← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 143

Sashe 13

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi magajiya tayi bayan arewa Zinah kallo ganin irin kyau da kuma diri da Allah yayi mata sannan ta ara mata kwarin guiwa tare da bata assurance akan sai ta cika mata burinta. Haka kuwa aka yi. Domin cikin shekara aya kacal Zinah ta zama wata shahararriyar karuwa. Domin duk wani saurayi da zaka gansa a gidan karuwai, to burinsa ya kwanta da Zinah wacce sunanta ya riki e ya koma Laushi saboda yanda mata da maza suke kuranta laushin jikinta. Matan har tambayanta suke da wani mai take amfani. Murmushi kawai take yi don haka ita halittar jikinta yake da Laushi. Kuma a wannan gida suka ha u da Ladi Katifa. Don tare suke tashe. Don ita ma tana kan cin nata duniyar. Ladi katifa irin masu maka-makan mazaunai ne da irji. Wannan dalilin ne ya saka ake ce mata Katifa. Don haka samarinta suke fa i jikinta tamkar gadone da Katifa ne a wajensu. Yanda sunanta yake zaga garin Bauchi da kuma sunan mahaifinta da an sanshi sosai saboda sana'arsa kuma shi in malamin allo ne ya saka duk inda Malam Ayuba ya gitta sai an nuna shi ana fa in dube shi kamar na Allah, yana i irarin shi malamin tarbiyane amma ya kasa baiwa arsa tarbiya tana can tana buga karuwanci. Tun ana yi a oye, har ya zam ana fa a a gabansa. Daga baya ma sai mutane da dama suka daina binsa sallah a masallacin da yake yi har hakan a ya jazo aka hana shi yin limanci. Zama waje yazo ya gagare sa. Hatta wajen sana'arsa wuyan zuwa yake masa. Hakan ya saka babu ranar da zata hudo ta koma bai tsinewa Zinatu yafi sau dubu ba. Maryama dake gidan miji kuma kishiyoyi sun hana ta sukuni da gori. Daga arshe ma sakinta mijin yayi ta dawo gida ta zauna da anyen goyo. Mahaifiyarsu kuwa tsabar damuwa ya saukar mata da ciwon zuciya. Bata isa ta je gidan biki ba ko suna. Haka za ayi ta zun enta ana nuna ta da hannu. Burin Zinah ya gama cika ganin yanda ta wulakanta mahaifinta don yazo ko fita bai iya yi. Hatta sallah a cikin gida yake yinta. Kuma tana samun labarin komai daga bakin jama'a. Hakan ba aramin da i yayi mata ba. Laushi ba zata ta a iya idaya adadin mazan da ta kwanta da su ba. Wasu ma ba an jihar bane zuwa kawai suke yi. Ba aramin ku i take kamawa ba. Sai dai ku in kamar ana cinna masu wuta. Nan da nan sun are. Ciki kuwa ta cire babu adadi. Domin tana fahimtar tana auke da juna biyu take cirewa saboda hu ubar da magajiya tayi mata akan idan ta yarda ta haihu kasuwarta zai yi asa domin jikinta zai lalace. Bayan shekaru hu u, kwatsam sai ga ciki a jikinta wanda ko wu a aka aura mata a wuya baza ta iya nuna uban cikin ba saboda adadin mazan da ta kwanta da su ba masu idayuwa bane. Kuma ikon Allah babu yanda ba'a yi ba cikin ya fita amma ya Wata rana Ladi Katifa da Laushi suna zaune suna hira, lokacin cikin jikinta watansa bakwai. Ladi Katifa ta auko mata labarin Hajja Lanti da kuma zaman da tayi a Lagos na shekara aya zuwa biyu. Nan da nan Laushi ta gigice taji tana son zuwa garin saboda yanda Ladi Katifa ke nuna mata irin ku in da ake samu idan mutum yayi dace. "Katifa don Allah mu tafi Lagos in nan. Don Allah ki kai ni," Fa in Laushi. Zaro idanu Ladi Katifa tayi tare da fa in, "Zaman Legas fa ba wasa bane. Don wallahi ba kamar nan bane. Dole sai mutum ya rike ku i a hannunsa." Shuru Laushi tayi na wasu an lokaci kamun ta ce, "Kamar nawa kike ganin zamu ri e?" "Kin ga ku in mota kawai dubu uku ne (Kar a manta a shekarar 1999 ake a wancen lokacin) sannan za mu ri e ku i domin cin abinci a hanya. Sannan ga ku in haya da zamu kama a gidan Hajja Lanti. Ga hidimar kayan abinci kamun ki haihu ki fara sana'a." Fa in Ladi Katifa. Dafa ta Laushi tayi tare da fa in, "Ki bar mi komai a hannuna. Nan da wata biyu muna garin Legas. Kuma maganar nan ta tsaya tsakanin mu. Ko magajiya ban so ta sani." a mata kai Katifa tayi tare da auko wani zancen suka cigaba da hira. Kamar yanda Laushi ta fa i, bayan wata aya da sati biyu ta samu Katifa tare da fa a mata shirinta na zuwa gida domin auko sar ar zinarin da mahaifinta ya saya bayan sayar da gonarsa da yayi a can Zamfara. Da farko Ladi Katifa bata bata goyan baya ba. Amma kuma daga baya sai ta amince bayan ita ma ta saka nata aramin gidan da ta tara ku i ta saya a kasuwa. Ranar Sati Laushi ta tattara ta tafi gidansu bayan samun labarin mahaifinta yayi tafiya. Lokacin da mahaifiyarta ta ganta harda suma tayi. Bayan ta farfa o ta rungumeta tana kuka tana ro onta akan kar ta ara tafiya ta barta. Kamar da gaske itama Laushi tayi ta kuka tana nadamar arya. an unguwa kuwa sai le e suke kasancewar sun gan shigar Laushi gidan da atoton ciki. Ita kuwa Laushi cikin dabara da tsabar makirci ta samu nasarar auke sar ar da babanta ya bawa mahaifiyarta ajiya. A cikin tsohon kwallar mahaifiyar tasu ta auko kasancewar ta san anan mahaifiyar tasu take ajiya mai mahimmanci. Malam Ayuba kuwa Jos yaje. Kuma dama kwanansa ila wa ala ce. Yana gama abunda yaje yi ya juyo. Cikin dare ya shigo don aya saura na dare. Tun a hanya mutane suka soma shaida masa dawowar Zinatu da tsohon ciki. Namar jikinsa har rawa yake yi ya nufi gida. Yana shiga kai tsayi madafi ya nufa ya auko shar iyar wu arsa ya nufo akin matarsa inda yake da ya inin Laushi na can. Suna zaune gaba aya duk da dare yayi sosai amma sun kasa bacci musamman mahaifiyarsu da babu abunda gabanta ke yi sai fa uwa. Ita kuwa Laushi Allah-Allah take suyi barci ta samu ta sulale tunda ta samu abinda tazo nema. Burum suka ji an turo akin. Gaba aya suka mi e a gigice ganinsa da kaifaffiyar wu a a hannu. Gadan-gadan yayi kan Zinah yana fa in, "Dama na fa a maki duk afarki ta kuma shigowa cikin gidan nan sai na kashe ki!" Da sauri mahaifiyarsu ta shiga tsakani tare da ware hannayenta tana kuka, "Don girman Allah Abban Maryama kai ha uri kabi komai a sannu." Wani irin hanka ata yayi tare nufa kan Zinah yana fa in, "Sai na kashe ki yau." Tare da kai mata wani irin suka tayi saurin kaucewa. Kuma kai mata yayi sai Allah ya bata nasarar cafkar hannunsa suka hau kokawa har Allah ya saka ta burma masa wu ar a ciki. A tare suka saki wani irin ihu. Zinatu jikinta babu inda bai rawa ganin wu ar a cikin mahaifinsu jini na malaman. Maryama take ta yanke jiki ta fa asa sumamma. Dama kuma ita mahaifiyarsu tun jifar farko da malam Ayuba yayi mata ta sume. Ganin haka Laushi ta auki hijjab ta saka jikinta na rawa ta fito cikin daren domin guduwa. Washa gari kuma suka gudu Lagos ita da Ladi Katifa. _Wannan shine ta aitaccen labarin Laushi._ *Sorry for the late update* *_Matar Sayyadee_* 08128755583 [1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 9 *_Bogot (Colombia)_* Su shidda ne cif. Hu u maza sai mata biyu da suke cikinsu. Matan sanye suke cikin wando jeans ba i sai riga mai gajeren hannu. Farar ciki mai wani spot a gefen hanci ita ce mai sanye da pink in riga. Kyakkyawa ce sosai, gashin kanta irin curly hair in nan ne kalar ba i si ik tayi masa style in side braid ponytail. Ita kuma ayar ba a ce sosai, kyakkyawar gaske kuma doguwa. Tana da dogon hanci wanda yayi kyau da fuskanta. Idanunta sunfi komai aukar hankali a fuskanta. Farare suke al. Ba inta aramin mai auke da la a masu ban sha'awa kasancewar su pink. Tana da irar jiki kamar ita ta halicci kanta. Gashin kanta wavy ne, shi ba ja ba, shi kuma ba maroon ba ta yi masa waterfall braid style. Farar riga ce a jikinta amma iri aya ne da na jikin ayar sak. Bambancin su launi ne kawai. Suma mazan riga da wando ne a jikinsu sai jacket da wani hula mai gashi da suka aura a kai. Tafiya suke a jere sannan gaba ayan su a ankare suke. Sun zo wajen wani T junction sai suka rabu bibbiyu. Wannan ba ar suka bi hagu ita da dogon cikin samarin. Ita ma ayar tabi aya daga cikin su. Sauran mazan biyu suma su kai hanyarsu daban. Baza ka ta a tunanin tafiyarsu aya ba. A daidai wani shago suka tsaya su biyu, ba ar da dogon saurayin amma kowa yana aya side in a kofar shagon. Kallonta yayi tare da yi mata alama da idanu, ita kuma tayi saurin aga afa ta harbi kofar ta bu e. Shi kuma yayi saurin pointing ofar da bindigar dake hannunsa. "Leonardo! Please, remember you're my very close friend," fa in saurayin da yayi saurin mi ewa tare da aga hannunsa biyu sama yana kallon su a tsorace. "Mai yasa za kai haka, Carlos? Kasan wacece Esmeralda. Idan har kaci amanarta duk inda ka shiga sai ta nemo ka ta kashe ka. Mai yasa zaka kawo arshen rayuwarka da kanka?" Gaba aya maganar da yaren Spanish yayi kuma still be daina pointing masa gun in ba. awa yayi tare da fashewa da kuka ya shiga fa in, "I want to be free, Leonardo. Na gaji da bautan nan. Ina son inyi nesa da Colombia tare
Chapter 13 · 0% Book details