Sashe 118
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
faruwa ba. Wani tsanar baffaninsu ne ya dirar masu a zuciya ganin babu wani yun uri da su kai na hana su tafiya da iyayan na su. Nan da nan sai aka canza magana wai ai sun ha a baki ne 'yan aki aya (wato su baffa eldo) domin su cinye dukiyar Babiyo ganin yana can rai a hannun Allah. Bala'i sosai aka yi a wannan ranar har sai baffa Ahmadu wanda shine auta a akinsu Babiyo ya kira meeting in gaggawan a akin Babiyo ya tsawatar sosai tare shimfi a layi akan duk wanda ya sake furta makamacin maganar da ke yawo sai ya au mummunar mataki. Kuma daga yanzu bai son a sake auko kowacce magana har sai Babiyo ya dawo anji daga gare sa. Ya kuma yi ari bayani da fa in in sha Allah Babiyo da afafuwansa zai dawo cike da oshin lafiya. Da wannan maganar aka samu tarzomar ta an kwanta amma dangin su baffa Mahmud da Tukur ta ciki na ciki. Can state CID akai da su Baffa Tukur kuma a can suka taras da Hafiz driver wanda ya kusa sati a can in. Gaba ayaa ya lalace fuskansa ta moka e sabida dukan da yake amsa. Idonsa aya yafi aya girma kuma sunyi ba irin a zagaye tamkar mai bleaching. Ko da ya ga su Baffa Tukur murmushin jin da i ya yi don ya san suma za su amshi nasu ki in a sama. _JAWAAD_ Zuciyarsa tamkar za ta soye haka yake ji saboda ba in cikin abunda ya faru a asibiti. Ga Khairat da yanzu kwata-kwata bai gane kanta, ya yi lallashin ya yi fa an har ya gaji. Babu wani magana mai da i a tsakaninsu, balle su ha a wajen kwanciya. Abinci dai tana daurewa ta dafa masa ta aje a dinning daga nan ta shige akinta ta kulle. Don haushinsa sosai take ji. Ga laulayin da ta ke yi mai zafi amma taurin kai da haushinsa da ta ke ji ta gwammaci ta mutu da ta bari ya taimaka mata. Har dur usawa ya yi ya bata ha uri amma ta i saukowa. (wannan gadon banzan naku dai bai yi ba sam, haba! Kamar wanda kafurai suka dafa abinci da gashinsu suka ba ku kuka ci _HABIB_ Shikam angarensa da sau i kasancewar matarsa ita bataa san komai ba. Allah ya ta aita Marwa ba ta nufi gidanta ta gumtsa mata ba, kuma su da ma can suna san junansu don Habib in shi ya,ganta ya ce yana so. Duk ya ji kishi sosai da ganin Abdul-Hameed na son abunda ya ke so, sai ya ji ya samu relief a kan abunda Jawaad ya yi mata. Ko ba komai za su yi 0-0 shi da Jawaad in, shi da ya ci amanarsa bai samu ba, shi ma kuma bai samun ba. Ya ji ya ha ura da Zeenah ne kawai ganin abunda ya faru a asibiti da ya tabbatar masa da daga shi har Jawaad in ba son su take ba, Abdul-Hameed ta ke so. Kuma ya san idan akwai wanda ya cancanci auranta a cikinsu to Abdul-Hameed in ne. Don haka shi zuciyarsa wasai take. Dama kuma abunda ya fi so shine Zeenah ta shiryu ta bar aikata katuwanci ta natsu waje aya ta kula da 'yarta kuma ta zauna ashin kulawar namiji, bima'ana ta yi aure. Kuma yanzu Alhamdulillah burinsa zai cika. _BAFFA MODIBBO_ Sun samu nasarar samun jirgin da zai tashi zuwa Lagos. A ranar suka tafi har da Marwanat don baffa ya ce zaman ta a Ar o Barkin o matsala ne sabida bata da hankali. Gwara ta zauna a wajensa har sai ana gobe su Babiyo za su dawo sai suma su dawo tare. Kuma kamar yadda ya al arwata washa gari ga shiga bincike akan lamarin Meema. Tashin farko wajen Division in 'yan sanda da suka wamushe Sabo da Kaza ya nufa, sai dai bai yi mamakin jin an saki shi Sabo da kazan ma saboda a Nigeria ne nan in. Sai dai ya samu nasarar zuwa Prison ya gana da Yasaar. Sai dai ganawar bata amfana masa komai domin dai Yasaar ya samu ta walwa hakan ya saka babu wani bayani da ya samu daga gare shi. Kai tsaye ya tafi cibiyar bincike ta nan Lagos ya sanar masu abunda ke tafe da shi. Sabida matsayinsa da sanin shi ko an wanene cikin gaggawa aka shiga bincike babu kama hannun yaro. A cikin sati biyu kacal aka nasarar cafke Sabo da Kaza da kuma abokin Yasaar wato Layos da ya gudu asar Uganda. Har Uganda aka je aka dawo dashi. Kama Sabo da Kaza ya saka aka gano manyan mutane da ke harkar safarar ananan yara da miyagun wayoyi kuma duk akai ram dasu bayan bayyana hujjoji. Da aka gama ha a duka hujjoji kuma akai kotu da su wanda ana ne Layos ya shaidawa al ali a kotu cewar Yasaar sayar da Meema ya yi a wajen wani mai suna Adelbarto wanda shi sam bai san sa ba, ya san dai asar Colombia ne amma wallahi bai san komai a kansa ba. aramin tashin hankali Abdul-Hameed ya shiga da jin hakan ba don yana cikin kotun kasancewar tun lokacin da baffa ya kira sa awaya yavshida masa jibi za a shiga kotu ya biyo jirgi ya taho Lagos A take aka yankewa Sabo da kaza da mu arrabansa da hukuncin kisa ta hanyar rataya. Layos kuma zaman gidan kaso na din-din-din. Bayan sati guda aka maido da yara anana da aka tura su asa daban-daban domin karuwanci. Wasu dai ba a same su ba sabida an riga da an gididdiba su an saida part-part in jikinsu. Abdul-Hameed kuwa zuciyarsa har wani fat-fat-fat yake lokacin da ya je duban yaran shi da Habib ko akwai Meema a ciki. Sai dai har suka gama duba 'ya'yan ba su ga Meema a ciki ba. Haka suka dawo gidan baffa Modibbo da sakakkiyar gwiwa. Du ar da kai kawai Abdul-Hameed ya yi hawaye na kwaranyo masa. Hannu Habib ya kai ya daddaki kafa unsa tare da fa in, "Kai ha uri abokina, mu cigaba da ro on Allah in sha Allah za ta bayyana." Hawaye sosai Abdul-Hameed ya ke yi kamun ya ago kai ya kalli Habib sannan ya mayar da ansa asa yana murza hannunsa kamun ya furta, "Wallahi Zeenah nake tausayi. Ban san wani hali za ta shiga idan ta samu wannan labarin. Ni zan tafi har can Colombia domin nemo 'yarmu. Hankalina ba zai kwanta ba sai na cikawa Zee muradinsa. Ba zan iya jure ganinta cikin tashin hankali da kuka a kullum ba." Wannan karan Baffa Modibbo ne ya yi magana, "Abdul-Hameed yanzu idan ka tafi Colombia ta ina za ka fara nemo Meema? Zuwa za kayi ka fara nemo Adelbarto? Ka sansa ne, ko kuma ka san a inda yake? Ka san state nawa ne a Colombia? Idan na fahimce ka kenan za ka zagaye kaf state in da ke Colombia domin neman su ko? Hmm ka fa abunda hankali zai auka don Allah! Babu inda za ka je daga nan sai Abuja. Ba za ka yanke komai ba sai Babiyo ya diro asarnan. In sha Allah sun kusa dawowa saboda jikin Babiyo sun ce da sauki sosai don har yana takawa da afafunsa yanzu. arfin jikinne kawai bai dawo sosai ba. Zeenah kuma ka bar komai a hannuna. Ni da kai na zan mata magana. Tare za mu koma idan za ku tafi" Jinjina kai Abdul-Hameed ya yi sabida gamsuwa da maganar da Baffa Modibbon ya yi. Kwaba aya suka kara a Lagos suka tattaro suka dawo amma banda Marwa. arar shigowar motarsu Zeenah da ke zaune a asa Nenne na mata tsifa ta yi saurin fizge kai ta mi e tsaye gabanta na wani irin bugawa, jikinta babu abunda ya ke yi sai rawa har dai da Nenne ta ri ota ta zaunar da ita a kan kujera. Shigowar baffa Modibbo, Isma'il, Habib da Abdul-Hameed sai ya ara gudun kyarmar da jikin Zeenah ke yi sai wulga idanu take yi ko Allah zai sa ta yi arba da 'yar. Ganin har sun zauna akan kujera Meema bata shigo ba sai ta saka tafukan hannunta ta rufe idanu tare da fashewa da kuka mai sauti. Da sauri Abdul-Hameed ya koma kujeran da ke kusa da ita ya soma lallashinta da maganganu masu sanyaya zuciya. Sai hakan ya ara aga mata hankali saboda tabbacin da ta samu akan ba a ga Meemanta ba. Baffa Modibbo ne ya yi gyaran murya ya soma janyowa Zeenah ayoyi da hadisai da ke magana akan yarda da addara. Sai da ya yaga zuciyarta ta yi taushi sannan ya fa a masu abunda ya faru a Lagos in. Ka an ya rage zuciyar Zeenah bai buga ba, don gwara ace taga gawan Meeman za ta fi samun kwanciyar hankali ko da kuwa za tai kuka ta san dai Allah ne ya auki abunsa. Yanzu kuma da ganin ta ne ba ayi ba kuma ba a san inda ta ke ba, wani hali take ciki ba hakan kawai ya isa ya kashe ta da ranta don ta san ita da farinciki da kwanciyar hankali sun yi bankwana. Wannan ranar dai Zeenah ko ruwa ya kasa wucewa a ma ogwaranta, cikin dare ta yanke jiki ta suma. Nenne, Baffa Bel o da Ramadan suka kwashe ta su kai asibiti da ita. Gwajin farko ya nuna masu jininta ya mugun hawa, kuma idan bata kwantar da hankalinta ba irin abunda ya samu Babiyo zai iya samunta (wato stroke). Nenne ta garga i Ramadan kar ya kuskura ya kira Hameed ya fa a masa a cikin daren nan, ya bari sai gobe. Washa gari da safe hankali tashe ya zo asibitin yana ta fa a akan don me aka i sanar da shi tun jiyan. Da ya shiga akin da Zennah ke ciki kawai sai ya fashe mata da kuka bayan ya aura kansa a kan gadon da take kwance hannunsa ri e da nata. Da ayan hannunta ta kai kansa ta shiga shafawa hawaye na zubo mata. agowa ya yi ya kalleta tare da fa in, "Yanzu ke ma so kike na rasa ki tamkar yadda muka