Sashe 143
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
inkiya da Aryaan. Sai da Meema ta yi kwanaki sittin a wajen Nenne sannan ta mi a ta gidan mijinta bayan ul din da ta yi ita sa anta wanda idan ka ganshi za ka auka ya fi watanni biyu a duniyaa. Bayan gyaran da Meema ta sha, har gida aunty Ru ayya ta kai mata wasu zafafan magungunar da Binta Umar Abbale ke siyarwa masu inganci da dawowa da mace martabarta a idanun mai house. Tammat bi hamdullilah! Nan na kawo arshen littafin My Destiny addarata. Kuskeran da na aikata Allah ka yafe min, kuma Allah ya sa a anfana da darussan da ke ci. Ku yi ha uri na san baza ku so arewarsa a haka ba. Ni kuma iya abunda na tsara kenan don wallahi idan na ce zan ja shi ya yi tsayi ku kanku labarin guddurar ku zai yi. Nagode sosai fans ina masu min comment. Asiya (Mummy) tana godiya bisa addu'o'in fatan alheri na aurenta da kula mata. Sai mun ha u a next book ina mai Suna _DlNAAYAH SAFRAAZ_ *BETWEEN TWO LOVERS* Labarine da ban ta a rubuta irinsa ba, akwai cakwakiya, sadaukarwa, iyayya da zazzafan soyayya a cikinsa game tausayi mai narka zuciya. Ku dai kar ku yarda ayi wannan tafiyar babu ku. Ba zan ba ku kunya ba in sha Allah. Matar Sayyadin ku ce. Allah ya sada mu da alkhairi. Love you all fans " $ , . 2 4 < > @ B H J ^ ` h j n p x x z ! !"! "0#2#4#6#B#D#R#T#p#r# #.$0$2$ " $ !"! "2#4#6#D#T#r# #0$2$ Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambr a Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO CC9 TECNO LD7 WPS Office 9a371aaaf0c64afd9f585212465111fd