Sashe 123
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka ai ne jininka a cikin 'ya'yanta. Daga nan kuma Mamiyo ta amince min na cigaba da mu'amala da ita don ko haihuwar Lawal da ta yi ta amince a kan ni ne na yi sanadin hakan wanda har ga Allah ba ni da wannan ikon Allah ne kawai ya bata. Mahmud da Jibrila duk 'ya'yana ne. Ko mutuwarsa ni da ita ne sanadi domin asirin da na mata ayine koma kan mashe iya. Duk a tunani asirin zai fa a kan anka Lawal ne ba Jibrilana ba." yama kawowa nan ya kuma fashewa da kuka har da fyacen majina. Wani irin tsit akin ya auka, banda koke-koken 'ya'yansu Baffa Jibrila, Mamiyo, Hafiz da malam mai hulana babu abunda kake ji a akin. auki tsayin kaduna lokaci kamun Babiyo ya saki wani murmushin da ya baiwa kowa mamaki a wajen tare da fa in, "Tabbas jini ya fi ruwa kauri! Ni nasan an da na yi sanadin zuwansa duniya ba za ta a yarda a ha a baki da shi domin kashe ni. Tukur, Mahmuda ashe ku in ba jinina bane shiyasa kuka amince da shawarar mahaifiyarku domin ku kashe ni. Ha a kin cutar dani Lauratu. Allah ka ai ne zai iya min sakayyyar abunda kika min. Na tsinke igiyoyi ukun da ke tsakanina da ke. Ba zan miki komai ba hukuma za ta hukunta ki akan kashe min mata da kika yi, sauran hisabin kuma ni da 'ya'ya da jikokina munce mu ha u a iyama don wata shari'ar SAI A LAHIRA! Takardun kamfanin da kike shirin bu ewa kuma gasu nan jinina ya amso min su. Sannan yanzu a gaban idanunki za ki shaida aurin auren jikina Abdul-Hameed da jikata Zeenatu." yana gama fa in haka ya fiddo dubu ari an dubu ai sabbi fil ya ajiye sannan ya nuna Babba Gi o da Baffa Modibbo ya ce ku zo ku amshi auren 'ya'yanku. Kai Gi o kai za ka bayar, Modibbo kuma ya amsa." Cikin abunda bai fi mintuna goma ba akai siga a gaban kowa dake wajen maza da mata, manya da yara aka aura aure. A gaban kowa Abdul-Hameed ya tashi ya fuskanci gabas ya yi sujada. Kowa da ke wajen sai da aka bishi da goro da sweet har da Mamiyo, Hafiz, Baffa Tukur, baffa Mahmud da kuma malam mai huluna. DSS ne suka shigo suka tafi da su Mamiyo suna kuka suna ihun neman yafiyar Babiyon. Baffa Lawal kuwa dama bai wajen, kamar Babiyo ya san abunda zai faru ya tura shi Yola. Don tabbas da yana wajen zuciyarsa za ta iya bugawa ya fa i ya mutu. Babiyo kuwa tsam ya mi e bayan bubbuga bayan Abdul-Hameed ya shige aki ya kullo ofa. Kuka yake son yi amma ya kasa. irjinsa ne ya masa nauyi don har ga Allah bai ta a kawowa ko cikin mafarkinsa su Tukur ba jininsa bane. Babu wanda ya bi bayansa don kowa ya san dole yana bukatar a bar sa shi ka ai. an su baffa Tukur da matansu sune cikin matsanaicin tashin hankali jin babu abubda suka ha a da familyn Ar o Barkin o. Wani can an iskan boka shine siriki kuma kakan 'ya'yansu. Babiyo da yaga damuwa tana neman yi masa illa, sai ya auro alwala ya shiga raya darensa da salloli tare da mi awa Allah lamuransa. Cikin hukunci ubangiji wasai ya farka washa gari bayan bacci da ya aukesa wajajen arfe ukun dare. Sai dai duk da hakan bai makara sallar asuba ba. Shiri ma su ka hau yi don tafiya Villa kasancewar a can ne za a rantsar da su Abdul-Hameed. Asma'u kanta ta shaida mijin nata yana cikin farinciki saboda farincikin da ya sanyata jiya duk da kuwa bai shaida mata aurin aurensa ba. Hakaa yake angaren Mama Hafsat, ba aramin farinciki ta yi ba da auren Zeenah, baffa aleri kuwa har da hawayen farinciki. Wajajen arfe biyu kowa ka gani gidan yana gaban TV yana kallon rantsarwar da ake wa su Abdul-Hameed. Farinciki wajen Hajiya Asma'u tamkar zata zauce. Sai kiran friends da 'yan uwa take. Kanta na wani huruwa yana ara girma. Sai bayan isha'i suka Babiyo suka dawo Ar o Barkin o. Washa garin ranar kuma aka ha a gaggarumar walima wacce aka gayyaci manya-manyan mutane ciki har da mahaifin Asma'u wato tsohon Gwamnar Kaduna shi da matarsa. Kuma su sun san da zancen auren da Abdul-Hameed in ya yi don Babiyo ya fa a musu komai amma ban da labarin Zeenah. Ita ce dai Asma'un bata san komai ba. Sai bayan walima ta tashi lafiya sun dawo gidajansu sannan Abdul-Hameed da mahaifin Asma'u suka nufi gidansa domin shaidawa Asma'un batun aurensa. Sai da mahaifinta ya mata nasiha sosai shi ma mahaifiyar tata sannan suka shaida mata batun auren. Aikuwa nan take ta shiga ihu tana hauka da fa in daga aure wata uku kawai har an mata kishiya. Sai da uban ya tsawatar mata tukun ta yi shuru amma bata daina gunjin kuka ba tana tunanin ta yaya za ta tunkari friends inta ta fa a masu an mata kishiya 3months after her marriage. Uwar dai ta kuma janta aki ta tausasheta don ita macece ta san irin zafin da mace take ji idan aka mata kishiya. Hakan ne ya saka tai ta lalla arta tana bata baki da nuna mata dabarun zama da kishiya. Mahaifin Asma'u ya yiwa Abdul-Hameed nasiha sosai da nuna masa kula da ha in aure da kuma yin adalci tsakanin mata biyu gudun tashi da arin jiki ranar gobe. Kuma sosai ya ji da in nasihar kuma ya saka a zuciyarsa zai yi iya yinsa duk da soyayya Zeenah its obvious a idanunsa ga kowa. Amma ya yi al awari in sha Allah ba zai shiga ha in Asma'u ba. Babiyo ya tattaro almajirai da shi kansa da 'ya'ya da jikoki suna ta karatun Al ur'ani kullum bayan isha'i har sai da suka sauke Al ur'ani sau goma cikin sati guda tare da ro on Allah ya ha e kan zuri'arsa ya warzar da zaman lafiya aunar juna a zuciyarsa ko bayan ransa. Sannan ya kuma taya Abdul-Hameed ri o akan shugabancin da Allah ya bashi na gida da waje. Nenne ita da kanta ta zo ta auke Zeenah ta tafi da ita ta shiga yi mata gyara jiki bayan auka wata mai gyaran jiki da ta yi. Cikin sati guda kawai Zeenah ta canza ta koma tamkar balarabiya. Abdul-Hameed kuwa duk nacinsa an hana shi ganinta. Gashi can Asma'u ma ta huro masa wuta don kullum cikin bala'i take da zage-zage da harshen hausa tamkar dai ba queen Elizabeth ba. Don tun ranar da aka fa a mata ya sake aure ta mance yadda ake magana da turanci. Don bala'in ya fi mata da i cikin harshen hausa. Wata guda sai Zeenah ta kwashe sa gidan Nenne kamun aka mi a ta gidan mijinta da ke kusa da na Asma'u don tsakaninsu bai fi taku ari ba. Gidan ya sha gyara kuma Babiyo ya kashe ku i wajen awata mata shi. Ranar da Abdul-Hameed zai kwana gidan Zeenah kuka Asma'u ta ri a yi tamkar za ta mutu ganin yadda sai wani rawar jiki yake. Sai kawai ta shige akinta ta kullu. "Finally you're mine Zee-meed!" Abdul-Hameed ya fa i yana kallonta zaune tsakiyar gadon sanye cikin kayan fulani ruwan nevy blue. Ba aramin kyau ya yi mata ba. Sai ta fito asalin fulaninta. Hawa kan gadon ya yi ya age lullu in da ta rufe fuskanta. Hawaye ya gani suna zubowa daga idanunta, sai ya saka harshe ya yi ta lashe su yana fa in, "Na fa a miki ba zan ara bari ruwan hawayanki su zuba ma, Zee-meed." A hankali ta furta, "Kukan farincikin kasancewa matarka nake yi, Abban Meema!" Yau ce ranar farko da ta kira shi da sunan, sai ya ji wani abu ya tsaya masa a ma oshi, kewar 'yarsa da ko fuskanta bai ta a gani ba sai a hota ya shiga dabaibaye shi. Sai kawai ya janyota ya ha a da irjinsa ya rungume. Ta jima a jikinsa kamun ya agota suka sauko daga kan gadon ya ce, "Mu je mu yi Alwala mu yi sallah domin godiya ga ubangiji da ya nuna mana wannan ranar." Bayan sun yi sallah sun godewa ubangiji sai ya shiga ciyar da matarsa da gasasshiyar kazar da Nenne da kanta ta gasa masa a oven. Sai da ya ta oshi sannan ya yaleta tare da kawas da kayan sannan ya dawo ya zauna kusa da ita yana kallonta tamkar zai cinye ta. "Ina matu aunarki Zeenah!" ya fa i yana mai janyota jikinsa. (Ni dai na yi waje daga nan ba ruwana da ganin sirrin ma'aurata Abdul-Hameed bai yadda ya zauna a gidan gwamnati ba, a nan cikin Ar o Barkin o ya ke zaune sai akai masa lafiyayyan office insa a wajen tare da zuba uban jami'an tsaro. Hajiya Asma'u kuwa ta sauko ta fara kula mijinta sai dai akwai wannan mummunar kishin dan are da irjinta, amma ganin mijin nata bai banzatar da ita ba sai hankalinta ya an kwanta. Sai dai magana bai ta a shiga tsakaninta da Zeenah ba idan ka cire sallama da gaisuwa, duk da wasu lokutan suna yawan ha uwa a gidan Nenne ko kuma idan Babiyo ya kira Meeting. Su Baffa Tukur, Hafiz, malam da Mamiyo duk an yanke masu hukunci. Su hu un duk aka yanke masu hukuncin rai da rai a gidan yari. Mamiyo kuwa tana asibiti ashin kulawar likitoci domin walwarta ta samu matsala sannan ashe tana auke da cervical cancer wanda ita kanta bata sani ba. Ta fita daga hayyacinta gaba aya kuma ga tsufa. Halin da take ciki ma addua take mutuwa ta zo ta auke ta ta huta. Maryama da Sa'adatu duk sun koma makaranta bisa umarnin Babiyo har da ita kanta Zeenah don kowa ya san gidan Babiyo gidan karatu ne. Dama sun kammala sec school admission kawai aka basu a nan university of Abuja suka shiga karatu kowacce da course inta. Sau biyu Asma'u na baiwa Zeenah carry over sabida haushinta da kishinta da take ji har sai da Babiyo da kansa wannan karan ya tsawarar mata. Hakan ya