Sashe 110
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wannan iskancin mai tafe da rainin hankali. Sai dai yam ya ame ganin Abdul-Hameed gaban Laushi tamkar zai ha e da jikinta yana kallonta ido cikin ido kuma ko uffan bai furta ba. A daidai wannan lokacin Baffa aleri ya iso wajen don tun lokacin da Abdul-Hameed ya janye Jawaad daga gabanta ya bashi damar ganin fuskan Zeenah aro- aro. Hannu kawai suka ga ya ziro tare da sha ar wuyan Zeenah da arfi wanda ya firgita su hu un duka musamman Zeenah da ko cikin tunaninta bata ta a kawo ara ha a fuska da idanun babanta ba......... #Babiyo #Mamiyo #Baffa aleri #Baffa Jibrila #Abdul-Hameed #Jawaad #Habib #Zeenah #The war #The regret #The Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 65 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Wani irin sha a ya mata da iyakacin arfinsa don har umbunansa suna kartar naman wuyanta. Nan take ta soma wauware idanu tare da aura hannayensa biyu bisa hannun Baffa eleri tana arin cire hannunsa amma ta asa, ga numfashinta yana alamar auke don da yar ta ke kokuwar fuzgosa. Da hannu aya ya sha eta, ayan hannun kuma ya yi amfani da shi ya ri a sauke mata maruka tamkar ya fulawar da aka riga aka kwa Abdul-Hameed ne ya soma isa wajen a gigice da kuma matsanaici tashin hankali ganin Baffan nasa zai kashe masa mace da ya fi so duk duniya idan aka cire mahaifiyarsa. Su baffa ma ga gudu suka ariso wajen duk da Jawaad da Habib sun riga su don har sun soma taya Abdul-Hameed da ke arin cire hannu baffan a wuyan Laushi. Wani irin jifa ya yi da ita sannan ya shiga taka ruwan cikinta da iya kacin arfinsa kuma a lokaci aya yana shurinta tamkar ball. Duk yawansu sun kasa dakatar da shi daga irin mugun dukan da ya ke wa Zeenah wanda tun arisowar su Baffa suka fahimci 'yarsa ce saboda tsananin kamannin da suke da juna. To amma tambayar ita ce mai ta masa yake mata irin wannan dukan haka. Wasu tagwayen maruka Baffa Ciroma ya saukewa Baffa aleri sai da ya yi taga-taga zai fa i. Amma tsabar taurin kai da zafin zuciya sai ya ara yun urawa zai yi kan Zeenah da ke kwance a asa cikin jini amma sai Baffa Ciroma ya dam o hannunsa tare da fa in, "Idan har na isa na kai matsayin mahaifi a wajenka kar ka kuskura ka kuma kai hannunka jikin yarinyar nan!" Cak! Baffa aleri ya tsaya amma jikinsa wani irin rawa ya shiga yi sosai kamar yadda 'yan tauri suke yi lokacin da ake zabga masu kirari. Kuma ba komai ya jawo haka ba sai tsabar tafasa da zuciyarsa ya ke yi akan ganin Zeenah da ya yi a gabansa. Ji ya ke tamkar ya ga bindiga a hannunsa ya harbeta ko zuciyarsa ta yi sanyi. Abdul-Hameed da ke du e kusa da Zeenah yana kallon jinin da ke zuba daga gefen bakinta da kuma ramukan hancinta, bai san lokacin da ya ago ya zabgawa Baffa alerin da ke kallonsa sama yana tunani wani irin mugun harara ba. Sai ya kai hannu ya taimakawa Zeenah da ke son mi ewa tsaye. Sai bayan ta tsaya da kyau sannan ta kalli mahaifinta da shima ya ke kallonta suna jifan juna da mugun kallon tsana. A dake kuma cike da rashin tsoro ta gyara tsayuwarta sannan ta furta, "Ka dake ni iya yanda ranka yake so ku kuma ka kashe ni, hakan ba zai ta a canza cewar kai ne wanda ya yi silar zuwana duniya ba, kuma wallahi duk inda na shiga sai na fa a kaine mahaifin da ya tsine min tare da watso ni waje ko zani babu a jikina don kawai na aika kuskure." Waro idanu waje Jawaad da Habib suka yi tare da ara amewa cike da tsantsan mamaki da tashin hankalin furucinta. Musamman ma Habib don tun kallon farko da ya yiwa Baffa alerin da Zeenah in lokacin da ya sha i wuyanta ya ga tsantsan kamanni tamkar an tsaga kara. "Ashe shiyasa ganin farko kika shiga zuciyata na ji ina matu auna da tausayinki. Ashe ke in jina ce. No wonder tun farkon ganin da na miki na ji kamar na san ki tuntuni." duk cikin zuciya Habib ya yi maganar. Baffa aleri kuwa harshensa ya soma taunawa yana jin wani ba in ciki da kunyar kiransa da mahaifi da Zeenah ta yi. Don har cikin zuciyarsa ya yafe ta wa duniya. "Mai kike fa a haka? Abubakar in ne ya kore ki daga gidansa? To saboda me?" baffa Ciroma ya fa i bayan isa inda Zeenah take tare da kamo kafa unta. A hankali Abdul-Hameed ya furta, "Zee-meed! Zee-meed ina dagaske ke ce? Ina abunda kika haifa? Ni ne ubansa?" Zeenah kallon Abdul-Hameed ta yi ba tare da ta baiwa Baffa Ciroma amsar tambayan da ya yi mata ba ta soma kaiwa Abdul-Hameed duka a irjinsa da hannu bibbiyu amma ba ta yarda zai ji zafi ba ta shiga fa in, "Ina ka shiga? Ina ka gudu ka barni cikin gararin rayuwa? Ka san wahalar da na sha kuwa? Why? Why?" ta fa i tare da fashewa da kuka ta fa a jikinsa. Idanunsa ne su kai jajir tare da ciccikowa da hawaye. Sai kawai ya sakaa hannu biyu ya rungumota jikinsa tsam tare da soma magana cikin kunnenta, "I don't know what really happened, Zee-meed. But I want you to that you're still in my heart till my last breath. Ke ko mutuwa na yi ba zan daina sonki ba. Ban san ya kai komai nawa ya goge a walwata ba, amma ina da tabbacin loosing memory na yi wanda bai jima da dawowa ba. Na yi kewanki, na yi nemanki tamkar zan haukace. Har wajen Magajiya na je ta fa a min kin koma Lagos. A can Lagos na saka a binciko min ke amma sai akaa fa a min wai kin gudu ke da awayenki saboda wani abu da kika aikata wanda sam ni ban gasgata ba. Ina matu aunarki Zee-meed. Ban san ta yaya rayuwa za ta tafi min daidai ba idan