← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 143

Sashe 43

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ya ke yi. Sai da ya zauna kusa da Inna arama sannan ya kalli Baffa Modibbo tare da fa in, "Djam hirri" Baffa Modibbo ya bashi amsar a ta aice, "Djam ni wallah" tare da cigaba da duba jaridar hannunsa bayan ya gyara gilashin fuskansa. Kallon Aunty Zubaida ya yi tare da fa in, "Su Hajiya Zuby yaushe a gari? Don azu ban ji uriyarki a gidan ba. Wani irin agowa Baffa Modibbo ya yi a fusace ya soma zazzaga bala'i cikin harshen fullanci. Baki sake Kaita ke kallon Baffa Modibbon. Kamar ha in baki caraf sai Inna arama ita ma ta amshe fa an ta shiga zazzagawa Aunty Zubaidan. "Wai auren wa aka kashe ne, Baffa?" Habib ne ya yi tambayar yana mai kashe laptop in tare da ajiyewa a hannun kujera. Nuna ta da hannu Baffa Modibbo ya yi tare da fa in, "Wannan atuwar babbar banzar ce ta zuga Marwanat ta soki mijinta da wu a a kan kishin banza da hofi. Allah ya taimaka wu ar bai shiga cikinsa ba yana raye har yanzu. Ina fa a maka ma aramin tashin hankali suka saka mu ba, ni ba don Inna arama da ta saka baki ba, wallahi babu abunda zai saka na sa hannuna a cikin lamarin da mutuncina ba. Dakyar mahaifin Nura ya janye arar da aka shigar a kotu duba da yaran da ke tsakanin shi Nuran da Marwan, da yanzu zancan da nake maka Marwa na gar ame a prison. Marwanat fa ita ce har gidan karuwa don yin fa a da karuwar miji ita da an iskan awayanta. Wallahi wannan abu ya min ciwo sosai!" Da idanu Jawaad ke bin Baffa kamun ya mayar da dubansa ga aunty Zubaida tare da fa in, "Ashe baki da hankali ban sani ba?" "Baffa wallahi sai da na ce mata kar ta soke su, amma bata ji....." Ba tare da Zubaida ta arisa maganar ba Baffa ya wulwulo jaridar hannunsa saitinta tare da fa "Tashi ki bar parlourn. Kuma wallahi na sake na kira Hamma Tukur ya fa a min wani iskancin kika aikata a Yola shiyasa kika dawo min nan ko......" Bai arisa maganar ba sai jijjiga kai da ya yi. "Inna ina ita Marwan?" Jawaad ya fa i yana kallon Inna aramar. Da baki ta yi masa nuni da wani aki tare da fa in, "Baffanta ya kulle ta a ciki ba shiga ba fita. Abinci ma shi da kansa ke bu ofar ya tura mata sannan ya fito. Kusan kimanin watanni uku kenan tana kulle a ciki." Tsam Habib ya tashi don sun fi close da Baffa Modibbo tare da tsugunawa a gabansa ya ce, "Baffa don Allah ka ban dama na shiga akin na yi magana da ita." Girgiza kai Baffa ya yi tare da fa in, "Babu abinda za ka ji daga gare ta sai takaici. Ka kyaleta kawai. Hakan shine daidai da ita. Saura wancen babbar banza. Ni ka ai na san shirina a gare ta. aryar hauka take." "Don girman Allah Baffa ka ban damar. Magana kawai zan yi da ita," Habib ya fa i yana ara kwantar da murya. Hannu Baffa ya saka a aljihu tare da wurgo masa key akin a kan jikinsa. Da sauri ya auka ya furta, "Miyetti Baffa," da murmushi a fuskansa sannan ya nufi corridor in da zai sada sa da akin da Marwanat take ciki. ewa Jawaad ya yi ya bi bayansa. Da gefen idanu Baffa Modibbo ya bisu da idanu har suka shige corridor "Malam menene ne na biyo bayana kuma? Ka san haushinka nake ji ko?" Fa in Habibu yana hararar Jawaad. "Akwai wu a a kitchen," Jawaad ya fa i tare da kwace key in hannun Habib in ya shiga arin bu akin da Marwanat ke ciki. Murmushi Habib ya yi tare da gyara tsayuwa yana jiran ya bu ofar ya shiga. Sai dai me, Jawaad na shiga ya turo ofar ya rufe tare da murza key ta shi. Waro idanu Habibu ya yi tare da fa in, "wallahi Jawaad babban an iska ne. Ni da tambayar abu shi da kwacewa har da turo ofa. Lallai!" Ya arisa maganar yana knocking ofaf. e hannu Jawaad ya yi yana kallon Marwanat da ta raku e a lungun arshe bangon akin. Ta rame ta fita hayyacinta sannan ta koma kamar wasa tsohuwa kuma gaba ayanta bata wuce 26-27 ba. "Yanzu ke abunda kika yi kin kyauta kenan? Kin atawa mu Fulani record wallahi. iyar Fulani ba a santa da wannan haukan da rashin kamun kai ba. Da mutuncinki, iliminki da hankalinki ki taka afa ki tafi gidan karuwai don fa a da budurwar miji!" Wani irin kuka Marwanat ta fashe da shi tare da fa in, "Yaya Jawaad shin yanzu babu mai fahimtata ne? Babu wanda zai fahimci yanda nake ji a cikin zuciyata! Wallahi ji nake kamar in kashe kaina da kaina. Why I'm a even alive?" Ta arisa maganar tare da fashewa da kuka. Takawa ya yi gabanta tare da fa in, "Akwai hanyoyin kashe kai da dama a cikin akin nan ai. Idan kuma ke ba ki gansu ba Ni bari na nuna maki su." Ya yi taku baya ka an tare da bu ofar bayin da ke akin ya shiga ya auko Jik ya ajiye a gabanta. Sannan ya koma kan madubin da babu komai a wajen sai insectiside (maganin kwari) nan ma ya ajiye mata tare da du awa gabanta ya ce, "Duk wannan kina bu ewa kika tuttulawa cikinki, ina mai tabbatar miki za ki samu abinda kike so. Idan duk ba suyi miki ba, ga fan nan sai ki jawo stool in gaban madubin can ki aure fan in da kyau sai ki rataya a wuyarki ki ture stool in, za ki ga aiki da cikawa. Idan kuma shima wannan in bai maki ba, zan fita sai in taimaka miki da wu a tunda kin fi kwarewa ta wannan fannin." "Haba yaya Jawaad, Ya kake arawa ciwon gishiri! Kai da nake tunanin za ka tausaya min. Ko da yake da dai yaya Habibu ne shi zai fahimce ni." Ta fa i tana shasshe ar kuka. e baki ya yi tare mi ewa ya maida hannunsa baya tare da juya mata baya ya soma magana, "Kin san meyasa ba zan ta a jin tausayinki ba?" Ba tare da jiran jin amsarta ba ya cigaba, "Saboda ke in wawuya ce mara tunani! Ina sane da rashin mutuncin da kike aikatawa Nura mijinki. Bawan Allahn nan ya nuna miki shi ba zai iya rayuwa ta mace aya ba. Ya zaunar da ke ya miki nasiha a kan ba wai kin gaza bane shiyasa zai ara aure ba, shi ya kasance irin mazan nan ne da basa iya rayuwa da mace aya. Maimakon ki girmama bu atunsa, a'a sai ki kai watsi da shi bayan bai rage ki da komai ba, asali ma yana matu ar sonki wanda hakan ya saka ki kai amfani da rauninsa wajen azabar dashi. Babu irin ibar albarkar da baki wa Nura ba wanda alilan ne a cikin maza masu iya shanyewa. Kin rushe masa aure ya fi biyar sannan kin i bashi cikakken farin ciki a gida, kuma still a da in tunaninki sai ya i neman matan banza ko? Duk abunda Nura ya aikata da saka hannunki, kuma yanzu wa gari ya waya? Ke! Gashi kin kasance a cikin gidan ubanki a untace, babu auren Nura a kanki kuma anki sun miki nisan da ganinsu ya gagare ki. Kin ga zuciya da kike ganinta, wallahi aramar tsoka ce mai kai mutum ga halaka idan har ka kasa sarrafata ka bari ita ke sarrafa ka. Ina amfanin yun urin kisan kai? Yanzu dai kalle ki, kina ganin akwai namijin da zai amince ya aure ki bayan ya samu labarin ta'addancin ki? Tur! Da halinki, Marwanat!" Kuka sosai take yi kamar za ta shi e, duk wani angare na zuciyarsa yana tausayinta, amma bai nuna mata hakan ba don so yake ta fahimci girman kuskuren da ta aikata. Hakane ma ya sa ya i bari Habibu Sarkin tausayi shigowa don zai ata masa aikinsa. "Wallahi, tallahi na yi nadamar yun urin kisan da na yi. Kuma wallahi ba shi na je kashewa ba. Tsautsayin ne ya fa a kansa," Marwa ta fa Juyowa ya yi tare da kallonta sannan ya ce, "Ke nan da ita karuwar kika samu baza ki yi wannan nadamar ba ko?" a kai ta yi tare da fa in, "Wallahi ko yau na yi arba da tsinanniyar nan da ta yi sanadin kashe min aurena, sai dai a au gawar aya daga cikinmu, ko ni ko ita!" Ta fa i maganar daga cikin zuciyarta. Jinjina kai Jawaad ya yi tare da fa in, "Da sauranki, tabbas!" Yana gama fa in haka ya juya ya nufi ofa tare da murza key ya fita. Bu e hannun Habib da ke ofar akin ya yi tare da saka masa key in sannan ya nufi parlourn. Har zai wuce akin da za su kwana sai ya dawo daidai kujeran da Habibu ya tashi a kai ganin wayar Habib in a kai. Hannu ya kai ya auka tare da shiga contact insa ya shiga scrolling numbers. Yana arba da Number in da yaga an yi saving da Maman Meema da emojin heart ya yi deleting. Har zai ajiye wayar sai ya tuno da maganar da Habibu ya yi azu na zai kira ta da wayar Rukayyah. Number in Rukayyah ya yi searching ya shiga ya yi editing ya saka wata tsohuwar layinsa da ya daina aiki ya yi saving. Sannan ya yi creating wani Number da is not active ya yi saving da Maman Meema da emojin heart kamar yanda Habib in ya yi saving da farko sannan ya ajiye wayar ya wuce aki. Habib ya jima a akin Marwanat suna magana. Duk da yaji haushinta a wasu abubuwa da dama kuma ya mata fa a, amma ya tausaya mata kuma kwantar mata hankali bayan ya bata shawarar ta cigaba da addu'a tana sallar dare, in Sha Allah idan da sauran zama tsakaninta da Nura tunda tana sonki, sai a iya sasantawa tunda shima yana da nashi laifin a wasu wajajan. Sannan
Chapter 43 · 0% Book details