← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 143

Sashe 40

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ma ina maka fatan haka. Mu da muka ta a yi kuma, Allah ya yafe mana ya sa mun tuba kenan har abada," fa in Habib Girei. Shuru duk suka yi na kusan kimanin mintuna goma sha bakwai kamun Kaita ya ajiye magazine in da ya ke dubawa ba wai don yana fahimtar abunda ke ciki ba. Fuskan Meema ne kawai ke masa gizo, sai dai ya san ko da wasa hasashen da ya ke yi ba zai ta a yuwuwa ya zamto gaskiya ba, amma duk da hakan fuskan ya tsaya masa a rai. "Amma kai kana da arfin guiwar tunkarar Abie da maganar auren karuwa?" Kaita ya jefawa Habib tambayar. Kallonsa ya yi tare da fa in, "Tabbas zan iya tunkarar Abie amma tare da taimakonka. Duk da na san sai an kai ruwa rana ko da za su amince." "Ta wani angaren Abie mai sau i ne a kan wannan fitinanniyar tsohuwar, musamman idan ta samu zugan mama Luba," fa in Kaita. "Ka san mama Luba ta wajena ce, maybe idan na kashe ta da da in baki ta fahimta. Ko kuma in samu Baffa Modibbo ya shige min gaba. Ka san na gaban goshin fitinanniyar tsohuwar nan ne. Idan ya ce, Yes! To fa Yes in nan ne, haka idan ya ce No! To ko ana ha maza ha mata babu abunda zai canza zance sai wani ikon Allah." Hannu Kaita ya mi a masa tare da fa in, "Goodluck, friend," yana janye hannunsa ya rufe fuskansa da magazine in ya lunshe idanu ba wai don bacci ya ke ba. Meema kuwa, tana zama ka Laushi na farkawa daga baccin da ya kama ta. Kallon Meema ta yi kasancewar a idanunta ta zauna tare da fa in, "Daga ina kike Sarkin yawo?" "I went to ease my self." Meema ta fa i tana ara gyara zamanta. Mayar da idanu Laushi ta yi ta rufe daidai lokacin da Meema ta ce, "Mum, uncle Habib is here in the airplane." e idanu Laushi ta yi sosai tare da kallonta ta ce, "Wani Uncle Habib in?" "Uncle Habib dai da ya saya min chololate a hotel. Wanda ya ce miki 'Duk wannan rayuwar da kike yi, ko kuma in ce da muke yi tunda dole in saka kai na tunda ni ma matan na ke bi, baza mu ta a so mu ga anmu suna yi ba. Don Allah ki kiyaye hakan." Meema ta fa Baki sake Laushi ke kallon Meema ganin yanda ta zayyano zancen da ita ta ma manta da shi. "Ke, wallahi kar in ara ji kin maimaita wannan maganar ko in fasa bakinki! Ina shi uncle in kareren na ki ya ke?" Juyawa Meema ta yi tare da pointing in Habib in da ke bayansu. Ha a idanu su ka yi da Laushi ya kashe mata idanu sai ta yi saurin auke idanunta daga kallansa ta dawo da kallonta ga Meema tare da fa "Ki zauna a nan kar ki sake ki tashi, kin ji ni?" Gyada mai Meema ta yi tare da fa in, "Yes, mummy." "Good!" Fa in Laushi tare da mayar da idanunsa jikin window tana kallon clouds. Kaita bai cire magazine in fuskansa ba har sai lokacin da ya ji ana sanarwar a saka belt sabida jirgi zai sauka. Bayan ya gama saka na shi sai idanunsa ya sauka a kan Meema da ke arin saka belt amma ta kasa, mahaifiyar kuma tun da ta saka nata ta runtse idanu. A hankali ya mi e tsaye, Habib ya yi saurin kallonsa tare da fa "Ina kuma za ka je Kaita? Kana ji fa ana announcement a saka belt Jirgi zai sauka." ala bai ce masa ba, sai ma wucewa da ya yi zuwa inda Meema ta ke tare da du awa ya saka mata belt in tare da jan kumatunta sannan ya juya. Da wani irin kallo Laushi da tun zuwansa amshim turarensa ya daki hancinta ta bu e idanunta ta sauke a kansa. Meema kuma yana juyawa ta cire belt in saboda haushin kiran mummyta da karuwa da ya yi. A idanun Habib komai ya faru. Wani murmushi ya yi ganin Meema ta kwace belt in daidai nan wata ma'aikaciyar jirgi ta iso wajen tare da kallon Meema ta ce, "Fasten your seatbelt, beautiful girl!" Ta fa i hakane tana mata murmushi. Kiciniyar saka ta shiga yi, har Laushi ta kai hannunta Meema ta yi nasarar saka belt in. "Good girl!" Ma'aikaciyar jirgin ta fa i tare da shafa kan Meema sannan ta wuce. Duk abunda ya faru a idanun Jawaad Kaita. Hakane ya tabbatar masa da maganar Habib na cewar Meema na da wayau don ya hango haushi da tsanarsa a idanunta kuma hakan bai rasa nasaba da maganganun da ya yi azu. Don ko zuwan da ta yi ta rufe idanun Habib ta yi masa murmushi tare da sake masa fuska. Samun kansa ya yi da rashin jin da in kato arar da ya yi. _Wai shin ni ka ai ce Baffa Modibbo ya min kama da mahaifin Marwanat matar Alhaji Nura?_ ( Punishment inku kenan gajeran typing. Ban san mai gobe za ta haifar ba. Wata ila one readmore zan koma yi #Jawaad Kaita #Habib Girei #Laushi #Meema #Baffa Modibbo #Mama Luba #Abie #Fitinanniyar tsohuwa #Marriage #Drug Trafficking #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/21, 6:36 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATI ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 26 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Wani irin ka awa cikin Meema ya hau yi lokacin da jirgin zai sauka asa. Ba ta saki wandon jikin mahaifiyarta da ta dam a da arfi ba har sai da jirgin ya tsaya cak sannan suka saki ajiyar zuciya daga Meema har Laushi. "Mummy wallahi jirgi a kwai tsoro! Na ji tsoro sosai da za mu tashi, haka yanzu da za mu sauka," Meema ta fa i tana waigawa bayanta kuma karaf suka ha a idanu da Kaita. Wani irin auke kanta ta yi tare da mi ewa ganin mutane na mi ewa suna fita. Laushi hannu ta kai ta jawo jakar kayansu, lokacin tuni Meema ta yi gaba. Da sauri ta juya tana masa wani irin kallo sakamakon maganar da ya furta a kunnanta. "Ita macen kirki kamar rufaffan sweet a cikin leda haka ta ke, duk namijin da ya san kansa mai kuma cikar ima da wadatacciyar tarbiya da asali da kuma nasaba bai ta aukar bu an sweet wanda uda da wari masu cuta da marasa cuta suka gaba hawa kai suka shanye za insa. Don haka ki saka a cikin walwar kanki ta tunkiya, an uwana ba zai ta aukar datti kuma shara bola kamarki ba ya ajiye matsayin mata! You're not welcome in our family. I'm advising you to stay far away from my brother, you're not his type." Ya na gama fa in haka ya kai hannu ya jawota nesa da jikinsa adan tare da alle botur in shirt inta da ke a bu e wanda hakan ya bada damar ganin half shinny white brest inta ta sama. "And who the hell is your brother?" A fusace Laushi ta ce haka tana watsa masa harara saboda maganar ta soki zuciyarta. "Ke ba ki isa ki raba an uwana da iyayansa ba kamar yanda ke kika rabu da na ki iyayan saboda baki san darajarsu ba ki ki ka taho bariki har da riba ga ta can," ya arisa maganar yana nuna Meema da baki wacce ta kusa ficewa daga cikin jirgin. Bangajesa ta yi ta nufi wajen Meeman don gaba aya hankalinta ya tafi wajen can ganin ta kusa ficewa daga jirgin. Duk da zuciyarta na ingiza ta a kan ta tsaya ta wanke sa soso da sabulu, amma baza ta iya ba saboda tafi aunar arta da hakan. Amma ta udurta a ranta akwai next time. Duk abunda ya faru Habib kansa na asa bai san komai ba saboda yana arin fito da boxes insu. Ko da ya fito har Kaita ya kusa ficewa. Da sauri ya bi bayansa. A can cikin reception suka ha u da shi yana kallon Meema wacce ta aga bottle wata tana sha, Laushi a gefenta tana gyara mata ribbon in kanta da ya zamo. "Tun azu a jirgi na ke kallon ka sai satar kallon Meema ka ke yi, ta burge ka ko?" Fa in Habib. "Poor little girl!" Kaita ya fa i yana hura iskan bakinsa tare da kai hannu ya amshi aramin akwatin kayansa ya soma ja ba tare da ya amsa tambayar Habib in ba. "Ba za ka je ku gaisa ba? To ida baza ka tsaya ba, ka jira ni a waje yanzu zan taho." "Tun da ga body guard in ka ba. Meet me at baffa Modibbo's house idan ka gama shiriritar," ya fa i tare da nufar enterance in domin fita. Habib wajen da su Laushi su ke ya nufa. Meema na hango sa ta washe baki tare da fa in, "Mum, uncle Habib is coming!" Juyawa Laushi ta yi tare da masa kallo aya ta kawas da kai ta cigaba da gyarawa Meeman gashinta. "Maman Meema!" Ya kira sunanta a hankali bayan ya iso wajen. Bata ago ba, kuma bata amsa kiran ba. Baby hijjab in da ke hannunta ta sakawa Meeman tare da kama hannunta sannan ta ja akwatin kayansu da ayan hannun na ta. "Maman Meema, fushi kike da ni?" Ya fa i bayan ya taho ya jera da su. Cak ta tsaya tare da kallonsa ta ce, "Kai ne wanda ya fa awa wancan banza ni budurwarka ce har ya
Chapter 40 · 0% Book details