← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 143

Sashe 86

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya jefa mata tambaya yana kallonta. Idanunta a rufe ta ce masa, "Kaina ke an min ciwo ka an-ka an. Ina jin kamar ina son inyi tunani amma da zarar na yi forcing kaina sai na ji kaina na sara min." Hannu ya aura a kan kadon sai dai bai yi kuskuren kaiwa jikinta ba ya furta, "Kina ji ko, kar ki ri a rakurawa kanki akan dole sai kin tuna pass inki. In sha Allah a hankali komai zai dawo miki cikin walwarki." azu na ji ka ce gidanka zan koma idan an sallame ni nan da sati aya ko?" ta fa i bayan ta tashi zaune daga kwancen da take tana kallonsa. a mata kai ya yi tare da fa in, "Ko bakya son zama dani ne?" an turo baki ta yi tare da fa in, "To ni da wa zan zauna a gidan? Ni gaskiya ba zan zauna ni ka ai ba." Dariya ya yi tare da fa in, "Dama wa ya fa a miki ke ka ai za ki zauna? Ai matata na gidan." "Kana da mata dama? Shine azu ka ke wani cewa kana sona, ca !" ta arisa maganar tana harararsa. Dariya kawai ya yi tare da mi ewa ya ce, "Zan je in dawo. Maybe kamun na dawo Khairiyyah za ta riga ni zuwa da abincinki." "Wacece haka?" ta fa i tana kallon kwayar idanunsa. "Matata mana!" ya bata amsa shima yana kallon cikin idanunta. ! Kuma ka fa a mata ni kana sona?" "A'a ban fa a mata ba, sai dai idan yanzu kin ba ni izini sai in fa a mata idan na koma gida." Hannu biyu ta aura a kan bakinta tana girgiza kai tare da fa in, "A'a don Allah! Ni Allah ma na fasa zama a gidan naka." ta arisa maganar tana marairaice fuska. "To ki ha uri kar ki fasa, na ji ba zan fa a mata ina sonki ba, amma to ke kina sona?" Watsa hannu ta yi tare da fa in, "Ni ban sani ba, ban san menene so ba. Ban san ko ina sonka ko ban sonka ba!" ta arisa maganar da iyakacin gaskiyarta. Kallonta ya yi na kusan mintuna uku kamun ya furta, "Za ki sani very soon!" yana gama fa in haka ya juya zai bar akin. Da sauri ta yi gyaran murya alamar akwai abunda ta ke son fa a. Juyowa ya yi tare da fa in, "Akwai abunda kike so ne?" Turo baki ta yi tare da fa in, "Please ka daina saka turaren nan, amshinsa na sakawa ina jin wani abu a cikin kaina. Sai kaina ya ri a min duuum haka!" ta arisa maganar tana mai ri e kanta. Kallonta ya ri a yi sosai kamun ya ce, "Ni kuma ina son amshin nan sosai. an uwana ne ya ba ni matsayin gift in aurena da Khairat saboda ya san ina sonsa. Amma tunda gimbiyata ba ta so, daga yau an daina sakawa!" ya arisa maganar yana kashe mata idanu. "To ai ni ma ban ce turaren bai da da i ba, kuma ban ce ka daina sakawa ba. Kawai dai......" sai kuma ta yi shuru. "Zee, mai arya fa an wuta ne! Yanzu fa kika ce min don Allah kar in ara sakawa amma kuma kika canza maganarki da arya wai baki ce haka ba. To kawai dai me? Sai kin arisa maganar." ya fa i da alamar zaulaya. Kai tsaye ta ce, "Kawai dai turaren na da da i da saka sanyi a zuciya. Amma ni ban san mai yasa idan na sha a gabana ke fa uwa ba kuma kaina sai ya min duuum haka." "Zan bari in sha Allah, kin ji? Yanzu ki samu ki kwanta ki huta. Bari na je na dawo, ko kina bu atar wani abu?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "Ban bu atar komai, I just want to have some rest." "Ok, tom ki huta sai na dawo." a kai ta yi tare da zamewa ta kwanta ta lumshe idanu. Shi kuma ya fice tare da jawo mata ofar a hankali. A hankali ya ke murza kan motar yana tunanin ta yanda zai fara yiwa Khairat bayani don fisabilillahi yana matu ar jin kunyarta duk da ya na da ya inin ba za ta i amincewa Zeenat ta zauna da su ba, sai dai kuma still wani angare na zuciyarsa na masa tuni da wannan halin na mata wato kishi. Mintuna ashirin ne zai kai sa gida daga asibiti, amma sai ga shi ya uge da kwasar mintuna talatin har da biyar. Gate in a bu e yake hakan ya bashi damar kutsawa ya yi parking wajen aje motoci. Number 18 shine number in gidansa, sama da asa ne gidan. Hango Khairat ya yi ta can saman gidan tana shanya jikinsa sanye da hijjab har guiwarta. Karaf suka ha a idanu ta sakar masa murmushi tare da saurin arisa shanya rigar da ke hannunsa sannan ta juya domin saukowa. Ko da ya isa ofar bai danna door bell don ya san ta riga ta ganshi za ta ariso ta bu e masa. Aikuwa ko mintuna biyu bai yi ba sai gata ta bu ofar. Hannun ya ware mata alamaar ta ariso gare shi ta rungume shi. Cike da kunya ta ariso ta shige jikinsa ta yi luff. Sun jima a haka kamun ya ago kanta ya sumbace ta sannan ya kama hannunta zuwa cikin parlourn. "Ban yi tsammanin ganinka ba da wuri haka." Khairat ta fa Lumshe idanu ya yi sannan ya bu e tare da fa in, "Ko in koma ne?" Da sauri ta girgiza kai tare da fa in, "Ni dai ban ce ba wallahi!" Da serious face ya kalleta alamar yana son magana mai mahimmanci da ita. Hannunta ya kamo tare da furta, "Khairaat!" Sai da tsikar jikinta ta mi e saboda yadda ya kira sunanta, "Uhiym!" ta amsa kanta a asa. "Ina son neman wata alfarma a wajenki, ban san ko za ki iya taimaka min ba, sannan ban san ta yadda za ki fassara abunda zan fa a miki ba." agowa ta yi ka an ta kallesa gabanta na fa uwa, amma sai ta yi arfin fa in, "Hamma ka yi umarni kai tsaye, idan har bai shiga hurumin ubangiji zan yi maka shi. Ai ni mallakinka ce." Hannunta ya ri a murzawa yana jin sonta na huda zuciyarsa. Amma kuwa kunyarta sosai yake ji. Can ya daure tare da fa in, "Kalle ni Khairiyya!" agowa ta yi a hankali ta kallesa cikin ido duk da matsanaicin kunyarsa da take ji. "Baki ta a tambaya inda nake zuwa ba tun da muka sauka a Denmark, mai yasa?" ya jefa mata tambaya. "Hamma, ai ba hurumina bane hakan. Ni ce dai idan zan fita ya zama wajibi ka san inda zani har ma lokacin dawowata." a kai yi kamun ya auki tsayin sakwanni kamun ya furta, "Asibiti na ke zuwa, Khairta." Da sauri ta dam i hannunsa tare da fa in, "Asibiti Hamma? Mai ke damunka?" Girgiza kai ya yi tare da fa in, "Kwantar da hankalinki babu abunda ke damuna, wata ce ke kwance a asibiti, kuma ni na kawo ta nan asar domin a duba lafiyarta. Ta samu matsala a walwarta ce shine na taimaka na kawo ta akai mata aiki, sai dai sanadiyar aikin ta kuma kamuwa da wata matsalar ta shafewar tunani. Ta mance duk wani abu da ya ta a faduwa da ita a bayaa, hatta sunanta ba ta sani ba. Shine na ke son ki taimaka min ki ha uri ta zauna damu a nan gidan kamun tunaninta ya dawo. Amma fa idan har baki amince ba sai in nema mata wani wajen ta zauna." Murmushi ne ya fa a a fuskan Khairta wanda har sai da ya ba Jawaad mamaki matu "Kai Alhamdulillah! Alhamdulillah ni ma zan samu abokiyar hira. Don Allah yaushe za ka kawo ta? Allah sarki Allah ya bata lafiya." Kamar statue haka ya tsaya yana kallonta har sai da ta girgiza shi don bakinta da ke motsi kawai yake kallo amma bai gane abunda take cewa tun bayan furucin farko da ta yi. Kawai ji ta yi ya mata wata wawuyar runguma yana ajiyar zuciya. Sun jima a haka kamun ya furta cikin kunnanta, "Allah ya miki albarka sweetheart!" Da "ameen" ta amsa tana ara rungume sa. Sungum ya auke ta zuwa bedroom suka more yaruwarsa tare da tsaftace jikinsu sannan suka shirya. Sharp-sharp Khairat ta dafa pasta with vegetables, ta sakaa na Zeenat cikin cooler, a plate aya kuma ta zuba nata da na Jawaad ta kai dinning. Bayan sun ci sun oshi ta koma aki ta saka abaya tare da yane jikinta da mayafin abayar ta fito, lokacin tuni har Jawaad ya kai wajen mota ya saka basket in abincin a ciki. "Kin yi kyau sosai, matata!" ya fa i tare da jan kumatunta bayan ta ariso kusa da shi. Shi ya bu e mata murfin gaba ta shiga sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver ya jaa motar. o Barkin o Estate_ u daga cikin an Babiyo shiga su kai ta alfarma domin zuwa Kaduna garin gwamma kai ku in auren ar tsohon gwamnar jahar da Jawaad zai aura. Daga ciki akwai Baffa Jibrilla, Baffa Gida o, Baffa Modibbo da ya zo takanas tun daga Lagos sai Baffa Chuba Babiyo sai murmushin jin da i ya ke, hakan kuwa ba aramin ona ran baffa Jibrila ya yi ba, sai makawa Babiyo harara ya ke yi a fa aice. Gaba aya a zaune a parlourn babiyo suke suna jiran Hafiz domin ya kai su. Kowa ya san Hafiz Babiyo kawai ya ke tu awa, amma kasancewar ku in auren an gwal (su baffa Jibrilla suka fa a ba ruwan matar Sayyadee ) za su je kaiwa, sai Babiyo ya ce su dakata Hafiz in zai kai su. Bayan shigowar Hafiz, Babiyo ya shiga kwararo addu'a ga dukkansu akan Allah ya kaii su lafiya ya kuma dawo da su lafiya. Don a son babiyo ana aura auren Abdul-Hameed yau, to sati mai zuwa a rantsar da shi matsayin Ministern Abuja. "Hafizu, don Allah kai min motata gida tunda ba da ita
Chapter 86 · 0% Book details