Sashe 102
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tambayi menene dalilinki na hakan ba. Sai dai tambaya aya zan miki, kuma ya zamaa dole ki ban amsa! Mai yasa kika kashe min Maimunatuna?" yadda ya arisa maganar a zafafe sai da akin ya yi amsa kuwa. Waro idanu Mamiyo ta yi tana kallon anta wanda shi ke bi ma Baffa Jibrila, wato Baffa Lawal yana fitowa daga tasa ma oyar. Duk da ta san shi bai shiga sabgarsu ita da sauran 'ya'yanta, amma bata ta a kawowa ko cikin mafarki zai iya bu e mata aiki wajen Babiyo ba saboda tana ta ama da soyayyar da yake mata da kuma biyya kaf cikin 'ya'yanta. "Auwalu! Auwalu ni uwar da na du a na haifeka cikin azaba za kai wa wannan cin amanar? To ka je Allah ya ebe maka duk wani albarkar da ke tattare da kai, kuma sai ka yi mutuwar walati!" Mamiyo ta fa i tana nuna shi da yatsa. Kuka mai arfi Baffa Lawal ya fashe da shi tare da fa in, "Na kasa jure abunda kike yi. Na yi olarin nusar da ke amma kin kasa ganewa saboda son duniya ya gama rufe miki idamunki. Kin tura kanki cikin halaka wacce za ki dauwama cikinta kuma na tabbata idan ba ki tuba ba ita ce za ta kai ki ga shiga wuta! aukar alhakin ya yi yawa shiyasa na fayyacewa Baffanmu komai. Sai dai abunda ba ki sani ba, Baffa rami ya miki ke kuma kika afka, don ko wani takunki a hannunsa ya ke. Jiya Hafizu ya zo ya shaida min duk yadda kuka yi ana saura kwana biyu aurin auren Abdul-Hameed. Ni kuma ban yi asa a guiwa ba na zo na fa awa Babiyo don ba zan ta a bari ki kashe Abdul-Hameed da Babiyo ba......" _GIDAN JAWAAD_ Wani irin sha o wuyan Zeenat ta yi tare da soma kaiwa hancinta naushi tana fa in, "Yau sai na kashe ki kamar yadda kika kashe min aurena. Sai na halaki tsinanniyar karuwa. Annoba, ba ar ashana ona gari!" Finciko Zeenah a hannun Marwa Khairat ta yi daidai lokacin da Jawaad ya iso wajen ya ri auke fuskan Marwanat in da Mari hagu da dama. Ko bi ta kan zafin marin ba ta yi ba, arinta kawai ta dam o Zeenat da gaba aya jikinta ke sakewa a hankali. "Ke kina hauka ne! Wannan fa matar abokin Hamma Jawaad ce, ba ma anan garin take ba. You must be mistaken." Khairat in ta fa i tana arin ri e hannun Marwanat. Shi kuwa Jawaad da gudu ya taro Zeenat da ke arin fa uwa asa a jikinsa yana wala kiran sunanta tare da jijjigata. "Wallahi tallahi ita ce. Ko a cikin jahannama mai cike da mutane zan iya nuna ta! Wannan da kike gani Karuwa ce, bata ta a aure ba. arya ne ba matar abokinsa ba ce. Duk fa in garin Lagos babu namijin da bai santa ba. Shahararriyar karuwa ce. Ita ce ta raba ni da mijina. Na san kin samu labarin yarinyar da na bi gidan karuwai na yi fa a da ita har ta sanadinta na cakawa Nura wu a ciki, to wallahi ba kowa bace sai ita. Kuma yau in nan duk wanda ya nemi hana ni kasheta wallahi shi ma sai na kashe shi." Da wani irin tsantsan mamaki Khairat ta juya ta kalli inda Jawaad ya ke, sai abunda idanunta ya gane mata ya saka ta kuma waro su akan Jawaad in da ke rungume tsam da Zeenah yana wala kiran sunanta. Ita kuma Zeenah tun hayaniyar farko a aki lokacin da Khairat ta shigo ta gan su da Jawaad kanta ya shiga juyewa fiye da yadda Jawaad in ya zo ya same ta. Kuma dama farkawarta kenan daga bacci saboda wasu hotuna fuskoki da suka ri a mata gizo a mafarkinta da kuma lokacin da ta farka. So ta ke ta fahimci komai don tabbas ta san fuskokin nan sai dai kuma ta rasa a ina. Hoton fuska Meemaa ce ta fara zuwa mata, sai na Abdul-Hameed, Ladi Katifa, mahaifiyarta, 'yan uwanta (Su Maryamaa) da kuma hoton Salma nice sai na gidan hajja Lanti. "Kan kaza-kazan cen kayyasa! Jawaaad!! Mace rungume a jikinsa? Ashe dama kai ma aryaci ne, azzalami? Ka kawo min karuwa har cikin gidana, ka saka ina ta awainiya da ita tun a wata asar, ashe duk karuwarka na ke wa wannan bautar! Ni ce yi mata girki, kula da magungunar da take sha, duba ta ko wani dare domin tabbatar da lafiyanta, ashe duk karuwa na ke wa! Ka cuce ni Jawaad, zama na da kai ya are." ta arisa maganar tare da rushewa da kukan ba in ciki. "Khairiyya, ki nutsu zan miki bayanin komai. Wallahi ba abunda kike tunani bane. Ni ba fasi i bane zan iya rantse miki da alkur'ani!" Jawaad ya fa i a sanyaye don ko kusa bai ji haushin maganganun Khairat in ba. Don shi shaida ne macece mai biyayya da ha uri. Wani mugun harara Marwanatu ta jefi Jawaad in da shi tana jin tkar ta sha e duk ta kalle shi sabida Laushin da har wannan lokacin tana kwance a kan cinyarsa a some. "Taimaka ki ban ruwa in yayyafa mata suma ta yi," ya fa a yana kallon Khairta. Cikin wani irin mugun sauri Marwantu ta nufi kitchen in Khairat in tare da kandamo ruwa cikin babban jug sannan ta soke wu a a cikin jani tare da fitowa. Kai tsaye ta nufi inda Jawaad ya ke ta antayawa Laushi ruwan gaba aya a jikin har shi ma sai da ya samu na shi rabon. A mugun firgice Zeenah ta farfa o tare da mi ewa ta tsaya em a tsaye tana kallon kowa na aki na kusa da a biyar kamun ta mayar da kallonta kan Jawaad a firgice ta furta, "Ina 'yata, ina Meemata take?" Wani irin nannauyen ajiyar zuciya Jawaad ya saki don yanzu ya tabbatar memory in Zeenah ya dawo tass! Kukan kura Marwantu ta yi bayan zaro wu a daga jikinta ta nufi kan Zeenah. Ihu Khairat da ke fuskantar Marwa ta yi, don tun lokacin da ta fiddo wu ar ta ganta. A zabure Zeenat ta she a a guje ta nufi ofar fita daga falon. Da gudu Jawaad ya rufa musu baya Khairat biye da shi. Gudun ceton rai kawai Zeenah ke yi ba tare da sanin inda ta nufa ba, Marmawat ma ba ta daina binta da gudun ba, haka Jawaad da Khairat da ke sanye da kayan bacci doguwar riga mai santsi. Jawaad kasancewarsa namiji kuma duk ya fisu gudu, shi ya yi nasarar cimma Marwa bayan gudu mai tsayi tare da ta iyeta ta yi mummunar fa uwa a kan titi sannan ya amshe wu ar hannunta tare da rufawa Zeenah baya har ya yi nasarar cafko ta jikinta babu inda ba ya ari. Daidai nan wata mota ta faka a gabasu....... (To wanene kuma wannan Ku yi maleji #Babiyo #Mamiyo aleri #Baffas #The CIDs #Jawaad #Zeenah #Khairat #Marwanat #Memories back #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 61 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina m ai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI