Sashe 70
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
za ta ha e shi ba zai ta a iya rabuwa ko ja da baya a kan soyayyarta ba. Wani irin soyayya su ke wa juna mai wuyar fasaltawa. Don shi gani ya ke ko wa anda tarihi ya ke bada labarinsu a kan soyayya (Wato Laila Majnun da Romio da Juliet) ba za su gwada masa soyayya ba in har a kan Zee-Meed insa ne. Sai da wayar ta kusa katsewa sannan ya aga da sauri ganin Babiyo ne ke kira, shaf shi ya mance ma za a iya nemansa musamman ma Babiyon. "Abdul-Hameed, kana ina ne? Lafiyarka lau kuwa?" Babiyo ya fa i cike da damuwar ganin har pass eight amma babu shi a Ar o Barkin Murmushin arfin hali ya yi tare da fa in, "Yanzu na ke shirin kiran wayarka dama, lafiya alau na ke tsoho mai ran arfe. Babu abunda zai samu Abdul-Hameed inka. Sa dai ai min afuwa zan kwana wajen Sardauna, yanzu haka ma ina akinsa. Ban so na fito cikin daren nan ne har wani ya gane ni ko kuma a bibiyeni." Ajiyar zuciya mai arfi Babiyo ya saki tare da fa in, "Ka kula da kanka Abdul, sannan ka tabbata ka dawo gida da wuri." "In Sha Allah," ya fa i tare da aje wayar a kan mirror kasancewar Babiyo ya yanke kiran daga nashi angaren. Bayan ya yi sallar isha'i ruwan zafi kawa i ya sakawa cikinsa shi ma babu madara sannan ya kuma sa ar hanyar neman gidan karuwa. Wannan karan an nuna masa gidan karuwai fin biyar, amma duk inda ya je ya ce Laushi ya ke nema, sai su ce masa su ba su san wata mai suna haka ba, daga arshe ya koma ha awa har da sunan Ladi Katifa amma nan ma ba a dace ba. Sai wajajen sha aya na dare wani ya kai sa wani tsohon gidan karuwai a wani unguwa, a nan ne da kyar aka ha a shi da wata bayan ya biya naira dubu biyar ta kai shi wajen magajiyar gidan karuwa da su Laushi suka zauna. Har gidanta suka je a wannan daren, da kyar ta saurari Abdul-Hameed shi ma sai da ya bata ku i masu kauri sannan ta fa a masa an tashe su a unguwar sa suke an kuma rusa gidan an yi katuwar kantin kayan masarufi a wajan, amma kamun haka su Laushi da Ladi katifa sun bar nan kusan da shekaru hu u zuwa biyar sun koma Lagos da zama a wani gidan karuwan. Sai dai ita bata san a Lagos in a wani gidan karuwai take ba. Sannan ta ara masa da arin bayani a kan kisan da Laushi ta yiwa mahaifinta bayan ta au sar ar zinarinsa, wannan dalilin ne ma ya saka suka gudu lagos in ita da awarta kuma da tsohon ciki. aramin gigicewa Abdul-Hameed in ya ji ba da wannan labarin, musamman tsohon cikin da aka fa a masa tana auke dashi ya mugun tsaya masa a rai, batun kisan mahaifinta kuma shi sam bai amince da hakan ba. Godiya ya mata sannan ya bar gidan da udurin duk inda Laushi ta ke a garin Lagos sai ya nemo ta ko da hakan na nufin zai kara e gidan karuwan da ke Lagos in ne kaf! #Abdul-Hameed #Laushi #Lagos #Babiyo #Mamiyo #Hafiz informer #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 42 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Washagari Abdul-Hameem da duku-dukun safiya ya bar garin Bauchi don jiya yi gaba aya garin ya yi masa zafi da unci kasancewar babu annurin zuciyarsa a garin. arfe biyu a garin Abuja ta yi masa, taxi ya hau har cikin Ar o Barkin o cikin adda kama. A daidai ofar gidan mahaifinsa ya cewa taxi driver in ya tsaya, bayan ya tsaya shi kuma ya fito tare da biyan sa sannan ya tura gate ya shiga cikin gidan da ya kwashi shekaru bai shigo ba sai yanzu kasancewar Babiyo ya kori iyayansa. Tsaf atoton harabar gidan ya ke wanda ya awatu da shuke-shuke irin su; gwaiba, lemon, grapes, apple mango, orange, sun flower, neem (dogon yaro) da sauran su. Knocking ya yi a ofar parlour sannan ya tsaya domin jira a zo a bu e masa ofar. Mintuna ka an sai ga anwarsa Ikilima ta bu ofar tana mai washe baki tare da fa in, "Hamma Hameed, ja ama!" cike da farin ciki ta fa i hakan don ta jima bata saka shi a idanu ba. Murmushi ya mata, ita kuma ta bashi hanya ya shigo akin yana kallon parloun da ya zame masa ba o kamar bai yi rayuwa a ciki ba. Muryan Baffansa ya ji yana dariya daga cikin wani aki da ke cikin corridor a nan parlour kuma nan parlour in ya ke dumfarowa. "Ah! Ikon Allah, ki ga an halas in Saudatu. Ai yanzu muke zancan ka ni da Nennen na ku," fa in Baffa Bel o yana murmushi, daidai nan wacce ya kira da Saudatun (Wato mahaifiyar Abdul-Hameed) ta ariso. an du awa Abdul-Hameed ya yi tare da kallon iyayansa tare da fa in, "A alli e jam? (Kun wuni lafiya)" "Jam alli! Ada selli? (Lafiya alau, lafiya kake?)" duk suka ha a baki wajen fa in haka. Ko kamun ya ba su amsa Ramadan mai bi masa ya fito daga nasa akin tare da fa in, "Ina bayan gida na tsinkayi muryanka, da sauri na fito domin ganin our up coming young minister," ya arisa maganar yanaa dariya kuma duk cikin fulfulde ya yi maganar. Hararar wasa ya maka masa tare da fa in, "Yaushe ka dawo?" "Tun ranar da aka nemi she e min kai na dawo. Wannan kakan naka ne mai iko da mulki ya hana mu isa gare ka, ni har wajen aunty Halima na so in je amma Nenne ta hana ni ita da Baffa wai suna gudun zuciyar Babiyo." Ramadan ya fa uwa Baffa Bel o ya yi masa tare da fa in, "Uban nawa kake wa tsiya." Shafa kai Ramadan in ya yi yana dariya tare da zama kusa da Abdul-Hameed in da ya tashi ya zauna a kan kujera. "Hmm! an gatan Babiyo. Wato duk mazajen cikin estate in nan AUREN CIKIN GIDA a kai masu sai kai ka ai ne Babiyo ya za o maka daga cikin jikokin abokansa, hmm this is selfishness. Kuma kowa ya sani tun yanzu, ni Bahaushiya ko inyamura zan auro, ehe!" Wani da uwar ya kuma samu daga wajen Baffa Bel o, Abdul-Hameed kuwa mutuwar tsaye ya yi bayan jin za in da Babiyo ya masa daga bakin an uwansa. "Baffa, menene na ke ji haka daga bakin Ramadan? Shin dagaske ne Babiyo ya za ar min mata??" Abdul-Hameed ya fa i gabansa na fa uwa. Washa baki Baffa ya yi tare da gyara zamansa a kan aya daga cikin kujerun dinning sannan ya ce, "Kwarai kuwa, don Baffannika ba su jima da dawowa daga Kaduna ba, iyar Governorn Kaduna da ya sauka ne. An ce yarinya ce kyakkyawa ga ilimi don yanzu haka ma professor a nan jami'ar Ahmadu Bello da ke zaria. Shekarunta talatin cif. Kuma ka san dai Babiyo ba zai yi maka za in banza ba, mahaifiyarka lokacin da aka nuna mata ita a hoto bata yarda ta kai shekaru talatin da haihuwa ba domin kama ta yi da yarinya ar shekaru ashirin da biyar, kuma ar asali ce, fulani gaba da baya." Baffa ya arisa maganar yana dariyar farinciki. Abdul-Hameed kuwa if ya yi yana jin wani mugun tashin hankali na tsattsafo masa na jin wannan ba in labarin. "Kin ga da i ya kashe shi ya kasa magana," Baffa ya kuma fa i still dariya a fuskansa. "Baffa ina da wacce na ke so!" Abdul-Hameed ya fa akin ya auka kamar an aiko da sa on mutuwa mai kashe jiki. *COLOMBIA* aramin bacci Meema ta yi a cikin jirgin nan ba, arfe goma jirginsu ya sauka, sune na biyun fita daga jirgin hannunta ri e a cikin na mutumin (Berry brown) da aka ha a da shi kasancewar ya tashe ta daga baccin da take yi. "Ina aunty Laushina?" Meema ta fa i tana kallon fuskan wanda ke ri e da hannunta. "Yanzu za a zo da mota a kai mu inda take," ya ba ta amsa. a masa kai ta yi gaba aya jikinta a sanyaye sai bin garin ta ke da idanu, duk da dare ne sosai amma ko ina haske ne tarwai kamar rana. Wata jibgegiyar jeep suka iske tana jiransu, ko da na cikin motar ya hango su, bu e motar ya yi fuskansa auke da murmushi tare da nufa inda suke ya rungume wannan mutumin tare da fa "You're welcome" cikin harshen spanish. Da sauri Meema ta kalle sa da mamaki don sarai ta ji abunda ya ce don ta iya yaren itama kasancewar an koya mata tun a can Lagos. Kumatunta ya kama tare da sha kanta yana fa in, "Very beautiful gal, what's your name?" "Faridat Zeenatu Laushi," fa in Meema tana kallon Adalberto. Kasa pronouncing in sunan ya yi, sai cewa ya yi, "from now on, your name is Lulu, I'll be calling you Lulu." "But I like my name, it was uncle Salma that gave me the name, and everyone calls me with the name." Meema ta fa i tana turo baki. "estas en colombia ahora, tu nombre es Lulu (you're in colombia, your name now is Lulu)". Adalberto ya fa a