Sashe 136
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ma ale glasses insa ba i da ke oye wayar idanunsa. Motocine kusan guda ashirin a ofar part in suna jiran isowarsa. 'Yan sanda ne da sojoji jibge a tsaye kuma a ame tamkar babu rai a jikinsa. Da sauri wani an sanda ya taho ya bu e masu ofa suka shiga bayan sun sara masu daga soldiers in har mopols in sannan suka rufe motar kowa ya shiga nasa motar sannan suka tada motar tare da arin barin Villa. A cikin motar ma hannun Zeenah na cikin na Abdul-Hameed. ayan hannunta ta yi amfani da shi ta soma shafa hannunsa da ke kamanta nata alamar calming insa har suka hau titi. Siring in da ke tashi gaba aya ya cika masa kunne yana ara tunzura fushinsa. Magana ya yi wa soldier in da ke gaban mota akan a kashe. Cikin second goma komai ya yi tsit. A hankali cikin tausasshiyar murya kuma cike da hikima da gogewa a barikin da ta ta a yi (Allah ka raba mu da rayuwar bariki mu da zuri'armu da musulman duniya baki aya. Wanda suke cikinta kuma Allah ya shirya su su dawo kan hanya) ta shiga furta masa da an kalaman da ya sanyaya zuciyarsa har ya samu natsuwa fushin ya yaye duk da kuwa bata san ainahin abunda ya ata ran nasa ba, amma dai ta san bai rasa tsakaninsa da matarsa ce don daga can ya fito da acin ran. Baffa aleri ne ya soma magana kasancewarsa babba a wajen, "Kai mana aikin gafara Babiyo, yau ta dawo Nigeria daga can asar da take zaune. Muna yanzu muka san da dawowarta daga bakin alhaji Haruna shine muka tafi can gidan nasa domin mu je mu aukota mu kawo ta nan wajenka. aguwa ce ta samu mancewa mu sayo mata hijjab a hanya kamun isowarmu nan in gudun kar mu yi maka laifi." Jinjina kai Babiyo ya yi tare da fa in, "Wannan ba 'yar wajen Abdul-Hameed ba ce Musulima? Shine ta ke min turanci maimakon Fulfulde? Kuma ban gane maganar da kuke min ba ku fito dalla-dalla ku yi min bayani." Baffa Bel o ya amshe maganar, "Babiyo wannan ba Muslimat ba ce, iyar Hameed ce da muka au shekaru muna bege da fatan ganin ta ta dawo gare mu. Ita ce yarinyar da Zeenatu da Abdul-Hameed suka haifa sakamakon abunda Mamiyo ta aikata masu. Yau suka dawo daga Colombia ita da an wajen alhaji Haruna. Babiyo da sauri ya mayar da idanunsa a kan Meemah idanunsu sun ka a sun yi jazur, hannu ya kai kan idanunsa ya sharce gundun hawaye sannan ya mi awa Meemah hannu ya furta, "Come here my great grand daughter!" A hankali Meema ta mi e jikinta na an rawa-rawa don ji ta yi idanunsa sun fi na wanda aka nuna mata matsayin kakanta kaifi da kwarjini. A gaban wheel chair in da ya ke zaune ta zauna a asa haka kawai wasu zafafan hawaye suka shiga kwaranyo mata suna iga a asa. Hannu ya kai ya dafa kafa unta tare da fa in, "Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah! Ashe zan ga wannan ranar kamun Allah ya auki rayuwata? Allah nagode maka da ka sada ni da iyar Abdul-Hameed kamun asa ta rufe min idanu. Ni ne nan na haifi wanda ya kawo ubanki duniya tare da Maimunatuna. Ki yi ha uri da zuwanki ta gur atacciyar hanya a gidan duniyar nan. Allah shi yasan dalilin haka, amma ina so saka a ranki ni nan kamun Allah ya auki rayuwata zan tabbatar na inganta rayuwarki ta kowacce fuska. Allah ya miki albarka." yana fa in haka ya mayar da dubansa ga Baffa aleri tare da fa in, "Ka fa awa kowa na gidan nan akwai meeting zuwa anjima bayan isha'i." Yana kammala fa in haka motocin su Abdul-Hameed na parking. Kashe Siring in da ya saka aka yi ne ya hana mutanan ciki gane isowarsu. Da gudu aka bu e masu mota suka fito tare da jerawa suka nufi hanyar part in Babiyo. Security aya shi ya zo da gudu ya mur a handle in kofar daidai lokacin da Abdul-Hameed in ya zabga sallama. Gaba aya mutanan da ke zaune a falo suna ago tare da zubawa ofar idanun suna mai amsa sallamar. Meema kuwa ur ta kafe shi da idanu tana jin wani matsanaicin kuka na son kufce mata don tamkar photocopy inta take kallo. Zeenah ce ta kutso kai ta shigo kanta a asa tare da rage tsayinta gabanta na wani irin bugawa wanda ta rasa ko na menene. Da yar ta iya bu e baki ta gaida mutanan falon. Da wani irin zumu i da shau i tare da kewa Meemah ta mi e tsaye ta furta, "Aunty Laushiiiiiii!" Wani irin agowa Zeenah ta yi tare da mi ewa tsaye tana kallon Meemah idanunta a waje. Tsikar jikinta wani irin mi ewa ya shiga yi yayin da ta ke kallon iyarta tamkar a mafarki tana tsiyayar da hawaye kuma lokaci guda bakinta da jikinta na wani irin rawa. Da gudu Meemah ta fa a jikinta ta ame tare da fa in, "Mummyyyy!" ta rushe da wani irin matsanaicin kuka mai tada hankalin mai sauraro. Zeenah ame 'yarta ta yi don ji ta ke tamkar mafarki ta ke yi ita ma ta shiga rera kuka mai sauti...... #Meemah #Zeenah #His Excellency #Queen Elizabeth #Babiyo #Baffa aleri #Aizaad #Reunion #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/4, 8:49 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 75 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Abdul-Hameed da ke can kusa da ofa sunkuyar da kai ya yi yana tsiyayar da hawaye, haka ma su baffa, Momcy da alhaji Haruna. Aizaad ma idanunsa ne ja su ka yi sai ya sunkuyar da kai asa. Yayin da Babiyo ya kafe su da idanu feeling guilty don ji ya ke shine sanadin duk wani abu da ya faru da iyalan nasa. Zeenah da ke rungume da 'yarta ji ta yi numfashinta na neman aukewa sannan afafunta na neman gaza aukarta. Abdul-Hameed shi ya fara lura da hakan ya yi saurin arisawa inda suke a tsaye ya ri o Zeenah tare da rabata da jikin Meemah da kyar dan ri