← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 143

Sashe 103

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Da sauri ya fito daga motor don da da farko har ya yi gaba sai kuma ya dawo baya ganin kamar Jawaad. Shima kuma Amatu ce ta saka shi fita nemo mata tsamiyar biri da anyen ku ewa wai shi take son cin a wannan daren. Sai dai haka ya gama bulayinsa bai samu ko aya ba sai rake yana fatan ta sha ta kwanta ta barshi ya huta don gobe ya ke son komawa Lagos akan batun Laushinsa. Daam! Gabansa ya buga da arfi ganin kamar maman Meema ce tsaye kusa da Jawaad in. Wani irin mi a hannu ya yi tare da juyo ta gaba aya yana kallon cikin idanunta kamun ya furta, "Maman Meema!" a kan la ansa, can kuma ya wala kiran sunan nata da arfi yana shirin rungumeta amma sai Jawaad ya yi saurin shiga tsakaninsu fuskan nan nasa a matu ar murtuke. Shi kuwa Habib sam bai fahimci yanayin an uwan nasa ba sai kawai ya rungumesa tare da fashewa da kuka ya furta, "You're really a true friend an uwana! Ban san da bakin da zan yi maka godiya ba akan wannan abun da kai min. Naji da i kuma nagode. Wallahi da gobe na ke shirin komawa Lagos domin neman ta. Maman Meemata!" ya arisa maganar bayan sakin Jawaad yana ara kallon Laushin daidai zuwan Khairat da Marwanat da ke ingisawa. "Ke! Dama kina gidan Jawaad? Tun wajen ten Mama ta kira ni ta shaida min kin ce za ki zo ki kwana gidana." fa in Habib don tun fitar Marwan ta kira Habib ta shaida masa, sai shikuma ya fa a mata bai gida ya an fita. Maimakon Marwa ta ba shi amsa, sai kawai ta faki idanun Jawaad ta cacumi Zeenah da dambe. Ita kuwa Zeenah dama a wuya take, azun ma don akwai makami a hannunta ne. Wani irin dambe suka hau yi kowacce na arin ganin ta kai 'yar uwarta asa. Da yar dai Jawaad da Habib suka raba fa a. Habib ya janye Laushi, shi kuma Jawaad ya janye Marwanatu. "Me ke faruwa haka? Ke kina hauka ne za ki kama ta da dambe?" Habib ya fa Kuka Marwa ta fashe da shi tare da fa in, "Wallahi sai na ga bayanta zan ha ura! Ita ce fa ta kashe min aure. Ita ce wannan karuwar da ta shiga tsakanina da Nurana." Waro idanu Habib ya yi yana tariyo labarin da Marwan ta ba shi lokacin tana kulle a akin da Baffa Modibbo ya yi prison inta a Lagos. "Maman Meema," Habib ya yi kiran sunanta yana mai ri e hannunta guda aya. Saurin fizgewa ta yi tare da fa in, "Menene dalilin kawo ni nan in? Ku bani 'yata in fita in bar nan. Ku ban 'ya na ce!" ta arisa maganar tana kuka. Da sauri Habib ya kalli Jawaad tare da fa in, "Jay ina Meema?" Watsa hannu Jawaad ya yi tare da fa in, "Don't really know." Ihu Laushi ta saki mai arfi tana neman yi musu hauka. Da arfi Jawaad ya furta, "Shut up, my dear! Ke mai yasa duk lokacin da kike cikin tashin hankali ihu ne kawai ya ke zuwa walwarki?" Dafa shi Habib ya yi tare da fa in, "Ka bita a hankali, Jay. Dole ne hankalinta ya tashi. Ni shaida ne a kan irin aunar da take wa 'yarta." "Stay out of this malam ka kama hanya ka wuce gidanka tare da wannan mahaukaciyar yarinyar kamun zuciya ta ebe ni na kakkaryata." Jawaad ya arisa maganar yana nuna Marwa. Wani kallon mamaki Habib ya yiwa Jawaad, sai kuma dai ya ha iye abunda ke ransa tare da kallon Zeenah ya furta, "Get inside the car, Maman Meema." ya fa i hakane yana nuna mata motarsa. Da sauri Jawaad ya fizgo hannu Laushi tare da fa in, "Do not allow me to show you the real other side of me! Na fa a maka to stay far away from Zeenah, domin auranta zan yi." Wani dariya Habib ya yi mai tafe da tsantsan mamaki da ba in ciki kum ya furta, "Are you for real?" Khairat kuwa wani irin tsayuwa ta yi a gaban Jawaad tare da fa in, "Matar abokin naka za ka aura? Ba gane ba! Ina ta arin danne zuciyata domin gasgata anzan kuregen da ka fa amin akan wannan cewar matar abokinka ne sun yi aure ba tare da sanin iyayansu ba bla-bla-bla.... Yanzu kuma kana fa in wai za kai me? Sake maimaitawa in ji!" ta fa i a rikice da kuma tashin hankali. Marwanatu kuma wani dariyar rainin hankali ta yi tare da fa in, "Wato karuwancin na ki bai tsaya a kan mijina kawai ba har da 'yan uwana ko?" "Khairat, kar ki shiga maganar nan yanzu. Ki bari idan muka koma gida zan miki bayani." Jawaad ya fa i bayan ya kalle ta. "Na gaji! Na gaji da wannan bayanin aryar taka. Wallahi ka ba ni kunya Hamma Jawaad, yanda na ke ganin ima da girmanka yanzu ban gani. Da girmanka ka karkace kai ta shimfi a min karya tamkar na warai. Ni wallahi yanzu Allah aya kawai za ka ce min in yarda." "Zeenah, ki wuce mu tafi na ce!" Habib ya kuma fa i sounding very angry. "Ka ga wasa a idanuna ne, Habib? Kar ka bari aminta da zumuncinmu ya lalace, don akan Zeenah zan iya aikata komai wallahi." "I'm really disappointed on you, Jawaad. Amanar da na baka kenan? Ashe kai ba cikakken an adam bane? Kai ma aryacine kuma maciyi amana. Kuma ina so ka sani In sha Allah da kai za a shafa fatihar aurena da Zeenah, sai dai ka fa i ka mutu!" Murmushin gefen baki Jawaad ya yi sannan ya gyara tsayuwarsa tare da kama hannun Laushi ba tare da ya kuma furta ko kalma aya ba. Ita kuwa Laushi tamkar wawuya haka ta tsaya tana kallon su tana jinjina hauka da wautarsu a zahiri. Don ita burinta kawai ta ga 'yarta sannan ta tafi bi ar Meed inta da ta ke wa wani irin mahaukacin so da auna. So ta ke ta gansa ta yi kuka a irjinsa tare da nuna masa abunda suka haifa sannan ta tambaye sa dalilin da ya sa ya barta tsayin shekaru ba tare da ya neme ta. Sosai take da abubuwa a zuciyarta wanda ta ke so ta tattauna da wani domin ta samu amsar wasu tambayoyi, kuma Meed ne kawai zai iya amsa mata su a halin yanzu. Kewa sosai take ji na mahaifiyarta da 'yan uwanta. Ihu ta saki jin alamar ana neman tsinka mata hannu. Kallonsu ta yi ganin kowannen su ya ja hannunta yana neman janye ta zuwa garesa. ''Ku sake ni! Ni ban son ko aya daga cikin ku. Na ro e ku da Allah ku fa a mininda 'yata take na kama kaina." "Babu inda za ki je kina tare da ni!" duk su biyun suka fa a a tare. Kauuu! Jawaad ya auke fuskan Habib da zazzafan mari, shi ma Habib bai yi wata-wata ba ya sauke masa nasa sawayen. Cikin da u suka cacumi kwalar rigar juna abunda tundaga yarinta ba su ta a kwatantawa ba sabida an gina masu biyayyan na gaba da su cikin zuciya ko da kuwa da aya an uwanka ya ba ka. Laushi kuwa wani irin juyawa ta yi tare da soma tafiya don baza ta iya tsayawa ganin wannan haukan ba. 'Yarta kawai ta ke bi ar gani. Tunani ta soma yi ta inda za ta fara neman Ladi Katifa don kwata-kwata ba ta ma san ko a ina take ba. Rass! Gabanta ya fa i ta tsaya cak tunowa da abunda ya faru da ita last a Lagos kamun ta shiga yanayinta na motsawar raunanniyar jijiyar jinin walwa. A hankali kuma zaman da ta yi a Denmark ya dawo ras a kanta. Don dama ko da memory inta ya dawo ba komai bane ya dawo mata lokaci guda. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'u! Yasaar, Meemata. Shikenan na shiga uku na lalace." ta fa i da arfi tare da kwasa a guje tamkar mahaulaciya. Habib ne ya fara hangota saboda Jawaad ya yi nasarar kaisa jikin motarsa tare da aga hannu zai kai masa naushi amma kuma sai ya fasa. "Maman Meema!" Habib ya fa i da arfi tare da nasarar ture Jawaad da dukkanin arfinsa sannnan ya bi bayanta da gudu, Jawaad in ma ya rufa masa baya. Marwanatu ganin duk sun kwasa a guje, sai kawai ta bu e motar Habib in ta shiga tare da tadata don ya bar key a jiki ta nufi gidan Babiyo. Khairat kuwa silalewa ta yi a asa tare da fashewa da kuka ta shiga fa in, "Menene abun so a jikin karuwa da har amintattun 'yan uwa biyu suke shirin kashe kawunansu a kanta? Anya kuwa ba asiri yarinyar tai masu ba?" #Jawaad #Habib #Zeenah #Khairat #Marwanatu #My Destiny addarata #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges
Chapter 103 · 0% Book details