← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 143

Sashe 95

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da sun yi waya ba. A falo ta taras da Marwanatu da sauran an uwan nata suna cin abinci. Da idanun tausayi ta bi Marwanatun kamun ta fice daga akin. Sam Nenne ba ta yi tsammanin Baffa Gi o yana gidan ba, hakan ya sakaa da ta yi knocking sau aya sai da mur a handle ofar ta bu e ta shiga. Turus! Ta tsaya tana ji tamkar ta juya ta bar agin ganin Mardiyya are- are akan cinyar Baffa Gi on sai sinne kai take yi, yayin da shi kuma ya ke lalla ata tare da kai spoon in abinci bakinta. Juyowar da Mardiyya za ta yi, sai ta yi arba da Nenne a tsakiyar akin. Wani irin zillo ta yi tare da sauka akan cinyar Baffa Gi o tana rarraba idanu. Can kuma sai ta fashe da kuka tare da dur ushewa a asa saboda wani irin kunya da ya yi mata awanya. Shi kuwa Baffa Gi o sai ya hau borin kunya yana fa in, "Barka, sannu da zuwa Nenne (tsabar ru ewar kunya shi ma da Nennen ya kira ta) kin ganta nan tun jiya ba lafiya, na yi na yi ta ci abinci ta i. Zazza i ne ke damunta." ya fa i sai washe bakin kunya ya ke yi. Nenne kuwa basarwa ta yi tamkar bata ga komai ba tare da fa in, "Ayyaa, Allah sarki! Ai ka san shi zazza i haka yake, sai ya cire wa mutum appetite insa. Allah ya ara lafiya. Ke kuma Mardiyya kuwa ai bai cire ra in ciwo. Tashi ki zauna mana, ni ma zuwa na yi na duba ta ban ma san kana gidan ba." "Eh wallahi, na fita ne sai na kira ta awaya na ji gaba aya muryanta ma bai fita, shine na dawo domin duba jikin. To kuma da yake ba jimawa zan yi ba, sai na bar motar a can waje, shiyasa ba ku lura ina ciki ba." Komai Nenne bata ce masa ba, don ita sai suka bata dariya ma. "Ai matarka ce halas malak! More abunka babu wanda ya isa ya ce don me!" A zuciya Nenne ta yi maganar, amma a zahiri sai cewa ta yi, "To na gaishe ku, Allah ya ara sauki da afuwa." Tsabar kunya da tsoro ko warar motsi Mardiyya ta kasa yi balle ta bu e baki ta gaishe da Nennen, sai ma jikinta da ke rawa tana addu'a Allah ya sa kar Nennen ta fa a wa Mama Halima ta ganta a kan cinyar Baffan. "Ni ma ai yanzu zan shigo akin." Baffa Gi o ya fa i ya kasa zaune ya kasa tsaye sai murmushin ya e yake. Juyawa Nenne ta yi ta fice daga akin tana dariya a zuciyarta tare da mamakin halin maza kasancewar Mama Halima ta zayyane mata duk abunda ya faru lokacin bikin da irin boren da Baffa Gi on ya yi akan shima ba son auren ya ke ba. "Mazaaaaa, Mutanen mu!" Nenne ta fa i tana dariya tare da girgiza kai sannan ta nufi side in mama Haliman. "Na shiga uku yau! Shikenan asirina yau ya gama tonuwa, ni Mardiyya. Sai da na ce maka ka tafi, ka tafi amma ka i wai kai dole sai ka ban abinci na ci, to gashi nan an zo an kama mu ai. Kuma da gangan ka i saka key a ofar ai" ta arisa maganar tana rushewa da kuka har da aura hannu a kai. arisowa wajenta ya yi tare da kai hannu jikinta, wani irin zabura ta yi tamkar ta ga dodo tare da fa in, "Wallahi ni dai kar ka sake ka ta a ni, kuma daga yau ba zan ara bari ka shigo akin nan ba. Yau ni na shiga uku idan Mama ta ji na zauna a kan cinyarka!" ta arisa maganar tana kuka wiwi tamkar mahaukaciya. "Haba, babyna!"(Babyna ikon Allah. Lallai maza a bar su inda aka gan su yasin "Ni dai ka daina ce min baby wallahi." ta fa i tana hararar sa. "Nan da 'yan watanni za su ga abu ya ullo a cikinki, kuma su ma sun san tunda dai har aka aura mana dole ne mu rayaa sunna (sunna manya! baffaaaaa, haka za kai mana mu 'yan uwan mama Halima?Babu komai akwai Allah ) ta ho nan kin ji matata." Wani uban tsalle ta kuma dakawa tare da fa in, "Allah ba zan ara bari ka ta a ni ba, ni ka fita daga akin nan." ta fa i tana aga murya wanda dole ya saka ya gyara rigarsa inda ta an cukuikuye tare da fita dagaa akin yanaa tsaki. Don bai wuce sati biyu ba kenan da ya fara shawo kanta har ya yi nasarar kashe boss wanda ya sakaa ta an fara sakin jiki da shi ka an. Ganin idan a akinta ya ke sam ba ta sakin jiki da shi in dai da rana ne saboda tana ganin tamkar a idanun Mama Halima suke komai. Hakaan ha saka ya samo dabarar fita bayan ya yi sallama da kowa, sai kuma ya aje motar can bayan gida ya shigo ta ofar baya ya hole da amaryarsa sannan ya kuma fita ta bayan ya tafi sabgarsa. (Arrijalukenan halinku sai ku). (Ku an nisha antu da wannann ma ha e da gobe da mai yawa.) #Baffa Gi #Mardiyya #Nenne #Mama Halima #Soyayya sabuwa #Rijalu sai su addarata #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/11, 8:08 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 57 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077 946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Nenne na shiga akin Mama Halima ko mintuna biyu ba ai ba Baffa Gi o ya shigo yana gyara malum-malum. Gaba aya yaran da ke akin suka zuba masa idanu tare da fa in, "Baffa yaushe ka shigo? Ba mu ji arar motarka ba." Sai da ya kalli Nenne da ke zaune a kujerar zaman mutum aya ta gefen idanu sannan ya ce, "Na ajiye motar a waje ne, yanzu zan kuma fita shiyasa ban yi wahalar shigowa ba." ya fa i yana zama a kujeran da ke fuskantar Marwanatu. "Baffa wai da gaske yanzu aunty Marwanatu mamarka ce?" Marwanatu ta fa i tana jin wani irin kishi na nu usarta tamkar ita Mama
Chapter 95 · 0% Book details