Sashe 129
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'ya, sai na rene ta har ta balaga, har zuwa wata rana sai na sanya mata tufafi na yi mata ado, sannan sai na kawo ta wajen rijiya na jefa ta ciki. Tana ihu tana neman taimakona, karshen abin da na ji a wurinta shi ne tana cewa da ni: Baba!! Ya ma'aikin Allah mene ne kaffarar wannan sabon? Sai manzon Allah (s.a.w) ya ce masa: Ya kai wannan mutum shin babarka tana raye? Sai ya ce: A'a. sai manzon Allah ya ce: Shin goggonka tana raye? Sai ya ce: E. Sai manzon Allah (s.a.w) ya ce masa: Ka tafi ka kyautata mata ka yi mata hidima domin ita tana matsayin babarka ce, kuma yi mata kyawawan halaye shi ne kaffarar wannan zunubin . Imam Sadik (a.s) ya kara da cewa: A zamanin jahiliyya iyaye maza sun kasance suna kashe 'ya'yansu domin kada su fada a ribace su a wasu kabilun su haihu a can. Samun Baban Matsayi Annabi Musa (a.s) ya ga wani mutum mai matsayi babba a wajen Allah, mai daraja madaukakiya sai ya yi burin ya samu matsayinsa. Don haka sai ya tambayi Allah madaukaki ya Allah! Mene ne ya sa bawanka ya kai ga wannan matsayin? Sai Allah madaukaki ya ce: Ya kai Musa! Ya kasance mai kyautata wa iyayensa ne Dacewa a Rayuwa Hidima ga iyaye yana daga cikin mafi muhimmancin abubuwan da suke kawo dacewa a rayuwa a dukkan bangarorin rayuwar mutum, kuma da samun nutsuwar rayinsa. Cikon manzanni (s.a.w) ya yi nuni da wannan a fadinsa mai daraja: Ubangiji ya sanya ni'imomi hudu sakamakon ayyuka hudu: 1- Samun ilimi sakamakon girmama malami; 2- Tabbatar imani sakamakon girmama Allah madaukaki; 3- Jin dadin rayuwa sakamakon girmama iyaye; 4- Samun tsira daga jahannama sakamakon barin cutar da mutane. Biyayya Ga Manzon Allah (s.a.w) Wani mutum ya tambayi manzon Allah (s.a.w) game da wahalar da yake sha da iyaye. Sai manzon raham ya ce: Ka kyautata wa babarka, ka kyautata wa babarka, ka kyautata wa babanka, ka kyautata wa babanka, ka kyautata wa babanka. Daga nan ne zamu ga cewa biyayya ga umarnin manzon Allah (s.a.w) yana cikin biyayya ga Allah ne wanda wannan shi ma yana da nasa ladan, kuma yana cikin gaskiya da cin nasara. Ubangiji yana cewa: "Duk wanda ya bi Allah da manzonsa to hakika ya rabauta rabauta mai girma" . Don haka da nagari wanda yake kyautata wa iyayensa yana cikin biyayya ga manzon Allah (s.a.w) ne kuma zai samu darajar da Allah madaukaki ya yi alkawari. Mummunan Sakamakon Saba Wa Iyaye Kamar yadda biyayya ga iyaye take da kyakkyawan sakamakon duniya da lahira saboda biyayya ce ga Allah haka nan ma munana halaye ga iyaye yake da nasa munanan sakamako masu cutarwa, kuma zamu yi nuni da wasu daga cikinsu a nan kamar haka: 1- Korewa daga wurin Annabi (s.a.w) 2- Nisanta daga adalci 3- Rasa ni'imomin Ubangiji kamar aljanna 4- Matsaloli a duniya 5- Azabar rai mummuna 6- Fushin Allah 7- Gajarcin rayuwa 8- Hana shi hakkokin zamantakewa 9- Sabo ne babba." Sai ya ago ya kalleta tare da cigaba da fa in, "Kin san mai yasa na miki duk wannan dogon jawaban? Saboda ki san iyaye ba abun wasa ko wula antawa bane. Na san dai har yanzu duk tsayin zaman da kika kwasa a Colombia bai saka kin canza addininki ba, don ban manta jero salatukan da kika ri a yi ba lokacin da na kama ki a Mexico. Na san dai akwai arancin sanin addini a tare da ke wanda hakan ne ma ya saka kika yarda ki ka yi aure da kirista wanda a addininmu na musulunci Manzon Allah Saw ya yi hani da wannan auren. Addidin musulunci bai yarda mace ta auri namiji kirista ba, amma an yarjewa namiji musulmi ya auri kirista. So ki sani babu wani aure a kanki don ba a yi komai a kan koyarwa addinin musulunci ba. Da dai shi yaron ya musulunta ne to tabbas aurenku ya halasta! Gobe zan kai ki wajen iyayanki, ya rage gareki ki yanke hukunci akan udurinki, na barki lafiya!" yana gama fa in haka ya auki wayarsa ya fice daga akin. #Aizaad #Meemah #His Excellency #Zeenah o Barkin #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 72 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Tunda ya fita ya bar akin take wani irin kuka da jin shau in ganin fuskan mahaifiyarta. Soyayyata ce da ta jima tana dannewa ya yun uro mata ta shiga amayar da shi da ruwan hawayenta, ji ta ke tamkar ta yi tsuntsuwa ta ganta a gabanta ta rungumete. Ta jima tana kuka kamun ta mi e ta shiga bayi ta yi wanka ta sauya kaya zuwa yellow rigar da ta fiddo wacce iya cinyarta kawai ya tsaya. Zama ta yi a tsakiyar gadon tare da fa awa kogin tunani. angaren Aizaad kuwa, yana shiga na shi masaukin ya zauna a kan gado yana mai jin tausayin Meema sosai a zuciyarsa. Ya san cewar ita kanta ta sha gwagwarmayar rayuwa, kuma uwa uba mahaifiyar bata gwada mata soyayya tun fil-azal ba sai gab da za ta bar hannunta, dole ya zama abu wai wahala a wajenta kamun zuciyarta ta sassauto. Amma kuma yana da hope ganin irin da take yi lokacin da ya koma akin da kuma bayan gama yi mata nasiha. Links in hannun rigar jikinsa ya cire sannan ya zare rigar ya ajiye, sai ya kasance daga shi sai farar singlet. Wayarsa ce ta yi ara alamar kira ya shigo, kallon screen in wayar ya yi yaga sunan FATHER da manyan haruffa ya yi appearing, sai ya kai hannu ya auki wayar tare da amsa kirar ya saka a speaker sannan reapectfully ya furta, "Good morning father!" "Morning Aizaad, hou are you?" mahaifinsa ya fa i daga ayan angaren. "I'm fine dad. Yanzu haka ina masauki a Lagos, gobe zan taho Abujan da safe?" "Why? I need to see you today Aizaad. I'm eager to see the daughter of our humble President. Don Allah ka duba ko akwai flight in zai tashi zuwa Abuja yau in nan." Murmushi Aizaad ya yi don ya fi kowa sanin mahaifinsa bai