Sashe 11
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
_MATAR SAYYADEE_
08128755583
[1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee:
*_MY DESTINY_*
( ~
addarata~)
*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim*
_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_
Arewabook@Matarsayyadee
*ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION*
( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*)
_We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._
Page 8
Lokacin da mahaifinta ya dawo, har
aki taje ta fa
a masa gobe iyayen saurayinta za su zo. Ba tare da ya kalle ta ba ya ce mata ta fita ya ji. Da murna ta fice daga
akin.
Washa gari kuwa tun bakwai na safiya saurayin nata ya hau mota ya bar garin. Baba kuwa ya tara mutane bayan magrib ya na jiran zuwan manema auran Zinatu amma shuru har a kai isha'i. Ransa ya gama
aci ganin har tara na dare ya wuce amma ko gittawar tsuntsu basu gani ba. A fusace ya shiga cikin gidan ya hau Zinatu da masifa kamar ya ari baki. Ita kuwa tuni hankalinta ya tashi. Baba na komawa domin ya bawa
an uwa da abokansa ha
uri, Zinatu ta silale ta fita domin neman Safiyanu. Sai dai duk inda take tunanin ganinsa babu shi a wajen. Hankali tashe ta nufi
akin abokinsa inda yake kai ta idan zai kashe
ishirwarsa. Allah ya taimaka tana zuwa ta samu Saminu yana
arin kulle
ofa da kwa
o. Saurin juyowa yayi saboda motsin da yaji.
"Ah! Zinah, Kar dai ace Safiyanu bai fa
a maki ya koma Kaduna ba yau da safe?"
Wani irin
amewa Zinatu tayi jin saukar maganar Saminu kamar saukar aradu a cikin masarrafar jinta. Wani irin juwa ya soma
ibarta. A gigice ta kalli Saminu tare da fa