← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 143

Sashe 131

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Ko da isar su filin jirgin bai saura mintuna hu u zuwa biyar jirgin ya tashi ba. Sauri-sauri suka arisa aka duba kayansu sannan suka nufi inda mutane su kai layi suna shiga jirgi. Wayarsa ya fiddo ya yi dialing number in mahaifinsa ya shaida masa gasu nan zuwa Abuja in lessthan one hour. Sosai mahaifin ya yi farinciki da jin haka. Da shigarsu cikin ba jimawa aka umarce su da kowa ya saka wayarsa a flight mode tare da saka seatbelt sannan jirgi ya sau sharara gudu a asa kamun nan ya tashi sama ya daidaita ya cigaba sharara gudu. Cikin mintuna sittin suka iso Nnamdi Azikiwe International Airport. Kusan sune na arshen fitowa daga jirgin. Meemah sai kalle-kalle ta ke yi ba wai na auyenci ba don ita asashe da ziyarta ma ba su irguwa. Ta je Korea, Turkey, Dubai, Maleyshia, Sweden, Cyprus, Equatorial Guinea, Greece, Hungary, Italy, Jamaica, Moroco, Nepal, Paskistan, India da sauransu. "Let get going. Kallon mai kike yi haka kamar ba auya?" ya fa i yana mai ri e da both akwatunsa da nata. Ba ta ce masa komai ba ta jira suka jera suna tafiya. Duk wanda ya kalle su auka ya ke ma'aurata ne. "Wai ke ba ki da tausayi ne? Shin baza ki taimaka min da box guda aya ba?" ya fa i cikin harshen spanish. an ta e baki ta yi tare da fa in, "Es lo suficientemente grande para que puedas llevar las 2 cajas. Eres un hombre tan vago, no eres un hombre fuerte (Ha sun yi girman da zai hana ka iya aukar duka biyun? Kai ka cika kasala, kai mutun ne mara arfi.)" "Dole ki ce haka tun da har kika yi ha ashi da ni kuma ki ka shammace ni ki ka sumar da ni," ya arisa maganar yana harararta. Dariya ta fashe da shi don sosai image in ya dawo mata a idanu. Take kuma ta aure fuska tare da zabga masa harara ta furta, "Me golpeaste brutalmente y tambi n me ataste. (Ka dake ni cike da rashin imani kuma ka aure ni a wula ance)" ta fa i tana mai nunawa a idanunta abun ya mata ciwo ainun. "Then I'm very sorry!" ya fa i yana murmushi don shi dai bai ga mummunar dukan da ya mata ba da ta ha ance tana fa i. Idan laifi ne ma to shi akai wa. Ko shi da ke namiji don ya san raga mata kawai ya yi kasancewarta mace amma ba aramin horo ta samu ba wajen jibgar arti da kuma warewa a harbi. Sosai ta ke da saiti sai dai idan bata so harbi ba. Aizaad bai yi mamaki ko ka an ba da ya ga mahaifinsa da kansa ya zo tarbansa fuskan nasa a matu ar washe. Daga shi sai drivensa kawai suka zo airport ba. Sanye ya ke da shadda an ubansu ya sha inki mai kyau na zamani tamkar ba dattijo ba. Ba wai shigar ta yara bace, inkin ne na zamani da ya oye tsufansa. Kansa sanye da hula, kana ganinsa ka ga Aizaad. Furfura kawai da an duhun fata zai gwadawa Aizaad in, don shi Aizaad in fari ya ke tass. Da matsanaicin farinciki Alhaji Haruna ya nufe su, yayin da driver ya nufi Aizaad da sauri ya amshi boxes i hannunsa tare da fa in, "Barka da zuwa yalla ai!" "Barka Minka'il! Mun same ku lafiya?" ya fa i hakane yana mai rungumar mahaifinsa da ya ariso da sassarfa yanaa mai jin da in ganinsa da kuma matashiyar yarinyar da kallo aya ya mata ya tabbatar wa kansa jinin His Excellency Abdul-Hameed Abdul-Azeez ce ita. "Welcome home my daughter!" Fa in alhaji Haruna bayan ya saki an nasa tare da zuwa kusa da Meemah. "Good afternoon, Sir!" Meema ta fa i respectfully don akwai ta akwai girmama manyanta ko acan Colombia. "No, no, no! Don't call Sir, call me Father. You're my daughter, my beautiful daughter." alhji Haruna ya fa i fuskan nan tamkar gonar auduga. Murmushi Meema ta yi tare da fa in, "Yes Father!" tana jin haka nan mutumin ya mata saboda yanda ya ke faram-faram da ita. Kuma shine mutum na farko da ya bata sunan uba a duniya. Shi ya fara ce mata 'yata tunda aka haife ta. Sai ta ji wani imarsa ta shigeta. "Let go children!" alhj Haruna ya fa i yana mai nufa wajen mota da sauri. Aizaad kuma murmshi ya yi yana kallon yadda mahaifin nasa ke rawar jiki da Meema. Driver ya bu e masu gidan baya, Meemah da alhaji Haruna suka shiga, yayin da Aizaad ya shiga gidan gaba driver ya ja suna nufi hanyar Maitama _Paraguay Close_ inda a can in ne katafare gidan Alhaji Harunan ya ke. Suna isa ofar makeken farin gate in gidan driver ya danna horn, da sauri mai gadi ya wangale gate in shi kuma ya cilla hancin motar ciki tare da yin parking. Momcy da ke aki tanaa jin shigowar motarsu ta yi wuf ta fito fuskan nata washe da fara'a. Bakinta ya i rufuwa sai fararan ha oranta ne a waje tare ha orin makanta da ke ta walwali. Aizaad ne ya soma fitowa daga gaban mota ya zagayo ya bu ewa mahaifinsa ya fito sannan Meema that looks very tired and sick don sai wani yamutsa fuska take yi. Ka tsaye Momcy ta nufe ta tare da rungumeta ta furta, "Welcome daughter, you're highly welcome my dear." ta arisa maganar tare da kamo hannunta tana kallon fuskan mijinta da murmushi ta furta, "Like father like daughter!" "Indeed!" alhaji Haruna ya fa i yana murmushi. "Momcyyyyy! Kamar ba ki ganni ba. Almost 3-4years ban Nigeria amma ko marmarina ban gani ba a fuskanki. You didn't even hug to welcome me." ya arisa maganar kamar yaro cike da shagwa Meema sai ta samu kanta da kallonsa ta zabga masa gwalo tana ara dam e hannun Momcy in fuskanta cike da annuri. Shagala ya yi da kallonta don ba aramin kyau murmushi ke wa kyakkyawar fuskanta ba. "Ayyaaa! Ai ganin ata ya rufe min idanu ya saka ban ganin kowa sai ita. You're welcome too. I cooked your favourite." ta fa i hakane tana mai mur a handle ofa suka shige ciki. "A'aa! Kai tsaye mu wuce dinning don na san kun kwaso yunwa." momcy ta kuma fa a ta nufi dinning in bayan ta saki hannun Meema. Alhaji Haruna kuwa kai tsaye bedroom insa ya wuce jikinsa har tsuma ya ke ya danna layin Baffa aleri ya kira. Ringing biyu
Chapter 131 · 0% Book details