← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 143

Sashe 14

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da iyalina. Suna bu atata a kusa dasu. I have to take this risk," da harcen turanci yayi maganar, daga baya ya juya Spanish sai kuma ya are da turanci. Yatsa ta saka a baki, sai kuma ta ciro ta an yi taku biyu zuwa gaba da baya sannan a fusace ta arisa gaban Carlos ta sha i wuyansa tare da fa in, "We're all tired, Carlos! But none of us try to do something foolish like you did. Baka tunanin halin da Isabella zata shiga. What about your little son Nicolas? Esmeralda will never rest until she kill you. Ko ina mutananta ne ke dubaka. Kuma ka san duk wanda yayi arba da kai apart from us, harbinka zai yi," da turanci ta fara maganar ta are da Spanish. "Keep the gun down, Leonardo!" Fa in Carlos ganin har wannan lokacin bai sauke bindigar ba. ewa Lulu tayi tare isa wajen Leonardo ta ce, "Keep the gun down," ta fa i hakane tare da sauke hannunsa asa. Sai dai from nowhere suka ji arar harbi, kuma bai sauka a ko ina ba sai a cikin Carlos. Cikin da a guda ya fa i jini na malama. Da sauri suka juya baya a gigice, arba su kai da; Diego, Alejandro, Mateo da kuma Isabella. Kuma dama tafiyarsu aya rarrabuwa su kai a hanya. Da mugun gudu Isabella ta nufo wajensa tana fa in, "Caaarloos!" Guiwowinta biyu ta zube a asa tare da tattarosa zuwa jikinta tana wani irin kuka tare da jijjigasa. Lulu kuwa a fusace ta nufi Alejandro da shi ne yayi harbin ta wanke fuskansa da mari tare da fa in, "How dare you. Who ordered you to shoot him you son of a bitch!!" Ta arisa maganar a matu ar hargitse. Da mugun sauri Leonardo ya shiga tsakaninsu ganin yanda Alejandro ya fusato alamar zasu raba hali kamar yanda suke yi duk suka ha u waje aya. Hannun Isabella dake kuka Carlos yayi tare da fa in, "cuidar a nuestro hijo (Take care of our son)". Wani irin ihu kuka Isbella tayi tare da fa in, "no me dejes. no puedo vivir sin ti. no me hagas esto! (Kar ka bari, bazan iya rayuwa babu kai ba. Kar ka min haka!). "Siempre estar s en mi coraz n y siempre te amar (you will always be in my heart and I will always love you)" Carlos ya fa i yana mata murmushi. "y siempre te amar tambi n (And I'll always Love you too)" cike da gurnanin kuka ta fa i hakan. "Mira muy bien cuidando a nuestro ni o. Te amo. (Ki kula da yaron mu sosai. Ina sonki!" Yana gama fa in haka rai yayi halinsa. "No, no me hagas esto! Carlos, Carlos, Carlossss!!" Wani irin kuka take yi tana dukan cikinsa jini na tsartuwa a fuskanta. Da gudu Lulu da itama kukan take yi ta arisa wajenta ta ri o hann unta tare da rungumeta a jikinta tana fa i, "Lo siento, Issabella. Lo siento (Sorry Issabella, sorry)." Wani mahaukacin arar harbi suka soma ji ta ko ina. Da sauri Leonardo ya ce, "Lulu, Isabella, La polic a viene. Corre por tu vida. (Police are coming, run for your life)." Da wani irin mugun sauri, Lulu ta fizgi hannun Isabella dake ciccijewa alamar baza ta bisu ba. Ta window suka dura suka soma wani irin gudu hukumar NDLEA na asar na bin su suna harbi. Ko sau aya Lulu bata yarda ta saki hannun Isabella dake kuka tana fa in Carlos ba. A wajen wani dogon katanga suka tsaya gaba ayan su. Leonardo ne ya tsuguna, Diego ya taho da gudu ya taka tafin hannunsa da kafa ansa yayi tsalle ya kama katangar ya dira sannan yayi saurin janyo ladder ya ajiye. Lulu ta tura Issabella, ita ma ta yi kamar yanda Diego yayi. Haka sauran ma suka yi ya rage daga Lulu sai Leonardo. Hango hukumar suna arisowa Lulu ta yi wani irin tsalle ta taka hannun Leonardo ta hau katangar sannan ta du a tare da mi awa Leonardo hannu. Tsalle yayi ya tattaka bango ya kama hannunta, sai da suka yi kamar za su fa asa duka Allah dai ya kiyaye. Ya hau katangar da kyau daidai lokacin police suka ariso tare da soma sakin uban harsashi. Wani ihu Leonardo ya saki sakamako harbin kafa ansa da aka yi. Amma duk da haka sai da ya dira. Rungumosa Lulu tayi suka hau gudu. A gabansu mota Bus tayi parking su kai saurin shiga bayan Isabella dake ciki ta bu Wani irin mahaukacin gudu suka shiga kwararawa ganin har wannan lokacin police basu ha ura ba. Dakyar suka acewa ganinsu sannan suka auki hanyar mazauninsu. Daga cikin ana ganinsu aka yi saurin bu ewa. Wani wuri ne kamar garage. A ciki a kwai wani aramin ofar da zai sadaka da ainahin cikin wajen. Ba aramin girma wajen yake dashi ba. Irin tsarin wajen kamar Prison haka yake. Mutane ne babu adadi a ciki maza da mata yara da manya. A kwai wani atoton cage da aka zagaye shi da iron wire, nan ma mutane ne a ciki da yawa. Babu abunda ake yi a wajen sai harkar Cocaine. Lulu ita ke ri e da Leonardo wanda hannunsa ke zubar jini sosai. Da sauri ta saka hannu ta watsar da kayan dake kan table in ta kwartar da Leonardo a kai sannan ta saka hannu ta tattare gashin kanta ta ulle. Farka rigar jikinsa tayi sannan ta kar i wani abu mai kama da wu a a hannu Isabella dake mi a mata tare da kwalbar giya. Giyan ta fara tuttulawa sannan ta saka wannan arfe ta fara ago namansa ta luma arfen sai da Leo ya saki wani mahaukacin ara daidai lokacin da ta fiddo bullet in waje. Ihu kawai yake yi yana jijjiga kansa. "es doloroso verdad? Lo siento, lo siento. (Akwai zafi ko? Yi hakuri, yi ha uri)." Ta fa i tana mai cigaba da dressing hannun.... _Za ku ga kamar mun sauka akan labarin zuwa wani labari wanda sam ba haka bane, idan kuka bini sannu a hankali zaku fahimta_ *MATAR SAYYADEE* 08128755583 [1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 10 Nishi sama-sama Leonardo kawai yake yi saboda azabar da yake ji a kafa arsa. Lulu kuwa ba tare da tausayi ba tayi masa dressing hannun sannan ta saka bandage ta aure wajen daidai shigowar Esmeralda, bayanta kuma bodyguards inta ne kowanne rik'e da bindiga. Sanye take cikin wani pepper red mini skirt, sai top mai hannu aya. afarta sanye da wani dogon takalmi mai tsini, hannunta kuma ri e da wani dogon sigari tana zu a. Gaba aya mutanan dake cikin wajen suka nutsu, hatta Leonardo dake kwance yana fama da kafa arsa, mi ewa yayi zaune. Esmeralda jefar da guntun sigarin hannunta da ya rage tayi tare da takewa da afa sannan ta soma nufa inda Isabella take. Gaban Issabella da Lulu babu abunda yake yi sai bugawa da arfi. Tana isa wajen ta dam i gashin Isabella da arfin tsiya ta hau janta iiii. Ita kuma Isabella ri e hannun Esmeralda in tayi tana ihu tare da fa in, "Ki taimake ni, Lulu." Cikin harshen spanish. Cikin sauri Lulu ta yun ura amma sai Leonardo dake kusa da ita yayi saurin cafkar hannunta yana girgiza mata kai. Sai da Esmeralda ta buga kan Isabella da bango sau uku sannan ta ce, "Me kuke shiryawa ke da mijinki? Fa a min!" Da harcen spanish ta fa "I swear to my life, Esmeralda.... I knew nothing!" Isabella ta fa i da harshen turanci. ara buga kanta tayi da table in da aka daura Cocaines a kai sannan ta kuma fa i a kausashe, "You're planning to take me down, your betrayers! I will not spear your lifes if u didn't open up." Ta arisa maganar tana mai aura mata bindigar da ta kar a a hannun aya daga cikin bodyguards inta. Da mugun sauri Lulu ta arisa wajen Esmeralda tare da fa in, "Esc chame por favor, Esmeralda.(ki saurareni don Allah, Esmeralda.)" Wani tsawa ta daga mata tare da fa in, "Lul , no interfieras. (Don't interfere)" tana gama fa in haka ta kyasta hannu, sai ga wani dogo black american hannunsa ri e da hannun yaron Isabella mai suna, Nicolas. Da rarrafe Isabella ta nufi Nicolas amma Esmeralda bata bari ta arisa ba ta taka mata afa da dogon takalmin afarta mai tsini sai da ta saki ara mai arfi. "mam !" Nicolas ya kwa a kiran sunanta da arfi sannan ya fizge daga ri on da Andrew yayi masa ya nufo uwar tare da rungumeta kuma har a wannan lokacin Esmeralda bata cire afarta a cinyar Isabella ba. "I swear to my life, Isabella knew nothing. I know what you're trying to do, but I'm begging you in the name of God don't do it. Don't kill Isabella and her only child," fa in Lul A hankali Leonardo ya furta, "Mamacita! Stay out of this." Shi ka ai ya jiyarwa kansa abunda ya fa i. (Mamacita na nufin "little mother" or "hot mom). A hankali Esmeralda ta nufo har gaban Lulu dake jin gabanta na bugawa tamkar zai faso irji. "Favour again? For what price??" Ta arisa maganar tana ago ha arta. Shuru Lul tayi for some seconds kamun ta ce, "Qu quer as que hiciera Esmeralda? (Mai kike so nayi, Esmeralda?)" Wani murmushi Esmeralda tayi tare da kallon Diego dake next to her. Da sauri ya jawo aton table in da gefe, samansa kuma Cocaines ne da yawa a cikin ananan farin ballons an nanna e guda arba'i. Girgiza kai kawai Leonardo yake yi cikin zuciyarsa yana fa in, "No lo hagas mamacita (ma'ana kar kiyi haka Mamacita). Wani irin numfashi Lulu taja tare da nufa wajen da Cocaines in suke don ta riga da ta san mai zata yi. Cikin
Chapter 14 · 0% Book details