Sashe 22
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arnar da kake shukawa. Allah ya isa tsakanina da kai kuma daga nan asibiti na yi domin ayi min gwajin cutar anjamau," fa in Marwa cikin kuka. "Yauwa gata can officer," fa in Salmanu an daudu yana nuna Marwanat matar Alhaji Nura. Da sauri Marwanat ta kalli ar saddar da ke arin arisowa wajenta. Sai kuma ta mayar da dubanta ga mijinta tare da fa in, "A haukanka sai ka bari matar nan ta ta a ni ko?" "Madam, you're under arrest!" Matar ta fa i tana mai nuna mata ankwa. "Under uban me? Uban mai na yi?" Ta arisa maganar tana kallon Alhaji Nura da ya sha mur. "Idan mun je office kya ji. Kiyi shuru kawai ki kama hanya mu wuce domin duk abunda kika fa a zai zama shaida a kanki," fa in police officer "Nura kana kallo za a wula anta ni a gabanka ba za ka yi magana ba?" Fa in Marwanat. "Uban wa kika tambaya da za ki zo nan in. Madam, ki ha a har da wa ancan matan guda uku. Kuma kar ku bada bailing su har sai mazajensu sun zo," fa in Alhaji Nura. alu inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Alhaji don girman Allah ka rufa mana asiri. Wallahi mazajenmu idan suka ji wannan maganar aurenmu mutuwa zai yi," suka ha a baki suka fa "Amma ni kuma kun yi gangami domin kashe min nawa auren ba. To duk sai kun je station wallahi. Matata ma na ce a tafi da ita bare ku in banza," yana gama fa in haka ya hau knocking ofar akin yana fa in, "Baby bu ofar na kwace wu ar. Fitowa in kai ki asibiti." "Wallahi baza ta sa u ba a shigo har cikin gidanmu ai mana cin fuska. Sa'a ma kuka ci saura an bala'in gida basu nan," fa in Salmanu an daudu. ofa Laushi ta yi tana le e. Ganin Alhaji Nura a ofar akin sai ta fito gaba aya tana gyara hannun bireziya. "Muje baby, kiyi ha uri zan biya arnar da ta yi miki," fa in Alhaji Nura ko kunya bai ji ba matarsa na wajen. Meema cikin kuka ta ri e hannun mamanta jikinta na rawa ganin har wannan lokacin jini ne sosai ke zuba daga kanta. "Wuce aki don ubanki! Tsayuwar me kike yi a nan? Ki wuce ki je ki cire kaya abincinki na can cikin tukunya," tsawan da ta buga mata ne ya saka ta sake ta da sauri ta koma gefe tana kuka. "Wato har ma shegiya kuka ajiye tare ke nan? Wannan ba ar taka ce Nura?" Fa in Marwa tana ance idanu. ala bai ce mata ba sai kama hannun Laushi da ya yi suka nufi ofa. A haukace ta bi bayansu tana zunduma manyan ashar........... #Team Laushi #Team Meema #Team Salma Nice #Team Marwanat #Team Alhaji Nura #Ladi Katifa #Rashidi #Drug Trafficking #Fornication #Adultry #Matan Sayyadee 08128755583 [2/10, 6:26 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 16 "Lallai yau Nura ka nuna min kai in cikakken an iska ne! A gabana za ka kama hannun karuwa domin kai ta asibiti? Ina matarka ta sunnar Nura! Saboda ka ga jar fata da manyan mazaunai wanda a ke rabawa mazan titi ko? Ka fa a min menene ban yi maka Nura. A ina na gaza? Ka ta a kawo min bu atarka na yi burus da kai?," Fa in Marwanat wasu hawayen ba in ciki na ziraro mata daga idanunta. Juyowa Laushi ta yi tare da yi mata gwalo sannan ta aura kanta a saman kafa ar Alhaji Nura tare da fa in, "Sweetheart jiri nake ji. Jinin da na zubar yana hawa min kai," a shagwa e kuma cike da kissa Laushi ta fa i hakan. "Kar ki damu, a hanya zan saya maki malt da madara sai ki sha. Ai jinin ne ya zuba da yawa," Alhaji Nura ya fa i yana satan kallon matarsa da gefen idanu kasancewar sakin baki ta yi tana kallonsu. e gaban mota ya yi domin Laushi ta shiga, amma sai Marwanat ta yi wuf ta shige gaban motar. Turu baki Laushi ta yi tare da fa in, "Kana kallo dai ko? Ka ce mata ta fita in zauna," Laushi ta fa i har da bubbuga afa kamar yarinyar. "Yi ha uri shigo nan baya ki zauna. Kyale ta zan yi maganin ta ai. Zan fara kai ta station sai mu wuce clinic a yi miki dressing," fa in Alhaji Nura kamae wanda aka yiwa sihiri. Sai da Laushi ta jefi Marwanat da wani kallo sannan ta shiga gidan baya inda alhaji Nura ya bu e mata. Zagayawa ya yi ya shiga mazaunin driver. Can kuma sai ya sauka ya rufe motar tare da isa wajen ar sandar nan ya ciro ku i dubu biyar ya bata tare da fa in, "Ki rabu da an iskan kawai. Ku kuma idan na ara ganin afafunku a cikin gidana wallahi sai na aure ku naga uban da zai saka a sako ku, an iskan mata marasa kamun kai!" Yana gama fa in haka ya dawo mota. "Ke aramar karuwa! Wallahi sai na ana miki ba in ciki a rayuwarki fiye da yanda kika min. Sai na saka an miki wula anci mafi muni. Sai kin gwammaci mutuwarki da rayuwa. Bayan mijina, na miki al awarin baza ki ara samun damar kwace mazajen wasu da salon makircikin ba. Ni Marwa iyar Saifullahi sai na ga bayanki. Kuma mijina sai na raba ku. Ki rubuta ki ajiye." Wani irin dariyar sha iyanc Laushi ta yi tare da fa in, "Ni kuma idan har ni iyar Ayuba ce ta sunna a yau in sai na gwada miki tsantsan barikina. Kin ce za ki raba ni da Nura ko? Nura ba ya aya daga cikin samarin da nake ji dasu suma kuma suke ji dani. Yana dai iya kacin bakin arinsa don na tabbata kamun ya miki abu aya, ya min biyar ko goma. To amma a yau, kuma a yanzu zan nuna miki karuwa ta fi matar gida!" Laushi ta arisa maganar da wani irin murmushin bariki. Marwanat za tayi magana kenan alhaji Nura ya dawo ya bu e motar ya shigo tare da saka seatbelt ya tada mota. Kai tsaye hanyar gidansa ya nufa wanda ya auke su mintuna ashirin da uku. "Fitar min a mota ki shiga gida. Kuma ka jira hukuncin abunda kika aikata idan na dawo," fa in Alhaji Nura yana mai zabga mata harara. "Nura, Allah tsine maka albarka! Na yi dana sanin aurenka a rayuwata. Macuci azzalumi an asara. Nura da haihuwar irin ka gwara ari wallahi. Mazinaci fasi i!" Marwanat ta fa i tana kuka sosai. Fitowa daga motar ya yi tare da zagayawa ya bu e gidan bayan ya ce, "Zo ki fita ko kuma in fito da ke da arfi. Kuma ki sani, duk zagin da kike min ina aga miki afa ne kawai saboda an da ke tsakaninmu. Fice min a mota!" Ya arisa a fusace. Kamun ta fito Laushi ta fito tana jiran ta fita ita kuma ta shiga gaba. Ganin fitowarta sai Marwa ta fito da sauri ta cacumi Laushi da dambe tana ha ata da jikin motar. Wani irin mahaukacin dambe suke yi a kan titi ga shi unguwar ba mai yawan mutane ba balle a raba, shi kuma Alhaji Nura ya kasa raba matarsa a jikin Laushi domin ba aramin daduma ta yi mata ba. Wata mota ce irar Honda ta yi parking. Da sauri yayar Marwanat ta fito daga motar ta nufo su Laushi tana undume- undumen zagi. Sai a wannan lokacin Marwa ta rabu da jikin Laushi tana haki tare da fa in, "Yauwa Aunty Zubee gwara da kika iso yanzu. Wannan ita ce ar iskar da ke aukewa Nura hankali. Ki duba fa ki gani, a gabanta yake ci min mutunci yana fa in in fitar masa a mota zai je kai ta a yi mata dressing ciwon da ya ji mata. Wallahi ba zan yarda ba sai na kashe yarinyar nan." "Mu kashe juna dai wallahi. Don ba fin arfina kika yi ba. Ko azu da kika ga na gudu don makami kike auke da shi a hannu," fa in Laushi wacce jini ke zuba a goshinta. Don tsumman da ta yaga a dakin kwalba lokacin da ta fa a domin ceton rai, Marwa ta cire wajen kokuwa da ita. "Kai! Kai!! Wannan wani irin hauka ne haka? Da girmanka da mutuncika, Alhaji Nura? Karuwa fa!" Aunty Zubee yayar Marwanat ta fa "Wallahi Aunty Zubaida don baki ga abinda ya min a gidan karuwai ba. Wallahi har tsirara an daudun nan suka so yi min kuma yana tsaye yana kallo," fa in Marwa. "Gaskiya ba zai yiwu ba. Sam ba dai cikin dangin mu ba. Mai yasa kamun ki wuce can gidan karuwan baki kira mu ba mun yo musu zuga guda?" Ta fa i maganar tare da cire gyalenta ta daura a ugu. "Mai muke jira yanzu Aunty? Muci ubanta tunda Allah ya kawo ki," fa in Marwa wacce tana rufe baki su kai kan Laushi da ta koma bayan Alhaji Nura dafe da goshi. Ture Alhaji Nura da ke arin dakatar da su suka yi tare da soma kaiwa Laushi duka ta ko'ina. Alhaji Nura ganin za su mata illa sai ya finciko Marwanat tare da wanke fuskanta da maruka har biyu hagu da dama sai da ta fa i sannan ya nufi kan Aunty Zubaida da ke ta aunawa Laushi naushi a hancinta. Ita kuma Marwanat na mi ewa ta yi cikin gida da gudu. Marwanat irin arfafa matan nan ne shiyasa Alhaji Nura ya kasa kwatar laushi a hannunta har sai da ya sha i wuyanta da arji taji bata numfashi sannan ta saki Laushin shi kuma ya wankawa fuskanta mari. Jini ta goshi da ta hanci haka yake zuba a jikin Laushi wacce duk azabar bai saka bakinta