kuka kuma? Ai ta su ta yi kyau sai dai jiran ta mu mu 'yan baya. Maimunatu ai 'yar aljanna ce in sha Allah. Don ni na riga na aga afa in dai har a ashin afata aljannarta take. Sai dai mu yi mata fatan rahamar ubangiji." "Hakane kam!" Mamiyo ta fa i tana ya e tamkar zararriya. Duk wanda ya kalleta ya san natsuwarta ta bar jikinta. "Ki shirya tarbar 'yan annan naki yau, don zuwa bayan la'asar miji zai bar hannunki zai koma wajen anwarki Karima don tare suka taho nan in ita da Modibbo a bisa umarnina. Ita ma bayan kwana biyu za ta bai wa 'yar uwarta La ifa, idan aka kuma kwana biyu sai girki ya dawo kanki!" Wannan karan furucin Babiyo ka an ya rage ya tarwatsa zuciyar Mamiyo don hatta idanunta sai da suka rine suka koma jazir. Daidai nan aleri ya yi sallama ya shigo falon. Lokaci aya Babiyo da Mamiyo suka ago suka kalle shi. Wani irin harbawa zuciyarta ya yi don sai ta ga ma kamar wani irin mummunar kallo ya ke watsa mata. Tun da ta yi sanadiyar barinsa Ar o Barkin o ba ta ara saka shi a idanu ba kusan shekaru sha takwas. Wani irin haske, cika da kyau da kuma kwarjini ta ga ya mata. Har asa ya uka tare da fa in, "Awallidjam, Babiyo," ita ma Mamiyo ya juya ya ce mata haka. yar Mamiyo ta iya ha iye miyau ta amsa masa gaisuwa, can kuma ta mi e ta yi excusing insu ta koma ciki. Tana shiga cikin akin ta yo watsi da kayan da ke gaban madubi da arfi duk suka watse a asa sannan ta saki wani irin ihun ba inciki tamkar wata zararriya. Can kuma ta rarumi waya ta dannawa malam mai huluna kira. Sai da ya yi ringing kamar zai yanke sannan aka aga. "Wani irin shashanci ne wannan? Ni za ka lalatawa aiki malam? Ni za ka wula anta a idanun Ar o Barkin o. Ya muka yi da kai? Ba ka fa a min Ar o ba zai ta a kula La ifa da Katima ba? Ka fa amin yanda ya mance da taste in nonon mahaifiyarsa haka ya mance da su! Amma kuma yau Ar o ya zo min da zancen banza wai yau zan ba wa Karima girki. Sannan yanzu hakaa ga Bel o can a falo kuma uban ne ya kira shi don idan har ba shi bane Bel o bai isa ya tako afafunsa cikin falon ubansa ba. Wai me ke shirin faruwa da ni ne, Malam?" Wani murmushi malam ya yi sannan ya ce, "Shekaru nawa kina tare da mu muna miki aiki baki ta a ganin matsala? Kar ki garaje, sakamakon aikin ki zai iske nan ba jimawa. Ai mun riga mun gama magana tun lokacin d kika ce na warware sihirin farra'u da na yi wa Abdul-Hameed da katuwarsa. Don haka ki cigaba da sauraran sakamako kawai." Ajiyar zuciya Mamiyo ta sauke tare da fa in, "Kenan idan na fahimce ka in kwantar da hankalina komai zai yi daidai?" Wani dariya ya kwashe da shi cikin zuciyarsa tare da fa in, "Ai kin warware komai da kan ki, don kifi na ganinki mai jar koma!" Amma a zahiri sai ya ce, "Kwarai kuwa, ki je ki jira kawai sannan kar ki ara tambaya ko tada hankali idan ba haka ba komai na ki zai rushe." it ta katse wayar tare da watsa shi a kan gado sannan ta zauna jagwab a kan dagon tana imagining ga ta ita da 'ya'yanta a wula ance. "Inaaaa! Ba zai ta a yuwuwa ba wallahi!" ta fa a tare da lalubar wayarta ta shiga neman wata number. Gyara zama Babiyo ya yi yana kallon Baffa Bel o da kansa ke a asa yana murza hannunsa. "Uh-uhm" Babiyo ya yi gyaran murya still yana kallon Bel o da idan ka ura masa idanu za ka g a kamar jikinsa rawa ya ke yi don shakka da tsoron Babiyo a jininsa ya ke. "Abdul-Azeez!" Babiyo ya kira asalin sunansa cikin kakkausar muryar da ya saka hantan cikinsa ya kada. "Na'am, Baffa!" ya amsa muryansa a raunane sosai. "Ka fa a min gaskiya tsakaninka da ubangiji mahaliccin sammai da assai. Menene gaskiyar abunda ya faru shekaru sha bakwai zuwa sha takwas da suka wuce!" yana gama fa in hakaa ya rumtse idanunsa. A hankali Bel o ya ce, "Na rantse da ubangijin sammai da asai, ubangijin da ke saukar da ruwan samaa, ubangijin da ke fitar da tsirrai, ubangijin shai an da Aljan, ubangiji dukkan halittun duniya ban aikata aya daga cikin abunda ake tuhumata da su ba, ban ta a kai ko karan sigari bakina ba balle na aga kwalbar giya, haka ban ta a zina ba. Wallahi, tallahi, billahil azim su zama shaida a gare ni idan arya na fa i." ya arisa maganar yana fidda hawayen ba in ciki don hoton ranar dawo masa ya yi a idanunsa. Wata wawuyar ajiyar zuciya Babiyo ya fa i kamun ya bu e hannayansa ya yi wa Bel o alama da ya taho ya rumgume sa. Da sauri Bel o ya mi e ya fa a kan Babiyo ya rungumesa sosai yana mai fashewa da kuka. Hannu Babiyo ya saka yana bubbuga bayansa. undun ubancan kayyasa!" fa in Mamiyo a kan la anta daidai ta aga labule kenan ta hango abunda ke faruwa. A hankali ta saki labulen ta koma da baya don wannan karan ba za ta iya jurewa tabbas. Idan har ta isa tsakiyar falon za ta iya sha esu su duka su mutu ko kuma ta tuttura masu kwandon ashariya. Bayyananniyar murmushi Babiyo ya saki bayan ya kau da kallonsa ga Mamiyo da ta juya. Don duk abunda ya faru akan idanunsa ne ta asa- asa ta yadda ita kanta Mamiyon ba za ta fahimta ba. "Allah ya maka albarka!" fa in Babiyo bayan ya ago Bel o daga jikinsa. Komawa wajen zamansa ya yi tare da tan washe afa ya soma magama a hankali. "Babiyo, don girman Allah kamar yadda ka yafe min ka dawo dani gare ka, ka tausaya ka dawo da Hamma aleri don shi ma na tabba bai aikata abun......." Hannun da Babiyon ya aga masa ne ya saka shi yin tsit ba tare da ya arisa maganar da ya soma ba. "Ka tashi ka je. Ban so ka ara kawo min maganar an uwanka a gabana!" "In sha Allah!" fa in Bel o yana kallon tiles idanunsa cike da hawaye. "Ka je sai na neme ka" fa in Babiyo yanaa mai lumshe idanu. ewa ya yi tare da fa in, "Na barka lafiya, Baffa." a kai kawai Babiyo ya yi tare da aga masa hannu idanunsa a rufe yana wani tunani a zuciyarsa. Bayan magrib su baffa Jibrila suka dawo daga Kaduna. Da kyakkyawar sakamako suka je wa Babiyo na irin tarbar mutuncin da akai masu, sannan kuma an saka bikin Sati biyu masu zuwa wanda ya yi daidai da ranar da shugaban asa zai fitar da sunan wanda zai kasance Ministern Abuja. Kuma sunan mutane biyu ne a hannun shugaban asan, a ciki shugaban zai tantance guda aya. #Babiyo #Mamiyo aleri #Bel #Abdul-Hameed #The wedding #Up comimg Minister #My Destiny #Matat Sayyadee 08128755583 [8/10, 4:18 PM] +234 813 245 3898: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 53 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta
Chapter 88 · 0% Book details