Sashe 122
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuma ko tari ba ya cigaba da karyawarsa. "Zee ki yi serving ina ma, wallahi jiya saboda tunanin ki ko abincin dare ban ci ba. Ga baffa ya ce kar in kuskura in zo nan in a jiyan. Ni ka ai na san halin da na shiga wallahi. Har mafarki sai da na yi wai baffa ya dukan min ke!" Tsam Mama Hafsat ta tashi hannunta auke da plate in abincinta, kuma dama daga kujeranta sai na Zeenah, sai Abdul-Hameed ya yi saurin tashi ya koma inda Mama Hafsat ta tashi tare da furta, "Thank you mamana." Baffa aleri ma sai ya auki nasa plate in ya bi bayan matarsa. Ganin haka su Adda Maryam duk sai suma suka tashi suka bar su daga Zeenah in sai Abdul-Hameed afa Zeenah ta kai ta take afarsa da arfi har sai da ya furta "Auuch!Mai na yi?" Dan zaro masa idanu ta yi tare da fa in, "Can't you see what you've done! Wallahi sam babu ushin kunya a tattare da kai Lovey-Dovey. Kai ne fa ka kori baffa da mama har da su Adda Maryam." "Babu ruwana, sun ga damar tashi ne kawai. Ba ki yi kewa ta ba jiya? Ni fa kasa bacci na yi." e baki ta yi tare da harararsa sannan ta ce, "Yaushe zan yarda bayan kana cen tare da amaryarka!" ta fa i sounding a little bit jealous. Kafa ta ya yi da idanu, can kuma ya saki wani sanyayyiyar murmushi yana mai jin da in kishinsa da ya gani a cikin idamunsa. "Shiyasa na osa in auke ki in killace a gidana kema ina baki farincikin fiye da yadda ake baiwa amaryar tunda kishi kike da ita." Wannan karan bayyanar kishinta sai ya ninku fiye da na da har ta mike fuuu za ta nar wajen ya yi saurin ri o hannunta tare da fa in, "Calm down, haba Zee-meed. Tsokalarki kawai nake don in ga kishina a idanunki kuma na gani na ji da Robar butter ta auko ta buga masa a kai tare da fa in, "Allah kar ka sake." "Allah ba zan sake ba!" ya fa i da irin muryanta duk sai suka fashe da dariya. Yau ma dai Babiyo bai samu ganawa da family din nasa ba sai bayan isha'i saboda ba in da ya ke ta samu manya-manyan mutane suna masa barka da dawowa da kuma ya jiki. Bayan isha'i gaba aya aka ha u a makeken fadar Babiyo kamar yadda aka saba idan za a gudanar da meeting. Sai dai wannan gujeru biyu ne a gefe da gefen kujeran Babiyo, shi yana zaune a na tsakiya, Inna arama a gefe dama, Inna Jume a na hagunsa. Mamiyo kuwa tana daga gefe zaune tamkar wata zararriya sai wulga idanu take yi. Ta yi ba i ta rame ga wani bushewa da la anta suka yi tamkar wacce ta shekara ba ta sha ruwa ba. Daga gefenta kuma malan mai huluna ne hannunsa biyu cikin ankwa sai sharar hawaye ya ke yi. Hafiz informer da su Baffa Tukur suma a gefe guda don Babiyo shi da kansa ya saka aka kawo su nisa jagoranci hukuma sai dai su suna waje suna jira. Baffa eleri zuciyarsa ce ta motsa, jikinsa sai kyarma yake yi sai da an uwansa baffa Gi o da ke kusa dashi ya dam i hannunsa yana shafawa tare da maimaita masa inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un har shima ya yi nasarar cafkewa ya shiga maimaitawa. "A bu e taro da addu'a kamar yadda aka saba!" Babiyo ya fa i a dake. Don yau a ainahin tsohon Babiyonsa ya fito. Baffa Ciroma ne ya soma jero addu'o'i mai tsayi, don sai da ya kwashi mintuna goma yana yi. Kowa a wajen sai da jikinsa ya yi mugun sanyi. Bayan kammala addu'a Babiyo ya yi gyaran murya tare da soma fa "Kamar yadda kowa ya sani, wasu abubuwa da dama sun faru a cikin wannan gida wanda da yawanku suke neman arin bayani. Musamman ma kamun Tukur da Mahmud da DSS suka yi a cikin gidannan bayan tafiyata jinya asar India. Kuma na samu labarin irin tarzomar da iyalansa suka tada saboda ba su san abunda suka aikata ba, ko kuma sun sani san zuciya ya saka su ka aikata abunda suka ga dama don bana asar. To ina so duk wanda bai sani ba ya sani ni Adam inkiya Ar o Barkin o ni da kaina na umarci DSS da so zo gidana su kama 'ya'yana saboda ta'addancin da suka aikata sabida son zuciya da kuma keken eran da mahaifiyarsu ta aura su akai. Ha a Lauratu ta cutar dani kuma ta cutar da zuri'ata ainun. Ni dai ba zan ta a yafe mata ba, kuma a yau a yanzu za ku ji abunda Lauratu ta aikata ita da 'ya'yanta da bakunansu. Yana kawowa nan sai ya kalli Hafiz tare da fa in, "Na ri e ka tamkar ana dana haifa, amma saboda son zuciya ka ha a kai da matata kuka ci amanata tare da yi min illa mafi muni saboda abun duniyar da lokacin da na tara ko auranta ban yi ba. Shin mai na aikata maka a duniyar nan da kai min haka? Na baka muhalli a cikin gidana. Na baka aiki kuma na yanka maka albashi mai tsoka, na auke duk wata awaimiyarka da na iyalanka, shin abunda za ka saka min dashi kenan?" Kan Hafiz a asa babu abunda ya ke yi sai zubda hawayen nadama. Bakinsa na rawa ya furta, "Kai min aikin gafara Babiyo. Wallahi tsautsayi, kwa ayi da rabon shan wahala ne ya jani na aikata komai. Idanuna sun rufe babu abunda suke gani sai abun duniyar da Mamiyo ta haska min zan samu matsayin kasona idan ha arta ta cimma ruwa. Ka gafarce ni yalla ai!" ya arisa maganar yana mai fashewa da kuka. Kau da idanu daka kallonsa Babiyo ya yi ya mayar kan malam mai huluna tare da fa in, "Kai kuma kafirin bawa, kuna shiga rigar maluntuka kuna shirka tare da ta ar da jama'ar da suka yarda da ku. Mecece ribarka akan abunda kake aikatawa na cutar da bayin Allah? Shin baka tsoran ranar mutuwarka ce, ko kuma ka auka baza ka mutu bane? Kai ne ka yi min sihiri na tsani 'ya'yan Maimunatu har na kore su a cikin gidana ina mai jin zafinsu, sannan kai wa jikana da jikata sihiri suka aikata zina har suka haihu. Hakan bai isheka ba sai da ka kuma mata sihirin da ta shiga duniya ta cigaba da aikata sa on Allah. Bayan haka ka kashe min mutane biyu da nake matu ar so a rayuwata, ka kashe min anina da na raine sa da hannu ta hanyar aika aljanu suka katse masa birkin mota ya yi hatsari, ka kuma bata gubar da Lauratu ta yi amfani da shi ta sha awa matata har sai da ta bar gidan duniya. Mai suka tsare maka!" Babiyo ya fa i da arfi yana hawayen ba in cikin tuno da mutuwar matarsa da an uwansa. Mama Hafsat da Marwanatu curewa su kai waje guda suna kuka sosai jin Mamiyo ce sanadin mutuwar mahaifinsu. "Yalla ai ni ban sanka ba, ban kuma san komai a kanka ba kuma haka kazalika babu abunda kai min. Matarka ita ce ta zo wajena domin biyan bu atarta. Tun tana budurwa muke hul a da ita. Sai dai ba mu sha u da ita sosai ba sai lokacin da ta kasance cikin gidan. Ta zo da an bararta a kan na taimaka na bu e mahaifarta ta yadda duk lolacin da tai tarayya da mijinta ya kasance wan namiji zai saka mata saboda tana so ta zama ita ce da gida ganin uwargidanta 'ya'ya maza take haifa........." Wani wawan tsawa Mamiyo ta daka masa da arfi wajen kiran sunanta, "Malam! Ka iya bakinka." "Cigaba da magana" Babiyo ya fa i yana gyara zama. Mamiyo kuwa wasu zufa ce ke kwaranyo mata na tashin hankali da tsoron abunda ta jima tana burnewa zai bayyana a yau. Har wani zawo-zawo ta ji yana neman zubo mata. Malam mai huluna ya cigaba da magana, "Ni kuma da jin haka sai zuciyata ta kwa aita min ita, sai na yi amfani da burinta na isar mata da bu atata amma sai na nuna mata aljanu ne ke bu atar hakan ba ni ba. Da farko i ta yi ta zage ni kaf, amma asirin da na mata na cusa mata sha'awata ita ta dawo da ita gare ni muka aikata sa on Allah. Ikon Allah kuma sai ta samu ciki. Ni da kaina na yi duba na gano cikin nawa ne. Amma bai fa a mata ba har sai da ta haihu ta haifi Tukur." Gaba aya akin aka auki sallalami, Mamiyo kuwa ta fashe da kuka yayin da Baffa Tukur ya nufi kan malam mai huluna yana fa in, " arya kake wallahi! Kai ba mahaifina bane." "Ka koma ka tambayi mahaifiyarka gata can idan arya nake yi." Malam mai hulana ya fa i yana yiwa Tukur in kallon auna. Jikin Baffa Tukur ya hau rawa yana kallon mahaifiyar tasa da kunya ya saka ta sunkuyar da kai asa tana kuka. Babiyo kuwa wani irin tsit ya yi idanunsa sun ka a sun yi jazur, sai kallon sashin da Mamiyo take ya ke yi without blinking. Malam mai hulana ya cigaba, "Haihuwar Tukur ta saka Mamiyo farinciki matu a ganin itama ta fara ajiye magajin dukiyar Babiyo. Sai dai tun daga wannan lokacin ta shiga yi min tamkar boss. Umarni ne kawai tsakanina da ita. Hakan ne ya saka na fito aro- aro na fa a mata abunda ta haifa ba kai ne ubansa ba ni ne. Sai ta i amincewa ta zazzageni amma ni kuma sai na yi ta mata barazana tare da fa in zan tona asiri. Hakane ya saka mu kai DNA test domin tabbatar da an nawa ne ko naka. Da result ya fito sai ya tabbata a nawa ne. Mamiyo ta shiga mugum tashin hankali domin kullum cikin kuka take. Hakanan ba don ta so ba muka ulle kamar da amma kuma ban kuma mu'amala da ita ba har ta samu cikin Lawal wanda shi