Sashe 125
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* _Meemah_ Jirgin na saisaita a sama Meemah ta saki ajiyar zuciya tare da kwantar da kanta a jikin kujera ta lumshe idanu tana tunanin halin da Leo zai shiga idan ya farka babu ita. Da sauri ta bu e idanu tare da kallon sama inda ta ajiye aramin akwatin kayanta. Sai ta mi e dama kuma tana kusa da window ne ta ja zip ta ciro hoton da su kai a bakin church bayan an gama aura masu aure. "I'm prominse you Leo, I will come back just for you. I pray you won't do anything stupid." ta fa i tana ta kallon fuskanta a hoton tare da kai hannu ta shafa kamun ta saka a aramin jakar da ke hannunta. Wata ma'aikaciyar jirgi ce ta nufo inda ta ke tare da fa in, "Madam, what do you like to eat please?" an juyowa ta yi ta kalleta tare da fa in, "Just water!" don bata jin za ta iya cewa wani abu a halin da take ci. Kawai she's eager to see in Nigeria. Tafiyar awanni ashirin da biyu ya kawo su Murtala Muhammed International Airport, wanda ya yi daidai da takwas da mintuna arba'in na safiyar washa garin ranar da ta taso daga Colombia. Ita ce ta goma sha biyu na fitowa na fitowa daga cikin jirgi hannunta janye da akwatinta. Wani iskan farinciki ta ji ta zu a lokacin da ta gama fitowa daga jirgi tana kalle-kalle har ta shigo reception, turus ta tsaya lokacin da ta ga aton bana a hannun wani da bata ga fuskansa ba saboda ya rufe da abunda ke hannunsa. A jikin banar an rubuta _you're highly welcome to Nigeria Meemah!_ A asa kuma aka kuma rubuta _Welcome Home sweet Lulu_ Da ma aukakin mamaki ta nufi wajen kai tsaye tare da kawas da banar don ganin fuskan wanda ya zo tarbanta bayan ta san babu wanda ya san za ta taho Nigeria. A waya ta yanki ticket tai komai, ta dai je airpor in sau aya lokacin da Leo ya yi dropping inta a inda za ai mata kwalliyar biki. Sai ta yi amfani da wannan damar tai saurin zuwa ta dawo. Wani murmushin takaici mai auke da tsantsan mamaki ta saki tana kallon fuskansa tare da furta, "You must be joking! How do you know I will be here?" "Mu je za mu yi magana a cikin mota!" Aizaad ya fa i yana murmushi sam ya manta ma ba ta jin hausa yanzu. Sai kuma ya tuna ai tana fahimtar abunda mutum ya fa i mayarwar ce kawai take mata wahala. "I you serious, quien diablos eres tu? mantente alejado de mi! (Dagaske kake? Kai in waye? Ina fa a maka kai nesa dani!) Tana gama fa in haka ta gitta sa ta wuce ta soma tafiya da saurin domin ta acewa ganinsa. Sai dai duk inda ta saka afa shima yana biye da ita. "I know where your parents are!" Aizaad ya fa i yana daidai lokacin da ya cimmata. Cak ta tsaya tare da juyowa ta kallesa murmushi a fuskansa sannan ta furta, "Is this also a trick? Abu mai mahimmanci na zo yi a Nigeria kuma ina kammala zan koma inda na fito, so ina ro onka ka fita a rayuwata ka kyaleni. Na bar wannan harkar da ka sanni da shi tun a can Colombia. Ba harkar cocaine ta kawo ni nan ba, abu mai mahimmanci ne da ya shafi rayuwata!" da yaren spanish tai masa magana. Tsayuwa ya gyara bayan ya cusa hannu cikin aljihunsa sannan ya ce, "Duk magiyarki ba zan kyaleki ba. Na san mahaifiyarki ki ka zo nema. Kar ki manta wayarki ta zo hannuna lokacin da na kama ki a Mexico, kuma dama zuciyata ta ba ni za ki gudu shiyasa na yi abu a wayarki ta yarda duk wani motsinki ina sane da shi. Duk wayar da kika yi tana shigowa wayata, haka suk sa on da kika tura ni ma ina gani da kuma wanda zai shigo miki. Na san komai Meema, na san plan inki na son kashe mahaifiyarki. Ina wajen kika yi auren hauka ke da abokin nan na ki Leo, na kuma bi bayanku lokacin da ya auke ki a mota ya kai ki wani gida. Kuma a idanuna kika fito jiya da safe kika shiga mota domin gudu ki zo airport ki taho Nigeria gudun kar ya farfa o daga suman wucin gadin da kika saka ya yi. I know everything Meema. Jirgi aya muka hau dake. Ni ma yau na diro asar. Ina gefenki ta hannun hagu amma na i bari ki ganni. Jirgi na gama landing na yi saurin riga ki fita. Kin san wani abu you're very lucky Meema da kika samu Aizaad na bibiyar lamuranki. Da badan ni ba, da tuni ba a batunki a Colombia. Kar ki tunanin kariyar da Leo ya baki ce ta saka ki ka sha a lokacin da 'yan sanda su ke kai maku hari, sau da dama ina kare ki daga hana alburushi fasa kwanyanki. Harbin da akai wa Leo a kafa a wancen ranar, da ba dan bige hannun jami'in da na yi ba azuwan rashin sani, da ba kafa ar Leo bullet zai shiga, kanki zai fasa." ya arisa maganar yana nuna kanta da yatsa. Meema was shocked da jin abunda ya ke fa i. "So all this days you were following me?" Girgiza kai ya yi tare da bata amsa cikin yaren Spanish, "Shekaru hu u na yi ina bibiyarki! Mu je a have alot to tell you." Wannan karan kasa yi masa musu ta yi sai ta samu kanta da bin bayansa tana wani tunani a ranta. Wajen wata black _Porsche 911_ suka nufa. Da idanu Meema ta bi motar don sosai ya mata kyau. Key ya danna matar ta yi ara sannan ya bu e mata gidan gaba ta shiga sannan ya auki box inta ya zaga ya saka a boat kamun nan ya zagayo ya bu e side in driver ya shiga ya kullo motar sannan ya tada ya hau hanya. Babu wanda ya ara cewa uffan a cikinsu har suka iso wani ha an eatry sannan ya juyo ya kalleta tare da fa in, "You must be hungry, and also I. Mu je mu ci abinci." ya arisa maganar da yaren spanish ganin ta fi warewa da son yin shi kasancewar shine yaren da ake yi a inda take. Ko turanci sai jefi-jefi suke yin sa a can. Shi ya far fita sannan ta fito ta bi bayansa har cikin wajen. Waje ya nuna mata ta zauna sannan ya zauna yana kallon tun daga kanta har zuwa rabin jikinta kasancewar teburin da ke gabansu ya hana shi ganinta fully. Jeana ne a jikinta sai rigar chantly mai kamar lace kuma shara-shara dom hatta red bra in jikinta ana iya hangowa. Ta wajen cikinta ne kawai rigar ke da kauri don ba a iya hango cikinta. Siririn hannu rigar ke da shi. Gashin kanta a bu e ta yi masa watarfall braid style, gashin shi ba ja ba kuma ba maroon ba sabida rina shi da ta yi. "You're such a beautiful lady I've ever seen." ya fa i amma cikin zuciya sai dai fuskansa na bayyanar da murmushi. Waiter ne ya zo wajen tare da ba mi a menu. Shi ya amsa ya yi ticking abunda ya ke so sannan ya mi awa Meema domin itama ta za a. Chips and egg with liver source ta yi ticking. Cikin abunda bai fi mintuna biyar ba aka kawo masu. A hankali take cako irish in tana kaiwa baki tana tauna. Shima chips in ya ke ciki da plantain yana kallonta ta asan idanu yana nazartanta. Yana da hanyoyi masu sau i da zai tura ga iyayanta, sai dai yana tsoron ta aikata wani mummunar abun da za ta zo tana dana sani. Musamman da yanzu Nigeria ta auka da batunta na yadda aka samar da ita don ya gani a social media. Kuma tun washa garin ranar da ta mamayeshi ta sumar da shi ya saka aka masa bincike akanta da labarin da ya bata. Cikin anin lokaci sakamakon bincikena ya riskesa da na abunda First Lady ta saka aka ya a har da hoton Meeman tana jaririya, har da rahoton hukuncin da aka yankewa su saboda da kaza. "In tambayeki?" ya fa i cikin harshen turanci bayan ya goge bakinsa da tissue. Ba tare da ta kalle shi ba ta ce, "Ina jin ka." "Yanzu sai ki samu tabbacin akan mahaifiyarki bata aikata abunda kike zarginta da