Sashe 39
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka ga Meema da uwarta sai ka musu kallo biyu domin fatar nan tasu ta yi kyau sosai musamman ba ar fatar Meema da ke shinning. Daga Dubai jirgin Nigeria Meema suka biyu don a can suka bar Sabo da kaza kasancewar daga nan Dubai in ba Nigeria ya taho ba, Angola ya nufa domin taho da wasu makamai da kwayoyi. A cikin jirgi Meema gaba aya tsoro ya kama ta don ko zuwansu India tana cikin coma bata san yanda yake ba. Da za su Paris kuwa har amai sai da ta yi. Bata samu natsuwa ba har sai da jirgin ya daidaita a sama sosai. "Mummy, zan yi fitsari!" Meema ta fa i bayan ta kalli Laushi da ta jinginar da kai tana bacci kamar tana akin uwarta. Duk ita ma wannan shine karo na uku da ta shiga jirgin, zuwansu India, Paris da kuma Dubai. Ganin mahaifiyar bacci ta ke sosai, sai ta mi e ta soma kallon mutanan da ke cikin jirgin har wata ma'aikaciyar jirgin ta hangota ta nufo inda take tare da fa "Beautiful baby, how may I help you?" "I want to ease my self," Meema ta fa i tana kallonta. Hannunta ta kama ta kai ta har bayin da ke cikin jirgin sannan ta koma wajen zamanta. Bayan mintuna ka an Meema ta fito ta soma tafiya domin komawa wajen zamanta. Sai dai me, kamar ance ta juya sai ta hangi Uncle Habib zaune yana magana da wani mutum da ke gefensa............ #Meema #Laushi #Sabo da Kaza #Habib #Drug Trafficking #Brain aneurysm. #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 25 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* "Uncle Habib!" Meema ta fa i out of excitement tare da nufa wajen da sauri. Kasancewar shine a farko sai wanda ya ke magana da shi a ciki ta wajen window sai ta saka hannu ta rufe masa idanu da hannu biyu tare da fa "Guess who's here!" Sansara wai ya yi domin zuciyarsa aryatasa ya ke a kan wacce yake zargin ita ce duk da the voice is familiar to him. Wanda ke gefensa kuwa sai kallon Meema ya ke yi without blinking. "Kaita, don Allah wacece? Ka santa?" Habib ya fa i yana kai hannunsa kan hannun Meema da ta rufe idanunta. Wanda ya kira da Kaita sai a lokacin kawas da idanunsa a kan Meema tare da yin murmushi. Can kuma ya ara ago kai ya kalleta da kyau ya sakar mata murmushi. Ita ma murmushin ta masa tare da kashe masa ido aya. Hakan da ta yi sai ya ara bashi dariya har sautin na an fitowa. "Iskanci! Ina tambayanta kana min dariya ko," Habib ya fa i yana mai kama hannun Meema da kyau tare da juyo da ita. "It's me!" Ta fa i tana sakin dariya har sai da side dimples inta ya bayyana. "Ke!" Ya fa i with surprised sosai a fuskansa yana nuna ta da hannu. a kai ta yi tare da fa in, "I'm real. Ni ce fa." Ta fa i tana tsungulin hannunsa har sai da ya furta "auuch!" "Ke da waye? Ina mamanki? Me kuka je yi a Dubai?" Ya jero mata tambayoyin. "Ok, shift for me sai in baka labarin in details," Meema ta fa i tare da zama a gefen Habibu da mamakin ganin ta cikin jirgi bai sake shi ba. "Uncle ina fa a maka ko, wata rana da safe, I can remember ranar Wednesday ne. Mummy da kanta ta yi min wanka, ta shirya ni cikin uniform sanna ta min breakfast ta saka min indomie with chicken a lunchbox ina sannan ta raka ni har gate na shiga school bus. Ashe dai ba school Bus in makarantarmu bace. Wani ne ya ke driving Bus in wanda wasu students suke sanya da irin school uniform in makarantarmu. Ni dai da na shiga na ga ba an school in mu bane, shine na yi wa Bus driver in magana amma da ya juyo sai ya fesa min wani abu a fuska and daga nan ban ara sanin komai ba sai gani na na yi a cikin wani akin mai yawan mutane and I started crying loudly saboda they all look like monsters to me. They weren't wearing shirt. They were walking half naked and their eyes are red in colour. I was Soo afraid! Some of them were holding big guns and long sharpen knives. Jikina yana ta rawa sosai ina ihu. Sai ga wani babban mai aton ciki ya shigo ya daka min tsawa sai da na yi fitsari a tsaye. Ya daura hannu a bakinsa tare da ce min 'ssshh! Ida kin ara mana ihu a nan sai na yanka miki wuya da wannan wu ar da ke hannuna.' da sauri na saka hannu na rufe bakin ina girgiza kai. Shi kuma sai ya koma ciki inda ya fito. Haka suka bar ni ba su ba ni abinci ba kuma ina jin yunwa. Can da rana, wani ya kuma zuwa ya ce na mi e tsaye, sai na mi e shine su ka auke ni a hoto. Wata mata ta zo hannunta akwai allura ta tsira min a hannu sai da na yi ihu. Bayan ta gama min allurar sai na fara ganin jiri. Komai ya dawo ina kallonsa hu u-hu u. Sai na fara ganin akin zai fa o a kaina. Daga ban kuma sanin komai ba. Washa gari ma haka suka min bayan sun saka ni a cikin wani aton baho da ke cike da ruwan da ara a ciki. Na sha wahala sosai kuma ko ruwa ba su bani ba sai wani abu kamar magani da kullum su ke bani ina ha iyewa. A daran ranar na yi arin guduwa shine suka ganni suka buga min wani abu a eyana. Ban kuma sanin komai ba sai a India. Mummy ta ban labari wai kidnapping ina aka yi kuma kashe ni suka so yi shi ne wani uncle kamar ka mai kirki ya cece ni ya kawo ni India saboda a Nigeria jikina bai sau i. Kuma da na warke sai muka tafi Paris tare mu kai five days a can, daga nan mu ka taho Dubai mu kai 7days shine yau za mu koma gida." Hankalinsa ne ya yi mugun tashi, ba shi ka ai ba hatta abokinsa Kaita sai da ya tsorata da labarin Meema. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! An kama su, kidnappers in?" Girgiza kai ta yi tare da fa in, "A'a, mum ta ce ba a kama su ba. Amma an ce babu abunda zai ara faruwa in Sha Allah. Kuma da kanta za ta ri a kai ni school ta dawo da ni idan lokacin tashi ya yi." "Kaita, ko ma menene zai faru, I'm willing to marry that woman and protect this little girl. Wallahi kamar ata ta cikina na ke jinta." "Is she not together with her dad?" Kaita ya fa i yana kallon sa. "Maganar banza! Yanzu fa na ke baka labarin komai. Ita ce fa yarinyar and mamanta ce Zeenah," Habib ya fa Da sauri Kaita ya kallesa tare da fa in, "You must be joking my friend. Are you telling me za ka auri karuwa just to look after her daughter? Wato za ka manta ko kai an wani gida ne ko? And ya za ka yi da Amatul Kareem?" Tun da Kaita ya kira Laushi da karuwa Meema ta kafe shi da idanu don wayau gare ta sosai ta san Habibu a kan mamanta ya ke magana. Wani irin haushi da tsanarsa ya darsu a zuciyarta kuma ta kafe shi da idanu babu ko kyaftawa. "Ka san dai ina da halin da zan iya ri e mata goma idan ana yi ko? Kuma ni mijin mace hu u ne. Idan kuma anwarka ka ke tayawa kishi sai inji." aga kafa a Kaita ya yi tare da fa in, "It obvious ka fi son karuwa a kan ar uwarka. Don Amatul kareem ba ar uwata ba ce ni ka ai, ta wani gefen ma ka fini kusa da ita." "Don Allah ka daina kiranta da aruwa! Ban baka labarin nan ba don ta muzanta a wajenka. Asali ma na baka labarin ne domin kai an uwana kuma close friend ina sabida agaji da neman shawararka ce kawai. And she's very wise," ya arisa maganar yana nuna masa Meema da gefen idanu. Bai kuma cewa komai ba sai magazine in da ya auka da ke kan cinyarsa ya hau dubawa. Habib kuma kallon Meema ya yi wacce ta ure Kaita da idanu. A kunne ya ra a mata, "Koma wajen mummynki kar ta duba bata ganki ba. Jirginmu na landing a asa zan taho na same ku. Kuma dama saboda ku zan shigo Lagos amma da direct Abuja zan wuce." a kai ta yi tare da tashi bayan ta gallawa Kaita harara wanda tsaf ya ganta don rabin hankalinsa na kanta. "Shiyasa ya ke da kyau ka za i uwa ta gari domin bawa anka tarbiya. Dama ina karuwa ina tarbiyar da zata iya bawa ar da aka haifa a bariki!" Fa in Kaita bayan ya dawo da idanunsa a kan magazine in daga kallon Meeman. "Enough, Jawaad Kaita don girman Allah! Zagin ya isa haka. Wannan addararta ce, kuma kai ba baka wuce Allah ya jarabceka ba." "Ba zan ga wannan jarabtar ba a rayuwata ba in Sha Allah! Allah zai cigaba da kare ni daga aikata zina har arshen rayuwata," Kaita ya fa i ba tare da ya kallesa ba. "Ni