Sashe 30
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a min inda kike da zama mana. Ko nan kike zama?" "Sai ta ce masa me?" Ladi ta tambaya bayan ta kalli fuskan Salmanu an daudu da ya ta e baki tare da kama ugu. "Cewa ta yi, A'a, ba nan nake da zama ba. Nan da 2days zan koma gidana a nan cikin Lagos. Sai dai fa bari na an yi saurin taka maka burki, ba zan bari wani ala a ya shiga tsakanin mu ba saboda awata. Don ita ce budurwarka." Yanda Meema ke magana zaka rantse da Allah recoder ne a eyarta. Don sanka-sanka take zaro zancen. Akwai ta da saurin auke zancen. Za ayi ta magana hankalinta na wani waje. Amma da za a tsare ta ta maimaita abinda aka fa i, anan ne za a sha mugun mamaki. Don tass za ta zayyano. Shiyasa ta ke aukar first position a school don aryane a yi karatu gobe a tambaye ta bata kawo shi tass ba. Baki bu e Salmanu an daudu ke kallon Meema ya na tafa hannayensa. Can ya ce, "Ku han adani ta baya in fa a kan Katifa, ni Salma nice." "A'a wallahi sai dai kan Laushi ba kaina ba," Ladi ta fa i tana zazzaga masa harara. "Ke, ba ke katifar nake nufi ba, katifar kwanciya nake nufi. Yo wannan zancen da Meema ke zayyanowa kamar ana ra a mata a kunne ai dole ya gigitani haka, Ni Salmaaaa!" Ya arisa maganar yana ri e baki. "Maman Meema, Maman Meema! Lafiya? Mai ke faruwa?? Wani abun ne ya faru?" Fa in Habib ganin yanda gaba aya Laushi ta rikice. Hannu ta saka ta share hawayen dake gangarowa daga idanunta tare da fa in, "Babu komai. Ba abu ne da ya shafe ka ba." "Speak up ummu Meema, maybe I can help." Ya fa i yana kallonta cike da wani shau in sirri zuciyarsa. "You can't' do anything, please. Tunda na ce maka babu komai, kawai ka barshi a hankan," ta fa i tana arin wucewa. "Maman Meema!" Ya kira sunanta cike da tausayinta da ya rasa ko ne menene. Cak ta tsaya amma bata juyo ba kuma hawaye bai daina zubowa daga idanunta ba. "In case if you change your mind to share with someone, do not hesitate! Wannan afadun ina ji a jikina an haliccesa domin ki aura kanki a kai ki hawaye ni kuma in share miki," yana gama fa in haka ya nufi inda su Ladi Katifa suke tsaye ita da Salma nice. Murmushi ya e Ladi ta yi masa. Amma can cikin zuciyarta tana jin pain sosai don tunda take buga barikinta bata ta a ganin mutumin da taji ya shiga zuciyarta farat aya kamar Habibu. Sai dai ita kanta ta san abu ne mai matu ar wuya yin takara da Laushi. Kallo aya ta yiwa Habib in ta hango wani bayyananniyar aunar da yake wa Laushi. A kunne Salma ya ra awa Ladi Katifa, "A bayyane yake wallahi. Na ga soyayyar uwar Meema a idanunsa." "Ni ma naga hakan," a bayyane Ladi ta yi maganar tana murmushi. Don yanda take jin Laushin a zuciyarta, zata iya barin mata Habibun. Amma har ga Allah ita tana sonsa. in mai kuke yi haka?" Habib ya fa i yana dariya don jikinsa ya bashi gulmarsa suke yi. "A'a-a'a! Haza haramun, shiga abunda babu ruwanka. Wannan magana ce ta jinsi aya. Mai ya kawo an maza cikinta?" Salma nice ya fa i yana rangwa Laushi ne ta ariso wajen daidai lokacin da Habibu ke dariya saboda abunda Salma nice ya fa "Mu shiga daga ciki ko?" Ta fa i tana mai kawas da fuska saboda kallon kukan me kike yi da Ladi Katifa ta mata. "Na yi gaba domin canza auduga don jikina ya ji e sharkaf da ba onmu na mata," Salma nice ya fa i tare da yin gaba. Dariya Habib ya yi tare da fa in, " an iska!" Yana mai bin shafafan bayansa da kallo. Duk ya bi ya obare saboda gantsare-gantsaren da yake yi ala dole shi mace ce. "To mu mun shige daga ciki," Ladi Katifa ta fa i tana kallon Habibu da ke kallon Laushi. Mayar da dubansa ya yi zuwa ga Ladi Katifa tare da fa in, "Mu yi waya anjima kamun ki bar nan, ni ma anjima ka an zan wuce Abuja. Flight ina is around 4:30. Kamun dai in wuce zan kira ki. Ka mun ku shige ga kayan Meema can a mota muje ku tafi da su don Allah." Bin bayansa su kai har wajen mota sannan suka kwaso teddies in da chocolate tare da ledan take away in da ya sayo sannan su kai ciki. Sai bayan duk sun zauna sannan Ladi Katifa ta kalli Laushi ta de da fa in, "Wai me ke faruwa naga duk kin yi wani sanyi haka? Wanene ya kira ki a waya?" Dogon ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce, "Ladi, Yasaar ne ya kira ni a waya!" Waro idanu Ladi katifa da Salma nice suka yi tare da fa in, "Wani Yasaar in? Daga can gidan yarin ya kira k? Ko har ya fito?" "Daga can ya kira ni. Kuma ya fa a min maganganu ma su matu ar tashin hankali da ban tsoro. Ya yi alkawarin sai ya muzantani, ya wula antani a idon duniya tunda na ci amanarsa," Laushi ta fa "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Yau mun shiga uku," Ladi Katifa ta fa i. Salmanu an daudu kuwa cewa ya yi, "Ina an iskan ya samu wayar da ya iya kiran ki shi dake gidan yari?" "Malam nan Nigeria ne fa! Babu abunda ba za a iya ba," Laushi ta fa "Saboda wannan jimamin da kike ne kawai zai hana ni zabga miki rashin mutunci. Menene kuma malam kamar kin ga ato!" Salma nice ya fa Tsaki Laushi ta zabga don halin da take ciki ya wuce tsayawa sauraran iskancin Salmanu an daudu. "Ki kwantar da hankalinki babu wani abunda zai iya aikatawa. Ki sanarwar Sabo da kaza, na san zai maki maganinsa," fa in Ladi Katifa. "Ko?" Laushi ta fa i tana kallonta. "Ni ma dai hakan na gani. Shi ka ai ne zan iya ci maki ubansa tun da shi kakansa ne akan harkar kwayoyi da makamai," fa in Salmanu an daudu. "Makamai kuwa?" Ladi ta fa i with shocked don Ladi bata fa a mata har da safarar makamai ya ke yi ba. Wani harara Laushi ta jefawa Salmanu a fakaice, sai ya yi saurin fa "Ke, kar ki tada mana hankali. Menene kuma safarar makamai? A ina kika ji an fa i hakan? Ni nufi na shine ke ri e da makaman kwayoyi a Nigeria." Ajiyar zuciya Ladi ta saki tare da fa in, "Ko da na ce! Da har hankalina ya tashi. Yanzu dai kawai Laushi ki aga waya ki shaida masa komai zuwa anjima." "Zuwa anjima kam zan kira shi. Don gaskiya na tsorata. Don na fi kowa sanin wanene Yasaar idan ya ullaci mutum," Laushi ta fa "Magana ta gaskiya ke ma laifinki ne. aikun mata ne ba a jibgarsu a bariki. Menene don dadironki ya jibgeki bayan kece kika ci amanarsa. Kuma daga baya bawan Allah ya dawo ya baki ha uri har kun sasanta. Kawai ke kuma sai kika zagaye kika ci amanarsa, mummuna ma wanda ya yi sanadiyar sa zuwa gidan yari. Gaskiya ba ki kyauta ba," Ladi ta fa e baki Laushi ta yi tare da fa in, "Ca ! Haka nan mutum sadaki ya biya ya aure ni ba inyi ta masa biyayya kuma yana jibgata kamar ya samu arsa. Ba zai yuwu ba sam. A bar ma maganar nan a ayi wata." "To ai shikenan. Amma Ni ina da magana," fa in Salmanu an daudu har da aga hannu sama," Salma nice ya fa "Ina jin ka." Laushi ta fa i tana mai kai hannu baya domin alle ma allin bra. "Wancen guy in da ya fita da Meema, Saurayinki ne ko na Ladi Katifa?" Wani kallon Laushi ta watsa masa tare da fa in, "To ba ar munafuka! Yanda kika gan mu haka zaki kyale mu. Ha a mu kike so yi? To ba saurayina bane saurayin Katifa ne." "A'a wallahi Saurayinki ne. Kuma wanda ya isa ya ha a mu fa a. Mutu ka raba ni da ke awata," Ladi ta fa "Wallahi saura ka an in watsa miki zagi! Idan ba ke yake so ba, mai yasa zai baki waya. Kuma ni jiya ya fa a min ke yake so ai." Murmushin takaici Ladi Katifa ta yi tare da fa in, "We shall see." Kau da maganar su ka yi dukansu suka hau wani hirar da ban bayan gama cin abincin da Uncle Habib ya sayo. arfe uku daidai Habib ya kira Number in Ladi Katifa ya ce ta same sa a waje. Fita ta yi bayan ta yi masu bayanin fitar. Can parking lot ta nufa wajen motarsa kasancewar ya fa a mata inda za ta same sa. Yana ganin zuwanta ya kai hannu ya bu e mata mazaunin gaba. Shiga ta yi ta zauna ba tare da ta rufe motar ba. "Rufe motar mana. Za mu an fita daga waje ne," fa in Habib. Rufe motar Ladi ta yi. Shi kuwa ya kunna motar ya nufi gate, bayan ya mi awa mai gadi card sannan ya fice. Gaba da hotel in ka an ya yi parking a gefen hanya. Kallonta ya yi na wasu an sakwanni, ita kuma kanta na asa tana wasa da zoben azurfan hannunta. Wani ajiyar zuciya ya sauke tare da fa "Ba ki fa a min sunanki ba," yana kallon cikin idanunta ya fa i hakan. "Sunana Rakiya, amma anfi sani na da Ladi Katifa don ba kowa ya san sunana ba," Ladi Katifa ta fa "To ni dai Rukayyah ya fi min da i. Zan kira ki da Rukayyah, it is ok for you?" a kai ta yi hawaye na zubowa daga idanunta, kuma bata damu da ta share ba. "Why are you crying, Rukayyah? Ni ne na ata miki rai?" Ya fa i yana nuna kansa. Girgiza kai ta yi tare da fa in, "Ko aya. Na tuna ne da mahaifina. Shi ka ai