Sashe 8
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
_MATAR SAYYADEE_
*08128755583*
[1/28, 8:52 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_*
( ~
addarata~)
*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim*
_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_
Arewabook@Matarsayyadee
Page 4
"Kai Jama'a! Wato idan har kai ne fa to kai
in ne. Za ki iya matsawa yanzu ki ban waje na amshi jinjirar ko kuwa? Tun da dai wacce ta yi wahalar bu
afafun ta
au cikin ta kuma sha wuya ta haife ta ta ban izinin wankan. Ko tare kuka ji da
in da kuma wuyar fitar kan jinjirar?" Salmanu ya
arisa maganar yana zazzarowa Ladi Katifa idanu.
"Waiiii! In mutu mata
an uwana su kai ni ba garada ba. Wannan ba
ar jinjirar fa? Tun da uwata ta haifan ban ta
a ganin jinjira ba
a ba sai yauuu. Asheee!!" Sadiya (Sadisu) ya
arisa maganar tare da ri
e ha
a yana
ara le
en fuskan jinjirar da Salma nice ya kar
a a hannun uwarta.
"Ke, Sadiya! Ban son iskanci wallahi. A kan wannan jinjirar sai in mance mu
awayen yarinta ne. Oh ni Salma ya ma ake kiran sallah? Au na tuna...." Ya
arisa maganar yana mai karkata kan yarinyar ya soma kiran sallah a kunnenta.
"To! Allah na tuba. Ni ban tambayi shin ko mace mai haila za ta iya hu
uba ba. To astagfirullah idan ma ba'a yi. Jama'a ni Salma na ra
awa yarinyar nan suna 'Fareeda' amma kuma za'a ri
a yi mata inkiya da ( _Meema_). Sannan ina gayyatar kowa da kowa, rana ita yau za'a ra
ashe a shashe sannan aci a sha kowa yayi koduma. Sannan kuma matsayina na mara
in sunan _Meema_ na bada dan
areran rago kyauta domin ayi sunan kowa bakinsa ya sashe. Maijego kuma na dau nauyin
inkuna har kala bakwai domin ta shiga ta fita ranar suna.
an ba
in ciki kuma sai a kunna risho a zauna a kai."
Kasancewar kusan rabin da kwatan gidan suna wajen, sai suka hau ihu da shewa tare da saki batsa. Laushi kuwa; ji ta yi ta kammala saboda gindin zaman da ta samu a wajen Salma nice.
"Sadiya, muje ki aran bahon nan da kike gashin basir. Sannan ki taimaka min ki jona min ruwan zafi a heater tunda akwai wutan lantarki. So nake na gasa Meema sosai don kar ta yi warin
ashi. Ban san ko ni ka
ai na ke hangen wani abu ba tattare da jinjirar nan. Ku na lura bakin fatarta kawai kuke iya hange. Amma ba ku hango tsantsan kyawun da Allah ya yiwa wannan baiwar Allah. Ni nan Salma ni ce zan raine ta."
"A'a fa! Kar ki kai Sadiya inda Allah bai kai ta ba. Ni na isa na ce Yarinyar nan mummuna ce! Kawai dai mamaki na ke yi don yau ne na fara ganin fatar jaririya ba
i. Amma kuwa in dai magana ake ta tsantsan kyau, idan aka zo kan jaririyar nan anzo
arshe. Kuma da gani za tai diri. Allah dai ya raya." Fa
in Sadiya (Sadisu).
Da "Ameen." Salma Nice ta amsa tare da nufa
akin da ya kasance na shi. Cire zanin da aka lullu
e jinjirar yayi sannan ya gyara zanin ya mayar da ita ya lullu
e sannan ya kwantar a katifa. Mi
ewa yayi yana
an wa
e-wa
e tare da nufa wajen kayansa ya ciro wata farar robar sabulun salo ya ajiye a kan gadon daidai shigowar Sadiya (Sadisu) da baho a hannunsa tare da fa
in,
"Ga bahon nan. Sai kuma me zan kawo miki
ar zaman wanka?" Ya
arisa maganar da dariya.
"Ban son iskanci Sadi baby! Ki
au ku
i gashi nan kan katifa ki tafi kantin broda ki sayo min wannan set
in kayan sanyin na jarirai. Bai wuce dubu uku ko biyu da biyar ba."
"Ahayyye camassss! Gaskiya yarinyar nan ta zo da goshi cikin gidan nan tun da har Salma ta iya cire ku
i ma
udai ta yi uban hidima haka; ga rago, kayan fitar sunan uwar, abincin suna da kuma kayan jaririai. Ko da yake, na san Salma ba ta abun banza. Kin san inda za ki fanshe ne shiyasa."
Wani dariya Salma Nice ta kwashe da shi tare da fa
in, "Ke ma dai kin sani! Idan kika ga ina rawar jiki to na samu bayanai daga bakin Hajja Lanti. Mahaifiyar yarinyar nan da kike gani, ba
aramin
aruwa za muyi da ita ba. Daga ni har Hajja Lanti. Kin san kuwa wa ake wa tanajin ta? Kawo kunnan ki ki ji."
Waro idanu Sadiya (Sadisu) yayi tare da fa
in, "Ke, Salma! Alhaji Bab....."
Saurin toshe masa baki yayi tare da fa
in, "Da
ina da ke iskanci da hauka. Ya muna maganar sirri za ki nemi tona min asiri duniya ta ji. To wannan magana dai idan ta fita ke ce. Kin san dai burin Kyandir ne hakan sai ga shi Hajja Lanti ba itan ta za
a ba."
"Ca
! Akwai
ura kenan a cikin gidan nan! Wai-wai-wai!! Hajja Lanti ta san kan tsiya. Amma ita ta san halin uwar jaririyar sosai da har za ta yi wannan kasadar?"
"Ke! Kibar kaza cikin gashinta. Yanzu dai mu bar maganar nan ki tashi ki sayo min kayan da kuma
unzugun yara (Pampers). Ga ruwan nan ma alamun tafasa yi ke yi. Yi maza Sadiya." Salmanu ya fa
i yana tafa hannu.
Mi
ewa Sadiya (Sadisu) ya yi har da botsaro mazaunai sannan ya tashi ya fice. Ko da ya dawo har Salma nice ya juye ruwan ya sirka ya
ora
afafunsa biyu a kan bahon sannan ya kawo jinjirar ya
aura a kan
afafun. Yanda ya ke wanke jinjirar zaka rantse da Allah wata tsohuwa
ar shekaru sittin da doriya ne ke wanke jariri. Kamar yanda ya fa
i, sai da yayi wa Meema sa
i bakwai. Tun tana tsanyara kuka har ta soma jin da
in jikinta tai lumui. Yana gamawa ya nannan
eta cikin wankakken zani. Shi kuma Sadiya ya fitar da ruwan.
Shafa ya yiwa Meema sosai da man ka
e. Ya saka mata a hanci sannan ya lakuto ya saka mata a baki sannan ya saka mata Pampers tare da kayan sanyin. Tun kan ya gama tuni tai bacci.
A can
akin
ar sita kuwa; Ladi Katifa ce ta saka Laushi a gaba sai zazzaga mata masifa take, "Idan ba iskanci da rashin sanin ciwon kai ba, ina ke ina bawa
an daudu jinjira domin yayi mata wanka! Menene amfani na kenan? Gaskiya kin ban mamaki Laushi. Wai ke da kan ki kika
auki
ar da ta hudo daga jikinki kika bawa
an daudu, har yana mata hu
u ba. Wallahi ba ki da hankali."
"Nuna min inda ake sayar da shi sai inje in sayo! Ke, Ladi Katifa. Ni fa barikin da gaske na taho inyi sa. Ba zai yu in baro Mahaifata ba domin sana'a sannan kuma in bari wani abu ya kawo min shamaki ba. Wallahi cikin nan da na haife ma kin san Allah yayi zuwansa ne kawai. Amma ni ban shirya hakan ba. Don kin fi kowa sanin shaye-shayen da na yi domin ya fita. Har birge tsinannen akai amma gashi nan sai da ta fito duniya. A cikin kwaratan nawa ma ban san wani mai tsinannan nacin bane da har ya yi min cikin nan. Allah dai ya tsinewa koma wanene. Shege
an iska!"
"Shegu
an iska dai! Domin ku
insa ne ya kai ki, shi kuma jikinki ne ya birgesa. Bai maki tilas ba. Ku
i kika gani." Ladi Katifa ta fa
"Kuma a nan
in ma shi na zo nema da gasken-gaske ba. Don haka ki bar yin kamar kina min nasiha. Don duk sana'ar mu
aya. Batun Salma kuma ai duk jini
aya muke." Laushi ta fa
i tana ka
afa.
"Laushi kenan! Neman ku
i ba hauka bane fa. Tom! Idan za ki natsu ki bi komai a sannu, ki natsu." Ladi ta fa
"Uhm! Baki san wacece Zinatu Laushi ba har yau. Wallahi wannan jinin bi
in da ke zuba a jikina, da ina da yanda zan yi ya tsaya wallahi da na yi. Don na
agu na fara buga wasa na a cikin gidan nan. Ni baki fa
a min yanda kuka yi da Hajja Lantin ba."
Ladi Katifa ta ce "Ta ce ki kai mata sar
ar idan kin huta?"
Da sauri Laushi ta mi
e tare da fa
in, "Ban gane in kai mata sar
ar ba? Kin kuwa san ta yanda na samu sar
ar nan da har kika fa
a min ta ce in kai mata? Uwata ce ita? Ita
in magajiyar karuwai ce kawai ba wai magajiyata ba! Wannan ai rainin wayau ne ma."
"Na ce ba, ke
in ya ma sunan ki?" Ladi katifa ta jefa mata tamabaya.
"Zinatu Laushi! Ko sai na fa
i da babbar murya." Ta fa
i tana mai maka mata harara.
"A'a ba wannan ba. Sunanki na sana'a." Ta kuma jefa mata tambaya.
"Laushi!" Ta bata amsa a tsiwace tana kallonta.
Girgiza kai Ladi Katifa ta yi tana murmushi tare da fa
in, "Sunanki shine *Karuwa*. Ka a ra u wa a.! Idan kin ha
e haruffan zai baki kalmar Karuwa! Don haka Hajja Lanti magajiyarki ce."
[1/28, 8:38 PM] Matar Sayyadee:
*_MY DESTINY_*
( ~
addarata~)
*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim*
_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_
Arewabook@Matarsayyadee
*ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION*
( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*)
_We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._
Page 6
Da sauri Laushi ta dakata tare da kallon Hajja Lanti ta ce, "Hajja don Allah ba ki san wani maganin da zan iya sha ba da zai tsayar min da wannan jinin? Wallahi ban so na kai tsayin kwanakin nan ina fitar da jini."
Murmushi Hajja Lanti ta yi tare da fa
in, "Ba zan ba ki wannan shawarar ba. Kiyi ha
uri ki bari ya tafi don ra
in kansa. Kwanaki nawa ne suka rage idan da rai da lafiya. Customers har sai kin rasa yanda za kiyi da su. Ki daina wutar ciki!" Tana gama fa
in haka ta wuce ciki.
"Ahh Ma sha Allah tubarakallah! Mazaunai sun yi tu
u-tu
u. Ke kuma haka ake yi
ar sita? Tun daren da maman Meema ta tare a gidan nan kika tafi kwanan gida shine sai yau! Uhm. Aiko an sha shagali babu ke." Fa
in Salma
an daudu.
"Ke dai bari Salma. Bai tashi fa
a min rakiya zan masa zuwa Imo ba sai da naje. Washa garin ranar muka bar garin Lagos. Kin ganni nan jiya muka dawo da daddare. Wacece kuma maman Meema a gidan nan?" Fa
ar sita.
"Wacce suka zo gidan nan ita da Ladi Katifa daren ranar da za ki tafi kwanan gida wajen Saurayinki."
"Haba! Mai cikin nan da suka zo tare? Kuma Hajja Lanti bata ce komai ba? Lallai an zo da bidi'a a cikin gidan nan. Kamun wannan bari na shafa maka wannan labarin; jiya dai da hannuna na ri
e wayar hannu. Ashe da gaske shugaban
asan nan na mu yake. To ganin idanuna na ga wayar hannu sunanta *_Nokia 3310_*. To abunda zai matu
ar baki mamaki shine; Akwai wani
aramin abu da ake sakawa a cikin wayar (Sim) wanda dole sai da shi zaka iya kira kuma kai ma a kira, to wannan abun yafi wayar ma tsada. Domin dubu saba'in ake sayar dashi."
"Dubu uban me? Ca
! Ashe mu da waya sai dai hange daga nesa. Ban
i ba dai ko zan iya latsata idan ta shigo hannun ku. Bari kiga inyi nan in
auko
iyata Meema." Yana gama fa
in haka ya nufi
akin Laushi ta farkon gidan inda a nan
akin su ya koma.
_Bayan wata guda_
Sabuwar duniya ta bu
ewa Laushi. Domin kuwa a tsayin wata
aya da
an kwanaki babu wanda bai santa ba a cikin da wajen gidan karuwai. Ta kasance fara kuma doguwa mai
irar jiki da manya-manyan idanu gami da dogon hanci. Jikinta kamar auduga haka yake wannan dalilin ne ma ya saka ake kiranta da Laushi. Sosai take shaye-shaye shiyasa idan ta yi luuu da idanunta ko bata cikin maye zaka
auka a buge take. Gaba
aya
an daudun gidan nan ta ha
e dasu. Tafawa da ha
a mazaunai da su ya zama kamar gu
a a wajen mace lokacin murna. Meema kuwa wani lokacin tun daga fitowar rana har sai ta fa
i basu ha
u ba saboda yawace-yawacenta don Laushi bata zama waje
aya sam. Sannan babu rana da namiji bai kwana a
akinta. Tsakiyar dare haka kukan Meema zai kara
e gidan amma Laushi tai burus saboda tana tarawa da saurayinta. Wani lokacin kuma Salma
an daudu yaje har
ofar
akin yayi ta kwankwasawa har sai an bu
e sannan ya amshi Meeman ya koma
akinsa kuma Ladi Katifa wacce tuni itama ta samu na ta dadiron da ya kama mata
aki anan gidan karuwan duk da shima idan yana nan bai yarda ta fita zuwa amso Meeman.