← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 143

Sashe 114

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sannan ya dawo falon auke d cup in shayin. Sai da ya je gabanta sannan ya aje cup in a gefe ya ago ta tare da zaunar da ita. "You must be hungry, that's why you're feeling dizzy. Take this cup of tea you'll fell much better, In sha Allah." ya arisa maganar ya na mai kai mata cup in baki. Sipping ka an ta yi sai ta sautin furzar da shi sabida zafin da ya ratsa bakinta, "Akwai zafi!" duk ta fa i lokaci aya. Gaba aya sai ya ru e don ji ya yi tamkar shi ya ona bakinsa. "I'm sorry! I'm really sorry. Laifina ne da ban fara kaiwa bakina na ana yanayin zafinsa ba. Give a minute ina zuwa." ya arisa fa in hakan tare ajiye cup in da ya kar a a hannunta a asa sannan ya koma kitchen in da sauri. Da idanu kawai take binsa, ita kanta ta san she's the luckiest person on the earth da ta samu na mijin da ke mata irin wannan makauniyar soyayyar. Mintuna ka an ya dawo hannunsa ri e da empty cup ya zauna a inda ya tashi sannan ya shiga fiffita mata. Sai da ya kai baki ya yo sipping ya ji a bakinsa ya masa daidai sannan ya ba ta. Lokacin da ta kai cup in bakin har wani mi ewa ya akan guiwowinsa yana kallon tafiyar ma ogwaranta. Sai da ya tabbatar ta ha iye ruwan bai ona ta ba sannan ya saki ajiyar zuciya tare da zama ya tan wase afa yana kallonta. Sai da ta kusa shanyewa sannan ta ji ta oshi. Mi a masa cup in ta yi tare da fa in, "I'm full!" "Ma sha Allah!" ya fa i tare da amsar cup in ya mi e ya mayar kitchen sannan ya dawo ya zauna yana kallonta. Murmushi ta sakar masa tare da fa in, "I miss you alot, Lovey-Dovey." "Miss you more Zee-meed. Na yi kewarki tamkar zan haukace." "Ka yi aure ko? Na san dole za kai aure." ta fa i fuskanta babu yabo babu fallasa. Shikuwa sai da gabansa ya buga da arfi don bai son abunda zai soki zuciyarta ko kuma ya aga hankalinta. Kamar ba zai ce mata komai ba, sai kuma ya daure ya furta, "Shekaranjiya aka aura min aure. Amma kuma kar ki saka komai a ranki, auren da na yi ba zai ta a canza matsayinki a cikin raina ba. You're a very speacial to my heart, Zee-Meed." Rufe idanu ta yi sannan ta canza maganar tare da fa in, "Menene ala ata da nan gidan? Ya akai ka zama an uwana? Mai yasa mahaifina ya ce nan in gidan ubansa ne? Ina son sanin tarihin komai." "Ki huta a yanzu. So na ke ki bacci ki samu natsuwa for now. Ni kuma zuwa da daddare zan dawo na baki tarihin gidannan, sai dai ni ma ba kowani tarihi na sani ba. Zan baki labarin iya abunda na sani da kuma sanadin da baffanki da baffana suka bar Ar o Barkin Jinjina masa kai ta yi don ita kanta for now tana bu atar space domin tunani, sannan kuma tana bu atar Ladi Katifa da Salma kusa da ita. Don da su kawai ta yarda har take iya fa a masu wani abu da ya dangance ta har su bata shawara. "Ki tabbatar kin yi bacci cikin salama. Zan dawo, sai na dawo!" ya arisa maganar yana yi wa goshinta kiss sannan ya fita daga akin. O BARKIN O SPECIALIST HOSPITAL_ arar da suka ji tamkar an jeho wani abu daga akin da babiyo ke kwance ya sakaa gaba aya suka runtuma zuwa akin har da Babiyo har da Nenne da ke kuwa tana ri irjinta. Abunda ya matu ar ba su mamaki shine ganin ba kowa ba ne ya yi wannan jifar face Babiyo da ya yi amfani da hannunsa mai an lafiya ya ri a jifa da abunda ke kusa da shi saboda ba zai iya magana ba har 'ya'yan nasa su ji. Don ya gani kuma ya ji duk abunda ya wakana a waje don nurse in da ta shigo dubasa lokacin da aka kori kowa waje ita ce ta taimaka ta aga masa gadon kamar yanda ya mata alama da hannu. Kuma gaton yana fuskan glass window in da ke akin ne. acin rai muraran suka gani kwance a fuskan Babiyo. Sai arin maganaa ya ke amma ya kasa sabida bakin nasa da ya karkace. Duk sai suka isa gare sa suna badhi ha uri duk ba su san ainahin abunda ya ke magana a kai ba. Hannun mai lafiya ya aga ya zaro biron da ke gaban aljihun Baffa Ciroma, hakanne ya fahimtar da su duka magana ya ke son yi ta hanyat rubutu. Sai Baffa aleri ya yi saurin aukar wani walin magani ya arka ya mi a masa. Duk da rawan da hannun nasa ke yi nai hana shi yin rubutu kusan layi shidda ba sannan ya jefawa baffa Ciroma (wato aninsa) a fuska. Da sauri baffa Ciroma ya au takarda. Abunda ya fara gani a saman rubutun shine, _Ka karanta a zahiri kowa ya ji kashedi da wasiyyata_. Baffa Ciroma na gaam karanta ya soma karanta gundarin maganar a zahiri. _Ni Ar o Barkin o na haramtawa kowa a cikin gidan amfani da kalmar tsinuwa ko kara ga 'ya'yansa. Sannan ban yafewa duk wanda ya kuma fa in mummunar kalma ko son raba min kan ahali ba ko shi wanene. Na ji duk abunda ya faru kuma na gani da idanuna! Kar wanda ya kuma tada maganar da ke tsakanin 'yar wajen Abubakar ( aleri) da su Abdul-Hameed ba. Kuma aleri ya janye kakkausar maganganun da ya yi a kan iyarsa. Idan Allah ya yi ni mai tsayin rai ne, idan muka dawo daga India zan warware maku abunda duk baku sani ba game da Abdul-Hameed da Zeenah wanda suna daga cikin wa anda aka cutar saboda ni. Idan kuma na mutu kamun warware komai, wasiyya ita ce a gare ku da ku aura igiyar aure a tsakaninsu, sannan ku ha e kawunanku ku yafi junanku. Tukur da Mahmuda da uwarsu kuma hukuma za ta ji da su, sannan ban yarda maganar yun urin kisan da su kai min ya shiga duniya ba. aleri kai ne mai kafiya, naci da zafin zuciya! To ka sani bayan babu ni kai ne ma wafin uba a cikin wannan gida. Ina ro onka da girman Allah ka sassauta wannan ba abi'ar taka da ni da kai mu ka yo gadonta wacce bata haifa mana komai ba sai a mara ido. Idan kun amince kun yi min al awarin cika min burina ku duka anan ku saka hannayanu sannan ku kao wa sauran da basu a nan su ma su saka hannayensu. Idan kuma ba ku amince ba ku jefar da takardar ku yi waje!" Da kuka Baffa Ciroma ya arisa karanta sa on Babiyon. Shi ya fara saka hannu sannan ya mi awa aleri. aleri jijiyoyin kansa har harbawa suke ya rattaba nasa hannun. Haka sauran da ke akin. Nenne kuwa hannun ta aura a ka tare da ficewa daga akin jin anyen hukuncin da Babiyon ya yanke na ha a aure tsakanin karuwa da anta. Don har yanzu nutsuwa bai saka ta fahimci Zeenah 'yar wan mijinta bane. Da ma aukakin farinciki Hameed ya isa gidansa. Ko da ya shiga ya taras da amaryarsa a falo, sai kawai ya nufeta ya rungume yana mai jin wani farinciki na taso masa na ganin Zee-meed insa. Ita kuwa Asma'u kanta ne ya yi wani irin girma ta auka adon da ta ca a ne ya zauna angon nata. A wannan rana dai sosai ya bataa farinciki don sam bai bu atar abunda zai canza masa mood insa. Yana relating da ita sai shai an ya yi ta maishe masa fuskan Asma'un yana koma masa na Zeenah. Da a ce Asma'un na cikin hayyacinta da ta fahimci da sunan da ya ke kiranta da shi, don babu abunda bakinsa ke fa i sai "Zee-meed you make me forget how to breathe. Nobody is perfect, but you're so close it's scary. All I need is you right here. You give me endless butterflies. Just the thought of you right now makes my heart soar. I love you more than I did yesterday but not more than I will tomorrow." Farinciki tamkar zai kar Asma'u a wannan yini. Suna tare har dare don hatta sallah tare su kai a aki. arfe takwas ya cancan a wanka ya fita Asma'u sai zuba shagwa a take. Shi kuwa da ya bar gida kai tsaye gidan Baffa Gi o ya nufa domin ganin ruhinsa. Kamar yadda ya mata al awari duk wani abu da ya sani game da gidan sai da ya fa a mata, ciki gar da sanafin barin baffanninsu gidan. Sosai ZEENAH tai kuka don har sai da ya ji dama bai fa a mata ba. Tausayin mahaifinta sai ya lullu eta har ya saukar mata da zazza Washa gari kamar yadda Baffa's su kai alkawari babu wanda ya ara bi ta kan maganar Zeenah da su Abdul-Hameed, sai hankalinsu ya karkata gaba aya a tafiyar da Babiyo zai yi zuwa asar India jinya wanda daga shi sai baffa Ciroma da baffa aleri.......... #Zeenah #Abdul-Hameed #Babiyo aleri #Nenne #Asma'u addarata #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 68 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin
Chapter 114 · 0% Book details