← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 143

Sashe 50

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganganun nata. Ta yi kuka kamar ranta zai bar jikinta don har zazza i mai zafi sai da ta yi. Bayan kwana uku da rasuwar, sai Labaran da Mashakur suka kanainaye a kan dukiyar malam Shafi'u gaba aya. Duk inda suka je fa i suke sune da dukiyar Shafi'u tunda bai da a maza. Ita dai Uzaibatu idanu ta kawo ta saka musu. Duk abunda suka ce ta bada dangane da dukiyar Shafi'u, ba su take. Idan an uwanta suka hauta da fa a, sai ta ce shin dukiyar zai dawo da rayuwar mijinta ne. Su je su da Allah. Dukiya dai anan duniya muka tarasu, kuma ana duniyar za mu bar su. Kamin bakwai sai da Labaran da Mashakur suka tattare komai na dukiyar Shafi'u. Hatta abincin da za a ci basu bari ba wai yanzu dukiya ta magada ce. Ran an uwan Uzaibatu ba aramin aci ya yi ba saboda ba aramin tijara su Labaran suke ba a gidan. Bayan kwanaki goma da mutuwar Shafi'u suka shigo gidan suna tijara akan an uwan Uzaibatu sun yi yawa a gidan don haka su bar gidan don za suyi amfani da akunan cikin gida aki aya kawai za su barwa mai takaba ta yi takaba, kuma tana gamawa itama ta kama gabanta. Dubu goma suka aje wai shine tumunin takabarta, bayan wannan ba ta da komai da ya danganci dukiyar Shafi'u. Na Rakiya kuma sun ri e a wajansu za su adana mata har ta yi aure tukun. aramin gumurzu a kai tsakanin dangin Uzaibatu da su Labaran ba. Daga karshe an uwan Uzaibatu suka tattara suka tafi agwai dama kuma su an can ne. Sai suka bar anwar Innar Uzaibatun kawai domin ta taya ta zama. Kamun Uzaibatu ta kammala takaba ba aramin wuya suka ci ba domin abinci gagararsu take don ko kwano aya su Labaran ba su kawo musu. Du iya kuwa sai watanda suke da ita, don dukkansu babu wanda bai ara aure ba a cikinsu. Don Mashakur ma a nan gidan shafi'un ya ajiye amaryar tasa. Bayan kammala takaba, Uzaibatu ta so tafiya da Rakiya amma su Labaran suka daka tsalle suka ce basu san wannan zance ba. Babu inda Rakiya za ta je. Da ihu da kuka aka raba Uzaibatu da iyarta. Jama'ar gari kuwa sai zagi da alawadai da su Labaran suke yi. Bayan komawar Rakiya gidan Labaran, ba aramin gana mata azaba suke ba, dama kuma maganar makaranta tun ranar ukun Shafi'u suka fa a mata cewar ta sani ita da makamanta har abada. Wanda ta samu Allah ya masa albarka. Girki, shara, wanke-wanke, iban ruwa, talle duk Rakiya ke yin su. Gaba aya kayanta sun kwashe sun bawa an su mata. Duk wannan ibar ya zube sai idanu. Kaya kala biyu kawai suka bar mata. Sai ta ha a sati biyu ruwa bai ga jikinta ba sabida bata da wannan sararin. Abinci kuwa anzo ne rabonta shi ma idan ta je wanke-wanke. Wani lokacin kuma Samira ta ar wajen baba Labaran ta anyata masa ruwa idan ta lura tana kankara. Mutum aya ne mai tausaya mata shine Mu'awiya babban an baba Mashakur. Shi ke kawo mata awara da wainar rogo a oye duk sanda ya zo gidan. Da azaba tai mata yawa wata rana ta ro ari wajen Mu'awiya, yana bata ta gudu tasha ta hau motar agwai ta tafi wajen dangin mahaifiyarta Uzaibatu. Sai dai ko barin ta shiga cikin gidan mahaifin Uzaibatun bai ba ya rakota da bulala har tasha ya biya mata ku in mota ya ce ta koma can dangin ubanta don shi da ya tashi bada auren arsa, ita ka ai ya kai gidan miji don haka ita ka ai za ta dawo masa gida. Musamman ma da suka shawo kanta da kyar ta yi auren a cikin garin Kano, Gwale. Haka ta dawo tana kuka lokacin dare ya yi. Mugun bugu Baba Labaran ya mata saboda sun ci nemanta kamar afafunsu za ta tsinke har sai da wata ar talla a tasha ta fa a masu ta ganta cikin motar agwai. Haka rayuwa ta cigaba cikin u uba a gidan su baba Labaran. Lokaci guda labaran da Mashakur suka bawa Hayatu aurenta saboda zuwan wani mai rufin asiri a cikin auyen domin auren ta. Su kuma yanda suka tsaneta haka suka tsani duk wani cigaban da zai zo mata. Hayatu dai tataccen mashayi ne kuma irin an iskan tashan nan. Babu wanda bai sansa ba a cikin garin kunya saboda ta adirancinsa. A cikin sati guda suka aura aurenta wanda ko dangin uwarta basu sani ba suka mi a ta gidansa daga ita sai tabarma, tukunya aya, kwanan ci da sha sai kofin silver guda aya. Wani ba ar azabar wahalar ce ta kuma yi mata sallama. Don Rakiya za ta iya rantsuwa sati aya kawai ta yi a gidan Hayatu cikin natsuwa, amma bayan wannan ranakun shafin babin wahala da azaba ne ya bu e mata. Don kuwa babu ranar da Hayatu bai jibgarta. Ga rashin ci da sha, ga azabar shaye-shaye da har a cikin akinta yi yake ga kuma azabar uwar miji, ita ta daka anta ma ya daka. A haka Allah ya kawo mata rabon juna biyu mai matu ar laulayi. Amma duk wannan azabar laulayin haka mahaifiyar Hayatu take gallaza mata da uban ayyuka, idan kuma bata gama da wuri ba ta gibgeta. A haka har ranar haihuwarta ta zo. Da rana na uda ta kama, tun tana daurewa a aki har ta koma kiran surukar da arfin naiman taimako amma surukar ta yi burus kuma tana jinta. Sai cewa ta yi duk wata mace haka ta ji, don haka ke za kiyi abunki ke aya ba mai zuwa. Tun Rakiya na gani dishi-dishi har ta ta yi if, bata kuma sanin inda kanta yake ba, sai a cikin garin Kano a asibiti aure da arin ruwa. Wata Nurse ce ke fa a mata satinta aya bata san inda kanta yake ba, kuma wa anda suka kawo ta sun auki gawar babyn da ta haifa sun tafi bayan sun bar takarda saki. Kuma babu wanda ya biyo bayan ta. Nurse in ce ma ta taimaka take kula da ita. Rakiya ta yi kuka kamar za ta mutu. Wannan Nurse ita ta kaita gidanta ta yi kwana bakwai tana kula da ita. Bayan ta warware sai ta bata ku in mota ta ce ta tafi dangin mamanta. Sai dai ko da Rakiya ta tafi agwai abunda ya faru zuwanta na farko shi ya kuma faruwa. Wannan abun ne ya kangarar da zuciyarta ta ji ai gwara kawai ta shiga duniya. A cikin mota Allah ya ha a ta da wata wacce ita ma duniyar ta shiga, bayan bata labarinta sai ta yi mata introducing sana'ar da take yi. Rakiya kuwa ta yi na'am. Daga nan suka nufi Lagos gidan Hajj Lanti, shekarunta biyu a can ta dawo Bauchi. Kuma anan ne suka ha u da Laushi har suka kuma komawa Lagos. #Laushi #Ladi Katifa #Meema #Sabo da kaza #Yasaar #Meemah #Fusiform anuerysm o Barkin o Family #The game is about to start #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/28, 6:59 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 30 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Hannu ya kai ya yi waving a fuskanta tare da fa in, "Lafiya Katifa kika fa a dogon tunani haka har da su kuka?" Hannun ta kai ta share hawayen tare da sakin murmushin ya e ta furta, "Babu komai Salma." "Allah kar kiga kina cikin acin rai ki tunanin zan raga miki! Kar ki kuma tura ni jinsin an mata. Tuni na cire kallabin da aurin zanin na yar, haba!" Murmushi ta kuma yi karo na biyu tare da fa in, "To yi ha uri Salmanu jikan Iyan mai danko." "Now you're talking!" Ya fa i yana rausaya da fari kamar dai mace. Duk da kallabi da rigar ba zai yi wuyar cirewa ba, amma abi'un matan da aka auka aka aurawa kai shekara da shekaru zai yi wuyar barin jikin. "Wash! Kwankwasona, ni jikan Iyan mai danko. Basir duk ta gama cinye takashin wallahi. Mai kike cewa azu ma?" Ya fa i yana arin mi ewa. "Kai da ka ke arin mi ewa kuma shine ka ke tambayar abunda na ce azu. Ina za ka?" Ladi Katifa ta fa "Kitchen na nufa domin aura mana girki. Wallahi yunwa nake ji sosai. Kuma uwar Meema idan ta farka za ta bu aci abinci na sani," Salmanu ya fa i yana nufar kitchen. "Eh, haka in na da kyau sosai. Ni ma yunwar na ke ji." Ladi Katifa ta fa Laushi bata farka ba har sai arfe tara na dare don har Ladi da Salmanu tsoro ya kama su, sai dai jin tana numfashi sai hankalin su ya kwanta. Meema kuwa ta tashi tuntuni, amma ta kasa matsawa daga kusa da uwar sai hawaye take kuma bini-bini sai ta kai kunnanta kan irjin Laushin domin jin shin irjinta na bugawa. Lokacin da ta farka, kan ya mata mugun nauyi sosai, sai dai bai mata bala'in ciwo irin na azu. Amma da zaran ta kalli asa sai ta ji idanunta kamar za su fa asa tsabar yanda su kai mata nauyi. Meema ta taras a gefenta tana hawaye. Kallonta ta yi kamar wacce ta fara arba da ita a ranar. "Mummy!" Meema ta fa i tare da fa awa kanta ta rungumeta am tana kuka. Hannu Laushi ta saka ta zagaye ta walwarta na tuno mata da abunda ya faru azu da rana. Shuru ta yi tana tunanin tabbas ta ta
Chapter 50 · 0% Book details