← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 143

Sashe 9

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

angaren Hajja Lanti kuma anyi disappointing
in ta. Domin kuwa wanda za suyi alkarla dasu akan za ta ba su
aruwai uku masu tashe daga cikin karuwan gidanta. Sai ga shi tsawon wata guda bata gan su ba. Gashi ta riga ta kwallafa rai da nairorin da zata samu dasu. Shiyasa da ta samu labarin Laushi a wajen Ladi Katifa ta matsa mata akan taje ta taho mata da ita.
Gangan Laushi ba
aramin za
i da tashe yake ba a gidan Hajja Lanti. A rana idan ba ayi fa
a akan ta sau goma ba to tabbas za ayi fiye da so biyar. Don samarin karuwan da ke gidan da dama sun koma jam'iyyar Laushi. Meema kuwa ba
aramin wahala take sha ba. Watanna goma sha biyu cif ta yaye ta acewarta tana hana ta rawar gaban hantsi. Domin mafi yawan lokuta sai suna tsaka da she
e ayarsu take saka babin kuwa. Sun yi fa
a da samarinta babu adadi akan Meema. Wani lokacin idan ta rasa ciniki saboda Meeman, duk da
antar yarinyar haka za ta saka bayan hannu ta mammake ta.
Lokuta sun shu
e, satittuka sun lula, haka shekaru sun ja. Domin yanzu kwanan watan ishirin da uku ne, watan hu
u, shekarar dubu biyu da takwas (04/9/2008). Wanda yayi daidai da shekarun Meema takwas cif-cif.
" _Happy birthday to you! Happy birthday to you!! Happy birthday, Happy birthday day, Happy birthday to you_"
Kusan rabin
an gidan ne zagaye a ita. A gabanta kuma
atoton cake ne mai rubuce da sunanta a tsakiya sai candle
in dake zagaye da shi. A tare ita da Salma nice suka hure candle
in sannan suka yanka cake
in tare. Hannu ta kai ta gutsiro cake
in tare da kai wa saitin bakin Salma nice, sai ta yi saurin turawa Ladi Katifa a baki tana dariya.
"Yau naga lalata ni Salma. Inci kashi da fitsarinki amma shine za ki fara bata kamun Ni! Ni da ke ne wallahi a cikin gidan nan."
"Sorry Uncle Salman...... Au! Aunty Salma. Bu
e baki in saka maki." Fa
in Meema tana dariya
asa-
asa saboda ganin dagaske fushi Salma nice
in ta yi.
"To ya na iya da samarin kakannina ina gudu suna bina. Haka nan zan bu
e bakin." Ya fa
i tare da bu
e bakin ita kuma ta saka mata.
Nan da nan gidan ya harmutse da sauti. Duk wannan shagalin da ake yi, Laushi bata wajen tana can
aki sa sabon saurayinta kasancewar tsayayyen dadironta da ya
auke
awainiyarta kaf har da na Meema ya bar garin domin sana'arsa kuma ya fa
a mata zai kai wata guda. A wannan lokacin da kowa ke raye-raye da shaye-shaye, Meema wajen cake
in ta ta nufa tare da yanko ka
an daga ciki domitm kaiwa mamanta.
Tun kamun ta kai
ofar
akin gabanta ke wani irin bugawa da
arfi kasancewar tana matu
ar tsoron mahaifiyarta don bata mata da wasa. Kyara ce sosai a tsakaninsu don mahaifiyar cewa take dalilin Meema
in za
in da take dashi ya ragu saboda ta fito ta jikinta ta
ara ta. Akwai wani duka da ta ta
a yi mata sai da ta kwanta a asibiti daga ta tambayeta wanene mahaifinta saboda a school ana mata dariya wai bata da uba. Tun da maman ta yi mata wannan dukan bata kuma tambayanta ba. A wajen mutane uku kawai take samun kula; Salma nice (Salmanu), Ladi Katifa da kuma Sadiya (Sadisu).
Hannunta har rawa yake yi wajen mur
a handle
in kofar. Labulen ta
aga ta shiga
akin. Cak ta tsaya tana kallon mahaifiyar nata kur, duk da ba wannan bane karon farko da ta ta
a ganin ana tarayya da mamanta ba.
agowa da sauri Laushi ta yi tare da mulmulo ashariya sannan ta ce, "Yau ma kin yi min la
en ne domin ki ga yanda mahaifinki ya samar dake?"
Girgiza kai Meema ta yi jikinta na rawa. Don duk wannan maganar da mahaifiyar ta ke yi, shi saurayin da ya kasance bayarabe ko gizau bai yi ba sai ma cigaba da kusantar mahaifiyar ya ke yi. Juyawa Meema ta yi da sauri za ta fita suka ci karo da asalin dadiron mahaifiyar tata ya shigo
akin. Wani irin ture bayaraben Laushi ta yi tare da rarumar zanin gado ta lullu
e jikinta.
"Don abu kaza-kazanki Ni zaki ciwa amana? Yau sai kin raina kanki." Yana gama fa
in haka yayi kwallo da Meema sannan yayi kukan kura ya cafki zanin gadon da ta lullu
e jiki da she ya yar ya hau wankawa fuskanta mari yana ha
a kanta da bango. A gigice Meema ta mi
e ta nufe sa domin Allah ya
aura mata wani irin
aunar mahaifiyarta. Wani plate
in da suka gama cin abinci a tsakar
akin ta
auka ta jefi dadiron da dashi. Kamar an saita sai a
eyarsa. Da sauri ya dafe wajen tare da juyowa ya nufo kan Meema. Jikinta ne ya hau wani irin rawa ta hau fa
"Sorry! Sorry!! Sorry!!!"
Chapter 9 · 0% Book details