← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 143

Sashe 75

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a. PA inta na bayanta tare da wasu matan suma kowacce taci gayu. " _Dole ne a hukunta gidan rediyon da kuma jaridar da ke arin ata sunan mijina da kuma nawa. How on earth zan yi wannan furucin a kan mijina? Wannan abun ba daga ko ina ya fito ba sai daga wajen an adawa ganin yanda mijina ya samu kar uwa a wajan al'ummansa kasancewarsa adali kuma shugaba nagari. Kuma ina so jama'a su sani, ni Asma'u Sulaiman ban da hannu a cikin wannan magana da ta fito, rusheni ake son yi a wajen mijina? To mahassada ku sani ni da His Excellency mutuwa ce zata raba mu! Kuma a yau innan sai an kama duk wata jarida ko gidan rediyon da suka ya a wannan anzon kuregen da sunana. Jama'a ina mai baku ha uri!_" arisa maganar tare da aga hannayanta biyu sannan ta juya ba tare da ta amsa tambayoyin da an jaridar ke watso mata ba, sai dai securities sun hana su isa gare ta. "PA, ina son hotunan nan su yi yawo a social media a daren yau. Ina son mutanee su rikice da sukar His Excellency Abdulhameed har sai ya ji tamkar ya yi murabus daga kujerarsa. Ita kuma shegiyar ha iyar zuciya na ke so ta yi ita da shegen tsumman tsohon nan da har yanzu na rasa uban mai ya ke jira bai gamaa auka ba a cikin duniyar!" _Bogata Colombia_ Suna sauka a airport kai tsaye suka hau shirin ya ar Esmeralda. Dama tun a can Mexico su kai waya da Leonardo a kan ya same su a ke an wajen da suke ha uwa idan suna son aiwatar da wani abun sirri. Suna isa wajen suka taras da Leo har ya iso shi da Mateo. Da mugun sauri Leo ya isa inda Meema ta ke tare da rungumeta sannan ya yi kissing kumatu da goshinta tare da fa in, "Are you okay?" a masa kai ta yi tare da shiga wani aki ta fiddo da wata taswira ta shimfi a a kan wani aton tabur in da suke packaging cocaine sannann ta shiga nuna masu hanyar shiga cikin gidan Esmeralda har zuwa bedroom inta inda a nan ne suke son tattaro duk wata hujjar da ke nuna ita in shahararriyar ar ta'adda ce. Kasuwa su ka yi su hu un, Meema za ta tafi gidan Esmeralda auko sirrinta ita da Leo wanda shi ya yi insisting haka sabida ya bata kariya a cewarsa, Mateo kuma zai tafi makaranta ya auko yarinyar Esmeralda da bata wuce shekaru takwas ba zuwa tara ba, Diego kuma zai kasance a wajen taron campaing da za ta yi a gobe misalin arfe hu u na yamma. Gaba aya sun gama tsara yanda za su tarwatsa Esmeralda tare da kwance mata zani a kasuwa a gaban jama'ar da ke mata kallon waliyyiya. Kai tsaye suka nufi can inda suke ha a cocaine, Meema na shiga da gawar Isabella suka ta fara cin karo cikinta a fafare. Wani irin ihu ta saki tare da rungumo gawar a jikinta tana wani irin kuka. Du awa Leo ya yi domin ago ta amma ta ture sa da arfi tare da ara rungume gawar Isabella tana kuka da iyakacin zuciyarta. Kallon da su ka yi wa juna na arshe ta ri a kallo yana giftawa a idanunta wanda hakan ke ara tunzurata. Alajendro ne ya iso wajen tare da cafko gashin Meema ya ha a kanta da tebur sannan ya dumbuzo cocaine a hannunsa ya shiga sha a mata. Wani irin gigicewa ta yi tare da soma gani dishi-dishi. Ihu mai arfi Leo ya yi tare da cafkar wuyan Alajendro in ya damfara a asa sannan ya shiga buga kansa da bango. Wani irin dambe suka shiga yi tamkar za su kashe juna. Sauran mutanan da ke wajen kuwa, babu wanda ya yi yun urin raba su sai ma ara zuga su da suka yi. Duk da ciwon da ke hannun Leo sabida harbin da aka masa, hakan bai sa ya rasa cin galaba a kan Alajendro ba, don sai da ya masa jina-jina sannan ya zaro bindiga tare da kicking ya sai ta kwanyar Alajendro A dishi-dishin da take gani ta isa wajen tare da ri e hannun Leo amma kuma kasancewar jikinta ya sake kuma ta soma fita hayyacinta, sai ta fa a kansa luuuu. Cicci arta ya yi gaba aya tare da kai ta akin da ya kasance nata ne, ya shimfi ar da ita a kan gado tare da ja mata bargo. Sai da ya tsaya yana arewa halittarta kallo yanaa jin aunarta na ratsa ilahirin jikinsa sannann ya juya ya fita tare da rufa ofar ya murza key ta waje sannan ya saka key in a aljihunsa yanaa jin idan bai kashe Alajendro ba yau hankalinsa ba zai kwanta ba. Yana isa inda Alajendro ya ke a kwance yana numfashi sama-sama, ya kama afarsa ya shiga jaaa iii ya kaisa jikin bango sannan ya kom kan tebur in nan ya ciko hannunsa da cocaine ya sha masa, ya kuma cikowa ya sha awa masa. Sai da yaga kamar zai mutu sannan ya kyale shi haka tare da fiddo bindigar da ya soke jikin wando ya sai ta a tsakiyar kan Alajendro sannan ya saki kunamar. Wani irin tsartuwa jini ya yi daga wan kansa, ko shurawa bai kuma yi ba. Leo kuwa ji ya yi ya samu salama a cikin zuciyarsa ganin ya kashe wanda ya ta a masa annurin zuciyar. Sai da Meema ta kwashi awa bakwai kamun ta dawo hayyacinta, a hakan ma don jininta na da arfi don ita sam bata shan cocaine, Isabella ce ma ke an sha ka an-ka an. Su Leo kuwa ba a maganar su don sun gwanance wajen shanta. Esmeralda ta i ta gana da Meema, a cewarta sai ta gama da harkar campaing inta tukun za ta waiwaye ta. Washagari da plan insu suka tashi, Meema da Leo sun tafi gidan Esmeralda, Diego kuma ya jima a wajen da za ta yi campaing tare da saita sniper insa daidai inda Esmeralda za ta kasance a tsaye. Mateo kuma tuni ya auko ar a makaranta. Meema da Leo sun samu nasarar kwamusho hujjoji, yanzu jira kawai suke a soma taron. arfe hu u dot Esmeralda ta iso ita da ja kariyarta fuskan nan nata a washe sai agawa mutane hannu take. Mutane kuwa suka hau shewa suna turereniya domin gaisawa da ita. Sai da ta gaggaisa da wasu sannan ta isa matsayanta ta shiga jawabin yaudara. Wayanta da ke hannun ja kariyarta ne ya yi ara alamar kira ya shigo, aga kiran ya yi ya aura a kunnansa. Zaro idanu ya yi tare da isa inda take ya mata maganaa a kunne sannan ya nuna mata video in da akaa turo; arta ce Meema ta aura mata bindiga a kai. Excusing mutane ta yi da sauri tare da komawa gefe ta ara kallon video in ranta na aci. Nan take wani kiran ya kuma shigowa, wannan karan ita ta auka. Idanunta ta kai saitin da Diego ya ke ta ha iye wani malulu sannan t furta, "Ki kawo min ata ki ceci rayuwarki!" cikim harshen spanish. "Ke ce za ki kawo min Nicolas ki ceci taki rayuwar da na arki." Meema ta bata amsa. Ajiyar zuciya Esmeralda ta sauke tare da fa in, "Shikenan, na amince. Ina zan zo na amshi ata?" "Ke babu inda za ki, ki turo da Nicolas, ni kuma zan basu arki cikin oshin Lafiya." Yanke kiran Esmeralda ta yi tare da yi wa mutane uku daga cikin bodyguard inta magana sannan ta koma matsayarta ta cigaba da jawabi. Body guard inta kuwa kasancewar ta ce masu kar su yi anything stupid, su ba su Nicolas su kar o mata arta ita ta san mai za ta yi gaba. Hakaa ce ta kasance, sun yi musayar ba tare da an samu wata matsalaa ba. Hankalin Meema ya an kwanta ganin Nicolas cikin oshin lafiya. Dagaa nan babu inda sukaa nufa sai hukumar NLA suka bayaar da duk wata hujja da ke nuna oyayyiyar halin Esmeralda in sannan suka kira Diego tare da ce masa ya janye. A daidai kuma lokacin Esmeralda ta yi umarni da a nuna tan ameman sabon makaranta ta marayun da ta kuma bu ewa, sai dai maimakon hotom haka ya bayyana, sai hotonta ya bayyana lokacin da ta yi amfani da bindiga ta fasa kan wani jami'in NLA, daga nan video ya ri a canzawa zuwa ta'addacin da take y kalaa-kalaa har da kashe jarirai da take yi tanaa sakawa ana fafe cikinsu a saka cocaine a ciki domin fitar dashi zuwa wata asa. Aikuwa mutane suka hau ihu suna tsalle domin cafkota. Tuni wajen ya hargitse da harbin bindiga dagaa ja kariyarta suna kashe mutane har sukai nasarar sakaa ta cikin mota suka ja motar. Sai dai basu yi tafiya mai nisa ba hukumar NLA suka zagaye su. Bayan kwana biyu aka gabatar da Esmeralda a kotu tare hujjoji da ke nuna ta'addacinta. Take kotu ta yanke mata hukunci kisa ta hanyar sakaa mata hular lantarki a lantarke ta har sai ta mutu ita da mu arrabanta. Bayan sati aya Meema, Leo, Diego da Mateo suka kai Nicolas gidan marayu. Ba aramin kuka Meema tasha ba lokacin da yaron ya rungumeta yana tambayanta ina mamansa. Haka ta baro orphanage in jikinta a mace. Kallonsu ta yi gaba ayansu bayan ta rungume su aya bayan aya tare da fa in, "I appreciate what you did to me. And I want you to know that I will never forget you. I'm saying good bye to your cus I'll be leaving to my country tomorrow. Will come back to you as soon as I finish my task." Da wani expression Leo ke kallon ta tun da ta soma magana ko kyafta idanu bai yi ba. Sauran kuma rungume ta suka sake yi aya bayan aya suna mata addu'a sannan suka wuce domin basu waje ita da Leo don duk sun san irin aunar da yake mata. Wani irin juyo da ita ya yi har sai da suka ha e da juna tare da soma magana cikin yaren spanish "Me kike
Chapter 75 · 0% Book details