Sashe 69
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya cunkushe masa na rasa dalilin da ya saka ya mance ta a rayuwarsa bayan ya san the last thing da suka tsara shine washagari zai zo ya auke ta su tafi wani waje ya killace ta ta yi istibura'i sannan su yi auren su. "Mai ya faru da ni haka? Mai ya sa na mance komai? Where are you Zee-Meed, ina kike Zeenata? How can i find you Laushina?" haka ya ri a jerawa kansa wa annan tambayoyin da bai da amsar su. Wani irin mi ewa ya yi bayan Bauchi ya zo masa cikin rai. Wani lumshe idanu ya yi tare da fa in, "I'm coming for you, Laushinaa!" yana gama fa in haka ya lumshe idanunsa. angaren Laushi kuwa, tun jiya jirginsu ya sauka a Denmark ita da doctornta na nan Lagos da Laminu. Jiran isowar Jawaad in kawai suke yi wanda shima gobe zai taho. Tuni har an soma ba ta kulawar gaggawa. Washagari har da Abdul-Hameed a kai wa su Habib da Jawaad rakiya har airport. Sai da kowanne ya jirginsa ya aga sannan suka dawo gida ban da Babiyo da Abdul-Hameed da Hafiz driver don wani waje suka nufa. Cikin dare Jawaad suka sauka a Denmark, bolt suka hau har zuwa lafiyayyan masaukinsu wanda ke auke da atoton parlour sai three bedroom da bayi a ciki. A cikin parlourn a kwai atoton kitchen. Tsarin akin sai cif-cif. "Fresh up first, let me go get you something to eat, and make sure to pray" Jawaad ya fa i tare da fita da sauri. Da idanu ta bishi tana mai zama a kan one sitter, gaba aya tun ranar da ya ce mata zai fita ya je ya dawo (ranar da ya je Lagos) ta kasa gane kansa duk da dama can ba wani sakewa ya ke da ita ba. Bayan 40minutes ya dawo auke da leda mai tambarin gidan wani abunci. Mi awa mata ya yi bayan ya shiga akin da yake da tabbacin tana ciki. Bata jima da idar da salla ba ta ji knocking insa. "Zan fita in an samo mana abunda za mu yi amfani da shi kin ga gidan ba komai, ki tabbatar kin kulle ofa am coming back in lessthan one hour." a masa kai ta yi shi kuma ya juya ya fice. Kai tsaye asibitin da aka aje Laushi ya nufa don sun yi magana a waya da doctor 30minutes ago akan yana bu atar ganinsa. Yana isa kai tsaye doctorn ya kai shi office in doctor Alexandra don shi ke nemansa. Wajen zama doc ya nuna masa bayan sun yi musabaha sannan ya soma yi masa bayani, "Mr, your wife need urgent Microsurgical clipping." Da sauri Jawaad ya ce, "What's that doctor?" Doctor ya ce, "Microsurgical clipping is a technique that cuts off the blood supply to a brain aneurysm to prevent it from rupturing or to control bleeding if a rupture has already occurred (Microsurgical clipping wani technique ne da ke katse tafiyar jini a raunanniyar jijiyar jinin walwa domin kiyaye fashewar kumburin jijiyar ko kuma jijiyar da ta riga ta kumbura ta fashe). You're wife is in serious pain! Ta yaya ka bari ta ke amfani da miyagun kwayoyi haka? Ta ta a fa a maka ba ta samun bacci kwata-kwata kuwa? I'm sorry to say this, ko akwai wani matsale a zaman auren ku?" "You can start preparing for the surgery, will transfer the amout right away!" Jawaad na gama fa in haka ya fice. *YASAAR* Hankalinsa bai kwanta ba, sai da ya ga ya dam a Meema a hannun mutumin da zai mi awata wajen Adelberto a Colombia tukun. Jirginsu na agawa ya juyo domin dawowa gidan da ya ajiye Ladi katifa domin ya azabtar da ita har sai ta fa a masa inda Laushi take. Ya bu e mota kenan idanunsa ya hango wayar Ladi Katifa a kan kujerar baya, wanda ya fa i lokaci da abokinsa ke arin saka ta a mota. Da sauri ya bu e motar ya auko wayar, arba ya yi da address in da Laushi ta turowa Ladin akan ta zo ta same ta........... #Jawaad #Abdul-Hameed #Laushi #Meema #Yasaar #Mamiyo #Colombia #Microsurgical clipping #My Destiny #Matar Sayyadee [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 41 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko ko kuma zuwa wuri kaza , ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Wani irin murmushi Yasaar ya yi tare da rufe gidan bayan, hannunsa ri e da nokia tourch light in Ladi Katifa. Gaban mota ya bu e ya zauna a mazaunin direba sannan ya yi wa motar Key ya nufi can gidan da ya aje Ladi Katifar domin ta yi masa jagora zuwa wajen Laushi. Tun a kan hanya ya ke ta kiran layin Layos abokinsa amma no answer. Kira biyar ya yi masa amm ba a aga ba. Dogon tsaki ya ja tare da aje wayar ya yi focusing a kan fu in da ya ke yi fuskansa auke da murmushin jin da in ya kammala da matsalarsa. Wayarsa ce ta hau ruri, kallon wayar ya yi sai ya ga number ce da bai sani ba, kamar ba zai aga ba sai ya yi wani tunani ya aga kiran ya yi shuru ba tare da ya yi magana ba. "Ina magana da Yasaar ne!" muryan mace ta daki dodon kunnasa. "Eh, shine! Ina fatan lafiya?" yasar ya jefa mata tambaya. "Sabo da kaza ya ce in fa a maka ka nemi ajiyarka a duk inda ta ke ka cika buradinka fiye da yadda ka ke kissimawa a zuciyarka." tana gama fa in haka it ta kashe wayar. Wani irin bushewa da dariya Yasaar ya yi tare da fa in, "Wa ya isa ya ja dani ya zauna lafiya! Tarkona ya anu. I'm coming for you Zeenah." yana gama fa in haka ya fizgi motar da arfi. aramin zagaye su kai ba cikin garin Abuja shi da Babiyo yana nuna masa mahimman wajaje sannan kuma yana ara gabatar da shi wajan wasu manyan an siyasa duk don ya samu ilimin siyasa da kuma gogewa. Sai la'asar lis suka dawo Ar o Barkin o. Still tare suka jera har cikin tan ameman akin Babiyon suna tafiya suna ta a hira a kan siyasa. Bayan sun an jima suna hirar sai Abdul-Majeed ya gyara zama tare da fa in, "Da izinin ka Babiyo ina neman alfarmar a sahale min zan an je in duba two of my friends a nan Abuja kuma za mu an zaga gari da su zuwa gobe." Shuru Babiyo ya yi na an mintuna don har Abdul-Hameed in ya cire ran jin komai daga wajensa sai ya tsinkayi muryansa yana fa in, "Ka san dai ana farautar rayuwarka ko? Ban so wani abu ya same ka ba zan iya juran haka ba." "In sha Allah zan kula, Babiyo. Cikin adda kama zan fita ba tare da sanin kowa a cikin estate in ba haka ma wajen estate In sha Allah," Jawaad in ya fa i yana fatan amincewar Babiyo don ji ya ke babu wani abunda zai hana shi zuwa Baushi gobe sai mutuwa. "To Allah ya tsare min kai, Young Minister in advance," Babiyo ya fa i yana shafa kan Abdul-Hameed, kuma gaba aya haka ya faru ne a kan idanun Mamiyo da ke la e tana sauraran su. Wani murmushi ta saki bayan Abdul-Hameed in ya mi e ya fice daga akin. Ita ma juyawa ta yi a hankali tare da barin wajen. Wani shegen murmushi Babiyo ya saki bayan ya kalli wajen labulen, don tun tsayiwarta ya fahimci wacece a wajen. "Time shall tell!" abunda Babiyo ya fa i kenan cikin zuciyarsa tare da mi ewa ya shiga akin karatunsa. Washa gari karfe goma Abdul-Hameed ya je ya yiwa Babiyo sallama sannan ya koma ya canza shiga kamar yanda ya fa awa Babiyo sannan ya bar gida ya nufi tasha ya shiga motar Bauchin Yakubu shi aya tal domin drop ya auka, sai dai abunda bai sani, Hafiz na biye da shi a baya bisa umarnin Mamiyo. arfe uku suka isa Bauchi, aki ya fara kamawa a hotel sannan ya fito ya tari a daidaina domin zuwa gidan karuwai inda a nan ne ya fara ganin Laushi. Sai dai hakaa ya yi ta yawo cikin differenrt adaidaita sahu ba tare da ya gano layin da gidan ya ke ba, daga arshe ya koma tafiya a afa cikin layuka yana tamabayan mutane. Wasu su yi masa kallon banza wasu kuma su zage shi wasu kuma su ba su san wani gidan karuwai ba. Sai isha'i ya dawo masauki yana jin wani irin damuwa da tashin hankali, ji ya ke idan bai sami Zee-meed insa ba zai iya shiga matsanaicin tashin hankali da damuwa na har abada, domin Zeenah ita ce muradinsa, farincikinsa, natsuwarsa, jin da insa kai infact komai na sa. "Laushina kina ina? Hameed inki yanaa ta bulayin naiman ki, don Allah kar ki wahalar da zuciyata ki bayyana a gare ni," fa in Abdul-Hameed ya tsurawa mirror idanu kamar a ciki zai ga Laushin. Ringing in wayarsa ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin rayuwar da suka yi shi da Laushi na tsayin watannin hu u kawai, wani irin soyayya su ka zuba mai tsayawa a zuciya. Tana matu aunarsa haka shima yana matu ar-matu aunarta tun ranar da ya fara arba da ita. Duk ya san idan zuri'arsa suka san yarinyar da ya ke mu'amala da ita ba aramin matsalaa bane a tattare da shi, amma shi yana jin ko da sama da asa