← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 143

Sashe 76

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fa a haka? Tafiya za ki yi ki barni?? Kin san irin son da nake maki kuwa, Lulu? Babu inda za ki je muna tare a nan. Ki manta da asarki, kowa naki muyi auren mu. I promise you zan kula dake, zan baki soyayya wanda baki ta a kawo shi a tunaninki ba, soyayya zan gwada miki irin wanda ba a ta a irinsa ba a duniya, Lulu." yana kawo wa nan ya fiddo da wata kyakkyawar zobe a aljihunsa tare da du awa a kan guiwarsa ya kama hannunta tare da fa in, "Will you marry me, Lulu?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "I'm sorry Leo. Babu gurbin soyayya a zuciyata sai aukar fansa! Ba zan iya aurenka ba. Kuma ko da ma babu buri a raina, addinina bai yarda na auri wani mutum mai sa anin addinin da ba nawa ba!" A matu ar zafafe ya furta, "Ina ruwa soyayya da addini? Wani addini kike yi kenan? Kina sallah lokacin sallah, kina bin mu church idan za muje, na auka kina yin haka ne saboda aya muke duka. Ubangiji aya muke bautawa, idan kin yi sallah, idan na je church duk wajensa addu'a da ro o yake zuwa. Don haka babu bambamci tsakanin mu. Za ki yi addininki, nima zan yi nawa. an da zamu haifa da ke idan kin ce duka addininki za su yi, ni ban da matsalaa, Lulu. I only love you, you alone Lulu. Please accept this ring" ya arisa maganar yana hawaye. Itama hawayen take yi, don ita kanta ta san Leo ba aramin so yakee mata ba, amma sai dai ya yi ha uri don babu abunda zai shiga tsakaninta da cika buradinta na kashe mahaifiyarta. Share hawayenta ta yi tare da fa "I'm sorry Leo, can't accept this ring. But I promise to come to you when I'm done." Girgiza kai ya yi tare da fa in, "Muje court mu yi aure, ni kuma na miki al awari ba zan kar i virginity inki ba har sai mun cika burinmu a Nigeria duk da ban san ko na menene ba. Let go get married, Lulu." ya fa i yana matso da ita kusa tare da arin kissing inta. Kawas da kai ta yi tare da fa in, "I'm sorry Leo!" tare da juyawa ta soma tafiya. Kiran sunanta ya yi, juyowar da za ta yi taga ya nuna ta da bindiga tare da jan kunamar, "Ko ki amince mu yi aure, ko kuma in harbe ki!" Matsowa kusa da shi ta yi tare da fa in, "Fine, go ahead!" Girgiza kai ta yi tare da mayar da bindigar a kansa tare da fa in, "Da hannuna ba zan iya kashe masoyiya ta ba, gwara na kashe kaina. Ina sonki Lulu har arshen numfashina............" (Wai kana nuhin kashe kanka za kai Leo #His Excellency Abdul-Hameed #Her Excellency Asma'u First lady #Laushi #Meema #Ladi Katifa #Leonardo #Hatred #Love #Sacrifice #What your sow is what you reap #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 46 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* Meema ta san rashin hankali da kuma haukar son da Leo ke mata zai iya sakawa ya yi komai, cikin har da kashe kansa. A raunane ta furta, "Drop the gun, Leonardo I'm begging you." "Do you love you, Lulu?" ya jefa mata tambaya still bindigar na kansa. "I love you Leo! I love you with all my heart Leonardo." Meema ta fa i tana kusanto shi. "Then let go to court and get married!" shima ya bata amsa yana kallonta. Bata ce masa komai ba har sai da ta ariso kusa dashi tare da janye bindigar da ke kansa ta cire duk alburusan da ke ciki sannan ta watsar tare da kama hannunsa suka soma tafiya. e gaban mota ta yi ta saka shi ciki sannan ta zagaya ta shiga mazaunin driver. Juyowa ta yi ta kallesa tare da fa in, "Za muyi aure kamar yanda kake so, amma da shara i guda biyu." Hannunta ya dam a da sauri tare da fa in, "Na amince! Na amince Lulu." Jinjina kai ta yi tare da fa in, "Na farko, you won't be able to get to my body until I come back from Nigeria, secondly I'm going to Nigeria alone with out your accompany." Kallonta ya ke without blinking na kusan tsayin mintuna biyu kamun ya furta, "Do not betray me, Lulu. I can't live without you." Shafo fuskansa ta yi tare da fa in, "You can count on me, dear. Let go time is going!" ta arisa maganar tare da tada motar. "With this dress? No! You have to change and look very beautiful. Ohh my God I'm I dreaming? Leo is about to get married to the most beautiful lady in the world, indeed I'm the luckiest person on the earth!" ya arisa maganar har da ihunsa yana kaiwa dashboard dukan farinciki. Meema na tu i a hankali tana kallonsa ta gefen idanu tana murmushi. Ita kanta ta san tana son Leo. Leo ya kasance dogo kuma ja, don shi ba fari bane au haka. Idan ka hangashi cikin fararan mutane ma za ka iya kiransa chocolate colour. Kyakkyawa ne sosai. Bai da makusa sai na kasancewarsa aljihun baya (ma'ana ba musulmi ba). ofar wani aton shagon make-up ta yi parking tana kallonsa tana murmushi. "Go go the court and arrange everything, will call you if I'm done here to come and pick me." ta arisa maganar tare da bu e murfin motar ta fita. Shima fitowar ya yi tare da zagayowa inda take ya saka hannu ya jawo ugunta har sai da irjinta ya ha u da nasa. Kallon ido cikin ido suke wa juna kamun a hankali ya furta, "I love you, Lulu" tare da kai baki zai mata kiss amma sai tai saurin saka tafin hannu ta rufe bakinsa sannan ta ja baya tana masa dariya. Gyara tsayuwa ya yi yana shafa kai. Juyawa ta yi ta nufi cikin shagon. Da idanu ya bi erarran ugunta da kamar ita ta zana kanta har ta. Har za ta shige shagon ya wa kiran sunanta, tana juyowa ya hura mata kiss tare da fa in, "Te amo (ma'ana ina son ki)". "Te amo" ta fa i itama tare da hura mata kiss sannan ta shige shagon. Lokacin da aka gama mata kwalliya ita kanta tsayawa ta yi tana kallon kanta cikin madubi. Sanye take cikim wataa arniyar fara in wedding gown wanda ke ja har asa. Gaba rigar net ne mai kyau wanda hakan ya bawa rabin irjinta bayyana. Bayan rigar kuma igiyoyine aka ha e waje aya suka bada wani waves. Fuskan nan nata ta sha make-up da ya ara fiddo da kyawunta. Gashin kanta anyi mata wani irin style wanda aka mata kitso guda aya amma daga tsakiya aka fara aukosa irin hannu biyun nan aka saki jelar har tsakiyar bayanta sannan kuma suka awata an da wasu duwatsu masu kyalkyali da ya ara fito da kyawun gashin. Hannunta sanye da doguwar shantly sock irin na amare. Make-up artist innan sai aukarta hoto take a waya tana yana kyawunta. Waya ta aga ta kira Leonardo, bugu aya ya aga tare da shaida mata yana hanya shi da su Diego. Cikin anin lokaci suka iso wajen, make-up artist innan ita ce ta fito da Meema. Mutuwar tsaye Leo ya yi domin ba aramin kyau ta masa ba, duk da shima ba aramin kyau ya yi ba. Sanye yake cikin suit ba e, na cikin kuma ja, sai wata kyakkyawar rose flower dake aljijun coat in. Kan nan nashi sai shinning yake. Su Leo ma irin shigar da ke jikinsu kenan, sai dai rigar ciki ce kawai ta bambanta dom tasu fara ce. Shi da kansa ya arasa ya kamo hannunta ya yi kissing sannan ya arisa da ita wajen motar da tasha kyau da ballons white and red. Tattaro rigar ya yi ya saka cikin motar sannan ya koma aya bangaren ya shiga bu e gidan baya ya zauna kusa da ita. Diego kuma ya bu e gidan gaba ya shiga ya tada motar. Mateo kuma ya biyo su a aya motar. Da sauri Meema ta kallesa ganin sun yi parking a church, "Why church? Ba court za muje ba?" Hannuta ya ri o tare da kissing sannan ya shiga yi mata bayani, "Ba zai yiwu mu yi auren court a yanzu ba, don sai mun yi presenting abubuwa da dama wanda hakan zai iya jawo a fahimci mun yi aiki da Esmeralda kuma hukumar NLA kashe mu za suyi." a kai ta yi alamar ta fahimta. Shi kuma ya bu e motar ya fita tare da zagayawa inda take ya bu e motar ya ri o hannunta tare da fito da ita suka nufi cikin church in, su Diego biye da su a baya. A nan suka samu pastor shi ka ai cikin church in yana jiransu. Ba aramin ku i suka bashi ba kamun ya amince zai aura masu aure. A gabansa suka tsaya shi kuma ya soma babu ata lokaci, "``Dearly beloved, we are gathered here today...'' - ``Do you, (Leonardo), take (Lulu), to be your lawfully wedded spouse?" Washe baki Leo ya yi yana jijjiga kai tamkar adangare tare da furta, "To have and to hold from this day forward, for better for worse, for richer for poorer, in sickness and in health, to love and to cherish, till death us do part" Kallon
Chapter 76 · 0% Book details