Sashe 27
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma ganin baki ban fuska ba sai na juya a alata zuwa ga awarkin. Amma duk da hakan babu matsala. awar takin ma ai ta yi duk da kuwa ba ha uwa muka yi ba. Ki ban contact in ki ko gaisawa sai mu ri a yi." "Hakan ya yi, 0803333........ Za ka iya saving da Zeenah ko kuma Laushi," ta fa i tare da yin gaba don sun iso reception "Maman Meema will be better! Zan kira yanzu, sai ki saving da Habibu." Ya fa i yana murmushi. Juyowa ta yi ta sakar masa murmushin shima sannan ta shige ta nufi matattakalar da zai sadata da akin da Sabo da kaza ya kama mata. "Ashe ke jahila ce ban sani ba? Da iya wawuya mahaukaciya. Wannan ba komai ba ne face abi'un dabbobi! Yanzu mai kika aikata kenan? Wallahi duk hukuncin da mahaifinku ya yanke a kanki ko tari bazan yi ba balle in bashi ha uri. Ba ki da iyaye ne ko kuma shi Nuran bai da su ne? Sha-sha-sha dabba! Ki tashi ki kwashi zugan awaye ku tafi har gidan karuwar domin fa a da budurwar miji! Wallahi kin ji kunya. Yanzu wa gari ya waya?" Fa in mahaifiyar Marwanat matar Alhaji Nura. "Wallahi tallahi Ummu ba budurwarsa bace, karuwars......" Da sauri ta rufe bakinta da hannu biyu sakamakon wawan dukan da babban wansu ya kai mata a baki. "Shegiya sakarya banza! Kuma wallahi ko mai an uwan Alhaji Nura za suyi maki babu uban da zai saka baki ko da kuwa gidan yari za su tura ki." Yayan nata ya fa "Ummu dan girman Allah ku yi ha uri ku saurare ni. Ai Nuran bai mutu ba. Yana asibiti likitoci sun ce Allah ya taimaka wu ar bai ta a kayan cikinsa ba. Wallahi ina son mijina. Kishi ne ya kai ni ga aikata aikin dana sani," Marwanat ta fa "Mu za ki fa awa bai mutu ba? Mun fiki sanin haka ai tunda a gabanmu a kai komai. Kuma kin san Allah, Ni da kai na zan yagi biro da takarda in ba Nura ya sauwa e miki. Kuma wallahi ba za ki zauna min a nan muna ha a kafa a ba, can Lafiya zan tura ki wajen goggo Sa'a ai maganinki a can," Ummu ta fa i bayan ta zabga kwafa. "Na shiga uku, na shiga uku ni Marwa! Rana zafi inuwa una. Wai ni kaina!! Allah ya tsine miki Laushi! Allah ya isa tsakanina da ke! Ubangiji ya saka min akan wannan abun da kika min. Kece kika ja min duk wannan. Allah ya hana ki farin ciki a rayuwarki gwargwadon yanda kika untata min," Marwanat ta fa i tana kuka sosai. A fusace ya fa akin hannunsa da wata narkekiyar bulala yana wurga idanu a parlourn. Marwanat da ganinsa ta yi wani tsalle ta koma bayan gujera. Yana hango ta ya nufi wajen har da ha awa da gudu. Sai da ya cire malum-malum tukun ya ja afar wandonsa sannan ya tsallaka kujeran ya aga bulalan ya dunga shimfi a mata bulalan tare da haurin cikinta a lokaci guda. Ihu kawai ta ke yi tana kiran nai man taimako. Hatta Yaya Aliyu da ke zaune a parlourn ya tausaya mata ganin irin dukan da Baffan na su ke mata. Ummu da Inna arama (Mahaifiyar baffa) ne suka fito daga wani akin da ke cikin parloun. Ganin mahaukacin dukan da an nata ke wa jikarta bata san lokacin da ta isa wajen ba tana fa "Kai, Modibbo ya isa haka! Dukan nan ya isa haka. Na san Marwa bata kyauta ba kwata-kwata. Amma duka ba shine magani ba. Allah huci zuciyarka." "Inna amma......" A mugun zuciye ya soma magana amma sai Inna arama ta aga masa hannu alamar ya isa. "Zauna nan, Modibbo. Ke Nafisa auko masa ruwan gora a firji ya sha zuciyarsa ya yi sanyi," Inna arama ta fa Juyawa Ummu ta yi tare da yin abunda Inna aramar ta umurce ta da ta yi. Sai da ya sha ruwan kusan rabin gora sannan ya kalli Inna arama tare da fa "Inna, Yarinyar nan jahila ce. Yanzu fisabilillah sai ta kwashi awaye su tafi gidan karuwai da mutuncinta na aure domin fa a da budurwar miji! Tur! Wannan ba tarbiyar gidan nan bane wallahi. Ni kin san mai ya fi ona min rai kuwa? Irin yanda Marwa ta taka afatan ta tafi gidan karuwa da kuma yun urin isan kan da ta yi. Na yi miki imani da Allah, Inna da yarinyar nan ba ta au wani mataki da hannunta ba, da zan tsaya mata har sai inda arfina ya are domin ni ma ban goyi bayan zama da fasi i ba. Amma tunda haka ta za a, sai ta yiwa kanta maganin matsalarta. Yanzu haka wannan maganar da nake maki, an uwan wannan yaro Nura da ta yi arin kashewa suna can suna bala'i akan ba zasu yarda ba. Kuma ke don ubanki kin fi kowa sanin wacece uwarsa a kan anta. Ai tun farko sai da na fa a mata ban yarda da tarbiyar Nura ba don haka ba zan bashi aure ba. Amma Yarinyar nan har da ke mahaifiyata sai da ta ha a mu, bayan takakkiya da ta yi daga nan Lagos har Adamawa wajensu Baffa Mamman da su Hamma Tukur. Haka nan ba don raina ya so ba a kai auren. Kuma ai kece kika hana shi yin aure don ba sau aya ko biyu ba, Nura ya zo gidan nan yana fa a min zai sake aure, amma daga kwana biyu sai inji shuru. Duk kin bi kin aga masa hankali. Kece fashe-fashen kayan aki. Zaginsa har titi da yaga masa kaya. Shekaru biyu da suka wace har asarar motar miliyan hu u kika masa. Ba ma wannan ba Inna, akwai lokacin da saura sati biyu aurin aurensa da wata ar bayarabiyar yarinya, amma wannan yarinya ta dunga tsorata yarinya da iyayenta, daga arshe gidan ta je da fake result akan tana auke da cuta mai karya garkuwar jiki. Wallahi a haka aka fasa auren nan. Kun ga kenan duk abunda Nura ya aikata da saka hannun Marwa don ke ce kika nuna masa sa kishiyar gida gwara ta waje. Kuma yanzu abunda nake so da wannan yarinyar, tunda ba sakinta ya yi ba ta tashi ta bar gidan nan ta tafi ko can gidanta ko kuma asibiti. Babu ruwana ko dafata dangin Nura za suyi!" Yana gama fa in ya mi e ya soma tafiya. Har ya yi taku uku, sai kuma ya juyo tare da fa in, "Ina babbar da iyar jakar da ta biye maki kuka yi fa a a titi? Ta fito ta bar min gidana yanzu!" an la e marasa comments, masu jira a yi update su karanta su koma gefe, duk ina sane da ku kuma tabbas kun kusa jin ku a waje #Meemah #Habibu #Laushi #Baffa #Marwanat #Alhaji Nura #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/15, 9:21 AM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 19 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 Kamar munafuka aunty Zubee ta fito daga ma oyarta can wajen koridon hanyar kitchen tana ra e-ra e gabanta na fa uwa don a idanunta baffa ya yiwa Marwanat mugun duka. Wani zuciya ce ta kawowa baffa wuya, bai san lokacin da ya nufi aunty Zubee ba tare da ha a kanta da bango sannan ya dunga auke fuskanta da mari tana ihu. "Dan girman Allah Baffa kai min rai! Wallahi tsautsayi ne ba zan sake ba. Kuma na rantse da girman Allah sai da na ce mata kar ta kashe ta amma bata ji har sai da ta cakawa mijinta wu a garin kashe budurwar, don Allah Baffa ka yi ha uri," Aunty Zubaida ta fa i tana ihu. "Don ubanki har kina da bakin ce min in yi ha uri? Yanda kika kaso na ki auren haka kike son kashe na ar uwarki ko? To maza ki ha a kayanki ki wuce wajen Hamma Tukur a Yola yanzu nan kada zuciya ta ebe ni in yi aikin dana sani!" "Modibbo ka bar gidan nan kar yaran nan su saka maka hawan jini, ko kuma ka shige akinka ka kulle ofa har sai hankalinka ya kwanta." Fa in Inna arama. Jefar da bulalan Baffa ya yi tare da wucewa side insa. Umma kuma ta kalli Marwanat tare da nuna mata hanyar waje. Jiki na tsami ta mi e tana sharar hawaye ta fice daga akin tana jin wani irin tsanar Laushi a cikin zuciyarta. Da sassafe wajajen arfe bakwai da rabi, Habib saurayin Ladi Katifa ya nufi akin Laushi hannunsa ri e da ledar take away guda biyu a cikin leda da kuma wani madaidaicin flask ya yi knocking ofar. A wannan lokacin Laushi ta na cikin bargo tana bacci don sosai jikinta ke mata tsami. Meema ce ta farka tuntuni har ta shiga bayi ta yi alwala ta yi sallah, kwanciya kawai ta yi cikin bargon a bayan mahaifiyarta wacce tun jiya ko juyi ba ta yi ba bare ta tashi ta yi sallah. Jin knocking na biyu, sai ta yaye bargon ta sauko daga kan kadon tare da saka silifas sannan ta nufi ofar tare da fa in, "Who is that?" Murmushi Habib ya yi jin muryan Meema, don haka nan Allah ya aura masa aunarta. "It's me, Uncle Habib. I brought breakfast for you and your Mom," ya fa i still murmushin be bai fuskansa ba. "A minute please! Let me talk to Mom first, she's sleeping." Ta fa i tana arin juyawa ya yi saurin dakatar da ita, "No, don't wake her up! Ki bu e kawai ki kar i breakfast inki," Habibu ya fa Sai da Meema ta juya ta kalli Laushi da ke bacci sannan ya juyo ta kalli ofar, a hankali ta mur ofar akin