Sashe 91
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 54 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* A kujerarasa ta gado ya same sa zaune fuskansa sanye da glasses ya na duba abu a waya. Jin sallamar Abdul-Hameed in ne ya saka shi aje wayar tare amsa masa sallamar ya na murmushi. Zama a asa daidai wajen afafun Babiyon ya yi bayan ya gaida shi. Amsa gaisuwar ya yi tare da shafa kansa sannan ya furta, "Ka sauko kenan?" Murmushi Abdul-Hameed ya yi tare da fa in, "Da ma ban hau ba." "Ja'iri! Na san murmushin nan duk na farinciki ne ko?" Babiyo ya fa a kai ya yi yana ara fa a murmushin kan fuskar nasa. "To a fa a min mana, farincikin mai ake haka? Ko dai har ka samu labarin ku in aurenka da aka kai ne? To dai ya kamata ka ban tukuicin don ni ne sila!" an ta e baki Abdul-Hameed ya yi don shi sai yanzu ma ya ke ji a bakinsa. Amma kuma sai ya kalli Babiyon tare da gya a masa kai don ya faranta masa. Duka Babiyon ya an kai masa a bayansa tare da fa in, "Ja'iri! Allah dai ya maka albarka. Nan da kwanaki goma sha uku ka zama ango kuma ministern mu, In sha Allah." aga kai Abdul-Hameed ya yi ya kalli Babiyon tare da fa in, "Ina neman wata alfarma a wajenka, amma idan har ka ce baka yarda ba na ha ura (ya fa i hakane domin samun yardar Babiyon ba kuma don zai ha ura ba idan Babiyon ya i.)" Gyara zama Babiyo ya yi tare da fa in, "Ina jin ka, young Minister." an jima Abdul-Hameed ya yi tare da fa in, "Kamun ka za a min mata, akwai wacce muke soyayya da ita har mu kai al awarin aure. Amma jin ka za ar min mata ya saka na aje wancen maganar a gefe don na san ba za kai min za in tumun dare ba, amma da udurin bayan an aura da wasu an lokaci sai na gabatar maka da nawa za in, amma sai da amincewarka." "Ko 'yar gidan wacece ita na maka al awarin sai na cika maka burinka. Ai ara aure sunnah ma'aiki ce, kuma ni ba zan hana ka hakan ba. Allah ya za a abunda ya fi alkhairi. Ka amshi za ina da hannu biyu b tare da ko sauya fuska ba, ni kuma son zuciyata ba zai bar ni na hana ka za inka ba. Ka je kana cika shekara da aure ni kuma zan je da kaina wannan karon domin amso maka auren za inka!" Babiyo ya fa i har cikin ransa. "Ka yi min al awari, Babiyo?" Abdul-Hameed ya fa i yana ri e hannun Babiyon. "Na yi maka al awari Abdul-Hameed, kuma ka san Babiyo never go back on his words!" "Ni shaida ne a kan haka. Nagode sosai kakana na kainaaaa! ya arisa maganar yana rungume sa. "Ya kamata ka je ka ga amaryar nan ta ka domin ku tattauna," Babiyo ya fa "In sha Allah, gobe nan zan je." Ko da Abdul-Hameed ya koma gida, waya ya fiddo ya kira magajiyar karuwan da Zeenat ta fara zamaa a wajenta tare da yi mata tayin rabin miliyan idan har ta binciko masa gidan karuwan da Laushi ta ke zaune a garin Lagos. Ita kuwa jin zunzurutun ku in sai ta ru e tare sa shaida masa ita kuma In sha Allah kamun cikar wata guda za ta yi duk iya yinta, idan ya kama ta tafi Lagos in ma sai ta je domin bincike da kanta. Washa gari ya shirya tsaf tare da escourt domin zuwa ganin amaryarsa. Tarba ta musamman ya samu daga mutanan gidan. Iyayan Asma'u sosai su ke da mutunci da karamci. A katafaran falon mahaifin Asma'u aka sauke shi tare da cika masa gabansa da nau'ikan abinci kala-kala. Asma'u kuwa tun da ta samu labarin zai zo ta tsantsara gayu na kece raini. Fara ce tass kuma kyakkyawa, ita ba doguwa bace kuma ba gajera ba. Sannan ba ta da wani jiki, siririya ce sosai tamkar za ta alle. Sai dai kallo aya za kai mata ka san ita in ba mai ha uri bace sam. Sanye take ciki riga da skirt na atamfa wanda ya kuma taimakawa siritanta fitowa. A fuska dai akwai kyau, sai dai idan anzo maganar shape to fa zero ne. Fuskanta sanye da google sai siririn mayafin da ta yafa a kafa a. Waya ne a kunnenta tana magana cikin harshen turanci cike da tsantsan kwarewa, masters gareta a fannin English and literature. Don yanzu haka ma ita lecturer ce a Kaduna state University tana karantar da English. Tun tahowarta ya kalle ta sau aya ya kawas da kai tare da ta e baki. Don shi ko ta ina bata masa ba, kawai zai yi accepting inta ne a matsayin addararsa. Zama ta yi a kujeran da ke fuskantarsa tare da aura afa aya a kan aya still tana waya. Da idanu ya bi jan lallen da ke zane a afanta yana tuno masa Zee-Meed insa kasancewar ita ma da wuya ka ga hannu da afarta fari, musamman umbunan hannunta kuma ba aramin kyau suke mata ba. Hakan ce ta saka ya zubawa afar tata idanu ta asan ido har ta kammala waya. "Sorry, I kept you waiting. So ya hanya, ya ka baro mutanan gidan? You haven't eaten, me yasa?" Sai a lokacin ya ago ya kalle ta tare da ba ta amsa aya cikin harshen Hausa, "Kowa na lafiya. Ya kike?" "As you can see, I am perfectly fine!" ta arisa maganar tana mai zuba masa idanu kasancewar ya mata masifar kyau, sai ta ga ya ma fi kyawu a zahiri akan hoton da aka nuna mata. "From what I've heard from my parent, you're my future husband in the next coming 13days. Well it's ok by me, but I want you to......." "Can you please speak to me in your mother tongue? Have heard enough at school. I mean the English spoken language!" ya fa i a dake. Ita kuwa ba wai maganar da ya yi bace ta san arar da ita, irin salon da ya yi amfani da wajen yin turanci ne. Sai ta ji tamkar bature ne a gabanta ke yin