Sashe 124
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saka ta barta ta wuce da C level 1 second semester. Abunda ya fara agawa Asma'u hankali shine cikin da Zeenah ta samu wanda ita ko atan wata bata ta a yi ba. Sai hankalinta ya mugun tashi ta shiga rerawa Abdul-Hameed kuka duk dare. Ya ji tausayinta hakan ya saka suka je asibiti domin duba lafiyarta, sai dai duk inda suka je sai likitoci su ce matsalar daga ita ne ba za ta iya conceiving ba. Sun zaga asibitoci sun fi talatin a Nigeria amma kowa abunda yake cewa kenan. Daga arshe har asar suka bari can ma sai thesame. Sosai ta shiga mugun tashin hankali don har gida ta koma sai uwar ta yi ta bata bakin tukun ta dawo. Tare da Abdul-Hameed akai ta rainon ciki har ya isa haihuwa ta haifi 'yarta mace. Gagarumar suna akai, yarinya ta ci sunan Nenne Saudatu ana mata inkiya da Muslimat. Muslimat na da shekara aya da rabi Zeenah ta kuma samun ciki mai shegen laulayi, hakan ya saka Nenne ta auke surukar tata ta koma wajenta da zama. Makaranta ma da yar take iya zuwa don lokacin suna a level 300 ne kuma second semester. Sai da cikin ya yi watanni bakwai tukun ta rage azabebben laulayi kuma alokacin ta shiga level 4 har sun yi jarabawar first semester. Yau da ya kasance ranar asabar, Abdul-Hameed da gaba aya iyalansa suka shirya domin shopping. Suna zaune su uku a baya sai driver da ke jansu. Muslimat kuma a hannunsa yana mata wasa don yana son 'yar sosai saboda Zeenah tamkar ta yi kaki. Gaba aya ita ta auko bata auko komai na Hameed ba. Shiga wajen suka yi suka soma siyayya. Har sun gama Zeenah ta tuna akwai wami lesa da take son saya, sai ta koma domin dubawa. Wata kyakkyawar yarinya da baza ta wuce sa'ar Muslimat ba ta gani tana kuka tana jan gyalen mamanta da ke arin auko mata wami tedybear a sama. Da sauri Zeenah ta isa wajen tare da juyo da mata gaba aya kasancewar ko cikin duhu idan taga bayan aminiyarta Ladi katifa za ta gane ta. Wani irin waro idanu Ladi Katifa ta yi tana tare ida ihun kiran sunanta sannan ta rungumeta. Da gudu Abdul-Hameed ya iso wajen hankali tashe, amma sai ya taras da matar tasa da awarta da kusan kullum sai sun yi hirarta shi da ita. Kuka suke yi sosai na yaushe gamo. Kamun Ladi katifa ta shiga kallon Abdul-Hameed ma aukakin mamaki auke a fuskanta. Murmushi Zeenah ta mata tare da fa in, "It's a long story aminiyata. Ina Salma nice?" Daidai nan mijin Ladi katifa ya ariso wajen shima, sai Ladi ta nuna masa Zeenah tare da fa in, "Aminiyata da nake baka labari. Ga mijinta." Da sauri mijin Ladi ya mi awa Abdul-Hameed hannu cike da girmamawa don ya sansa kuma ya san ko shi in wanene. Securities in da ke zagaye da shi ka ai ya isa ya shaidawa mutum babban mutun ne shi. A nan dai su kai exchanging number bayan al awarin kawota hat gidan Zeenah gobe da mijin Ladin ya yi. Washa gari kuwa sai ga ta a gidan, bayan cika mata gabanta da kayan ciye-ciye sai suka shiga hirar yaushe gamo. Zeenah ita ta fara labarta mata labarin duk abunda ya faru da ita har izuwa aurenta. Daga nan Ladi Katifa ma ta bata nata labarin tun daga saceta da Yasaar ya saka aka yi, komawarta gida da sakata makaranta da mijin mahaifiyarta ya yi har zuwa aurenta da wani lecturer da suka ulla soyayya wanda bata oye masa komai ba a past inta. Bai ta a aure ba sai dai ba yaro bane don ya girmi Abdul-Hameed in ba sosai. Aikinsa ne ya dawo da shi Abuja shiyasa zaman su ya dawo nan Abujan, ashe rabon ganawa ce. Kuka su kai sosai suka yi har da majina. Zeenah ta rungume 'yar Lafi wacce ke kama da uwarta sosai, kyakkyawa da ita. Kusan lokaci aya ma suka haihu ita da Ladin. "Oh! ko ina Salmanu jikan Iyan mai danko ya nufa oho. Zan so in ara ganinsa wallahi. Shine uwar ri on Meema tun tana jinjira." fa in Zeenah hawaye na zubo mata. Nan Ladi ta shiga lallashinta don ta fahimci kewar iyarce ta dawo mata sabuwa fil. Haka rayuwa ta cigaba, amintarsu ta dawo sabuwa fil, gashi makarantarsu aya course ne kowa da na shi. Zeenah ta haifi Awwab da sati guda ta zana jarabawar arshe na kammala degree inta. Ladi ma ta kuma haihuwa 'yarta mace Sadiya, sunan surukarta ne sai suke mata inkiya da Meema. angaren Asma'u kuwa kishin nan na nan daram sai abunda ya yi gaba. Musammam da ita ba ta haihuwa. Gashi dai bata rasa komai ba, kullum cikin neman hanyar untawawa Zeenah take yi. Marwanatu ma ta kuma aure a nan Abuja, tana auren an wani mutum da shima yana da hannun jari a kamfanin Babiyo wato Ar o Barkin o global company limited. Wani irin ullewa su kai da Asma'u. Sun zama awaye saboda tarayya da su kai akan abu aya wato iyayyar Zeenah. Sai dai ko da wasa bata ta a fa a mata Zeenah ta yi karuwanci ba sabida garga in da Baffanta ya mata. Zeenah ta kuma haihuwar anta na miji Muhaysim wanda daga shi haihuwar ta kulle mata. Soyayya wajen Abdul-Hameed kuwa kullum ara sabunta ya ke yi. Sai duk da hakaan babu ranar da bata oyewa ta yi kukan rashin 'yata Meema da har yanzu ba a san inda take ba. Abdul-Hameed sun kusa gama tenuwar su akan mulki saboda shugaban asa zai sauka kuma tare za su sauka. Sai dai shi aka tsayar an takarar shugaban asa kasancewarsa mai matu ar masoya kuma mai gaskiya da rashin tsoro. Kamfen kawai ake babu kama hannu yaro, su hajiya Asma'u sune 'yan gaba wajen kamfen. Zeenah kuwa ko sau ayaa bata ta a tara mata ba ko fita waje da sunan hakan don Babiyo ya garga e ta ya ce ta zauna a akin aurenta. Dama kuma ita ko bai fa i hakan bata da ra'ayin yin haka. Kullum dai tana tashi tsayuwar dare tana ro a masa Allah idan alkhairi ne Allah ya bashi, idan kuma ba alkhairi bane Allah ya hana shi. Cikin hukuncin ubangiji Abdul-Hameed shi ya ci za e da uru'u mafi rinjaye. Lokacin da ake rantsar da shi ji ya yi gaba aya kamar an auki dutsen uhudu an aura masa. Asma'u kuwa sai shisshigewa take yi ta ci uban ado cikin rantsattsen lace sai washe baki take yi. awaye kuwa gasu nan rututu. Matan tsoffin gwamnoni da kuma sabbin da aka rantsar. Burinta bai gama cika ba sai da aka bata kujeran first lady. Kanta wani irin huruwa ya ri a yi sai take ganin ai tafi Zeenah matsayi wajen His Excellency Abdul-Hameed in ne. Bai fi shekaru biyu ba a kan mulki, wani fa a ya ha a su da Zeenah ta gaggaya mata maganar da ya hana ta barci har ta kira Marwanatu ta shaida mata, shine Marwanatu ta fayyace mata sirrin Zeenah kaf din itama ta samu abun goranta mata. Hakane ya saka ta tura PA inta ta je gidan Jarida ta fa i cewar Abdul-Hameed na da iyar shegiya da ya haifa da karuwa, sannan kuma daga bayaa ta zo ta aryata hakan a gaban an jarida. (Wannan shine ka an daga labarin baya) _Wallahi na rubutu yau, duk wacce ta karanta na yau ba tai min zazzafan comment ba sai na ro a mijinta ya mata kishiya aradun Allah _Gobe zai sauka_ #His Excellency Abdul-Hameed #Her Excellency Zeenah #Asma'u first lady #Ladi katifa #Babiyo #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [9/3, 5:58 AM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 71 Aje ai following channel ina please https://whatsapp.com/channel/0029VagNRpG3AzNT6CXeCZ27 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar